Part din Neesa yanufa kirjinsa na bugawa afalo suka ci karo tana kokarin aje jug bisa dining
Laifin Boye Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 6 min read
Aneesa ina esha shine mgn daya fara fitowa bakinsa , yana tsareta da idanunsa aje jug din tayi tanufosa kaitsaye
Bata jira komiba ta rungumesa tana fadin"sannu da zuwa my luv tareda kai masa kiss a kunci "
Zare ta yayi daga jikinsa yana fadin"Neesa ina tambaya meke faruwa banga cwt ba sannan part dinta akulle meke faruwa ne? "
Wani miyau mai daci tahadiye domin sam bataji dadin yadda ya yakice ta ba, sai faman tambayan rabin ransa yake tamkar itadin bamatace agaresa ba
Danne zuciyanta tayi tana sanar dashi esha na gdn momy , bata jin dadi ne
Wat? Ya furta dakarfi kafin yacigaba da fadin"shine kika barni ina wasting tym dina anan , meyasa ba'asanar daniba tun yaushe bata lfyn ? "
2days kenan amma taji sauki karuwa muka samu domin cikine da ita na 2 month, Aneesa tafadi tana murmushi tareda tsaresa da idanunta , wani farin ciki take hangowa a fuskansa bakinsa yakasa rufuwa ,
Juyawa yayi yafice byn ya aje jakar hannunsa bisa kushin, baidamu daya tsaya ko ruwa yasha ba yadauki mota yajuya maitama
Aysha kwance adakin yusrah tayi wanka tana sanye da kaya marasa nauyi ajikinta , rigace mai karamin hannu pink sai skat black wanda yasauka guiwanta , fuskanta da yayi fayau babu komi akansa na kwalliya illah pink lipstick data goga da kwalli a idanunta , amma sai tai kyau sosai
Manyan calaba ne dasuka sauka gadon bynta akanta , tagama shan kunun tsamiya da milk kenan , tunda ta tashi shikawai take jinsha
Hakan yasa momy tabada umurnin adama mata shi , takuma sha sosan gske chart takeyi suna hira da yusrah tamkar suna gaban juna
Qamshinsa ne yafara isowa kafin gangar jikinsa ya bayyana cikin dakin, tsaye yayi yana karemata kallo qamshin data shaka nasa yasata dago kai shidinne dai
Da sauri ta aje wayan ta isa garesa ta rungumeshi , sai kuma kuka rungumeta yayi sosai yana patting bayanta har suka isa bed suka zauna
Dago fuskanta yayi yana fadin"no baby banda kuka banson zuban hawayen nan baki , Abba yasami sauki soon zakiga andawo dashi yana mgn sa kinji , kinga yanzu kina dauke da babyna so baikamata ace kina sadamuwa aranki ba kinji "
Sake kwantar dakanta tayi akirjinsa tana share hawayenta , hannunsa yakai yana shafa maranta ahnkl , wani Irin farin ciki yakeji da matsananciyar soyayyarta na ninkuwa cikin zuciyansa
Momy ce tashigo domin kawoma Aysha fruit da aka yanka mata , ganin shushun yabata mamaki domin sam batasan da shigowansa ba , tanacan part din dady tana hidimansa
Kokarin zare jikinta take cikeda kunyan yadda momyn tasamesu , amma shushun saima sake matseta yai yana duban momy yana fadin"cwtmom ina kwana "
Harara tamaka maka masa tana fadin "to sarkin marasa kunya yanzu ai 12 ta wuce saidai kace ina yini
Daga dawowa bakaganta gdn ba shine kayonan kadameta byn batada isasshiyar lfy , oya saketa tasamu taci wannan"
Takare mgn tana ajema eshan bowl din dake daukeda fruit din , kunya kaman Aysha tafasa ihu haka taji
Momy ficewanta tai tabarsu tare shiya dinga bata abaki shima yanaci , harsuka ida falo suka fito ya kwantar da ita asofa shikuma yanufi dining domin yunwa yakeji bakadan ba
Aranan yamaida abarsa gd dama apart dinta zai kasance hakan yabasu daman shan soyayyansu bakadan ba
*3* *weeks later*
Da fita da Abban aka dawo dashi yaji sauki sosan gske , ayanzu yana mgn amma baifita sosai
Gdn cike yake damasu zuwa dubashi , kama daga manyan kasa zuwa abokan business dinsu , kowa yaga yadda Alhaji Adam yasauya lokaci guda saiya tausaya masa, barin jikinsa dayasami paralise din sam haryanzu baya iya anfani dashi
Jikin Alhaji shu'aib yasake sanyi ya tsorata da rayuwa matuka , ayanzu babu abnd yake dayawuce istigfari da Neman yafiyan Ubangiji
Domin halin da aminin nasa yatsinci kansa kadai ya isa yagane cewa , duniya batada tabbas ko kadan ,
Yau yakama weekend ne hakan yasa Aneesa da eshan yini agdnsu Ayshan, domin sake duba jikin Abban dayake sake samun sauki
Sai around 9pm suka koma gd dukansu apart din Ayshan sukai masauki , kaman yadda wasu lokutan suke yi shureim ne yadauki remote ya kunna TV , NTA news suke kallo wanda akafara news din mintina biyar kenan
Cikin labaran ne aka hasko wani jirgi da tafadi awani dauji dake jihar Lagos, girjin wando yadauko passengers daga China ,
Anyi asaran rayuka domin babu wanda ya tsira cikin mutane 200 dasuke cikin jirgin,
Dukanku sunyi matukar jimamin yadda lamarin ya auku , domin yadda ake fadi yawanci Duk musulmaine acikin girjin
Sai guraren 10 shushu da Aneesa suka bar part din eshan , domin Aneesa tafara jin slip
Washagary suna kalaci itada shushun tana masa complain akan cewa gabanta nata faduwa , kiyi addua ne Neesa ne babu abnd zai faru
Wayanta ne yafara ringing hakan yasata dauka, ganin sunan sumayya qawarta ce dasuke makota
Kara wayan tayi akunni tanasake jin yadda kirjinta ke bugawa, sumayya kesanar mata cewa Rufaidan ta hatsarin jirgi ya rutsa da ita babu wanda tsira ciki , don haka tayi gaggawar zuwa ta'aziya
Wani irin salati da Aneesa tadauka ne yasa shushu saurin tarota zuwa jikinsa ,kaman jira take tasake fashewa da kuka tana fadin"shushu Rufaida , Rufaida tamutu shureim don Allah kasanar dani abnd naji ba gsky bane"
Shikanshi mgn ya doke shi sake rungumeta yayi lallashinta , har yasamu ta tsaida kukan tana sanar masa cewan hadarin daya faru ajiya ashe da Rufy ciki
Aranan suka dauki hanyar kd harda Aysha Wavce ta tausayama Aneesa yadda dukta birkice lokaci guda
Jikinsu baisake yin sanyiba saida suka isa gdn su Rufaida , mutane damkan sai koke-koke ake momynta ko sam ko mgn bata iyawa
Aneesa batasake barkewa da kukaba saida suka shiga dakin Rufaida , wanda babu abnd bashi namore rayuwa wai yau ba Rufaida aduniya , tabbas rayuwa abar tsoroce kana tsaka dacin duniyanka sai mutuwa tadauke ka
Al'amura da dama dasuka gitta atsakanins u yake dawowa kwakwalwanta , tamakar alokacin abn ke gudana zuwan ta nakarshe Abuja gdnta kesake sata zubda hawaye
Abn yai matukar tsaya mata arai, samarinta da manyan mata zuwa 'yan mata ke zuwa gaisuwa
Sunanan zaune salman ya iso duk iya jarumtar sa saida ya zubada hawaye , Aysha tacika da mamakin ganinsa
Basubar Kaduna ba saiyamma liss Aysha tadinga ba yusrah baki
*After 6month*
Aneesa tasake zama wata mai shiru- shiru da ita mutuwar Rufaida ya girgiza ta , ta tsorata matuka tareda sake dukufa wajen neman tuba bisaga abnd yafaru abaya
Cikin watannin akai bikin salman da Rumana , wata yarinya ce ' yar qawan umma hajiya bebi ,
Alokacin cikin Aysha yashiga 8 month yayinda yusrah da maryaman dady, sam momy bata kallon ta amatsayin kishiya domin tana bata girma matuka
Afrah ko da guy dinta murad kanty sun cigaba da sheke ayarsu ne, babu lbryn wani kulluwan aure atsakaninsu
*Alhamdulillah*
Duka anan nakawo karshen wannan lbry , kuskuren dake cikinsa Allah ya yafe kure
Allah kuma yasa ayi anfani da darasin dake ci
Ina godia ga dinbin masoya masu kaunan wannan littafi , Aysha da shushunta nayinku sosai lol
Sakon gaisuwan takuce kungiya mai albarka *HASKE WRITERS* *ASSCIATION*
Allah yasake hada kawunan mu Ameen
Dansabo kecewa kutara awani sabin buk din.....
Kuyi hakury da yadda karshen littafin yazo ,nima bahaka naso wani uzury ne ya sani gajarta wa domin inkammala , amaimakon kujini shiru
I hrt u ol my fans
Ayshat Dansabo lemu 👌🏻
COMPILED N COMPLETED D DOCUMNTS BY
ESHAAT SMILER
WASAPP 08066360176 FOR MORE
...
.