Sashe 4
Jami'in Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin sauya Akalar maganar Yace" Eh surprise d'in ganin surukinsa ba, Munkawo, mushiga,"
Rufe fuskarta tayi suka fito Suna dariya,
Ciki Suka Shiga suka Lodi Kaya sosai, wani zobe Mai Kyau ta d'auko takama Hannunsa tasa Masa A yatsa Tace" wannnan Alk'awarin mu ne, Ina sonka sosai my Abbas kaine farinciki na kada ka juyamin Baya domin Zan iya Shiga wani Hali idan kabarni Ina sonka so Wanda bazan iya Fad'ar farkon Saba balantana k'arshensa Ina sonka duk da bansan kai waye ba, Kuma na Yarda na Aure ka duk da bansan suwaye Iyayenka ba, Dan Allah kada kacutar Dani Abbas," Tak'arasa Maganar tana zubda Hawaye
Jikinsa yayi mugun Sanyi Zuciyarsa tabuga da k'arfi wata zufa tasoma k'aryo Masa,
Cikin k'arfin Hali da Yak'e Yace"Ina tare dake my Nainaaa, Shima ya d'auke d'ayan zoben A zurfa da ke Hannunsa ya samata,"
"Oh sarakan soyayya Nima dai Allah yaban nawa Masoyin sai mutafi ko nawuce Abuna,"
Dariya sukayi suka wuce......................
_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
WhatsApp number 07064904617
*JAMI'IN SIRRI*
*C~I~D👨💻*
_PAID BOOK #300 ONLY_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *JAMI'IN SIRRI C~I~D👨💻*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
_SUNDAY 17/9/2023 SEPTEMBER_
*FREE 🅿️ 21 to 30*
```LAST FREE PAGE IN SHA ALLAH,.. IDAN KINA KANA SO TO KABIYA 300 KAWAI KA MALLAKE ABUNKA, IDAN KINSAN DAN KIFATARMUN BOOK WAJE ZAKI SIYA TO KIBAR KUD'IN KI NABAR LITTAFINA IDAN KIKA SIYA KIKA FIDDA IDAN KIKA KARANTA BAKI BIYABA KAWAI KEDA ALLAH DOMIN NA WAHALA GURIN RUBUTUN ABUNA, KUMA BA SATAR FASAHA NAYI BA NAYISHI NE DA BAIWAR DA ALLAH YAMIN TO DAN ALLAH KADA KI KARANTA COMPLETE BUK D'IN NAN IDAN KESAN BAKI BIYA BA DAN ALLAH```
........Gaba d'aya gidan ya Kaure da k'amshi sai soye soye da girke girke Ake ta ko wanne fanne domin Mommy nayin nata Nainaaa ma sunayi itada Ammaaa
Yau gaba d'aya Tayi busy shiyasa ko Hospital Bata shiga ba ko wurin Abbas yau Bata lek'a ba Domin tin Assubah take Aiki,
Tsaye tayi tasa fruit d'inda take yanka Agaba tadaina Aikin
Hairat ce tashigo kitchen d'in tana Fad'in"Sister Nainaa kizo muma muje tarbo Daddy Airport gasu Mommy suntafi,"
Shuru tayi Domin Sam hankalinta baya gurin,
Dafa Kafad'arta Hairat tayi Cikin damuwa tace"Sister meke damunki wannnan dogon tinanin fa,"?
Sai A Sannan tadawo hayyacinta, ta kalle ta tayi shuru batayi magana ba,
"Haba sister Nainaaa Meyasa kike min haka? Baki K'aunata Sam Baki d'auke Ni cikin Y'an Uwanki ba Yarda ma kike k'aunar Ya Hassan shida yake d'an K'anwar Daddy wllh nida muke Uba d'aya Baki min wannnan k'aunar kodan nafito daga tsatson mommy,"?
Kama Hannunta tareda yin murmushi tace"bako d'aya Hairat Kuma zakiga canji tare Dani in Sha Allah kiyi hak'uri Komai ya wuce, mema kike cewa,"?
"Idan har da Gaske kin d'auke Ni Y'ar uwa ba Y'ar uba ba to ki fad'amun meke damunki meyasa ki wannnan tinanin,"?
Hunnmm"wllh bansani ba Hairat Amma Tinda natashi nakejin fad'uwar gaba dama bugawar zuciya sosai Kamar wani Abu mara Dad'i zai faru, har mafalki nayi Amma nakasa gane meye Kuma Kan waye,"
"Oh sis mafalki ba Gaskiya bane tayu duk ma d'aukin zuwan Daddy ne tinda Yana zuwa sai maganar Amarcewa wannnan Shine fargabarki," tak'are maganar tana dariya
Itama dariya Tayi tace"bakida dama Yanzu kindaina kunyata,"
"Habadai ai Kan Auren ku da bro Abbas ba kunya, Kinga Tashi muje muma A taro Daddy Damu,"
"To Muje" Aje kayan tayi suka fad'ama Ammaaa sannan suka fito,
"Bara nacema Yazo muje"
Nocking k'ofar Tayi tad'an Jima Kafin ya bud'e murmushi suka sakarwa juna, Tace"jirgin Daddy ya sauka Yanzu Zamuje Airport ne kazo muje,"
"Kai haba Daddy ya sauko, Masha Allah, Yanzu kinsan me bazan Sami zuwa ba Zan k'ara kintsa kainane Kafin ya iso sai mu had'u,"
"Kintsawar me kuma saikace yau Za'a d'aura Auren,"?
"Nainaaa Kenan bazaki ganeba ne nidai kuje kawai sai kundawo yanzu bara nashiga wanka idan kundawo sai mu gaisa dashi,"
"Shikenan tinda kace haka sai mundawo,"
"To Allah ya tsare"
"Ameen"
Wucewa Sukayi
Yakoma d'akinsa yau farinciki yakeji Sosai Ransa Fess domin daf yake da cinma Burinsa, waya Yafara nidai bansan meyake fad'a ba Kawai Naga ya tsuke fuska Yana Magana k'asa k'asa ne,
Koda suka Isa jirgin Daddy ya sauka Yana saukowa Kan jirgin da gudu Nainaaa da Hairat suka rungumeshi suna murna, Hakama mommy duk wani Bak'in halinta ga Nainaaa b'oye shi tayi
Suka rankaya mota suka nufe gida,
Jin k'arar shigowarsu yasa ya lek'o ta window yana ganin fitowar su murmushi Kawai yake ya koma Yana Shirinsa Cikin Bak'in suit,
Kai tsaye palourn daddy suka Wuce,
Yace"Yato Yanzu kubari nayi wanka idan nafito sai kowa yazo muyi fira,"
Hakan kuwa sukayi Saida Yayi wanka Yashirya tsaf Cikin had'ad'd'iyar jallabiyarsa Yafito palourn Ancika Masa daining da Abinci tare Suka zauna suna CI suna fira gwanin Sha'awa Saida suka Gama suka dawo tsakiyar palourn Suka cigaba da fira,
"Yawwa mamana kije kizo da bak'on naki na ganshi yanzu ya kamata mugana Ai,"
Cikin Jin Kunya tamik'e tana Fad'in"to Daddy"
Nocking tamasa ya bud'e k'ura Masa Ido Tayi Ganin ya shirya cikin suit Bak'i Amma fa yayi kyau ba kad'an ba,
"Ya Abbas Irin Wannan Shirin Haka saikace zaka wani Aikin,"?
Murmushi Yayi Yace"Daddy yace nazo ba, kidai muje Kawai ai yau Rana ta musamman ce Yau zanyi surprise D'INKU duka,"
"Allah ko to bani Nasha ko kad'an ne,"?
"Habadai Ina Kika tab'a gani ko ji Ai Saidai Acan muje kawai,"
Jerawa Sukayi suna fira har Suka Isa palourn yashiga komawa tayi d'ayan kujerar ta zauna shikuma ya zauna k'asa Yana gaida Daddy
"Ansawa Daddy Yayi Cikin fara'a yace Sannu Ai naji Labarin ka Sosai Kawai sai yanzu Allah Yayi zamu had'u,"
"Eh Daddy Hakane Sannu da zuwa ya Hanya,"
"Alhamdulillah,"
Fira suka hau tadashi A sace yake tab'a Wayarsa Yana gamawa ya Tura ta Aljihu,
Mik'a masa Hannu Daddy Yayi Yace"kazo mu gaisa Mana ai Yanzu mun Zama d'aya Abbas tinda har Y'ata take sonka,"
Cikin Jin kunya ya mik'e tsaye Yanufe sa Yana Isa inda yake yasa Hannu bayan wandonsa saiga Bindiga Yaciro ya d'aurawa Daddy Agoshi tareda cewa
"you are Under Arreste Alhaji Salman"
Dukansu cikin tsananin mamaki Suka mik'e tsaye Banda Nainaaa da idanuwa Kawai ta zuba masa
Cikin k'arfin hali Daddy yace"Arrested for what,"
"Idan mukaje zakaji, kanayin wani motsi wllh saina fasa kanka da Bindiga,"
Yana Danna wani madanni take d'akin Yacika da sojoji ko wanne Cikin bak'ak'en Kaya kuma d'auke da k'atuwar bindiga,
"Zo kasaka Mai Handcuffs mutafi,"
Ganin Za'a sawa Daddy handcuffs d'in yasa ta mik'e Cikin Yanayin mamaki tsoro fargaba tace," Are you out of your Sense Abbas mahaifina zaka kama mahaifina zaka sawa Handcuffs kodai kasha giya n,....,"
"Ke Yarinya ki iya bakinki kisan da wa kike magana Ogerh ne gabanki yafi Gaban Raini, yanzu saina fasa kanki da bindiga,"
"A'a dakata better tasan Komai A Yanzu,"
"Ni ba Abbas Sunana ba, Na'if sale Mai gold shine Cikakken sunana, nazo ne daga cikakken sashen bincike na Farin Kaya wato C.i.d in shout Ni *JAMI'IN SIRRI C~I~D* ne daga Babbar Headquarter dake Abuja, kawai Aikina yakawo Ni Rayuwarki Domin Kama wannnan Azzulamin Uban naki,"
"Abbas kasan me kake fad'a kuwa,? Hatsari Zama Asibiti loosing memory Soyayyata Duka cikin Aikinka ne Kenan,"
"K'warai kuwa Nainaaa, Duka nayi Amfani dake ne dama Sauran likitan dakika sani Ni sukewa Aiki saboda Ni doctor San Yakoma wannnan Asibitin taku Ni lafiya nake bana tare da komai,"
Wasu zafafan Hawaye suka Soma gudana daga idanuwanta Tace,"Meyasa zakayi Amfani da Ni gurin kassara rayuwata,? Me mahaifina yamuku,"
"Laifinsa Mai girman ne domin Ni kaina ya cutar da Ahlina Kuma ya sace dukiyar mu Kuma mun kamashi da safarar miyagun kwayoyi musamman Cookie hodar iblis, Kaisa mishi handcuffs d'in muje,"
"Okay Sir,"
Saka mishi handcuffs d'in yayi suka jashi zasu fita Cikin sauri ta Shiga gabanshi
Hawaye kezuba daga idanuwanta Tace"kacutar Dani cuta mafi Muni karabani da Sauran farinciki na Natsane ka Na'if wllh Allah bazai Barka ba Kuma Sainayi Shari'a dakai wannnan b'acin Sunan da Kama mahaifina bazai tafi Abanza ba, kayi Amfani da Raunina da Soyayyata ka rabamu da farincikinmu Allah ya Isa tsakanina dakai,"
Sosai kalamanta suka masa zafi Amma ya daure fuska d'aure suka fita da Daddy Cikin Gidan,
"Shikenan shegiyar yarinya takawo Annoba da kanki kinkawo K'arshen mahaifinki hasararriya kamar dai uwarta," Mommy tafad'a cikin kuka da barin d'akin
Durk'ushewa k'asa Tayi tana kuka Mai ban Tausayi tana Fad'in"Kenan harda soyayya ta Duka Shirice Wai Abbas ne ya yaudare ni,? Ammanaaa ku tayar Dani daga wannnan mugun mafalkin danake,"........................................
*Kash gashidai MUNKORO Amma Saidai Kash laifin Dad'i k'arewa, Anan Free page YAK'ARE idan kina Kana so kabiya 300 Kawai ka MALLAKE naka,*
_SHIN YA ZATA KAYA KUNA SANE CEWA YANZU WASAN YA D'AUKI ZAFI KUWA? HUNMMMM YANZU ZAMU FARA LABARIN, SHIN DADDY ZAI KUB'UTA KUWA? SHIN DA GASKE ANKAMASHI DA SAFARAR MIYAGUN KWAYOYI? SHIN INA LABARIN MAHAIFIYAR NAINAAAHH ZASU HAD'U KUWA? WACE TARBA NAINAAA ZATAWA MAHAIFIYAR TA? SHIN NA'IF ZAI GANO NAINAAA ITACE YAR AUNTYN SA KUWA? WANE HALI ZAI SHIGA IDAN YAGANO CEWAR NAINAAA Y'AR UWARSA CE? SHIN SOYAYYAR SU TACIGABA ZASUYI AURE KUWA? WANE IRIN MATAKI NAINAAA ZATA D'AUKA??????? TO DOMIN SANI MU KASACE CIKIN NEXT PAGE KUMA DA 300 D'IN KU KADA KIBARI KADA KABARI WANNNAN K'ASAITACCEN LABARIN YA WUCEKA.............. JAMI'IN SIRRI C~I~D.... HUNMMM RIGIJI GABJI WANI KAYA SAI A MALE.........._
_KUTAYANI ADDU'A ZANYI EXAM KUMIN FATAN NASARA FANSSS,_
_BASEEERATA ITACE ARZIKINA😍_