← Book details Jami'in Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 4

Sashe 1

Jami'in Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*JAMI'IN SIRRI*
*C~I~D👨‍💻*

_PAID BOOK #300 ONLY_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK... (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *JAMI'IN SIRRI C~I~D👨‍💻*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

_Wednesday 13/9/2023 September_

*Ina mik'a jinjina gdy Yabo gadik ilahirin Masoyana nakusa Dana nesa Wad'an da nasani dama wad'an da bansani ba, Sak'onninku suna yawan zuwa gurina Koda yaushe Inajin dad'in Haka Ina Gdy 🙏 sosai Allah YABAR ZUMUNCI*

_Fatan Alkhairy gadukan masoya na, Ina d'aga Miki Hannu my Husna 🥰, Yabonki k'aunar ki duk na dabanne kina k'aunar Mujaheedah saboda Allah Nima ina Inayinki over💃💃💃💃_

```BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM```

*Free 🅿️ 1 to 5*

.......Tuk'i take Cikin had'ad'd'iyar Motar ta bak'a sai shek'i na sabun taka take daganin motar kasan An zuba million Kafin A siyeta, karatun Al Qur'ani ketashi A motar inda duk inda tawuce zaka iya Jin sautin karatun,

Go slow tasamu gabanta , Siririn tsaki taja Had'id'a karkata motar tata tabi cikin wata k'aramar hanya, Duka gidajen Unguwar na Talakawa ne kallonsu take jefi jefi tana girgiza A ranta tana Fad'in "Allah ka wadatamu karabamu da talauci"

Nidai Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nace Ameen

Har Tana gaf da barin Unguwar kwatsam saiga mutum tabige, ita kanta batasan Taya Akayi ta bigeshi ba, Cikin tashin Hankali ta tsaida motar tafito, Koda tafito wasu maza biyu har sun K'araso Gurin,

"Nashiga Uku, ku dubamin dan Allah Bai mutu ba dai ko," tafad'a cikin Rud'ewa ganin bakinsa na fidda jini

"To ke malama mahaukaciyar Inace kina Tuk'in ganganci A Y'ar k'aramar Unguwa irin Wannan,"?

"Ai kasan Y'aY'an masu Kud'i Haka suke ba Tarbiya ba tsoron Allah balantana girmama D'an Adam musamman talaka ma," d'ayan ya fad'a yana gefe Abunsa baiko K'araso ba

Duk da taji Zafin kalaman nasu Amma hakan ta dake tace"Ku taimaka ku samin shi mota muje Asibiti kada ya mutu,"

"Wa wllh nidai ba ruwana nayi Nan Sabi'u mutafi kawai,"?

"Haba banyin Allah wannnan ai Rashin Imani ne bayan Ank'ad'eshi Kuma harta nemi taimakonku kan Akaishi Asibiti Amma sai ku k'i,"?

Wani dattijo dayazo wuce yayi maganar

"Baba mudai bazamu iyaba domin dukansu bamu San ko d'aya ba Kai inzaka iya to bismilla" suna Gama Maganar suka wuce Abunsu,

Girgiza Kai kawai tsohon Yayi tareda taimaka mata Yasashi set d'in baya

Yace"Maza yarinya jeki ki Kaishi Asibitin Allah ya tsare Ni nawuce,"

"To baba na gode ga wannnan"

wasu Y'an Kud'i tabashi sannan tashiga Motar taja

Cikin k'ank'anen lokaci ta iso wata Kasaitacciyar Asibiti, tanayin parking ta fito tare A rikice ta k'walawa security d'in Kira Suka Kamashi Sukayi ciki Dashi,

Take Akayi Emergency Dashi,

Safa da marwa tafara A waje Tama kasa Shiga ciki Saboda fargaba,

Bayan wasu Awanni saiga wani doctor ya fito Yana goge gumi da sauri Tak'arasa kusa Dashi Tace"Baidai mutu ba ko doctor,"?

"Come down docter Nainaaa kema fikita ce Amma kinkasa control d'in kanki Wai ma Taya hakan tafaru,"?

"Kaga doctor Kafin muyi wannnan maganar Fara fad'amun Wane condition patient d'ina yake ciki"

Ajiyar Zuciya ya sauke yace"Gaskiya Kamar Yasami loosing memory nasa Amma bazamu iya gasgatawa sai in ya farka"

"Na Shiga Uku Ni Nainaaa, Bari na Shiga na ganshi,"

Bata jira Ansarshi ba tafad'a d'akin,

K'ura Masa Ido tayi Yana kwance samb'al da kusan duk Rabin jikinsa rufe da zanen gadon, gansa kuwa Yasha bandage, Fuskarsa ta k'urawa Ido, duk da bacci yake cikin halin Ciwo hakan Bai Hana bayyanar tsantsar kyawonsa ba, shid'in mai Kyau ne Zuciyar ta tafad'a,

Zama tayi D'aya daga Cikin kujerun d'akin ta lumshe idanuwanta gajiya takeji Sosai dama badaga gida ta fito ba tadawo daga wani k'auye ne bayan takaimusu tallafin magana sai ga Wannan Abun Kuma yasata zuwan Asibitin dole,

Sai kusan 4:30 ya farka A hanakali ya bud'e idanuwansa Ya sauke kan kyakykyawar budurwar da yagani kusa Dashi zaune, k'ura Mata ido Yayi

Sam batasan ya farka ba Domin Hankalinta ya Soma komawa gida Gurin Ummen ta, d'agowar da zatayi taga idansa k'yar Kanta,

Da sauri tamik'e Tsaye tana Fad'in...................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617

*JAMI'IN SIRRI*
*C~I~D👨‍💻*

_PAID BOOK #300 ONLY_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK... (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *JAMI'IN SIRRI C~I~D👨‍💻*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*FREE 🅿️ 6 TO 10*

..."Sannu bawan Allah meke maka ciwo Yanzu,"?

K'uramata Ido Kawai Yayi daga bisani ya d'auke kansa,

Kasage tayi tana kallonsa tana tinani iri can saiga doctor San Yashigo

"Ah patient d'inki ya farka docter Nainaaa Baki fad'amun ba,"?

"Jikina duk ya mutu doctor San baiyi magana ba Ina tsoron banice silar rasa bakinsa ba," ta K'arasa maganar tana sake Zama cike da damuwa

"Ah docter Nainaaa ki kwantar da hanakali in Sha Allah everything will be okay, bara nayi checking d'in sa nagani,"

Gwaje gwaje Yafara Masa Sannan Yace"Abokina Sannu, meke maka ciwo,"?

Shima Ido kawai ya zuba masa baiyi magana ba,

"Kagani ko doctor na Shiga Uku"

"Come down Nainaaa, kada kisaka damuwa ranki d'an Adam fa bazai iya gujewa K'addarar saba,"

"Abokina kana wane gari Ina Y'an uwanka suke,"? Nanma shuru Yamasa baiyi Magana ba,

"Wai Anya Wannan ba kurma bane kuwa? Kuma Kodai maganar loosing memory d'insa ya tabbata ne,"?

"Ina tsammanin hakan Gaskiya Amma Akwai buk'atar Asami K'wararrin likitan brain su duba shi,"

"Kenan Zan fita Dashi waje,"?

"Eh to Kafin Nan dai zanyi Magana da doctor najib Yafara dubashi tukuna idan yaga da yuwuwar fitarshi waje Kinga sai Aje,"

"Ni Yanzu matsalata ma Rashin maganar shi, bamusan kowa nashi ba balantana mu sadashi da Ahlinsa,"

"Eh Kam Kuma da wannnan Amma Yanzu kije gida ki huta Nainaaa Ni zankula Dashi dama yau till down Zanyi," yak'arasa maganar Yana daga Mata gira,

Dariya tayi kyawawan hak'waranta Suka bayyana

Ta mik'e Tace"to Ina godiya doctor San sai goben,"

Matsawa tayi kusa dashi tana Masa murmushinta maikyau Tace,"Allah yabaka lafiya patient zanje gida nadawo gobe please kafara magana kaji,"

Murmushi kawai doctor San yayi sukayi Sallama tawuce

Shikuwa Saida ta fita yasaki d'an murmushi tareda rufe idansa bacci ya d'aukesa

Shiga motar ta tayi tana gyara Zama taji ringing wayarta Koda ta d'auka taduba missed calls tayi dayawa duk na Ummee sunfi yawa

Kafin tayi yunk'urin Kira wani Kiran Yasake shigowa

Cikin hanzari ta d'aga

"Kina Lafiya kuwa daughter meke faruwa inata kiranki but not respond,"

"Comedown Amma Ina Lafiya kawai nasami wata matsala ne nabige wani Amma Yanzu dai ganinan zuwa gidan"

"Subhanallah to da sauk'i kuwa,"

"Eh Amma da sauk'i ganinan dawowa ma k'arsa maganar," kit ta k'atse Kiran

Tada motar tayi tawuce,

Wani makeken gida Naga tayi Hong Aka bud'e mata tashiga parking motar Tayi tafito sai yanzu na k'aremata kallon, doguwace basosai ba tanada tsayin gashi da k'aramin Baki Hasken fatarta badayawa ba kallo d'aya zaka mata kasan naira tasamu gurin zama jikinta,

K'asaitaccen palourn nasu tashiga da sallama bakowa sai TV dake Aiki shi kad'ai,

D'akin Amma ta nufa tarar da ita tayi Zaune tana Azkar d'in ta

Da sallama tashiga d'akin tana zama gefen gadon tace"Ash wllh Ammaa nagaji dayawa kaina sai Ciwo yake Saboda gajiya,"

"Eyyerh Sannu daughter Yanayin Aikinku ne Haka Yanzu shi Mai jikin yaji sauk'i,"?

"Eh Ammaa but still baiyi magana ba bansani ba ko kurma ne dai,"

"To Allah dai yabashi Lafiya Yanzu jekiyi wanka kici Abinci kiyi sallah sannan kije b'angaren Abbanki ki gaida Momynku,"

"Ni wllh Ammaa banason zuwa gaba d'aya part d'in Nan Wllh Matar Nan Bata sona, Ni Allah ya rufamin Asiri dayasa ke kina Raye Kuma kina kusa Dani da bansan yazanyi ba, kin hanani kukan Rashin mahaifiya, Ammaa Allah yasaka Miki da Alheri,"

"Ameen, Nainaaa kenan to kobata sonki tinda ta Aure Ubanki ai Dole tasoki wannnan k'in kuma ita tashafa kedai kada ki fasa mata biyayya, Ummeenki kuwa verry soon zata dawo garemu in Sha Allah,"

"Allah yasa hakan Ammaa inacikin kewarta , bamusan wane take Ciki ba, ko ta manta Dani ne, watak'il Kuma Ammaa Bata Sona shiyasa ta Barni,"

"Nainaaa Uwa Uwace kuma koyaya ne tana k'aunar Y'arta na tabbata tana cike da kewarki,"
Chapter 1 · 0% Book details