Sashe 6
Ingarman Namiji Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
____zekunnah kenan wayarshi tafara rurin neman d'auki d'auka yayi tareda Kara wayar akunne batareda yace komaiba..acan bangaren sulaiman kuma jin and'aga wayar yasashi fara magana domin yasan bazeyi maganarba tin yayi shiru.."big man kanajina kuntaso kuwa?"No miyafaru ne? Yatambaya cikin daddan vocie dinshi.."wlh yanzu GR yakirani yakecewa yakiraka baka d'agaba Kuma yawar Ahmad baya tafiya Wai muyi sauri muzo yau zamushiga aikin domin matsalar takaru daga yadda mukasanta Dan Allah kuyi sauri muwuce domin kukad'ai nakejira please.."ok badamuwa gamunan zuwa yafad'a tareda katse wayar yamayarda computer shi wurinta kana yak'arasa shiryawa yafita.
*Sulaiman abukinsune tin a school shida ma,aruf da yaseer Amma su bagarinsu d'ayaba suma zasu bayyana idan lokaci yayi bayansuma akwai wasu mutanen dasu,nansu ze,iya bayyana agaba inafatar kungane*
Aperlo yasamu su Ahmad najiranshi suka rankaya suka fita zuwa pert d'in iyayensu daga big mom har anty amarya addu,a sukayi masu sosai kana suka tifa zuwa pert d'in kakarsu alhajiya Nene ikon Allah kenan.
Koda sukaje Nene nahakimce aperlo me,aikin big mom namata tausa..d'agowa tayi tana K'are musu kallo domin tafe suke apelon cikin takon isa da tak'ama tafiya sukeyi irinta gwarazan maza cikin kuzari da haiba daganinsu kaga cikakken mazaje masu jini ajika.
Zama sukayi dukkansu akusanta yayinda sadeeq yad'ora kanshi acinyarta suma suka zuba Mata Ido bawanda yace komai..baki Nene tatab'e kana taguntsura goronta takaibaki kana tace "ohhhhh nidije na naga abunda keshan jininjikina yanzu ku Dan Allah Dan annabi Dan kuga su wad'ancan sha,shashun iyayen naku sun zubamuku ido shine kukamik'e Kuma azaune sekace bamazan kirkiba. tak'arasa zancen tana kallan sadeeq daya d'ago shima Yana kallanta cikin alamar tambaya.. Ahmad ne yayi k'arfin halin cewa"kamarya bamazan kirkiba Nene ?
"Ahhhabb yoto Ina mazan kirki anan kowanneku ze iya nome gona 10 alokaci d'aya Kuma yayi Mata kyakkyawan banruwa tayadda za,asamu yabanya me kyau..Amma kunkasa kozancen auren ma bakwayi dakuda iyayen naku bansan miye nufikuba koso kukeyi Sena mutu ohooo.
Shuru sukayi Mata bawanda yace komai domin duk basugano inda zancenta yanufaba se yanzu.."kunyi shiru kunk'yaleni sekace Ina magana da kurame.."No Nene bafahaka bane zamuyi idan lokaci yayi Amma kina mana zencen aure tinyanzu dukama nawa muke cewar Ahmad yak'arasa zancen yanadan yamutsa fuska..
"Nono Kuma nonon uwarka kajimun d'anbanzan yaro daga maganar aure sekakawomin zancen wani nono kanasan nonon ne kak'i kayi aure kasha harka yau naji bakantaccen yaro tafad'a tareda dumgurewa Ahmad goshi.
Ido yazeed yazaro Jin yadda Nene tasauyawa Ahmad zance lokaci d'aya tareda saken murmushi gefen baki Wanda yak'arawa kyakkyawar fuskarsa kyau da kwar jini..shidai Ahmad baki kawai yasaki Yana kallan ikon Allah yakasa cewa komai yayinda sadeeq ketintsirewa da dariyar shak'iyyanci..kallanta tamayar ga yazeed kana tace"yau aidole kamun dariya Amma ai tind'azu nake magana bakace komaiba kaini wlh ma inatantamar lpyr ku dukanku domin indai lpy qalau kuke to doline kubuk'aci mace dominni wlh Allah kab azuri,ata ba raggon maza Kuma ban haufi lusarin damace zata bawa tsoroba seku Amma nasan mizanyi akai doline nad'au k'wk'kwaran mataki akanku wlh dagaku har iyayen naku.. tafad'a tana hura hanci tareda ture dankwalin kanta gaba duka kwakkawar sumar kanta tabayya Takoma fara sool.
Murmushi kawai sukayi atare kana sukamik'e tareda gaya Mata zasu koma wurin aiki..Aiko tak'ara hayyak'o musu damasifa tana fad'ar nankawai sukafi kauri sudai basuce komaiba abinka da miskilai seda tagaji Dan kanta kana tamusu addu,a dafatan alkhairi kana sukafice..sunafita sukatarar yaransu duk sunkaraso sunajiransu motoci suka shiga tareda barin gidan Basu zarce ko,inaba se gidansu sulaiman tinkamun suk'arasa sukamai waya shiyasa yafito suna k'arasawa yashiga sukawuce se filin jirgi...karfe 9:30am Dede jirginsu yatashi se birnin tarayya Abuja..
Yayinda k'arfe Tara Dede akasallami sumayya daga asibiti sukayo gida bayan ansha famada,ita akan bazataje gidaba gidan anty lele zata koma anyi,anyi Tak'i yadda seda taji hajiya mama nawayada big mom tana gayamata su Ahmad suntafi kana tayadda zata koma gida murmushi kawai Abba yayi dominsu duk atunaninsu muta,nentane basusan ta,asar datayiba.
Unguwar Gama B Kano
SAURAT ce zaune itada Mami mahaifiyata kenan.."Wai SAURAT miyasa kikesaka Wannan kayan bana hanakiba eye? "Baki taturo gaba tareda duban kayan jikinta rigace iyakarta gyiwwarta Kuma batada wadataccen hannu kana saga2 take har underway d'inta anaganin kwancinsu."nifa Allah zafi nakeji Mami banasan Wannan manyan kayan Allah.."tofa 🤔 keyanzu kokunya bakyaji dalibanki suzo susameki ahaka idan sunganki cikin zumbulelen hijab se arantse da Allah wata kamilace ke..baki taturo tareda b'ata fuska cikin shagwaba take fadar "haba Mami yanzuni ba kamila baceba? "Ehhh lallai SAURAT kekamilace Amma Bata fanni suturta jikiba Zakitashi kinemi suturar kurki kisaka kosena makeki..tashi tayi tana k'uk'unai tareda bubuga kafafuwanta ak'asa duk ilahirin jikinta yad'auki girgiza..Ido nazaro kamun nasake murzasu Ina Kare Mata kallo lallai SAURAT takai duk inda cikakkiyar mace kekai domin tsakanin SAURAT SUMAYYA dakuma BUDURWAR jeji narasa wacce tafi wata diri kyau dakuma.....nayi shiru🙊🙊ahakan tawuce bedroom d'inta tareda rufe k'ofar Kai kawai Mami tagirgiza tareda rokon Allah yakare Mata tillon Yar tata.
Abuja
Tsaitsaye suke cikin wani katon office gadukkan alamu nanne office d'in GR kowanne ak'ame Yana saura,rar abunda megidan Nadu kefad'a
"kusani Wannan shine damar damuka samu akansu domin duk sakonda suke turo Mana alokaci d'aya da mabanbanta nomber da wurare daban2 Dan su hargitsa Muna lissafine karmu gano shirinsu sund'auka muma marasa tinanine kamarsu shiyasa mukayi k'wak'waran bincike akan komai nasu Kuma insha Allah yanzu munyi Shirin tukararsu akowanne yayi bagudu bajadaba kusani domin sugano yanlek'en asirinmu yanzu hakan farautarsu sukeyi Kuma Kunga bakayan aiki ataredasu inafatar kungane bayanina.?
"yers Sr suka fad'a gabad'aya.."Masha Allah tinda kunfahinta yanzu Kai sadeeq da sulaiman zaku jagoranci shiga jejin yobe state yazeed da Ahmad sujagoranci jejin barno state Yusuf da manir zaku yagoranci jejin Zanfara state yanzu kowa yad'ibi yaransa ku d'au hanya Allah yakareku.."ameen y Allah suka ansa atare..kana suka fice kowanne da,abunda yakesak'awa aransa suna masujin zafin rabasun da,akayi wurin tafiyar..ahakan kowa yad'ibi yaransa suna masuyiwa juna fatan nasara sukarabu inda sadeeq da sulaiman su d'au hanyar yobe yayinda yazeed da Ahmad suka d'au hanyar barno...
Asauka lpy matafiya.
Gaskiya inbaga comment me ratsa zuciya ba bazak'uga update ba har week d'innan yak'are
Free page yakusa k'arewa idan kinshirya karatun *INGARMAN NAMUJI* to kihanzarta sayan naki tahanyar datadace #500 kachal 👌 idan kintashi siya Zaki iya yimun magana tawannan nomber 07037092176
Autar alheri✍️
*ALHERI WRITERS ASSO*
A.W.A
https://www.facebook.com/100186388252056/posts/
_______________
🐎 *INGARMAN NAMIJI*
Page 19 & 20
___sun sauka agarin zanmafara acikin aminci inda suka nausa jikin jejijn zanfara tin acin Daren batareda fargabar komaiba...yayinda suma suka shiga cikin garin barno acikin Daren suma hakan suka nausa cikin Wannan jejin metarin abubuwan tsoro da ban Al,ajabi dukansu ajikin jejin sukakwana cikin shinrinsu...
Anan gida Kano kuwa
Su Sameer ne zaune amota shida Salman suna ankareda tawa motar datafito daga cikin Wannan tangamemen gida Wanda daganinshi base angayamaba kasan nera tayi kuka awurin..kwalta motar tahau da,azabar gudu ganin hakan yasaka su Sameer take Mata baya sunabin sawunta sunyi tafiya metsayin gaske har suka futo wajen gari.
Wanda kecikin motarnan ne ya,ankareda anabinsa abaya hakan Kuma baka