Sashe 4
Ingarman Namiji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
___yace kewacece agareni? miyasa kikeyin nisadanine? Miyasa bazaki zauna muk'arasa rayuwarmu atareba na har,abada? Duk atare yakemata tambayoyin.. kallansa tayi cikin so da k'aunarsa daya mamaye zuciyarta Kamar bazatayi maganaba kana tace "ni Yar aikece agareka ruhi ni matafiyace akowanne lokaci zamu,iyayin nesada juna bazeyu muzauna inuwa d'aya ba dominni wahainiyace Zan,iya canzama akowanne lokaci rayuwata ciketake da k'alubale da rud'ani da fargabarda dazata iya salwartarda rayuwata akowane lokaci ta,idazancen cikin rauni da fargaba.
Tinda tafara zancen Ahmad ke kallanta sedatakai k'arshe..lumshe kyawawan idanuwansa yayi yanak'ara k'arfafawa zuciyarsa abunda take bijiromasa dashi cikin jarumta yabud'e idanuwansa akanta yaname shafa bayanta tareda D'ora bakinshi akunneta yace "hak'ik'a inaji ajikina ke alkairice agareni Kuma bawani kalubale dazeyimin katanga da farin cikina ba abunda zesameki da izzinin Allah domin shine merayawa da kashewa a duk lokacinda yaso dudda basan koke waceceba Amma inamiki k'aunarda nikaina bansan adadintaba please baby kigayamun waceceke?
Kiran sallar asubane yatadashi daga nannauyan baccin daya d'aukeshi metarin abubuwa acikinsa Bud'e idanuwansa yayi dasukayimai nauyi sosai sabida bacci tareda dafekansa atake mafalkin dayayi yashiga dawomasa Kamar afili saurin duba jikinshi yayi yaga yadda yab'ace sake runtse idanuwansa yayi dak'arfi Yana karanto duk addu,ar datazo bakinsa kamun yamik'e yashiga bathroom Yana tinanin Wannan yarinyar tareda jinzafinda bekarasa mafalkinba yaso tagaya Masa wani abun gameda ita Amma abun yafaskara amma yasan watarana maybe zata gaya Masa tinda Wannan mafalkin dayakeyi da,ita yafi shekara ukku yanayinsa Kuma duk tazo Bata Masa magana Amma yau tayi masa Kuma Kuma zuwanta na Wannan watannin yasab'ama kowanne domin awannan lokuttanne tafara zuwamasa awannan yanayin najin dad'i ahakande yayi wankan tsarki tareda alwala yafito yasamu Yan,uwansama sunfito sunajiransa suka wuce masallacin Amma gabaki d'ayansu sungane akwai abunda kedamun Ahmad kawaide bawanda yayi magana sabida duka halayyarsu kamar iri d'aya ce..
Wata motace tazo dagudu tana sannan hold ajikin wani tangamemen Gert cikin sauri megadin gidan yataso yadud'e tareda yiwa nacikin motar sannu..bud'e motar akayi akafito wani kyakkyawan saurayine dabaze wuce sa,arsu sadeeq ba murmushi d'auke akan fuskarsa yak'araso wurin megadin Yana fadar "baba lado barkada hantsi y aiki.. yawwa barka sulaimanu andawo? Eh wlh nadawo yafad'a Yana shigewa cikin gidan..da kallo baba lado yarakashi kana yajuwa zuwa nashi b'angaren da,akabashi shida matarsa shatu Koda yashiga tana wankin kayansu kallanta yayi yace shatu zanje nagani yau ko Allah zesa hak'anmu yacimma ruwa..d'agowa tayi tana zudda k'walla kana tace to mlm Allah yasa mudace.. ameen y Allah..Ina Marwan ne? "Yatafi shima jiran dawowarsama nakeyi.."to Allah yadawo dashi lpy.. ameen ta,amsa kana shiko yafita.
"Anty lele inawayarki naduba bangani? Cewar sumayya data fito kamar zatarusa ihu..mizakiyida wayata? Zankira anty amarya ne..to inataki? "nabarta agida kawai inzaki bani kibani banasan iyayi ehee tafad'a tareda murgud'a baki tana cinnoshi gaba.
"Tofa 🤔 Nima Rashin kunyar zakimun tobazan badaba takarfice.
"Kada Allah yasa kibada d'in anma fasa Aron ba,aso kirik'e kayanki mekatan baki kawai.."aikuma sekiyi Dan wayatace dai bazan badaba Kuma kiwuce kigyaramun d'aki kamun in lallasaki anan fitsararriya kawai..wucewa tayi domin tasan kaitsaye zatasha duka Dan anty lele Bata kulata du iskancin dazata Mata Amma fa intakaita k'ul tobamakawa setasha najaki bedroom d'in tawuce tafara gyara Mata cikin mutinci takarkad'e ko,Ina tagama tsab seda tazo zata fita taga wata katuwar gora akan madubin d'akin karasawa tayi tabud'e wani k'amshin dad'i yaziyarce hancinta kaiwa tayi bakinta talasa Aiko taji tsak'i rad'au gawani d'and'ano datakeji Yana kama harsheta murmushi tayi tad'ora gorar abaki seda tafi shanye rabi kana taje tak'arasa cikata daruwa tamayar indatagani tana lasar baki tafice.
Jejin barno
Yauma kamar kullun Wannan budurwarce zaune bakin Rafi tana wasada duwatsunan dake wurin Amma duk abunda takeyi kanta akasa yake nidai tinda nafara ganinta Banga tad'ago idanuwantaba Amma mutun na,iya ganin kyakkyawar fuskarta idanuwanta daine ba,agani (niko nace komisa Bata bud'e idanta duka?) Tad'au tsawon lokaci ahakan kamun tatashi tayi alwala tayi sallamah bayan ta,idar tayita addu,a kamar yadda tasaba tanacikin addu,ar Nan takama jiyo sawon tafiya akowanne gefe awurin gabantane yafad'i Amma tadaure sedata Gama addu,arta kana tatashi waigowar dazati idanta yasauka akan wasu manyan kuraye sunkai 15 duk sun kewaye wurin gawani katan kada dake kwance gefen rafin cikin tashin hankali tafara Jada Baya tana addu,a suko sunabinta ganin takusa cimma kadannane gakuma dare yafarayi yataduka dasauri tacire dankwalin dake kanta atake sumar kanta metsawo dasantsi ta bayyana d'aurashi tayi akugunta adede Kan cibiyarta atake jikinta tad'au mazari d'agowa tayi tareda bud'e daradaran idanuwata tawatsawa kurayennan atake wani abu yafito cikin idon nata me mugun haske da bantsoro yayi wurin datake kallan se kawai kurayennan sukazama kamar an konasu sekawai suka fara murmushewa sunabin iska kamar ba,haliccesu awurinba juyawa tayi wurin kagan kamar wata aljana hakan takoma atake shima yakame yabi ruwa ganin ba komai bayansu yasa tarufe idonta tareda duk'awa awurin tafasheda matsanancin kuka metaba zuciya tana wasu surutai danakasa fahimtar mitake fad'a (ni kuwa cikin tashin hankali da Al,ajabi nakebinta kallon mmki🤔)seda tayi me isarta kana tatashi takoma cikin kogonta..
*(Hummmm bara kuji wani bazata free page yakusa k'arewa befi page 3 ba ko 4 😜)*
Yauce ranarda su yazeed zasu koma wurin aikinsu tinsafe suke tareda su Sameer suna Basu wani muhimmin aiki Salman ne yadubi sadeeq yace ya sadeeq insha Allah komai zetafi Normal kamun kudawo domin munada mebamu cikakken abunda mukeso akansu.."ok yy kyau hakan Amma kubi ahankali sekunkula da kyau cewar Ahmad..ok badamuwa insha Allah bro.. kallan yazeed Sameer yayi kana yace ya yazeed aken dakamun nakarb'ofa tin dazu.. bud'e kyawawan idanuwansa yayi kana yace ok thanks daganan bekara cewa komaiba suko sukacigaba da shirinsu.
Sumayya ce kwance tana matsar k'walla jitakeyi Kamar tarusa ihu sabida azabar dake cinta gashi Tarasa mikedamunta Kuma takasa gayawa anty lele kuka takeyi wiwi kamar atsaga d'akin tana matse kafafunta cikin gid'ima da fitar hayyaci tayo perlo tana matse kafarta sa,ataci kuwa anty lele batanan Kuma gawayarta ajiye ankan kujera figar wayar tayi dasauri Takoma d'akinta tareda dannama anty amarya Kira tana rusar kuka..shiko shigowarsa kenan pert d'in anty amarya yaji waya na K'ara zama yayi yanajiran fitowarta domin tabashi dabun dayace tamasa har wayar tatsinke be d'aukaba sake Kira akayi akarona shida jeredajuna kaidaji kasan ba lpy ba tsaki yaja yatashi tareda d'aukar wayar Dan yakashe sabida K'arar tadameshi sekawai yaga nomber anty lele nayawo akai gabansane yafad'i cikin ransa yake fad'ar toko miyasami lelene hakan tare picking call d'in yakara akunnesa..itako sumayya Jin and'auki wayar yasanya tafara magana cikin kuka batareda tabari anty amaryar tayi maganaba tafara fad'in.....
*Hummm bara kuji wani bazata free page yakusa k'arewa befi page 3 ba ko 4*😜
Tofa 🤔 ana wata gawata tirk'ashi koya Wannan abun yakene ? Ohooo kubiyoni dominjin yazata Kaya agaba
Gaskiya comment d'inda nake gani bemunba inaga Sena fara Ware masu comment kawai Ina musu posting suda littafen INGARMAN NAMUJI yakarbu agaresu🤷
Autar ahairi ✍️✍️
*ALHERI WRITERS ASSO*
A.W.A
https://www.facebook.com/100186388252056/posts/
_______________
🐎 *INGARMAN NAMIJI* 🐎
Page 13 & 14
___tana fad'in nashi ukku anty amarya wlh banada lpy cikina ciwo kuma cinnaku da k'wark'wasa kemun yawo awurin fitsarina Kuma tafiya sukeyi kamar sucinyun Yan ciki wayyyo zasu shigemun.. tak'arasa zancen chikin matsanancin kuka..shiko gogen wani tsam yakeji ajikinshi tinda tayi zancen wurin fitsari seda yaruntse idabsa dak'arfi yanajin yadda zuciyarshi kebugawa da azabar k'arfi shiru yayi becemata komaiba..itako cikin kukan taketa fad'ar hello hello anty Amma taji shiru haushine taji yakamata tayi jifada wayar tareda kifakanta abango tana sake rushewa da sabon kuka.
Jin ankashe wayar yasanya yazeed ajiye wayar kawai yaname lumshe kyawawan idanuwansa itake Kuma yabud'esu gaba d'aya tareda dafe kansa sabida wani tinanin dayazo Masa karde ace yarinyar Nan wata maganar tad'auko musu metake nufida abu nemata yawo?kodai wani Dan,iskanne yatab'ata? Mi hakan kenufi? Duk atare yakema kanshi tambayar dabame amsa mashi ita cikin tashin hankali da yadda da abunda zuciyarsa kesak'a Masa yafigi cer key yafita adede Wannan lokacin Kuma anty amarya tafito d'aukeda katon kular datasa mishi dambun taga fitarsa kamar walk'iya kiranshi tayi Amma kojiyowa beyiba yasakai yafice Yana fita yafige motar damugun gudu se gidan anty lele.
Hold yayi megadinta yabud'e Mai Gert d'in atake yacinna hancin motarsa cikin bakin k'ofar shiga babban perlon gidan yayi Perkin tareda kashe motar yafito cikin takonsa nakuzari da izza irinna k'ak'k'arfan namuji tareda sakai cikin perlon da sallamah d'oke abakinsa cankasan mak'osho..anty lele cekadai a perlon tana yankan farce d'agowa tayi Jin sallamah cikiciki dantaga waye sekawai taga yayan nasu cikin murna tace "wa,alaikassalam ya yazeed Kaine Ashe tafad'a tareda mikewa tanafad'ar k'araso Mana Yaya ai gobe mukebatun zuwa yimaku rakiya ashema kanatafe to inasu ya sadeeq? Kallanta kawai yayi batareda ya k'arasa d'inba kuma be amsa Mata tambaya ko d'aya ba kana yabud'e baki Kamar bayaso yace "Ina Wannan yarinyar take Maryam? "Wai titee tanaciki Yaya barana kirata tafad'a tareda barin wurin tanufi dakin sumayya kwance taganta se kuka take risga tahad'a uwar zufa tana matsar k'afa k'arasawa wurinta tayi cikin sauri tanafad'ar ke lpyr ki kuwa mikedamunki titee? Hannu kawai takebawa anty lele Amma takasa magana cikin sauri tak'arasa gabanta tareda tallabota jikinta setaga kawai jikinta yasaki idanuwanta nakafewa wuri d'aya..arazane tazaro Ido tareda kallan k'ara tana Kiran yazeed.
Shiko Yana wurinda tabarshi cikin fargabar abunda zegani idan tazo sekawai yaji ihun anty lele cikin tashin hankali yanufi inda yaga tanufa kamun yak'arasa kuwa har hard'ewa kafafuwansa keyi..Yana shiga yaganta kwance kamar gawa ajikin anty lele gabansane yatsananta fad'uwa cikin sabun tashin hankali yak'arasa kusansu tareda duk'awa yad'auketa kamar jinjira Yana kokarin boye tashin hankalin dayake cikin sabida Kar anty lele takara firgita Amma ahak'ik'anin gaskiya yafita razana..waje yayi da,ita yasakata a mota yazagaya yashiga zetada kenan anty lele tak'araso wurin tashiga tana kuka.. kallanta kawai yayi tareda tada mutar baba Isa megadi yabude Masa Gert cikin sauri yanemusu fatar samun lpr sumayya.
Wani hospital yanufa da,ita dakenan kusada unguwarsu anty lele yanayin perking yafito cikin sauri yad'oketa yayi cikin asibitin da,ita anty lele nabiyedashi abaya tana kuka..yanashiga suka karb'eta akawuce emergency room da,ita cikin gaggawa sukafara dubata Sundau tsawon lokaci akanta kamun susamu numfashinta yadedeta kana suka Mata allurai tareda saka Mata ruwa bacci yad'auketa..fitowa sukayi gabayansu sukabarta ita daya.