Sashe 2
Ingarman Namiji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani mugun duka sadeeq yamakamai acinya Wanda yasashi falkawa arazane idanuwansa sunyi jajir Yana kallan sadeeq yabude baki zeyi magana kenan mararshi tayi wani mugun mirdawa Wanda ya haddasa Masa dunk'ulewa wuri daya sabida be fitarda Sha,awarshiba sadeeq yatashesa.
Ammadai Ahmad kaikam anyi fitinanne wlh yanzu mafalkine kakeyiwa Wannan uban ihun ai wlh ko,agaske kake tareda mace banyi tinanin Wannan tabarar daga garekaba hhhhhhhhh yakoma kyalkyacewa da dariya...shidai Ahmad azabar dake cinshi isheshi domin wani mugun mird'a mararsa keyi nafitar hankali gumi kawai ke karyomai tako,ina cikin fitar hayyaci yace sweet heart help me..tsayawa sadeeq yayi kallansa domin yasan duk suka Kira junansu hakan to akwai damuwa..turo kofar dakin da,akayine yasaka duk suka waiga suga waye atare sukace.....
Humm muje zuwa 🏃🏃🏃
Autar ahairi ✍️✍️
*ALHERI WRITERS ASSO*
A.W.A
https://www.facebook.com/100186388252056/posts/
______________
🐎 *INGARMAN NAMUJI* 🐎
Page 5&6
____Atare sukace sweetheart Ahmad Yana mik'omashi hannu cikin tashin hankali yak'arasa bakin bed din tareda tallabo Ahmad jikinshi Yana fadar lpy miyasameka biyayye? Mikedamunka? Duk atare yakemasa tambayar Amma yakasa amsa Masa ko d'aya. Hankalinsune yak'ara tashi atake idanuwansu sukayi jajir musamman ma yazeed d'in bek'aunar yaga Brother's d'innasa cikin damuwa..d'agowa yayi yawatsawa sadeeq rinannun idanuwarsa yanamejifanshi dawani matsiyacin kallo irin kallan,nan menunida mikake nufi dabazaka dubashiba.
Mikewatsaye sadeeq yayi yanafad'ar bafaninakar zomonba atooo korataya ba,abaniba wlh yawuce cikin sauri tareda d'aukar kayan aikinsa yafara bashi temakon gaggawa domin yafara galabaita Nan yayimasa duk abunda yadece atake baccin wahala yak'ara d'aukeshi perlonsu sukadawo suka zauna tareda Kiran Sameer awaya yakawo musu abincinsu Nan sabida Kar iyayensu sugane abunda kefaruwada Ahmad anan,ne sadeeq kebawa yazeed lbr yadda yasamu Ahmad din tareda cewa wlh biyayye fitinace kawai kedamunsa Kuma yanzu idan abbah yayi zancen aure yace bazeyiba tinyanzu..shidai yazeed murmushi kawai yayi Yana jinjina girman maganar aransa..ganin bece komaiba yasanya sadeeq shima yin harkar ganshi yashareshi.
SUMAYYA kuwa sunma manta dawata anty khadi harkar gabansu kawai sukeyi sedata gaji dajiransu dankanta tafara nemansu domin gida takesan tafiya gaya tind'azu mijinta ke kiranta tak'ulu iya k'uluwa fitowa tayi daga pert din hajiya mama tana nemansu sa,annan,ne dady kegayama ai sundawo tindazu suna shashen big mom rantane Yak'ra b'aci tadumfari sashen cikin fishi tana sawo kanta perlon sumayya nafitowa hannuta d'aukeda cup zataje tamalkad'a dabino da kwakwa domin da Zuma domin sune abuncinta..kanta anty khadi tayi gadan gadan tana fadar Dan ubanki kinrenaniko titee senayi maganinki agidan wlh..eyeee to aikiyi mugani tareda murgud'a baki tana cinnoshi gaba..chak anty khadi tatsaya tana kallan ikon Allah Dan tasan kad'anne dagacikin halayyar sumayya kamun tanisa tace inadinkina?
"Yo wanne dinki Kuma bayan na faffallawa telon Mari Kuma nasaka su Hashim sunrufe shagon suntafi dashi.."meee? sumayya kina haukane miyayi miki? "Ehh Ina hauka kuma anrufeshi d..kamun tak'arasa abunda takesan fada anty khadi tayo cikinta zata daketa Aiko takwasa agujene tana ihu wayyyo Allah mahaukaciya tabiyoni wayyyo hajiya mama kitemakeni tsohuwar guzuma zata kasheni hakan tafita daga pert din tana ihu anty khadi nabinta dataga zata kamata se kawai tayi pert din samarin gidan tana ihunta akuma Dede Wannan lokacin sukafito zasu shiga cikin gidan..wani wawan birki taja agabansu tana haki tareda waigen bayanta.
Tsawa sadeeq yadoka Mata ganin tana neman bigesu tawuce"kee lafiyarki kuwa ubanme kikeyiwa gudu haka? Kamun tabashi amsa anty khadi tak'araso wurin tana fadar "ai wlh baki,isaba sekin gayamun abunda yayimiki dakuma abunda kike nugida kayana banza marar kunya tana fadar hakan tana Mek'a hannu zata damkota aiko cikin sauri tayi wani tsalle se a wuyan YAZEED tacukuykuyeshi tana ihuu...Zoro ido sukayi daga sadeeq har anty khadi domin sunsan ba,abunda yazeed yatsana aduniya kamar ihu akansa..shikuwa da tindazu yake tsaye yanadanna wayarsa kamar besan abunda sukeba bazato ba tsammani kawai yaji mutun awuyansa ane Masa ihu aka..wani mugun takaicin SUMAYYA ne yarufeshi tareda tsanar Wannan halayyar nata cikin mugun bacin Rai yasaka hannu tareda fisgota tafado betsaya ba,asin komaiba yashiga fallamata taruka ajere ba k'ak'k'autawa taredayin Ball da,ita yanahuci idanuwansa sunyi jajir sabida takaicinta dukanta yaje k'arayi sadeeq yayi saurin rikeshi Yana fadar sorry biyayye barta hakan pls 👏 ball yak'ayida,ita bareda yacekomaiba yashigewarsa cikin gidan..anty khadi ma wucewarta tayi domun mujinta najiranta da tinanin takira Hashim taji inda telon yake. Anan sukabarta se faman ihun takeyi da birgima akasa tana Kiran hajiya mama tana fadar ya yazeed zekasheta..harara sadeeq yamaka Mata Yana fadar Zakitashi daganan kosena Kara maki."ehh din baza,atashiba tafada tareda murgud'a baki..Ido yazaro yaKai hannu kamar zekamata Aiko tasake rutumawa da gudu tana ihunta murmushi kawai yayi Yana fadar mararkunyar k'arya kawai.
Zaune yasameshi perlon big mom shida Ahmad zama shima yayi suna magana atsakanin su anan wayar AHMAD tayi K'ara mekaramin sauti alamar sak'o yashigo d'auka yayi kamun yaduba ta yazeed ma tayi yajita Sarai Amma yashare kamar bejiba kallanshi duka sunkayi basuce komaiba Ahmad yashiga duba sakon Ido yadan zaro 😳 Yana kallan Yan,uwan nasa nanyaga sadeeq ma sakon yashigo wayarsa shima d'agowa yayi suka kalli juna shida Ahmad ganin yazeed yalunshe kyawawan Ida nuwansa beko motasaba balle susaran yaduba sakon yasa Ahmad d'aukar wayar yaduba sake kallon juna sukayi kamun susamun zarafinyin magana wayar sadeeq tad'au rurin neman agajin ad'agata d'auka yayi tareda karawa akunne Amma beyi maganaba daga d'ayan b'angaren akace "hello sadeeq Kunga abunda kefaruwa kuwa? Yanzu dukan Yan team dinmu aka turo munasak'on alokacin d'aya.."ehh muma mungani sulaiman Amma mihakan ke nufi? Shine ai bamu fahimtaba Amma bara nayi maganada GR naji kosunsamu wani information akai..ok badamuwa you're call me back idan kunk'arasa..ok nothing yafad'a tareda katse wayar. Kallansa yamar garesu yaga haryanzu dai yallabai yazeed bemotsaba sekawai sukacigaba da tattaunawa atsakaninsu shida Ahmad.
Yau takama Friday Kuma dukkansu ahlilgidan atare akeyin breakfast asashen hajiya mama zaune suke dukansu a dining area Amma Banda sadeeq da yazeed..wata kyakkyawar dattijuwa ce takalli Abba kanatace "ohh ni dije nazo ganin tsurko to su wad'annan kuramen yaran naka masu jajayen kunnuwa me sukenufine dabazasu fitoba? Ko semun bishe Kamar karmami tukunnah zasuzone? Tafad'a tareda guntsura goronta takaibaki.
"Ah,ah yihak'uri Nene yanzu zasuzo bara,akirasu cewar abbah tareda kallan sumayya yace ke sumayya jekikira yayunki suzo sumuke jiramaza..seda gaban sumayya yafad'i dajin Aiken abbah Amma tadake batabari tsoronta yabayyanaba ahakan tamik'e tana fadar too abbah tareda Yi pert din,nasu.
Koda tashiga perlon bakowa hakan yasa tanufi bedroom dinda batasan Kona wayeba tana k'uk'unai tareda turobaki gaba hannu tad'ora akan kofar tabud'e tashiga bateda ko sallamah tayiba akuma Dede Wannan lokacin yanatsaye bakin bed d'inshi Yana d'aureda towel a k'ugunshi Yana warware kayan dayafitar zesaka..tsayawa tayi tana k'aremasa kallo aranta takefad'ar ohhhh su ya yazeed bade kyauba tashagala dakallansa bakomai yafi dauke hankalintaba kamar gargasan dakekwance akan kyakkyawan fatarsa..shiko bemasan tashigoba yakai hannunsa Kan towel dindake jikinsa tareda kwanc.....
Tofa 🤔
Muje zuwa daiii akwai daru agabakam🙄
Idan Banga comments ba gaskiya zandakatarda typing yawwa 😏😏😏
Autar ahairi ✍️✍️
*ALHERI WRITERS ASSO*
A.W.A
https://www.facebook.com/100186388252056/posts
________________
🐎 *INGARMAN NAMUJI* 🐎
Page 7 & 8
___yad'ora hannunsa tareda zame towel d'in k'ugunsa wata razananiyar k'ara sumayya tasaki tareda k'ank'ame idannuwannta takwasa aguje. Wanda hakan yasanya yazeed jiyowa arazane shima domin sam beji motsintaba ganin takwasa agujene yasashi janyo towel din dasauri yamayar tareda dafe kansa cikin tsananin bakin ciki da b'acin yazauna bakin bed din Yana sauke numfashi tareda runtse idanuwansa Yana tinanin mitazoyine? Miyasa beji shigowartaba? Yanzu shikenan taga tsiraicinshi? Hakan nanufin zata Kara renashikenan kome? Duk shikad'ai yakeyiwakanshi tambayar daba wadda ze amsamashi ita.
Itako fitarta yayidede dafitowar sadeeq shima sabida jiyo ihunta riketa yayi Yana fadar "kee titee lpy keda Waye mi,akamiki? Amma Ina gabaki d'aya tafirgice dudda bataga asalin halittarsaba sabida baya yabata duwawunshi kawai tagani Amma hakan taki saurarar sadeeq tagudu. Shima bayanta yabi danbesan mitakewa Wannan ihun ba...ahakan tawucesu Nene tayi bedroom din hajiya mama domin tasan yau se buzunta tanashiga tamayarda kofar tarufe gummmm. Ahmad kuwa kansa kawai yakad'a domin yatabbatarda yazeed tatsokano ahakan sadeeq yasamesu se surotu Nene keyi sudai jinta kawai suke domin fitinar Nene se,ita.
Yad'au tsawon minti 20 awurin kafun yasamu kuzarin tashi yakarasa shiryawa yafita shima..Koda yaje bawani cin abuncin yayiba kawai yadan tsakurane sa,anan yakoma perlon yazauna Yana lumshe kwawawan idanuwansa abun duniya duk yadameshi soyake kawai yaga ta,inazeganta..
K'auyen barno meduguri
Cikin wani k'asungumin jeji nagawata matashiyar budurwace tafito daga cikin wani kogo acikin wata shiga kamar ba mutunba kamar Kuma arnan daji rigace ajikinta wadda bazawuce cibiyartaba Kuma ga dukkan alamu rigar yagewane tayi asaman rigar harkasan batarufe tsayayyun breas dintaba domin kanaganin samansu kasanma idan taduk'a zaka iyaganinsu atak'aicedai ba,iyakacin girmanta kenanba ak'ugunta kuwa wani abune d'aure Kamar sulke Kuma bewuce gwiywartaba sekuma dankwalin atamfa medan girma datarufe jikinta dashi Wanda shine kawai abu me kyau acikin kayan jikinta kallo d'aya nayimata naganocewa yarinyace k'arama domin bazatawuce sa,ar su sumayya da fauza ba Kuma gata kyakkyawa Masha Allah farace tass gatada hanci harbaka Dan bakinta Dede Masha Allah tafiya tafarayi tana waigen bayanta indakuma boom,boom d'inta kejuyi kamar itake kad'asu dagangan..wani Rafi tanufa indaruwa kekwance k'ark'ar dasu duk'awa tayi tad'iba Tasha kana tacire kayan jikinta tad'aura Wannan d'ankwalin kanatajecan gefe tawankesu tas tashaya tasamu wani dutse tazauna tanadan d'aukar duwatsuna tana jefawa aruwan.
Kimanin awa d'aya sa,anan tatashi tajetayi wanka dawani abun mekar soso Amma Kuma jikinshi korene ahakan tayi amfani dashi tayi wankanta tass tawanke kowanne lungudasako najikinta sa,anan yamayarda kayanta kana tasake wanke Dan kwalinnan shima tajira yabushe bayan yabishene tazo tad'aura alwala tatayadda sallar dabatasan kotamicece akayiba awannan lokacin bayan ta,idar tayita addu,a tanakai kukanta wurin mahaliccinmu tana zubbada k'walla ahakande tak'arasa addu,arta kana tashiga tsintar y'ay'an itatuwa taci Wanda zataci tajeda sauran inda tafito....
Yau kusan kwana 6 kenan sumayya nawasan b'uya da ya yazeed domin komitakiyi dajisu tafe zata gudu..abangarensu kuwa awannan lokacin sugano masu turo musu sakon barazana Kuma sunshiri tinkarsu akowanne Hali yanzu hakan nemansu akeyi cikin gaggawa hidukwatarsu.
Sumayya ce zaune ita d'aya tana kallon TV kamar wadda akatsikara hakan ta tintsireda dariya kamar wata zararriya dariya takeyi ba k'ak'k'autawa hadda rike ciki ahakan fauza tashigo tasameta zamatayi kusanta tareda dafata tace" titee miyafaru haka kike dariya? ko tasamune? Banza sumayya tayi Mata seda tayime ,isarta kanatsagaita tareda rikebaki " ohhh ni sumayyatu jikar dije ashedama d'uwawu nada kyau hakan sekace tangaran🤔? Kai wlh Allah zanzo nasake gani waiii gasu she shek'i sukeyi kamar madubi tabbb ai wlh Sena kumaganowa Takoma kyalkyacewa da dariya.