Sashe 6
Hayatiy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rike mata hannu ya yi suka fita tare yana bata labari.
Zama su kai ta gefen flowers wani bangare guda da akama ado tare da jerin kujeru biyu da dan table,wanda wajen ya kasance aduk san da SUHAIL za su yi karatu ko hira su kan fito nan su zauna.
Ban da tashin kamshin flowers ba abun da ke tashi agun.
Rike mai hannu tai gam kan ta ce, "Yaya."
"Naam Hayatiy."
"Inna mutu za ka yi kuka?"
"Ke kin fi so ki mutu ki bar ni aduniya ni daya?"
"Aa." Ta fada cikin sanyayyar murya ,tana girgiza kai,tamkar za ta yi kuka.
"Ace Allah zai bani damar zaban rayuwar daya acikinmu,zan zaɓi rayuwarki SUHAILA,ina so ki rayu,ina so kiyi farinciki, na dauki alkawarin sadaukar da kaina in dai zaki rayu a ko ina, ina so ace ko bana duniya ki kasance cikin farinciki,ina so ace ko bana duniya ki zama abun kwatance ga rayuwar al'umma,ina so ki girma ki taimaki al'umma ta fannoni daban daban,ina ji araina cewa ke wata,ke wata ce ta mussaman aduniyar nan, ba zan so ace anyi gaggawar rasaki ba."
"Yaya ni to bana so na rayu in babu kai, ba zan iya ba, ni bana so, wallahi bana so, yaya in ka mutu nima mutuwa zan yi,dan Allah mu rayu tare kuma mu mutu tare,ina sonka yaya, ina so na rayu da kai kaine rayuwata."
Karasa maganar tayi tana kwantawa a kirjin sa.
Bayanta ya fara shafawa yana maganar.
"Na yarda ni ne rayuwarki kamar yadda kece rayuwata,hakan yasa Kasancewar ke da matukar muhimmanci agareni SUHAILA,ina sonki fiye da kaina,bana jin cewa da kwai abun da zan so aduniya fiye da ke, murmushin ki ka dai kan iya sani farinciki,to ina ga shi Farincikin naki bakiɗaya?"
"Uhum Yaya ni ka min alƙawari cewa zamu rayu tare."
"In ban rayu da rayuwata ba to dame zan rayu? In sha Allah zamu rayu tare har karshen numfashin Hayatiy."
Kara kyankyame shi tai tana fadin, "Thank you Yaya,ina sonka."
Wasa-wasa hoton SUHAILA ya kare ta koma makaranta amman day ba boarding ba, SUHAIL ke kaita kuma ya daukota akullum.
Safiyar yau gaba-daya jikin SUHAILA ba kwari.
"Yaya ni kamar kar inje skul din."
"HAYATIY! Saboda me? Ban san ki da haka ba fa kuma bana so yanzu ki fara muje kinji ga chocolate dinki."
Murmushi tayi ta karbi chocolate din tare da fadin, "Thank Yayan Anty Hayatiy."
Dariya ya yi yana, "lallai fa Antyn YAYANTA ."
suna isa skul kamar kullum har ta tafi ta dawo tare da yi masa kiss afuska.
"Bybyee Yaya,Miss you,ka kulamin da kan ka kaji ina sonka."
Har ta kara tafiya ta dawo.
Asanyaye ta ce, "dagaske ina son ka yayana kaji."
Murmushi ya yi, "nima da gaske ina don ki Hayatiy,miss u more."
Sai da ta shige class kan ya wuce office.
Karfe goma cif gaban SUHAIL ya fara faduwa yana bugawa cikin sauri, ba wadda yake tunawa sai Hayatiy.
Keyn motarshi ya dauka kawai azuciyarsq yana jin bukatar ganin kanwarsa yanzu.
Kiran wayar da akai mai ya tsaida shi.
Daga skul din su SUHAILA ne.
Kara wayar da zai akunne aka ce, "Sorry to say sir, SUHAILA......
*DOMIN SHIGA GROUP DINA YI MUN MGN TA WNN NUNBER 08103080717*
Urs Xayyeesherthou
https://facebook.com/groups/589074325850132/
*HAYATIY حياتي*
18/09/2021
*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```

*https://www.facebook.com/106494781436168/*
_*XAYYEESHERTHUL-HUMAERATH*_
_(Mrs Ɗangote)_
_*HAYATIY:* Labari mai cike da tsantsar Soyayya, Amince tare da Sadaukarwa,sarƙakiya mai ban mamaki_
*PAGE*-10
_*Wannan fejin nakune Hayatiy Fans Group,Cute Na Fans Group kuyi yadda kuke so da shi*_
_*Muje zuwa akwai kallo😊, boyayyun masoya kun fi na bayyane yawan gaske,tabbas ina yinku aduk in da kuke😘 Xayyeesherthul-humaerath na maku so ba na wasa ba*_
_*Abi link domin shiga facebook group dina hilis an AMANAN XAYYEESHERTHOU😩*_
Anyi Admitting dinta a asibiti da ke cikin skul."
Wani irin jirine ya fara ziyartar SUHAIL nan da nan hankalinsa ya fara gushewa fita ya yi kawai cikin sauri ya nufi motarsa.
Figarta ya yi cikin sauri masu gadi sai da suka firgita ganin hakan domin kowa yaga yanayin da SUHAIL ya bar asibitin yasan ba lafiya ba.
Tuki yake kawai cikin sauri batare da ya lura da titin ba.
Yana isa skul din fannin asitin ya yi kawai tafiya yake kawai amman hankalinsa sam baya jikinsa kan ya karasa ya ciro wayarsa tare da kirin Abou.
Abou na amsawa ya ce, "SUHAILA."
Daga nan bai kara fadin komai ba.
Daga nan Abou ya fahimci cewa akwai matsala gida ya nufa kawai tare da dauko Momah.
Kuka Momah ta fara a motar tana fadin, "Shikenan asirin mu zai tonu zai tonu wallahi, meyasa,wai meyasa abunnan zai bayyana yanzu ne, na shiga uku, wallahi ba zan iya rayuwa babu SUHAILA ba kasani."
Ta kara fashewa da kuka.
Abou driving din sa yake kawai ba tare da yace komai ba illa radadin da zuciyar sa ke yi masa.
Momah ta ci gaba da magana, "dagaske Farincikin gidanmu ya zo karshe, gwandamun mutuwa da wannan rayuwar ba zan iya ba, na fadama ba zan iya ba,duk boye sirrin nan da muke ayau yazo karshe komai yazo karshe, komai zai tarwatse,farinciki ya tafi SUHAILA in ta tafi tamkar SUHAIL ya tafine nasani shikenan Abou zan mutu .*
"Haba,haba Aisha ki faɗi Alkairi ko kuma kiyi shiru,wannan abun mun san da shi kuma fil azal mun san dole komin daren daɗewa zai bayyana fatanmu kawai Allah ya dubemu,sannan ya ba mu ikon cin jarabawar nan,muyi godiya ga Allah mu kara A kullum domin yana tare da mu."
SUHAIL na shiga likitan ya tare shi domin suyi magana.
Sam gaba-daya ya kasa zama kuma ya kasa nutsuwa.
"SUHAIL ka saurareni rayuwar SUHAILA na cikin haddari babba fiye da tunaninmu duka, ko zan iya sanin sunan maganin da take sha akullum?" Cewar Doctor Umar.
SUHAIL ya shiga rudani domin sam bai san wani magani da SUHAILA ke sha fa.
Dafa kan shi ya yi can kuma sai ya fara tuno lokacin da Momah ke bin SUHAILA tana fadin tazo ta sha maganin.
"Yaya ka ga Momah ko? Kullum da safe sai ta bani wani magani ni bana so ka ce mata lafiyata kalau."
A lokacin SUHAIL tunaninsa bai basa ya bincika ya ji maganin miye ba domin ya san SUHAILA da kin magana.
Muryarsa na rawa yake fadin, "sai dai Momah suna hanya,amman dan Allah kar ka ce mun SUHAILA ta mutu ko zata mutu,ka faɗamun meke damunta ko ma miye ni zan yi indai zata rayu,in za a iya cire rayuwata asa mata doctor ka cire kasa mata domin ba zan taba iya numfashi ba tare da SUHAILA ba."
Da mamaki likitan ke kallon shi.
"Kar ka ce mun ba ka san meke damun SUHAILA ba? abun da mamaki to a Gaskiyar lamari ko da kai baka da masaniya iyayenku sun sani, SUHAILA tun tana jinjira alamu ya nuna tana da matsalar wata cuta wadda tana girma cutar ke girma ajikinta sannan duk sanda cutar ta fara bayyana zata konar da jinin da ke cikinta ne kaf haka kuma babbar matsalar itace ba za mu iya mata magani ba har sai wannan cutar ta girma kamar yadda girmanta hadarine ga rayuwar SUHAILA haka ma ciretan domin kuwa za ai yi wuyar samun mutum da zai bada abubuwan da muke da bukata koda da kudine kuwa.*
Wata irin gigitacciyar zuface ta fara ketowa SUHAIL.
"Doctor ka mun rai ka faɗamun koma miye ni zan yi na fadama zan iya komai kan SUHAILA,ka faɗamun likita."
"Akwai bukatar diban jini mai yawa ajikin wani domin sanya mata, sannan kodarta ma ta tabu ana da bukatar dasa mata koda, gwanda koda zamu iya samu cikin sauki amman jinincan da kaji na ambata ba karamin matsala bane domin da yawa muke bukata indai munyi nasarar cire mata wannan ciwon aka sanya jinin tare da kodar akwai yuhuwar ci gaba da rayuwarta ammab bana da tabbaci Allah ne kadai masani."
"Na aminci jini na dayane da SUHAILA na san zai mata kodar ma acire kada ka damu da rayuwata ko da ace zan mutu garin hakan kayi damuwata kawai SUHAILA ta rayu kuma kamin alkawarin ba za ka sanar da Abou ko Momah ba, ina so hakan ya kasance sirri tsakanina da kai SUHAILA ta rayu,rayuwarta tamkar tawace."
"SUHAIL ka nutsu ka saurareni wannnan abun fa ba wasa bane akwai haddari tattare da shi duka kayi hakuri amman ba zan iya ba."
Rike hannun likitan ya yi yana fadin, "Dan Allah kar ka mun haka,ka taimaka ka ceto mun rayuwar ,rayuwata yana da matukar mahimmanci ko nawa ka ke so nayi alƙawarin zan bada.
Momah da Abou ne suka shigo cikin firgici.
"Doctor Umar ina SUHAILA? Ya jikin nata? Don Allah ka ce mun da sauki." Cewar Momah.
Kan doctor ya yi maganar wata nurse ta shigo nishe take ta ma rasa abun fadi, da kyar ta iya cewa, "Doctor SUHAILA ta mutu."
Daidai lokacin SUHAIL ya fadi wajen....
*OYAAA HAYATIY FANS KUZO MUYI GAME DINNAN, SHIN KUNA GANIN HAYATIY TA MUTU KO TA RAYU? SUHAIL YA BADA RAYUWARSHI DAN TA TA KO KUWA ABARTA TA MUTU? KO ANEMO WANI?*
08103080717
URS XAYYEESHERTHUO

19/09/2021

*PAGE-11*
_*INA KUKE ?🤣NA CE INA KUKE? MASOYAN HAYATIY? OYAAA KI HITO KU RAGARGAJE DA GUNTUN FEJINNNAN*_
Kokarin tallefe SUHAIL doctorn ya yi cikin sauri , zaunar da shi gefe ya yi kan ya nufi dakin da SUHAILA take, Momah da Abou suka bi bayansa SUHAIL kuwa ban da ajiyar zuciya ba abun da yake.
SUHAILA kuwa gata kwance ba numfashi.
Kallonta doctorn ya yi tare da fadin, "Subhannallah lallai lamarin SUHAILA ya zarce tunanina."
Abou ya ce, "Doctor da gaske kana nufin SUHAILA ta mutu?"
Nan take Momah ta fadi sumammiya awajen.
SUHAIL ne ya ja jikin sa yana dafa bango har ya isa dakin domin jikin sa sam ba kwari.