Sashe 3
Hayatiy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_*kamar yadda na fada more comments more typing*_🤨
"HAYATIY ki na ganin mutane sun fara fitowa fa so ki ke ata kallomun?"
"E in ni ba ruwana da kowa ni a gayoni."
Durkusawa ya yi gabanta haka ta hau bayan nan har suka ƙarasa gida, labari yake ba ta ita ko tana ta kyalkyalewa da dariya.
Shigan su gida suka ci karo da Abou.
"Morning abou," cewar SUHAIL.
"Morning Abou, "Cewar SUHAILA.
Da murmushi afuskar ta shi ya amsa da , "MORNING oll, amman SUHAILA kin girma fa ya kamata abar goyonnan haka kin ji Ummina,ga ki katuwa kar ki sa wa Yayanki ciwon kirji, ko ki na so ya yi ciwo ne."
Shagwabe fuskar tai kamar za ta yi kuka, "Aa abou bana so yaya ya yi ciwo, in ya yi ni ma zan yi."
Murmushi Abou ya ƙara sakewa , "Yawwa Ummina to kin ga kin girma yanzu dan haka yaya ya daina goyaki."
Kokarin sauka ta fara a bayan tana, "Abou an daina daga yau ni, ta kalli yayan nata kan ta ce, "Yaya Sorry ba za ka yi ciwon kirji ba kaji."
Murmushi kawai SUHAIL ya yi mata.
"Yawwa maza ku shiga kuyi break, SUHAIL kar ka makara a office."
Hada ba ki su ka yi da fadin, "Ok Abou."
Kan suka shige cikin gida.
Momah ta fito daga kitchen tana, "Yawwa ga kayan break din ku cen falo."
Sai da ita ma su ka gaisheta kan su ka nufi abincin.
Kamar kullum dai da kyar SUHAILA ta ci kaɗan.
Ɗaki SUHAIL ya koma domin canja kaya ya tafi office.
Sai da ya kammalawa sawa kan SUHAILA ta shiga.
"Yaya, ka tuna labarin littafin *JAMEEL* da na baka,wan da _xayyeesherthou_ ƙawata ta rubuta?"
Ya girgiza kai alamar eh.
"Yawwa to faɗamun mai Jawahir ke faɗa ma Yayanta in Yayi wanka zai fita."
SUHAIL ya yi murmushi kan ya dago kwalban turaren shi ya ce, "Yayana kullum cikin kamshi ya ke,aduk san da ka yi ado indai baka sa turare ba ina tabbatar maka da cewa adonka bai cika ba,kuma ni kai ba Yayana bane."
Ya karasa maganar yana kallonta.
SUHAILA ta ce, "Yawwa to nima Yayana kullum cikin kamshi yake,har ma ya fi na Jawahir ko?"
Dariya ya yi kan ya amsa da , "Eh mana Hayatiy."
"Tam Ni bani in fesama da kaina."
Miƙa mata ya yi, aiko ta fashe shi tsaf.
"Tam byeebyeee Hayatiy ki kulamun da kan ki kinji."
Bata rai ta yi kamar za tayi kuka.
Ya matso kusa da ita tare da zaunar da ita gefen gadon, "menene zo ki faɗamun kinji HAYATIY."
"Ni yayana zan bi,ni ba zan zauna agidan ba."
SUHAIL ya ce, "tashi kije ki canja kaya to."
Tsalle tayi kan ta rungume yayan nata, "ina son ka yaya, na gode."
Da gudu ta fita ta nufi ɗakinta.
Wata pitchen daguwar riga ta sa, mai adon golden, da gyalenta ko kwalliya babu afuskarta amman ba ƙaramin kyau tayi ba,ban da kamshi ba abun da ke tashi.
Falo ta sami Momah da kaka.
"Momah,kaka mun tafi officen din Yayan HAYATIY byeebyer." Ta fita aguje.
Kaka ta ce, "Oh ni Salamatu wannan 'Ya subutul subutul kamar doyar turawa ko ina sai sunje tare ne wai."
Dariya Momah ta fara tana, "Hajiya daman akwai doyar turawa?"
"Yoo eh mana gata kun ajiye agida."
Da guda ta karasa SUHAIL ya ce, "in kika fadi ba zan ɗaga ki ba dai nikam."
Ya ƙarasa maganar yana bude mata kofar motan.
Sai da ta shiga ya shigo kan ta ce, "Yasin ina faɗuwa kuka zan ma ai."
" Ni kuma inta dariya ina Lutiya a kasa ba."
"Yaya nice lutiya ko? Ai zan rame,na kusa ramewa ma duka shikenan kuma bar kulani."
SUHAIL ya ce, "Sorry Hayatiyna wasa ina miki mun shirya yanzu ko?"
Shagwabe fuska ta yi, "Umm umm ni sai ka ce mun Anty Hayatiy to."
"Iyee ni ba zan fada ba,ai na baki hakuri."
Bata rai tai tamkar za ta yi kuka, "ni ka ce mun Anty,na ce ka ce mun Anty, Ni Antyn Yayana ce."
SUHAIL ya yi murmushi, "To sorry Antyn Yayanta."
Wage baki tayi kamar an mata albishir ta daga hannu yawwa mu tafa Yayana.
Miƙa mata hannun ya yi suka tafa duka suna dariya
Dadi take ji yau ta zama Antyn Yayanta.
Haka har suka isa office.
Zaune take tana ta kallo awayar Yayan nata da yin hotuna shi kuma yanata aikin sa.
"Yaya" ta kirashi.
"Naam Hayatiy menene?"
"In ka tashi office zamu saloon awanke Mun kai?"
"Oh na tuna fa kam eh bari in ƙarasa aikin nan ina so ma muje a miki lalle ko?"
Murmushi ta yi ta amsa da "eh"
Har ya ci gaba da aiki ta ƙara kiransa.
"Yaya"
"Naam."
"Dagaske in kayi aure zaka mantani zaka daina sona?"
Tashi ya yi akujerar da yake ya dawo daf da ita kan ya rike hannunta ya ce...........
08103080717
Urs xayyeesherthou😘
*HAYATIY حياتي*
4/09/2021
*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```

*https://www.facebook.com/106494781436168/*
_*XAYYEESHERTHUL-HUMAERATH*_
_(Mrs Ɗangote)_
_*HAYATIY:* Labari mai cike da tsantsar Soyayya, Amince tare da Sadaukarwa,sarƙakiya mai ban mamaki_
_*SADAUKARWA*_
_SADAUKARWA GARE KU YAN UWAN KWARAI,BA ZAN IYA MIKU SO KAƊAN BA FARIDA MUSA (SWEERY) ZAINAB SALIHU (SARAUNIYAR KANAWA), ASMA'U ABUBAKAR (JASMEEN) REAL NANA AISHA,HAUPHA,MANAB/YAR BABA,JANNAT M NASIR,RAHMA SABO USMAN,HANNA MUHAMMAD SUHANA._
_*Ku yi yadda kuke so da littafinnan daga farko har karshe naku ne,son so fisabillah🌹*_
PAGE-4
_Bismillahir-rahmanir-rahim_
_*Gajeran Labari ne, dan haka pages din za su rinka zuwa guntu-guntu amman duk da hakan yawan comments yawan typing*_
"HAYATIY, mutum zai iya mantawa d kan sa?"
Ta girgiza kai alamar Aa.
Ya ƙara gyara zama kan ya ci gaba da magana, "kamar yadda mutum ba zai iya mantawa da kan shi ba,haka nima ba zan iya mantawa da ke ba,domin ke ce RAYUWATA, ina son ki kanwata,ina matukar so da kaunarki zan iya sadaukar da farincikina domin na ki, zan iya juran duk wata wahala na duniya domin rayuwarki ta inganta, ina son ki, zan ci gaba da son ki kuma ba zan daina ba,yar uwata kuma rayuwata."
SUHAILA ta ce, "Yaya Amman Askul yan class din mu sun ce matar yaya na kwacewa kanne shi gaba-daya ya daina son su,yaya ni kam ina tsoro kar kayi aure kaji ina ba za ka yi ba,zamu ta zamanmu agidanmu tare ko?"
Murmushi ya yi kan ya ce, "Ko da ace zan yi aure ba zan taba iya rabuwa da kanwata ba,bare kuma in auro wadda zata rabamu,to ma wai taya za a iya cire rayuwar mutum a jikin sa ne? SUHAILA ba ki san kece rayuwata ba? Duk wani abu da zai taba ki tamkar zai taba mun rayuwa ne, banji cewa zan rayu idan babu amman tabbas na zabi kiyi rayuwar lafiya da Farinciki fiye da kaina, ba zan yi aure ba,banjin cewa zan iya so ko kuma ba wata 'ya mace aduniya kulawa, lokaci na da ma kaina gabaɗaya bayan ke,dan haka kiyi murmushi kinji Hayatiyn Yaya."
Murmushin tai tare da fadin, "Yayana nawane ni kadai yayana ne Ni ɗaya ba kowa."
Waƙar da ya saba mata tun yarinta ya fara tana ta dariya.
"Anything you need yes I'm your guide.
I only wanna keep you satisfy.
I just wanna be there for you.."
"Thank you yaya, Yayana ya fi na kowa aduniya."
*WACECE SUHAILA? SANNAN KUMA WANENE SUHAIL?*
Ku biyo dan jin takaitaccen tarihin wannan ahali mai albarka.
SUHAIL Da SUHAILA 'Yaya ne ga Alhaji Muhammad,,attajiri dan kasuwa.
Tare da Matarsa Hajiya A'isha lecturer ce a jami'a.
Dukkaninsu mazaunan garin Abuja ne.
'ya'yansu biyu jal aduniya daga SUHAIL sai SUHAILA suna matukar son 'ya'yannan nasu fiye da misali.
Shakuwace mai ban mamaki cike da al'aji tsakanin SUHAIL da SUHAILA domin tun haihuwarta aduniya, hatta sunan SUHAILA, SUHAIL ne ya raɗa.
A yanzu SUHAIL ya gama karatunsa yana aiki a asibiti ya yin da SUHAILA ke kokarin shiga Ss1 kamar yadda ya furta tun suna kanana shi zai dau dawainiyarta inta girma hakan kuwa akayi domin shi ke biya mata komai na karatunta a yanzu,haka kuma burinsa na zamanta likita kamar shi na daf da cika domin kuwa makarantar da take na science kuma tsarin makaranta ana karatun secondry sannan ana na fannin health ne da zaran ta kammala ss1 ,2 da 3 tamkar jami'a yake.
Ba zata fito ba sai da takardar zamanta malamar asibiti.
Inda matsalar take Momah da Abou na matukar tsorata da shaƙuwar SUHAIL da SUHAILA ,Abou kan iya daurewa yayin da Momah kan zubda kwalla.
Tabbas akwai wani boyayyen sirri da suka barwa junansu sani.
Amman komin daɗewa komai zai bayyana ku ci gaba da kasancewa dani.
Hajiya Kaka kuwa mahaifiyar Abou ce kasancewar ita ma shine ɗaya danta tillo aduniya tun da mahaifinsu ya rasu hakan yasa shi dawo da ita gidan..
Suna rayuwarsu cikin Farinciki da kaunar juna.
Wannan kenan
Ci gaban labarin.
Karfe uku dai dai suhail ya bar office domin Kai SUHAILA wajen wanke kai....
*Shin kun san cewa akwai gasa ta musamman kamar yadda aka yi a littafin SAI NA AURI MARUBUCI?? tabbas na ƙara shirya awannan littafin domin sanya gasa tare da cire best commeters domin karramasu tare da basu certificate watakil agaba kuji wata kyautar mai zuwa ta musamman🤩 Hayatiy littafine na musamman awajena wanda ya juri karantawane kadai zai fahimta,ku ci gaba da kasancewa dani masoyan asali🥰💃ina yinku lodi lodi, best commeters loading........*
08103080717
Urs xayyeesherthou
😏😏Free Novel ne dan haka ina bukatar comments
In kin San bakya karantawa kuma ba kya sharhi goggo dan Allah kar ki shiga domin ko kin shiga zan tsigeki wallahi😑tabbas
https://chat.whatsapp.com/IpsParMb6dOBXLpns86N2u
*HAYATIY حياتي*
5/09/2021

PAGE-5