Sashe 4
Hayatiy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_*Gajeran Labari ne, dan haka pages din za su rinka zuwa guntu-guntu amman duk da hakan yawan comments yawan typing*_
_*Kumin Addua dan Allah😰🙏ina bukatar adduoin ku*_
Ko da suka je shiga tayi ya jirata a waje gaban motar yana kallon shagon saloon din kamar mai gadi ko kau da kai baya yi.
Cikin 30minit kuwa ta fito.
Da gudu tazo ta rugume yayan nata tare da fadin, "Yaya gobe daman weekend ba office sai ka kaini lallen da kitso ko?"
Murmushi ya yi kan ya ce, "eh mana Hayatiy,yanzu dai shiga mota mu yi gida."
"Ok Yaya."
Suna shiga ta fara kokarin cire gyalen.
Kallonta ya yi, "Hayatiy menene haka?"
Taɓe fuska ta yi tana faɗin, "Yaya ba ka ga gashin ba nunama zan yi fa."
"Oh ni kam to bari muje gida mana Hayatiy."
"Aa ni, nace aa yanzu za ka gani kan muje in kyan ya ragu fa?"
"To mu gani." Cewar SUHAIL.
Cire ɗankwalin ta yi ta na, "ka ga ni, yaya ya yi kyau? Ka ce ya yi kyau kaji,kar ka ce bai yi kyau ba ni."
Bude baki ya yi, "iyeee Hayatiy kin ga yadda kan ki ya yi kyau kuwa gashin ya kara tsayi da sheƙi,ga kamshi,umm lallai kanwata ashwariyace da na sani ma ashwariya aka sa miki ko?"
Dariya ta yi kan ta ce, "Tab Ni dai ba ashwariya ce ba, Hayatiyn Yaya ce."
Dan tsokaci
****Masu bukatar sanin shelarun Hayatiy da na Yayanta kuyi hakuri ganin na fadi shekarun su tun na yarinta yasa ni mantawa ayanzu.
Amman tabbas a yanzu SUHAIL na da shekara asharin da hudu.
Yayin da Hayatiy ke da shekara goma sha uku aduniya.
Hayatiy farace kyakkyawa dai dai gwargwado sannan tana da jikin girma, daga kiba har tsayin, suma kuwa sai dai ace ma sha Allah domin wasu ma in ba tai magana ba ace balarabiyace.
SUHAIL ma fari ne sol kamar yadda Hayatiy take dogo mai suffar fulanin asali domin shi kam baya da kiba, SUHAIL kyakkyawa ne ajin farko.
Da ka ga SUHAIL ka ga Hayatiy za ka ga tsantsar kama ta bayyana.
*******
Ci gaban labarin.
Momah zaune tana kuka a bakin gado kamar yadda ta saba.
Abou ne ya shigo tare da fadin, "Haba Madam wai yaushe za ki bar kukan nan ne? Shin ba za muyi imani da wannan ƙaddarar bane? Kar ki manta fa shi Allahn da ya Hallicce su ya fi mu son su, addu'a ce kadai za ta mana magani domin ba abun da ya fi karfin Allah,abu mara yuhuwa atunanin mu shi agun Allah ba komai bane,kuma na san yana sane da mu shi zai mana magani."
Da sauri Momah ta karasa tare da rungume mijin nata, "Abou ba kan mu nake ji ba yadda rayuwar su zata kasance nake ji,bana tunanin wanininsu zai iya rayuwa batare da wani ba,wallahi ina jin tsoro,ina jin tsoro lokaci tafiya yake kamar wasa shikenan fa." Ta ƙara fashewa da kuka.
"So ki ke su dawo gidannan su fuskanci halin da muke ciki ko? Kina so tun yanzu ahalinmu ya rushe ko? Haba A'isha ,Haba ni nasan me ki ke ji aranki amman ki tuna yanzu wannan sirrin na bayyana komai zai ruguje,muyi hakuri mu zubawa sarautar Allah ido na tabbatar Allah baya ɗaurawa bawa abun da ba zai iya ba, kamar yadda lokaci keta kara karatowa hakama baza mu fasa kai kukanmu ga Allah ba."
Sallamar SUHAIL ne yasa Momah saurin goge hawayen da ke fuskarta.
Abou ya ce, "yawwa ka da ki bari su fahimci komai,domin ko Hajiya taji wannan lamarin mun kaɗe."
Murmushin dole Momah ta ƙakalo ta ce, "In sha Allah."
"Momah, Momah Yaya ya kai ni saloon."
"Iyee Hayatiyn Yaya kyau kenan."
Juyawa tayi ta kalli yayan nata, "yaya muje muyi wasanmu to kan dare ya yi,yau kai za arufe wa ido bani ba."
SUHAIL ya ce, "Naki wayon yanzu dai bara na aje jaka amman ki tabbatar ke za arufewa fuska, in kin kamani tabbas yau za ki sha chocolate da madara."
Tsalle ta fara tana murna.
Abou ya ce, "Daga kai din har SUHAILA ban san yaushe za ku girma ku bar wasan nan ba dai."
SUHAIL ta ce, "Abou yau fa harda kai da momah Please." Ta karasa maganar kamar za ta yi kuka.
Kasancewar da duk tare suke irin wannan wasan.
Da sauri Momah ta ce an gama , "Hayatiyn Yaya."
Abou ya kalli Momah ta sake mishi Murmushi tare da fadin, "kadan dai Abou domin farincikinta,kaga rabon da muyi wasa tare tun kan ta tafi skul."
Shi ma Murmushin ya yi tare da fadin ok.
SUHAIL ne ya dawo da wani farin gyalle tare da daurawa hayatiy afuskarta.
Ita kadai suka bari a tsakiyan falon.
Ta ce, "1,2,3 start."
Fara dubi dubi tayi afalon tana kokarin kamosu sai ta zo zata rike wannan sai wannan ya gudu, ban da dariya ba abun da suke suna kiranta "HAYATIY."
"Yaya,ka fito in kamaka kaji tunda Momah da Abou sun ki, Yaya ka fito kai ina son kamawa, momah ,abou kuma ku fito."..
Taji shiru sun daina dariyar kuma sun daina kiran sunanta.
Wani irin ƙara da SUHAILA ta yi......
Urs Xayyeesherthuo
*HAYATIY حياتي*
7/09/2021
*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```

*https://www.facebook.com/106494781436168/*
_*XAYYEESHERTHUL-HUMAERATH*_
_(Mrs Ɗangote)_
_*HAYATIY:* Labari mai cike da tsantsar Soyayya, Amince tare da Sadaukarwa,sarƙakiya mai ban mamaki_
_*SADAUKARWA*_
_SADAUKARWA GARE KU YAN UWAN KWARAI,BA ZAN IYA MIKU SO KAƊAN BA FARIDA MUSA (SWEERY) ZAINAB SALIHU (SARAUNIYAR KANAWA), ASMA'U ABUBAKAR (JASMEEN) REAL NANA AISHA,HAUPHA,MANAB/YAR BABA,JANNAT M NASIR,RAHMA SABO USMAN,HANNA MUHAMMAD SUHANA._
_*Ku yi yadda kuke so da littafinnan daga farko har karshe naku ne,son so fisabillah🌹*_
PAGE-6
_Bismillahir-rahmanir-rahim_

*Rudun da ke cikin labarinnan ya wuce tunanin mai tunani, wanda ya jure bibiya shi kadai zai fahimta👌*
Ji tayi an ɗauketa cak.
Da sauri ta fara kokarin fisgewa tana son bude idanunta.
Tana budewa mai zata gani, SUHAIL ne Abou,Momah suna ta yi mata dariya.
Taɓe fuska ta yi kamar za ta yi kuka, "Abou ina na ci kuma za a siyomin chocolate dina ko?"
Momah ta ce, "Ni dai da Ɗana muka cinye, dan haka Abou ni da SUHAIL za asiya mana chocolate."
SUHAIL ta ce, "Aa Abou ka ce ni za ka siyawa kaji kar ka siya masu,zan sam ma su kadan kaji."
Murmushi Abou ya yi, "An gama Ummyna zan siyo miki da yawa kinji.".
Tsalle ta fara tana yiwa SUHAIL da Momah gwalo.
Abou ya ce, "SUHAIL ka fito da mota muje ShopRite in siyowa Ummyna abincin ta."
Ba musu SUHAIL ya dauko mota.
Momah da Kaka kawai aka bari a gida.
SUHAIL ke driving a gaba Abou zaune agefe tare da SUHAILA a cinyarsa taki yarda ta zauna ita kadai.
Suna isa SUHAILA ta ga ball
Washe baki tayi yawwa Abou gobe weekend ball zamu buga agida asiya mana ball da kayan ball din harda naka, dana kaka da momah ,da yayan HAYATIY ka ji.
Haka kuwa akayi kowa sai da aka siya mai kayan ball hatta kaka harda ta kalma.
Chocolate kuwa ba adadi,kala kala ba wanda ba kwasowa SUHAILA ba.
""""""Washegari.
Bayan SUHAIL sun dawo daga gudun da suka saba.
SUHAILA ta dinga bin kowa daki tana ba shi kayan ball din sa yasa.
Ta ce ba xa ayi break ba sai anyi ball an gama.
Kuma kakace gollarsu ita da SUHAIL team din su ɗaya.
Momah da Abou na su ɗaya mai gadi ne gollansu.
Hatta mai gadi sai da tasa shi sa kayan ball dinnan.
Tana kai wa kaka kuwa ta ce , "Tab SUHAILATU wallahi bani sa kayan kafurannan haka kawai ina nan yau ko gobe in mutu a kafira? Kin ci gidan ku, ba abun da zai sani sa kayan kafirai yan iska, ki ga ni da wando, Subhannallah ni jikar ubana mudi, ki rufani ki sayani ni ba er iska bace."
Ta karasa maganar tana taɓe baki.
SUHAIL ta shagwaɓe fuska, "Kaka kiyi hakuri kinji ni kisa, ba fa kayan yan iska bane kayan yan kwallone dan Allah ki sa kaka ball nake so mu yi fa yau."
"Taɓɗinjan ashe yau mudi mai niƙa zai dawo duniya ya sake ni kan ya koma lahira, ball ki ki kace ko bole? To aradun Allah na rantse rantse rantse tse bani sa wangq kayan yan iska banyi iskanci tun a kauye ba sai a birni? So ma ki ke ayi tanbaɗeɗe dani ko?"
Ganin kaka ba ta da niyar sa kayan yasa SUHAILA bajewa a gun tana bori harda kukanta hawaye shabe-shabe, "kaka wallahi ni ki sa na ce kisa,kuma in ba ki sa ba ba ruwana da ke nama daina kawance da ke,kuma Wallahi gobe ma zan mutu tunda bakya so na."
Kaka na jin maganar mutuwa ta zare ido.
"Iyee? SUHAILATUta? Rufamun asiri ta shi kije zan sa kayannan yanzu yanzu kuwa."
""""Momah ce ke kokarin sanya kayan ball din nata.
Abou ya fito sanye da na shi, murmushi ya sake mata tare da fadin, "kin ga yadda ki kai kyau kuwa Hajiya, kuma Madam dina? Gaskiya SUHAILA ta kyauta ko ba komai kin mun ado na musamman."
Hararshi tai tare da fadin, "irinnan wato da bana ma ko?"
"A'a ni na isa ince haka."
Karasowa gare shi tayi tare da fadin, "Ogana, tabbas zan komai domin farincikin SUHAILA kam a yanzu ji nake duk wannan abubuwan da muke na karshe ne, ban jin cewa zamu sake rayuwa irinta yanzu nan da yan kwanaki."
Abou ya ce, "ba ke ba,ko ni zan yi komai dan farincikin SUHAILA ko da kuwa dukiyar da na tara kaf zata ƙare ne sanadin ta, inna tuna hakan zan ji dadi arayuwata, amman nasan rayuwa za ta yi matukar mana wahala batare da 'ya'yan nan biyu ba,su din tamkar haske ne da ke kara haskaka rayuwarmu a kullum, amman kin san miye?"
Momah ta kalle shi tare da girgiza kai alamar "aa."
"Inna tuna Allah ne kadai kan iya jarabtar bawan sa na kan ji dadi araina."
Momah ta ce, "hakane kam Alhamdu Lillah, na san Allah na tare da mu."