Sashe 6
Halak Dina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Baffa duk yanda ka gani ,duk hukuncin da yanke shine daidai "
Wasu lokuta zatafi zabar rayuwar gidan Alh manu domin koba komai yana sonta zai tsawatarwa duk wanda zai vi mutumcinta hakan yasa ta zabi rayuwa a gidansa
Murmushi Baffa yayi ya ce
"Kiyi hakuri shatu wannan itace iya mafita a gareki da ki zauna da Inna tana gana miki azaba ,ban tsorita da lamarinta ba sai abunda ya faru dazu ta inda ta bude miki jikinki a gaban danta ,wanda ba muharraminki bane ,kuma zai iya kamuwa da shaawarki ina tsoro ya miki fyade wlh bazan taba yafewa kaina ba sannan bansan wani amsa zan bawa dan uwana ba idan ya tambayeni amanarki,sannan kunnuwana sun gaji da abubuwan da ake fada akanki a cikin ƙauyen nan ,akan kinki aure duk saaninki sunyi aure ke kadaice kika rage kuma,sannan ga maganganun da innarki take fada akanki a cikin gari yana iso kaina yawanci mutane sun fara yarda da abunda kunnuwansu sukeji wannan shine kadai mafitarmu daga ni harke "
Shiru tayi tana share hawayenta da ya kira sunan Babanta harya tuna mata da rayuwarta ta baya ta kasance yar gata a wajen baba da gwaggonta ,suna nuna mata so matika amma suka tafi suka barta saboda wannan shine kaddararta ,hawayen da suka zubo ta share ta ce
"Karka damu Baffa Allah yasa wannan shine alkhairi nima zanyi istihara ingani "
Yaji dadi sosai yana yabawa da hankalinta da badan Innaba da ya aurawa Habu shatu amma saboda inna bai isa ya yanke wannan hukuncin ba ,albarka yasamun na tashi tayi alwala ta koma daki ta yi sallar isha sannan ta yi istihara bata mantawa mamantace takoya mata akan komai , gyarawa kanin nata mafi soyuwa a gareta ta kwanta ,barci
Zaune suke banda iska babu abunda yake kadawa ,yana zaune kusa da ita sai zuba murmushi take tana kallon kwayar idonsa tasowa yayi ya kama hannuwanta yasa babban yatsarta a bakinsa yana mata wani irin tsotsa a hankali wanda yasa ta kusa manta kanta da kuma yanayin da take,hannuwansa duka biyu ya zagaye kunkuminta dashi sannan ya dagata sama ya fara hajijiya da ita hankali tana dariya ,wani irin fisga tai mata da yasa juya aikuwa innace tana janyota daga jikinsa a razane ta tashi a zabure tana zazzare ido ,ko wani dare yana zuwa mata susha soyayya amma yanzu inna ta fisgeta ,ta jima tana tambayar kanta amma ganin babu mai bata amsa yasa tai shiru sai taji wani abu yana mata yawo a amararta a hankali kuma ya fara dan tsikararta ,dafe cikinta tai taji yana dan lafawa a hankali saida ya lafa sannan ta koma ta kwanta tana sauke ajiyar zuciya ,abubuwan da suke faruwa a tsakaninau yana dawo mata har bacci ya dauke ta .
A bangaren Baffa kuwa bayan ta shiga daki shima ya tashi ya shiga dakin Inna tana zaune tana jinshi duk abunda suka tattaunawa sannan ta fara sauke masa ruwan masifa saida ta gama sannan ya hau gado ya kwanta ,wani figosa tayi ta ce
"Me kake nufi kana nufin bacci zakayi ,ka tafi ka barni kusan wata guda sannan kace wai kwanciya sakayi to wlh kayi karya ,ka tashi ka bani hakkina tunsa ba zaman kaina nake ba idan kuma bazaka iyaba ka bani takarda "
"Uhmm" kawai yace yana jinjina kai yana mamakin Inna shi a halin tashin hankalin nan ma da yake ciki mai zai mata amma saboda yasam masifarta yasa ya fara cire kayansa a hankali ya jawota jikinsa tanata sababi ya kalleta ya ce
"Zaki daina wannnan surutanne kokuwa zaki cigaba kimsan dai bazata tashi ba in kina wamnan maganar naki "
Shiru tayi don inna fa akwai jaraba dama yasha fama da ita amma mata da tsufarki danki na fari ma yakai shakara 25 amma wai ita tana bukatar miji (niko nace badaga nan take ba).........
💍💍💍💍💍
*HALAK DINA*
💍💍💍💍💍
*STORY &WRITEN*
*BY*
*ADAMA UMAR*
````SECRET PEN````
*THE LOVE,ROMANTIC,EROTIC,AND PITTU STORY🔞*
*LAST FREE PAGE*
*LAST FREE PAGE*
*LAST FREE PAGE*
*GA MASU BUKATAR A TALLATAH MUSU HAJARSU KU TUNTUBI WANNAN NUMBERN +234 708 194 0768*
```KU HANZARTA KU BIYA NAKU DOMIN DAGA WANNAN SHINE LAST FREE PAGE DINA ,NA TSAYAR DA SPECIFIC PRICE SHINE ₦300 KU BIYA NAKU LAST FREE PAGE ```
*2166579242*
*AISHATU HASSAN*
*U B A BANK*
*A TURO KATIN SHAIDA TA*
*+234 708 194 0768*
*GA WANDA SUKE SON TURO KATI MTN*
*GA MASU CEWA BASU DA KUDI KU KAWO MUTUM UKU SU SAYA TA HANNUNKU ZAN SAKU*
https://chat.whatsapp.com/BpFvJCcAsWc3Li48XxrDFF
9️⃣➰🔟
Tunda ta tashi babu abunda yake yawo a kwakwalwarta sai mafarkinta na jiya ,a kullum tana mafarki dashi amma na jiya yafi tsaya mata a rai musamman da Inna ta shiga tsakaninta dashi ,tana aikinta cinkin sanyin jiki inna ta fito tana kallon yacce take tafiya shafal shafal ,tsaki tayi ta ce
"Karma kiji Malam yana cewa zai aurar dake ga Alh manu kizo kinamun rashin mutumci wlh bazai yiwuba ,indai ina raye baki isa kiyi aure a inda zaki huta ba ina nan ,ha ni wace kalar azqbace uwarki bata dandanamun ba to kishirya idan kina tunanik gidan Alh manu hutune to ki farka ina fatan kina sane da mari uwar gidansa ta yanzu kawatace to idan kina guduna ai kin koma wajen wata innar "
Dayake na saba da fadar inna Haka tayita fada nikuma ina aikina domin yanzu ina tofawa zata rufeni da duka ,yau na hana jibrin fita ko ina nece ya zauna yayi jinyar ciwonsa saida na kalli ciwon hannunsa sannan na tuna da lawandi da yaketa faman dawainiyya dani duk da nasan yana sona amma bai furtamun ba don haka baida wani hujjar da zaice naci amanarsa ,duk da nasan inna bazata barni na aureshi ba ,haka dan gidan mai gari ma babu kalar hidiman da baimun ba amma inna tamun kazafi ya daina mun magana ,ina cikin wannan tunanin saiga lantana da fatu da talatu ,dukkansu yayan baffane kuma innace ta haifesu a tare suka shigo kasancewar haka suke zuwa gidan ko wacce da zugar yayanta ,sallama sukai da Fallinsu suka shigo inna da ta gama ɓaɓatu ta shiga bayi ta fito tana
"Lalelalelale jabbama sannunku da zuwa sannunku da zuwa yan albarka "
Dariya dukkansu sukai inna ta kalleni da ido.nai sauri na shiga dakinta na fito da taburma na shumfuda nan suka zube akai suka fara gaisawa kallonta Talatu tayi ta ce
"Inna wai ina Baffane gunshi mukazo munji ya dawo mukace bari mugaisheshi "
"Himmmm ai shima tashi ta sameshi ya fita wai zaije ya samu Alh manu suyi maganar auren shatu kinsan shi zai aura mata wai yagaji da ganinta ina bata wahala "
Dariya dukkansu sukai wasu kuma da mamaki a idonsu fatu dai ta kasa hakuri ta ce
"Haba kukuwa me abun dariya anan ,yanzu shatu mai shekara 14 itace zaa aurawa wannan tsohon haba ,tukunyar gidan Alh manu fa sai a mulmula shatu a sata a ciki damas ta shige haba a duba lamarin nan "
Talatu tace
"Dallah rufe mana baki ke lokacin da kika auri yahya me bamuce miki ba amma kikaki kika aureshi ,gashinan har yanzu babu inda kika kai a aure ,babu abunda kima tara kowa kikaje gidanta zakiga tumakinta amma bandake kin zauna sai baje masa gindi kike yana ci ,to dan haka ki mana shiru "
"Ah wlh barta karki samun ya agaba ,indai zata baza mishi ya bata dadi ta baza mishi ,na kura dukkanku yaran nan babu wacce ta dauko karfin jinana da wuri zaa muku kishiya domij idan namiji yaga macd bata nan nan dashi tofa kishiya zai mata "
Kallonta lantana tai ta ce
"
Haba inna mukuma ina zamu tsaya muna biyewa miji yanzu aimu girma ya kamau wlh tsakaninmu da miji ai yayi ku zajegeshi a ranmu ,keni tunda nake bantaba jin shaawarsa bama "
Dukan cinyarta talatu tai ta ce
"Taya zakiji shaawarsa zaizo miki baki.dik.wari hammatarsa ya gonar kaya rigar jikinsa kuma idan zaa tsayar da ita zata tsaya tsabar dotti yana kanki kina jin nokin amai taya zakiji shaawar sa "
"Kedai bari yar uwa babu abunda na tsana a jikinsa kaman warin baki musamman wai shaidai ala dole saidai mu hada baki ni kuma bazan iya tsotse wannan duttinba ,ko iska ya huromun saina toshe hanci "
"Ai allah ya shiya kamilu shi tun lokacin da yake zuwa zancen ki mafa bazaiyi wanka yayi ado irin na maza ba ,saidai yazo da tsaminsa "
"Kedai bari shiyasa ko shaawarsa ma banayi "
"To kema kenan inaga shatu da zaa aura mata wannaj tsoho taje taita fama za dottin goro da majina "
Shiru tayi tana kara kallon shatu da take iza wutar abincin da ta daura kaman batasan sunayi ba .
Haka suka dinga maganganu har baffansu ya dawo suka gaisheshi suka tayashi murnar auren da zaayiwa shatu sannan suka tafi don Baffa bayaso suzo gida su zauna .
Tana ganin Inna ta shige dakinta da baffa ta dauko wani duƙun duƙun din mayafinta saboda tsufa ta fita ta nufi gidansu kawarta lami tana sharce hawayen dake zuba a idonta ,tana zuwa ta sameta zataje diban ruwa ta dauki wani tulun ta rakata suna tafoya take shaida mata hukuncin da baffanta suka yanke nan Lami ta dafe kirji ta ce
"Ola( jar bafullatana kyakyawa) kina nufin kin amince da auran alh manu "
"Eh lami wala mi wawa dole na karbi wannan hukunci shine mafita "
"Yanzu shatu dama yauda ta kikeyi ,dama bakyasona Alh manu kikeso saboda Abun duniya "
Da sauri suka juya suka ga lawalli da ya biyota tun fitowanta daga gida amma batasan yana binta ba ..........
********************
Wanene aliyu...... .