← Book details Halak Dina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 12

Sashe 10

Halak Dina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Batace komaiba domij ta lura akwai abunda yake damun yayan nata shiyasa ta fita tana kara kallon hadadden gayen dake zaune akan kujera ,office din ya hadu domin yasha ado da ledar seat amma ta gefe ga tv na kallon labaru ,gun a tsaftace yake babu abunda yake tashi sai kamshi ,ga hoton wani dattijo duk da bai manyanta sosai ba kana gani basai anfada maka ba kasan mahaifinsa ne domin suna mugun kama ,babu abunda ya kara burgeta dashi shine gashin da ta kalla suna kwance a hannunsa kuma tasan haka suke dukkan jikinsa ,ta tuna idan suna hira da kawayenta suna cewa namiji mai tsawo ga fari da gashi duniyane ,hirarta da kawayenta ne kawai yake dawo mata nan As ya dakatar da ita da tunanun zucin da take ,tana kallonsa tasan akwai abunda yake damunsa haka kawai saitaji badadi a cikin ranta ,juyawa tayi tana bude kofar saida ta sake kallonshi sannan ta fita daga officr din tana kare ma fuskarsa kallo gaba daya ya tafi da hankalinta ,dawo da kallonsa yayi kan Haidar ya ce

"Lallaboi meke faruwa ne "

Ɗago kai yayi ya nuna masa dan karamin friedge dake office din ya bude yaga magani a ciki ya dauko saida ya mix na ruwa a dispenser sannan ya dawo yana dafashi yana bashi maganin ya balli over dose ya watsasu a bakinsa ya kwantar da kai nan bacci ya daukesa .

Ganin yayi baccine yasa ya koma wajen Ima yace tatafi gida akwai abunda zai taaya yayi ogansu bayida lafiya dole ya kasance a wajen ,tana da tarin tamaayoyin da zata masa amma bai bata damaba shiyasa ta juya ta fita a company din ,emarge kawai take ace ta auri mamallakin company din tunaninta kenan harta dawo gida .

Bayan ya sallameta sai yaji hankalinsa ya dan kwanta amma kadan hakan yasa ya koma office din yaji dadi dayaga bacci ya daukeshi harda mishi adduar Allah yasa yayi mafarki da mace a baccin ,aikuwa yasha mafarki shida kanwarsa sosai hakan.ba karamin taimaka masa yayi ba ,sai daidai lokacin tashinsu ya bude ido ya hango As yana zaune a daya daga cikun kujerun falon yana danna system ,yadda yake sauke numfashi yasa ya juyo domin yana da tabbacin ya tashi

"Sannu sir "

Ya fada yana tasowa daga wajen zamansa ya dawo kusa dashi ya dafashi ,drower ya jawo ya ciro key din motaraa ya mikawa As baice masa komaiba ya tashi ya fara tafiya ,baya ya rufa masa saida suka bakin kota guard nasa suka rufa masa baya suka shiga motocinsu ,saida ya shiga mota ya kallesho ta madubi ya ce

"Sir ina zamuje ko hoapital ?"

"No kakaini gidan Mommy "

"Ok "kawai yace masa sannan suka lula zuwa gidan Mommy .

Mommy dai tana zaune a falo in banda fada babu abunda takewa Teemah akan rashin kula duk wanda yazo yace yabasonta saita walakantashi donya hakura yace baya sonta yanzu ma daya daga cikin masoyanta ne ya kira Mommy yake shaida mata tace bata sonshi ya rabu da ita ,tunda suka fara soyayya take shaida mishi shine Mommy take mata fada .

"Haba teemah wai wace rayuwa kikeson yi nida nake murna na aurar da dana saura ke kema ina aurenki shikenan na huta amma ki tsaya kina mini wasa da hankali ,to ki jawo hankalinki kisa a jikinki zan mugun saba miki aha "

"Haba Mommy waini auren nan kam dole ne ko kuma farillane ,sunnace ta manzon Allah sannan ni ba wacce aure ya zama wajibi a kantaba don Allah Mommy ki barni inyi karatu cikin salama "

"Ta bude baki zatai magaba sai gashinan fuuy ya wuce Mommy kam tunda ya shigo ta gane meke tafe dashi amma ta basar don kar Teemah ta gane batasan inaa ai teemah ta gama saninshi tun lokacin aurensa da Hafsat ,suna zaune Mommy tace

"Teemah ki tashi ki dauki abinci ki kai masa ,daga gani daga wajen aiki yake "

"Ni kuma Mommy kinsan dai banason zuwa wajen Akii idan yana cikin wannan halin saida kwakwaran dalili so don haka maza kije keda kika gaifeshi "

Shiru tayi saisa teemah tayi magana itama taga wawwatana nace mata taje wajenshi aiko ita tana. Fargaban tunkararsa a wannan halin ,amma yata uya haka ta tasho ta hada kayan abinci ta nufi dakinshi da sallama a bakinta ,bai amsa ba hakan ya bata mamaki sosai duk halin da yake ciki bata taba kasa amsa sallama ,kuaa dashi ta zauna tana daura hannunsa akan gashinta ta ce

"Asadullah ,yau kuma maiya sameka ,meke damunka ?"

Shiru ya mata amma ya tashi ya daura kanshi akan cinyarta ,hawaye ya kara zuba a idonsa ,kallonahi tayi ta ce

"Meke faruwa kuma abun har yayi zafi haka "

Cikin muryar da bata fita ,cikin muryar da ta dashe ,cikin muryar marasa lafiya ,cikin muryar damuwa ya ce

"Mommy zan kara aure "

Saida gabanta ya fadi domin jin abunda dan nata ya fada.,maganar ta girgizashi,mutumin da aka kai masa mata ko wata bataiba yake maganar aure ,tausasa murya.tayi.ta ce

"Haba haidar mene aciki kodan kayi hayaniya da matarka sai kace zaka daura aure ,aikowa ma yana samun sabani kuma ake dawowa a shirya don haka banason kana fadar wannan magana aure kuma idan kayi hakuri zaka kara amma yanzu ba "

"Ba fada mukai da itaba ,Mommy aladartace ta dawo kuma sai bayan kwana tara take rsayawa ,zan.kara aure ni kadai nasan wahalar da nake sha ,Mommy kicigaba da mun addua Allah ya yayemun wlh tunda nake aure lalurata take karuwa ".....................

Sorry da wannan
💍💍💍💍💍
*HALAK DINA*
💍💍💍💍💍

*STORY & WRITEN*

*BY*

*ADAMA UMAR*
```SECRET PEN````

*THE LOVE ,ROMANTIC,EROTIC,PITTY STORY*

*FREE PAGE*

*PAID BOOK*

*₦300*

*ZAA TURA KUDI TA*

*2166579242*

*AISHATU HASSAN*

*U B A BANK*

*SHAIDAR BIYA TA*

*+234 708 194 0768*

*MASU TURO KATI MTN*

Ina kaunarku masoyana

Uwar batoola
Ameeran baba
Fibr
Habiebtie
Asmau sani

Ina sonku masoyana idan babuku babu mu

Wannan page na sadaukar dashi a gareku🧐😂😂

1️⃣7️⃣➰1️⃣8️⃣

"Gaskiya gadanga bazaiyiwu ace aurenka ko wata daya baiyiba kace zaka kara aure so don haka kabar maganar nan "

"No Mommy wlh idan ba kara aurrba zan fara neman mata ,nasan na kiyaye kuma na hana kaina daga neman mata amma yanzu babu abunda na iya munyi shawara da As ya ce mafitata shine kawai na kara aure koba komai matan zasuna hutawa "

Shiru tayi tanajin yacce gabanta ke faduwa jin halin da dannata yace zai fara neman mata hakan yasa ta badar da maganar ta ce

"Ok son maza tashi kaci abinci zamu tattauna anjima "

Babu musu ya daga kansa akan cinyarta ya gyara zamansa ya jawo tray din abincin da takawo masa aikuwa harda youguht ta kawo masa ya cire mata abunta a gefe ya ajiye ya fara cin abincin .

Mommy na tashi ta daga wayar da aketa faman kiranta ta ce

"Dalla can zuby kinbi kin damen da kira tunda kikaga naki dauka aikinsan ina kusa da Mommy ne "

"Ayyah to my love ya kikeso nayine don Allah wlh na kasa rike kaina na dan tsawon hutun da akayi anya bazanzo gidanku ba "

"No karki yadda kizo gidanmu ,yanzuma kinsan gurmin da akeyi da Mommy wai meyasa nake koran samarina "

"Ah kice mommy zata jawo miki ruwa a team kinsan dai basason yan matansu suyi aure ko"

"Kedai kawata bari wlh nimafa daurewa kawai nake amma yanzu ina nan zuwa gidanku "

"Ok to saikinzo aikuwa dama ummin mu batanan "

"Ok bari na shirya ina zuwa "

"Kinsan wlh har nayi ruwa jin zakizo yanzu haka na jika zanina "

"Ok ina tafe "

Ta kashe wayarta tana tunanin taya zata fadawa Mommy zata fita bayan basuyi maganan hakan ba ,tashi tayi ta dauko mayafinta da key holder dinta ta nufo dakin Haidar ta bude kofar ta gansu sunata hira da Mommy akan yarinyar da ya gani a office ɗinsa ,kallonta sheƙeƙe Mommy tayi ta ce

"Ke kuma ina zaki na ganki da mayafi da key?"

Yatsune fuska tayi ta ce

"Wlh Mommy na manta ban fada mikiba zuby ce bata da lafiya tun jiya tana asibiti shine nace bara naje na dubata "

"Amma dai kinsan fitarki bata tsari ko kusan magrib fa "

"Haba Ammi zargina kikeyi ne "

"No nibance haka ba saikin dawo "

Shidai baiyi magana ba domin idan yayi magana zai hanata zuwa shiyasa ya jisu kawai tatafi ya dawo da kallonsa wajen Mommy ya ce

"Gaskiya Mommy idan na aureta zata haifa miki kyawawan jikoki "

"Ko to kaidai ka fara bincike akanta ."

Tana fita driver ya taso ta dakatar dashi domin batason damuwa ,hakan yasa aka bude mata gate ta fita bata ratse ko inaba sai gidansu zuby ,duk da cewa basu da nisa sosai amma haka taje gidansu aka bude mata ta shiga falo ,dama tasan da zuwanta tana shigowa suke rungume juna duk da cewa akwai kanwarta a falon amma bata damuba tasa hannu ta matsa nonon Teemah ta sake mata dan jara suka sa dariya ,da ido kawai ta mata magana suka haura sama dakinta suna zuwa tayi jifa da ɗan karamin mayafinta sannan ta jawota hikinta nan suka cirewa junansu kaya ,gaba daya zuby a mayece take hankalinta yayi mugun tashi ganin breast din teemah babu abunda yake kara janta akak teemah akan breast dinta , da wuya kaga mace budurwa over 20 kaga ƙirjinta a kwance yar kungiyarsu nan ta fara wasa dasu tana lashesu tana karkada nipples dinta da bakinta nan matsawa a hankali ,banda kukan dadi babu da teemah takeyi nan itama yunwarta ta motsa suka fara jujjuya juna suna sumbatar junansu suna ganin tsayuwa ba tasu bane yasa suka zube akan gado suna kara maida numfashi suna cin kansu cikin zafin nama da fitar hayyaci wanda hakan ya nuna tsantsar sunyi missing na junansu .

Wacece zuby ?
Chapter 10 · 0% Book details