Sashe 3
Halak Dina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka ta dinga jana nikuma gaba daya a tsoroce nake jin ta kira sunan buba, haka dinga jana har muka shigo cikin gida maza sun fito zasu nufi masallaci amma suka tsaya kallon mu suna wadai da halin inna, bata bi kota kansu ba ta jani muka shige kewayenmu, icce na kalla babu alaman akwai wuta a cikin sai bakin roban da yake kan icce da alama ya gama cinyewa, kallonsa nayi na kariso a hankali na nufi wajen girkin, nayi mamaki jin baiyi magana ba a tinanina ina shigowa zanji...
Wani azaban mari daya daukeni dashi shiya hanani karasa maganata, aikuwa na fashe da kuka na fara magiya, innace ta leko ta ce
"Yauwa dan Albarka kaci ubanta don yau wuni tayi tana batamun rai a cikin gidan nan "
Kana ganin yadda yayiyo kanta kasan dan shaye shayene kana ganinsa kasan babu cikakkiyar nitsuwa a tare dashi, ganin halinda yake ciki yasa na jwasa a guje na nufi bukkata zan turo kyaurenta nan yasa hannunsa ya tura ji kake na mannu da bango, shigowa yayi ya fara jibgata yana kwallo dani, kasancewar ba wani suturar mai hankali bane a jikina nan siket dina ya yage take cinyana suka bayyana, komawa can dungun ga donmu nayi na dungule jikina ina kuka ina rokonsa cikin yaremu na fillanci, ganin abunda nakene yasa yayi dariya bansan meya bashi dariya ba kawaj naga yasa hannu ya damkoni aikuwa na kwace ya sake kai hannu ya damki gaban rigana, itama dake ba karfi take dashiba nan ta rabe biyu dukiyar fulanina suka bayyana duk da cewa ba manya bane, amma na sake kama jikina ina rokonsa banza yamun ya juya a dakin yana hada hanya ya fita, ajiyar zuciya na sauke ganin ya fita hakan yasa na tura kofar da sauri, jin na tura kofar da sauri yasa ya ce
"Dan Ubanki ki fito ki kallamala miyar nan kafun in shigo na kashe ki"
Da sauri na sanja kayan jikina na bude kyauren na fito, ina fitowa saiga lawandi ya shigo da tarin ledodi da robobi a hannunsa ya mikamun a hankali na karba don karsu gani na cigaba da hura wutan ina azawa harna kammala miyar nakai dakin hamma buba da sallama bai kulani ba na wuce na fita dama bana bukatar jin komai daga bakinsa don nasan bai wuce zagiba, na fito ina fitowa baffa yayi sallama juyowa nayi da murmusho domin naji dadin dawowansa koba komai zansamu sauki, karisowa nayi na karbi ledar hannunsa ina
"baffa lalema"
"Yauwa shatu mijabi"
Inna tanajin dawowan baffa ta fito kaman an wurgota ta kalleshi ganin bai dawo da niki nikin kayaba ta wuce ta koma daga ciki, shatu ce ta shumfuda masa taburman kaba ta kawo masa ruwa, gaban murhu ta nufa tasawa baffa tuwa tana cikin bude tukunyar miya marfi yayi kara inna ta fito ta daga labule ta ce
"Shatu me kakeyi a gaban murhun nan "
"Inna ina zubawa Baffa abincine "
"Don ubanki da izinin wa zaki saka masa abincin, koshi ya kawo abincinne, inace ya tafi yawon duniyansa da sunan fatauci amma sai yanzu ya dawo, kuma bai dawo da abun kirki ba to dan haka ki tashi ki bar wajen kafun nazo na karya kafarki"
Tashi tayi jiki a sanyaye ta koma ta samu waje ta zauna Baffa ya kalleta ya ce
"Karki damu shatu zanje inci a majalisar masallaci "
Tashi yayi jiki a sanyaye yana adduar Allah ya yaye masa talauci, ya fita, yana fita Inna ta fito ta dauke ledar da yakawo ta koma daki dashi tana banbomi, a guje habu ya shigo yana kuka hannunsa sai digar jini yake yazo yana
"Wayyo Ayya jingo am!"
"Innalillahi habu meya samu hannunka haka, waya yankeka "
Ta fada tana fashewa da kuka, juyawa tayi ta kalli dakin Inna tasan ko mutuwa zatayi
To Inna bazata bata kudiba, hannunsa ta rike suka fita a gidan tana fita saiga Lawandi shima a kofar gidanmu muna fita ya taremu yana tambayanmu meke faruwa, fada masa nayi ya duba yan canjin aljihunsa ya ce mutafi shagon mahdi mai chemist, nan muka nufa muna zuwa ya wanke masa hannun yana tambayarsa ya akayi ya samu wannan babban rauni haka a hannunsa, amma yayi shiru daga gani shine bashida gaskiya, yankane sosaina hannunsa saida aka masa dinki da yawa a cikin tafin hannunsa sannan muka dawo, muna shigowa na samu Inna ta kafa kujerarta a tsakiyar gida saida gabana ya fadi da ganinta ta taso ta ce
"Dan uwarki da ta mutu tabar minki fitana ina kikaje "
Mannewa nayi da bango ina zazzare ido don duk jikima ciwo yake dukan da Hamma buba yamun, na kasa magana sai nuna Mata hannun Habu da nayi ta ce
"To saime donya yanke da alama daga asibiti kuke "
Shiru nayi na rasa mai zance mata na daga mata kai ta ce
"Na shiga uku to ubankine ya baki kudin zuwa asibitin, dan Ubanki me kike nufi"
Cikin hawayen da nafara sharewa nace
"Lawandi ne ya bani "
Salati ta kawo tasa ta ce
"Wato duk abunda nake fada yarinyarnan bakyaji ko kin dage saikin jawomun magana ko, to kekuma mai kika bashi da ya baki kudi tabbas akwai abunda kika bashi ya latsa gashinan inajinki kina warin maza shekgiya muje shige ciki na duba ki don wlh
baxakimun cikin shege ki dawo gidan nan ba............. "
Tofa fans kaman yacce kuka gani a rubuce wannan littafin na kudine don haka duk wanda yakeson ya cigaba da karantashi ya biya kudinsa babu tsada 500 ne amma akwai ragi ga mutum goma na farko zasu biya 300 wannan littafi yana dauke da darusa kala kala musamman masu yin aure batare da sunsan menene auren kansa ba ko kuma hakkokin. Auren, shin wani irin jaraba yake fama dashi kuma ya zaiyi domin dai da alama daya daga cikin matansa ta gaza ku biyoni bazanyi free page da yawaba so kuzo ku biya naku
💍💍💍💍💍
*HALAK DINA*
💍💍💍💍💍
*STORY & WRITEN*
*BY*
*ADAMA UMAR*
```SECRET PEN```
*THE LOVE ,ROMANTIC,PITTY ,EROTIC STORY🔞*
*GA MASUSO A TALLATAH MUSU HAJARSU KU TUNTYBEN TA WANNAN NUMBER*
*+234 708 194 0768*
*KIRA KO WHATSAPP*
```KU HANZARTA KU BIYA NAKU DOMIN BAZANYI FREE PAGE DA YAWABA DOMIN MALLAKAR NAKA KO NAKI KAFUN NA GAMA FREE PAGE 300 BAYAB FREE PAGE 500 ```
*2166579242*
*AISHATU HASSAN*
*U B A BANK*
*KA TURO KATIN SHAIDA TA*
*+234 708 194 0768*
*KO KATI MTN*
*07061512531*
*SAINA JIKU MANYAN MATA*
*GA WANDA SUKE CEWA BASU DA KUDI ,KI KAWO MUTUM UKU SU SAYA TA HANNUNKI KEMA ZAN SAKI ,SAINA JIKU*
5️⃣➰6️⃣
Gabana nane ya fadi jin yace yazo na bashi hakkinsa wlh ina mamakin jaraba irinta Aliyu anya Aliyu babu wani ciwo dake sashi jaraba, haba akwana baai bacciba sannan a tashi ana abu daya nazo nasa hakarkarina a gadoma zaizo yacemun wai hakkinsa, marairaice fuska nayi kawai na fashe da kuka ina ta kuka, dake yasan dalilin kukan ya ce
"Ok to kiyi shiru tsokananki nakeyi nikam ma fita zanyi tun dazu As (manager)yake kirana zai zani report akan kauyen da sukaje jiya da yamma so zan fita muje ki shirya ni "
Babu yadda na iya haka na tashii muka fita ina hada hanya muna zuwa na bude wata kofa iya drower ce a gurin na bude ta, zabo masa suite ruwan toka na maida drowern na rufe, ta kasa da drower na jawo wani drower nan takalma suka bayyana na dauko kalan suite din na sake mayarwa na matsa kusa na jawo wani drower na dauko agogo na fito, jere kayan nayi a kan gadon na dawo dashi kusa da mirrow na rabashi da jallabiyar jikinsa na fara shafesa da mai clere mai uban kamshi ga gyara fatan maza, ina gama shafa masa ta dauko turare na shafesa dashi wannan tabasa da takeyi ba karamin tayar masa da tsikar jikinsa yakeba nan ya jawoni ya daurani akan mirrow ina kallonsa, bude idonsa yayi yana kallona ha hango tsantsar shaawa a ciki saida gabana yace zum daga ganin idonta nan naji wani fitsari yana kokarin kwacemun, baibanindaman tinaiba ya hada bakinsa da nawa ya fara sha saida yasha mai isarsa ya sakeni yana maida numfashi har yanzu idonsa sunyi jaa, saukowa nayi ya dawo ta bayana ya rungumeni hannuwansa akan kirjina yana sauke numfashi, ganin inna biye masa bazai fita ba yasa na cigaba da shiyashi saida nasa masa komai harda agogonsa nasa masa turare na bude karamar drowernsa na dauko wata roba vitamin A na curo guda daya na bude idonsa na tsiyaya masa ya rufe nan idonsa ya washe na dauko masa jakarsa muka fito, daga ganinsa kasan jikinsa ba karfi saida ya shiga mota sannan na sunkuyo nace
Karka damu mijina indai kainane a kullum zanna baka sannan ni takace har abada, kaje kayi aikinka cikin kwanciyar hankali ka dawo munan kai muke jira amma amana take away idan kana dawowa
Murmushi yayi maganganunta yasa yaji karfi a jikinsa ya yakira draiver ya kunna motan tana Daga Masa hannu nan s'shids sauran motocin excord nashi suka fita, ajiyar zuciya ta sauke data samu ya fita, don idan ta biye mishi fasa fitar zaiyi yayita cinsu kaman me.
A bangaren sa kuwa yana tafiya yana hasasho kasancewansa da matansa yana godewa Allah da kuma Abubakar sani (As ) shine ya bashi shawar yayi mata biyu sune daidansa, wani tinaine ya dawo masa wanda ya faru a baya yake tinawa
"Gaskiya ni Aliyu bazan iya zama dakaiba kawai kaban takardata, haba kai wace irin jarabace Allah ya bata kaman na dokuna kai ko gajiyama bakayi gaskiya ni nagaji nagaji da wannan jaraba, nan nasamu ciki ana murna marmari marmari amma ta tunkudo cikin nan ya zube dan haka ka sakeni ko addini ya hana zaman cutarwa "
Durkushe wa yayi akan guiwowinsa ya ce
"Dan Allah ki taimakeni kiyi hakuri idan kika tafi kika barni ya zanyi, kinsan mata nawa na aura kafun na samu wacce ta iya hakuri dani muka kai wata shida, ai duk wata wahala tawa kin wuceta dan Allah ki taimakeni "
Ya karisa yana riko hannayenta zai jawota jikinta ta hankedishi ta ce