Sashe 2
Gwarzon Namiji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yanda kuwa taga tsaron gidan saida yaso baya tsoro sojoji ne daddanke ,dukda tsaron ta karu ne sakamakon rasuwar da akayi baqi manyan mutane sun cika .
Kanta a qasa ta shiga gidan saboda batta son ma yawan gaisuwa , don haka tunda ta shiga idonta na kan wayarta har suka isa inda Hajiya Juwairiyya take .suka diddirke abincin sadaka masu aikin suka koma mota suka barsu a nan itakuma Hajiya Juwairiyya bayan tai handing abincin ga makusantar Major ta kirasa a waya dinta shaida masa zasu wuce kuma ta sake masa taaziyya.
"Hajiya ina cikin gidan bari inzo " abinda ya bata amsa dashi kenan ya kashe wayar.
Aiko of just 8 to 10 minutes sai gashi yazo .
Sam bai lura da yusra dake tsaye ba itama bata san dashi ba ,infact bata san ma gidan waye tazo ba ko waye ya rasu ba.
"Ranka ya dade take her plz ,Allah yasa can ya fiye mata nan ,kayi hakuri kaji...mu zamu wuce dare yayi"
Duk wanann maganganun da Hajiya take masa kawai gyada mata kai yake sam baya jin dadin magana .
Juyawa tayi ta kalli direction din yusra da take ta shafa waya
"Ga yarinya ta Yusrah zata maka gaisuwa "
Lokaci daya suka dago gamida kallon juna .
Wani irin balain shock ne ya kamata lokaci guda.
Shikuwa wani irin murmushi yayi na iya fatan baki .
"Sannu ko?" Ya miqa mata hannu don su gaisa irin tasu ta en boko ya mata dabiansu na wainda ilimin addini bai wadace su ba.
Ta kasa bashi amsa saboda idonta da suka ciko da qwalla sai miqa masa hannu da tayi don suyi handshake ya kuwa riqe gammm yana jinjina mata🤝
Itakuwa ba radadin dugin damqe mata hannu ya dameta ba yatankacin tunanin.....kennan matar nan da ta kira a waya da gaske ta mutu?
Qirrr ta masa da ido ba uhm ba uhm uhm
"Yarinyar ki kyakyawa Hajiya kuna kama sosai " ya fada ba tare da nuna wani damuwa ba,amma still hannunsa rimtse da hannunta yana dandana mata azaba
Hajiya murmusawa tayi ba tare da tace komaiba ,a ranta tana cewa namiji hoooo ana gaisuwar matarka amma har ka hango wata!
Bakin yusra rawa ya shigayi saboda azaba qiris ya rage ta fasa ihu
"I'm sorry For your lost,Allah ya jikan matarka ,Allah yasa ta huta"
Qirrr ya kafeta da ido ba tare da yace Amin ba ko kuma ya cika hannun ta da ya rike kam.
Cikin rawar murya mai cike da tashin hankali tace "excuse me Please zan tafi "
A nutse ya saɓule hannunsa a hannunta aikuwa da sauri tayi hanyar qofa "momy ina jiranki a waje" ta fada a kasalance ta rasa ma meke damunta.
Kallon Hajiya Juwairiyyan yayi "lafiyanta kalau kuwa?"
"Ina jin ta rude ne kasan mutuwa ,bare su yara ,maybe tausayinka taji"
Jinjina kai yayi "Nagode Hajiya Allah ya bada lada yabar zumunci"
"Tom amin sai mun dawo goben"
Oum Aphnan
09065990265
[6/14, 5:12 PM] Chuchu👻: Next monday
Kamar ko yaushe a qasaitance ta shigo cikin kamfanin guard dinta na take mata baya riqe da jaka,haka suka shiga reception din ,tun daga qofa take bada umurni "Young lady this is not an office code plz karki sake zuwa muna da kayan nan...ke kuma my seceretary ,meeting nawa nike dashi yau? "
Cike da girmamawa da shayi tace "uku ne ma'am"
"Ok ina so ayi mun fixing wanda zanyi da Alhj munnir ya zama around 2 haka so give him a call let him be informed "
"Yes ma'am"
Cikin yauqi da tafiyar en gayu ta dangana zuwa wajen office dinta ,tana yarfe hannu tana wannan kalle kallen tana nemo abun magana da ido.
Tafi taji a bayansu ,wanda ya sata waigawa da sauri.
"Attention everyone!!!! Duk wani wanda yake aiki ya dakata ,a fice daga wannan ma'aikatan an rufe shi...in kuma ba haka ba!...."
Da sauri Yusrah ta kwatse ta .
"In kuma ba haka ba,sai yaya...? Excuse me Madam waye ke ma tukun?Kinsan kuwa Ni wacece a gavanki kike mun magana?"
Kafin matar ta bata amsa aka turo kofa
Major Adeel ne cikin shigar sa na cikakken soja mai tarin mukammai bayansa sojojine hudu suna take masa baya
"Ita din ba kowa nace face Sabuwar Chief executive Director dina na wannan kamfanin..." Dukda ganinsa ya so bata mamaki amma tijaranta bazai bari taji tsoronsa matsayinsa na soja ko sojojin da suke garke masa baya ba
"Lafiyanka kuwa ? Ko kasha wiwi ne? Ta ya zakazo cikin kamfanina kana mun shirme..."
Matar da ta fara shigowa da farko ne tayi saurin katse ta da magana a karo na biyu
"Ma'am zaifi maki sauki ki kira mahaifiyarki don jin qarin bayani ,saboda da ke da tarkacen ma'aikatanki duk zaku fice awa 1 tak na baku"
Mtsew bana da lokacin ki karamar shashasha ,while kowanne daga cikinku ya koma bakin aikinsa ,ku qyale sleeping dog to rest"
Da ido ya kalli sojojin da sojojin da suke bayansa ,suna gani haka suka gyara zaman bindigoginsu
"Ku wattakar mun duk wani mai nunfashi dake wannan wajen ,idan wani yayi gigin taɓan qofar wajen nan ku damqe mun shi ku wuce mun dashi barrack ku fara koya masa darasin da kuka koya har sai na nemeshi"
Ai da gudu ma'aikatan suka fara fita ita kuwa nuna wanda yazo aza qeyarta tayi da yatsa
"Dont dare torch me ,nafi ka zama mara hankali ..." Ta juya tana barin wajen cike da 6acin rai .
"Banda lokacin ku ,bari in facing yanda zan dealing da oganku tukunna i will get back to You duk sai kunyi gidan yari.
Ko kallonta ba wanda yayi ,gyaran murya Major Adeel yayi wanda yasa kowa dakatawa
"Duk wani maaikaci dake wajen nan ya dakata bazan koreshi ba and give me his/her credential For newly clearification .....itakuma ku tasa mun ita kuyi mun waje da er qaramar brattt!"
Da sauri ta dage qafarta tayi waje kafin su tasa qeyarta ta fice da sassarfa gudu gudu sauri sauri ta fada mota driver yaja reverse suka fice companyn da wani irin mahaukacin gudu.
Tun a mota take kiran wayar maman saidai not reachable .har suka iso gida tana haki da numfarfashi.
"....Mom....momy....!!"
Oum Aphnan
[6/14, 5:54 PM] Chuchu👻: Hankalin Hajiya Juwairiyya yayi mugu mugun tashi ,kasantuwarta Asthmaticus yasa numfarfashin ta ya qaru qirjinta ya soma harbawa da qarfi .a gigice ta daga waya tana kiran Number Major Adeel saidai sam baya daga wayarta
"Momy haka zamu qyale wannan idiot din ya wulakanta mu just like that?"
Cikin tafarfasan zuciya ta dauko takardan dake gefen ta ta mika mata .
Hannunta har yana kyarma tasa hannu ta amsa. Idonta na kan takardan ta bude da gaggawa
"What???"
Jinjina mata kai tayi alamar tabbatarwa
"We Are in debt? Bashi momy? Ya akayi ba wanda ya taba fadamun?"
"Muna zaune lafiya dashi amma kamar tun bayan rasuwar matarsa na lura ya sauya da mun soma shirya plan akan zai qara mun shekaru 5 kafin in gama biya to bansan me ya sauya shiba kamar wani yana muna zagon qasa ne a wajen sa ko yaya ne ohoooo"
"Momy dala miliyan ashirin ina muka Ganshi?"
"Yes shi ai yana da ninkin ba ninkin dinsu ko? Mai abu sarki🥹" tayi magana cikin sarewa da mutuwar jiki.
"Sai yanzu na gane me yake tafiya ....oh really Tom ina zuwa?" Ta falla da gudu tayi hanyar waje hannunta riqe da takardan da ta bata.
Ba wanda yasan zuwanta ta danna kai office dinta direct ,yana hakimce akan kujera yana baiwa matar da yayi employing as CEO na wajen umurnin yanda zata gudanar da aikin
"Oh really dama abinda ke faruwa kenan....ke dan fita muna da meeting da ubangidanki" ta nuna matar dake zaune akan kujeranta tana jin kamar ta daura mata hannu tayi ta dukanta.
Major Adeel cikin murmushin qeta yace " Sorry dan bamu waje plz" matar ba yanda ranta yaso ba ta mike ta fita tana cilla ma Yusrah harara.
Waigowa yayi ya kalleta
"Ban tsammanin zaki dawo haka da wirwuri ba ,ashe haka kuka firgice ,talauci ke tsananin baku tsoro?"
"Oh is ok? Fada mun me kake nema a wajena? Ko ma menene ya tsaya a kaina Ni nayi maka laifi ,its me You want ko ? Karka cutar da Innocent mother dina da bataji ba bata gani ba ,a very sick soul,that always need Doctor's attention"
"Oh ashe kinsan darajan rayuwa da lafiyan makusantarki? Hmm er budurwa baki ga komai ba"
Nuna kanta tayi da yatsa "Bakada hankali wlh,to Bara kaji bar ganin kana zaune a cikin office dina kamun gadara ,da sannu sannu zamu biya ka kudinka,and work out from my company"
"Oh really ?kina tunanin zaku iya ,kibar lissafin kanki a mai Company don baki dashi billiyon biyu nake binku da en chanji kuma tabbas baku da wannan kudin nasan net worth din da uwarki ta mallaka a halin yanzu a rayuwarku duka........and be aware that,Nan da sati biyu zaku bar gidan da kuke ciki ke da mahaifiyarki saboda shima gidan ya shiga cikin rububi ,in kuma zuwa nan baku fita ba xansa a watso ku ke da kayanku titi a tozarce!"
"Oh saboda kawai matarka ta mutu sai kayi transforming rashin tawwakalin ka a kanmu? Ni na kashe maka mata? Ni bani na kashe ta ba ....Ina ruwana da matarka???"
"Ni bance ke kika kashe ta ba wane ke er talakawa !! Kawai kinsan mai kudi da gadara ,haka nan naji ya kamata in bude rigar suturan da kuke lullube dashi kin gane?kawai Nishadi na ne ahhhh Nishadi na😂"
"Ji beka? Wallahi kai mugu ne ,You Are very bastard and tyrald!!...."
Taune leɓensa na qasa yayi "Major Adeel ne a gabanki ,we Are trained mu zame ma mutane kariya Ni bansan ma ya ake tausayi ba ,shikuma kalmar mugunta ai rigar sakawan mu ne kallon da kowa yake mana kenan"
"To kaje kai da Allah kuma ka jira yanda kake so mu qasqanta bazamu qasqantan ba....ka jira haɗuwar ka da lauya na,if not me kake so da Ni ne?"
Tayi magana tana tattare jakan hannunta da takardan da mamanta ta bata zata fice daga office din .
Kamar saukan aradu taji yace "KI AURE NI !!!!"