← Book details Gwarzon Namiji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 11

Sashe 1

Gwarzon Namiji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

[6/13, 3:08 PM] Chuchu👻: *GWARZON*
_NAMIJI_

Romantic
Seductive
Erotic
Crazy marriage.

Ana babbakar Giwa wazai jiyo qaurin Zomo ,Nayi *Jarababben namiji* ya bada vibes🫦Nayi *Harijin Namiji* was given😘Bare kuma uwa uba *Gwarzon Namiji* .
Hajiya a karkade zani a sha karatu ,littafin bai fito ba saida ya shirya 😍
Plz Labarin ma'aurata ne Don Allah in ke ba matar aure bace na haramta maki siya 🙏🏽 _Savoda haka mutum 50👌🏾 kadai zan siyar ma book din Daga Yau_
*01/06/2024 har zuwa 07/06/2024*
Damarkine ki biya in saki a Group in aka wuce mutum 50 bazan siyar ba coz in anyi yawa ake samun ɓarayi masu fitar dashi🙃 ₦1000 ne zaki biya ta nan bank din ki karanta cikin salama ba hakkin kowa
7782217014
Mohammed Hassana,Fcmb.
Shaidar biya ta nan Number
09065990265
________________
Page 010
_Last free page_

Yusrah
"...That You have 20 seconds to carry out your idiot self out of my office ,otherwise i'll call her?"

Daddalo ido yayi waje yayi yana kallon ta shaqe da mamaki

Bai aune ba yaga ta fara daddanna jikin wayarta alamar tana kiran number matan nashi .

Cikin rawar murya dason kwantar da tarzoma yace "Ke kam Yusrah na kasa sanin menene yake cikin qwaqwalwarki ,kullum tunanin ki a hagunce yake ,nifa nazo nan ne saboda...." Bai samu zarafin qarasa maganarsa ba yaja yayi shiru yana bubbude hancinsa yana sauraron Al'ajabi

"Ke kam wata kalar bankaura ce da zaki bar mijinki da sassafen nan yana bibiyan en mata? Yau fa monday bayi da aikin yi ne? Ko baida wajen zuwa ne sai bibiyar en mata? To ina so ki kira mijinki a waya ki tambaye shi me yake mun a office da wannan duku dukun safiyan!!!"

Wani murmushi mai sauki tayi ,mai dauke da rashin damuwa ko yarda da kalmomin da ake fada mata daga wayan.

"Listen er budurwa ! Koma wanene yazo wajenki ban sani ba amma tabbas bazai taɓa zama mijina ba kinji ko?"

"Oh really🤨? Zai iya zama fa da gaskiyar ki,amma nidai Namijin da yake gabana A halin yanzu ,yana sanye da kaya...(Ta fara kwatanta mata Major Adeel sak kamanninsa da kayan dake jikinsa)

A take anan jikin ta ya dauki kyarma cikinta ya qulla quuuuurrrrr da sauri tayi gaggawar dafe kujera saboda yanda taji ƴa tagwayen cikinta masu kimanin wata 6 na motsawa kamar zasuyi tsalle su fito waje nan take.
Bakinta na rawa tace "wah....what?"

"Yess....idan kuma kwatance na yayi daidai da na mijinki zaki iya zuwa ki tabbatar ma ganin ki ina office dina da ke number A9 ,Yusrah and co. grp of companies....(Ta fara kwatanta mata office dinta da adreshin kamfaninsu)

Dukda wani irin gumi da yake karyo mata a goshi ga numfashinta na seizing ga blurred vision saboda jiri da take gani ,bai hanata rarumar key din motarta ba a yanda take da room slippers din kafarta tayi harabar gidan da gudu ta afka motarta Venza ta mata key tanajin wani irin ruwa mai dumi yana kwaranya a ƙasan ƙasan ta.....amma haka ta figi motar a guje cikin tashin hankali gate officer din ya tale mata gate tayi waje da gudu ba tare da tabi ta kansu ba

A wulaqance Yusrah ta waigo tana masa kallon qasa qasa mai cike da fitsara da rashin arziki
"While....har yanzu kana da damar ficewa daga office dina and run For your dear marriage"

Shi haka nan yaji haukanta da barazanarta ya bashi dariya
"Oh wai er mitsitsiyarki dake kike tunanin zaki iya manipulating dina? Ina tsaye kina mun fake call? Nasan bazaki iya kiran matata ba"

Rausayar da kai tayi ta cigaba da jujjuyawa akan kujerar office dinta tana latsa laptop din gabanta
"Ok zaka gani😎"

"Hajiya Yusrah nazo ganin Hajiya Juwairiyya Sadiq ne don mu gudanar da inportant meeting regards our business ,but due to her health condition ,as she made mention ta ce in samu ganin ki ke yarinyar ta ,amma idan haka zai zama matsala Bara in tafi nayi magana da ita "

"Mr man gerrout from my office! Ina da abunyi"

Jinjina kai yayi "Na tafi"

Taku daya ,biyu a na uku , wayarsa ta fara tsuwwa

"Hello Oga sir ba lafiya ,Madam ta fito gida da gudu bamu san inda zata ba ,due to that mukabi bayanta For her protection ,saidai unfortunately kulawanmu bai isu ba yanzu haka ta samu fatal Hatsari😭😭😭😭Motar ma gayinan yana hayaki ya fara kamawa da wuta wayyo Allah mun shiga uku....."

Kawai sai sojan ya yanke waya cikin ɓurarin kuka

"...wait....wait...helloooooow"

A Hassale ya juyo ya kalleta fuskarsa Symbolized danger ,gangar jikinsa Shows devil 👹Gargasan jikinsa sun mimmike ,annurin fuskarsa ya ɓata kamanninsa na muggayen sojoji masu farautar zakuna a daji suyi clearing forest yayin yaki su maida makwancin kura camp dinsu nan take ya fito.
Take anan tafiyarsa suka rikide ya zuwa taku irin na ingarmar bull .

Nunata yayi da manunin yatsarsa saidai maganarsa ya kasa fita kawai girgiza kai yake yana ayyana nau'o'in masifu a kwakwalwar kansa.

Wayarsa ne ta sake daukan kira wannan yasa muryarsa ta fizgo da qarfi daga qirjinsa "Idan wani abu ya samu mata ta da en tagwayen cikinta ....." kawai sai yataune leɓensa na qasa take anan jini ya fara tarara a saman rigarsa a gigice ya fice daga office din yabar mata qofa a hangame.

Wani irin kyaɓe masa baki tayi gamida magana cikin rashin damuwa.
"Get lost idiot🤥🤥🫤Nonsense brattttttttt!....mtsewwww"

Tantan tan tan
Yaya za'ayine?
Wai shinma kunsan wanene Major Adeel???

Yaya makomar fadan Yusrah da Major Adeel???

Shin matarsa zata rasu ko zatayi rai???

Ya labarin Zuby da surayya da suka nanike ma mazantakar Major Adeel????

A new Adeel is coming🦁
A vallian
A tyrand
A bully
A.....A....A....
This Adeel is true defination of Soldier.

A gyara zama a biya kudin littafi asha karatu a nutse.
Plz matan aure zallah 🔞🔞🔞

Oum Aphnan
09065990265
[6/13, 3:08 PM] Chuchu👻: Page 11
A Hassale ta bankado kofar ta shigo .
"Oyoyo dear har kin dawo?"
Fuskar Yusrah ba wani walwala tazo ta ɗan rungumi jikin mamanta zuwa kafadarta .tayi baya ta koma rikicaa ta zauna a kujera gamida jan tsuki. A rude momyn yusra ta ajiye glass cup din hannunta da take sipping drinks
"Me ya samu autana ne ?"

Momy i am so upset ,kin tuna man din nan da na baki labari wanda mukayi fada a pharmacy?" Jinina mata kai tayi ma'ana ta tuna

"To shine ya biyoni office dina,anya ba kwarto bane momy? Hmm ya qona mun rai wlh"

"Aahh😳ya akayi ya gano inda kike?"

"I dont know For him,amma dai nasan ya hadu da daidai shi qaramin kwarto,yau dai na hada shi da matarsa amma wlh in ya sake shigowa rayuwata again ,to tabbas zan turashi gidan yari"

Dariyarsu tayi irin na girma "hhh amma da kin sani kin barshi ya fadi abinda ke tafe dashi ,kinsan dai ke kyakyawa ce kila sonki yake"

"Mtsew Allah ya kyauta not even my type"

"Haka nace sanda fa ba hadu da babanki😂"

"Ba wannan ba momy 🥹mu bar maganarsa"

"Ok shiknn ...Yeah oh by the way yaya meeting ɗinku da Mr AA?"

"Mr AA?🤨🧐" Ta maimaita tana dan yamutse fuska

"Ke Major Adeel fa,wanda nace maki zai bamu rancen kudin da zamu qarasa wannan filling station din"

"Ohhhh ban hadu da wannan me sunan ba"

"Ayyah sha'aninsu na manyan mutane qila ta yuwu hidima sun masa yawa....bari in hau sama ,ina jin barci kinsan ina on steroid drugs din kamar sedatives ne suna sani barci sosai"

Yunqurawa tayi da zummar tashi kawai wayarta ya fara ɓurari.

"Mr. AA" Taga yana yawo akan screen ɗin ta,dan washe fuska tayi,ta dauka da sauri

"Big man big problem🤗(kirarin da Hajiya Juwairiyya take masa ke nan duk in sun hadu ko suna waya)....kaga ynz nan muke magana da auta take cemun bata ganka ba nace wani uzurin ne ya rikeka"

"What???????? Innalillahi wainnailair rajiun "

Zumbur Yusrah ta dago daga kwanciyar da tayi tana kallon mamanta

"Momy is evrything ok?"
Banza tayi mata tana cigaba da wayarta

"My lord...Ba shekaranjiya kace ta biyo ka ba? Accident? Ya Allah gani nan zuwa"

Ta kashe wayar ta haure saman dakinta da gudu ,dukda yusra nata tambayarta lafiya? Lafiya bata saurare ta ba taje ta dauko car key da dogon hijabi fari tar me bakin leshi irin na matan Alhazan nan ta fice da sauri tana qwalla ma driver dinta kira .

Daga maitama gudu sosai yayi ya shata shataletalen Asokoro ya dangana da gidan Major Adeel inda ta sameshi shaqe da dan adam tamkar ba awanni hudu baya akayi rasuwar ba .Don daidai da gawar matar nashi ma ba'a kawo ba daga asibitin.

Oum Aphnan
09065990265
[6/14, 11:42 AM] Chuchu👻: Page 12
Rasuwar matar Adeel ,ya gigita duk wani makusantarsu kama da en uwa da abokan arziki ,saidai dukda haka Adeel yayi namijin jarumtar da ba wanda ya taɓa tunanin zaiyi ,ko sau daya bai kwalla ba ,saidai shi yasan kurman kuka yake mai cin zuciya wanda gwara ma ya dinga rusa ihu in yaso a wuce dashi psychiatric .saidai saɓanin hakan shine mai ba wasu hakuri ina yaga suna zubda hawayen rashinta.

****
Saida Hajiya Juwairiyya ta tabbatar an kau da gawar da ita sannan ta kira gida tace asa masu aiki su dafo abinci na sadaka sai driver ya taho da Yusrah ta masu gaisuwa su taho gida tare.
Yusrah taso taqi zuwa sbd maganar Allah yau ta fara shiga office and ta gaji sosai .amma jin mamanta not in the mood of Nonsense yasa ta amsa mata .
Dab da magriba komai ya kammala lafiyayyen white rice and stew cikin manya manyan kulolin biki da kaji daban a wasu warmers din dabam,suka zuba a back seat suka tafi gidan Major Adeel.

Simple shiga ne a jikin Yusrah of just Black abaya ,sai qaramin earpod a kunnenta sai wayarta shikenan ta bisu suka tafi .

Wow !! A bunda Yusrah ta fada a sarari kenan ,tabbas tasan kudi kuma ita girman kudi ne kuma rainon yawon qasashen tsakanin Ingila da Saudi amma tabbas gidan Major Adeel ya tafi da tunanin ta .
"Subhanallh see how people lavishing things in dollars " she exclaimed! A sarari
Chapter 1 · 0% Book details