Sashe 2
Dubai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zama ya nemi guri yayi yace “saidai ki rabar bazasu koma ba gdanma akwai ukun wadannan" bata qara cewa komai ba ta koma ta zauna tare da kiran wayar governor Waziri.
Tun jiya yake Kiran wayar Taheer yaqi dagawa ganin kiran mahaifiyar tasa yasashi dagawa da sauri zuciyarsa na bugawa saboda tunanin ko meyene dalilin Kiran da safe haka.
Sallama yayi mata tace “lfy Lau Wazir ka fadawa Safinah Habeebah budurwar Taheer ta haifi ya mace me kama da ita yanzu haka muna tare anan azare..." Wata firgita Alh Waziri yayi yace “what Inna haihuwa kuma? Wai dama da gaske yaron nan yakeyi ciki yayiwa yarinyar nan haba Inna ya zakiyimin haka don Allah ya zaayi ki daurewa yaron nan gindi yaci gaba da iskancinsa kina gani fah tun jiya da mukayi masa mgnr sa ranar aurenss da Saudat ya fice bai sake waiwayenmu ba kiran duniya yaqi dagawa qarshe ma yasa uwarsa a blacklist haba Hajiya wannan ai zubar mana da qimane da mutunci, kamarni ace....."
Katseshi tayi da cewa “koma mene aikin gama ya gama Taheer yayiwa budurwarsa ciki ya kawomin ita gata a hannuna kuma dama ai tarbiyyarku ce hakan abinda yaranku sukeso shi zakuyi musu saboda haka shima ku barshi da abinda yakeso sannan qaddarar yaya tanakan kowa itama ba haks iyayenta sukaso ba rubutun tawadar ubangijine sai ta hadu dashi sunyi wannan abin kunyar"
Kashe wayarta tayi ta karbi babyn a hannun Taheer dake shigowa ya zauna yana kallonta tana goge mata jikinta tana shafa Mata zaitun tare da tofa Mata addu'o'i a jikinta tasa mata Pampers ta sanya Mata kayan sanyi tace “kayi mata huduba kuwa?" Girgiza kai yayi ta Kuma cewa “saboda me?" Bude runannun idanunsa yayi yace “na rasa sunan da zansa Mata Granny” murmushi tayi tace “kasa Mata Safinatul Najah" da sauri ya dago yace “sunan Mom?" Daga masa kai tayi tace “eh akwai ma'ana a cikin hakan"
Ajiyar zuciya yayi ya karbeta yayi mata hudubar yanajin qaunar yarinyar tana mamaye duk wani gurbi da qaunar uwarta ta rage a zuciyarsa dagowa yayi yace “tun ranar da na fara bata rayuwar Habeeytah Allah ya jarabceni da qaunarta har inajin kamar mutuwa zanyi idan ban aureta ba Granny nasani Habeey batasona saboda tana kallona kallon mafi munin qaddararta don Allah ki shigemin gaba muyi aure da ita badon kaina ba saidon maslahar rayuwarmu dukkanmu da ta Safnah"
Mamakine da tausayinsa ya cika zuciyar Granny ta dafashi ya dago kansa kawai sai taga hawaye yana shatata a idonsa tace “subhanallahi Lele meye kuma abin kukan a cikin wannan lamarin mutum ko yaqi Allah ai bazaice maka aa ba saidai babbar matsalar shine daidatawar yarinyar nan da mahaifanta"
Share hawayen yayi ya miqe ya matsa gaban gadon da take yace “ban damu da kowa yaso tarayyata da Habeey ba burina kawai itan ta amince dani ta daina yimin kallon da takeyi min Granny inason Habeeytah nini kadai na dace da zama mijinta saboda nine silar kowacce irin lalacewa tata"..........
# *UMMUH HAIRAN*
[8/9, 4:07 PM] OPEN EYES MULTIMEDIA: *HABEEYTAH*
*_DUBAI PART 2_*
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*UMMUH HAIRAN*
_Please ki biya kafin ki karanta nidai bazanyi Allah ya isaba Amma ban yafeba, da masu fitarmin da masu karantawa basu biya ba kuda Allah_
*3*
Kansa ya dora a qirjinta yaji yanda numfashinta yake sauka so slow ya shafa fuskarta ya sauke murmushi ya kwantar da babyn a kusa da ita ya fice, Granny miqewa tayi taje ta tsaya kan Habeey ta zuba Mata ido gabanta na tsananta faduwa har baccinta irin na Sahabinta ne hatta fatarta itadai wannan kama tana bata mamaki tabbas da ace sahabi yana qasar nan da zatace wannan yarinyar akwai wani Abu da ya hadasu.
Komawa tayi ta zauna tanaci gaba da kallon fuskar Habeey a fili tace shekara goma sha tara kenan da sahabi ya koma England da zama baitaba zuwa ba Koda ziyara, share hawayenta tayi tace “idan na mutu qila zaizo"
A haka Dad yazo ya sameta a firgice ya shigo ta miqe da sauri ya daidaita tsaiwarshi yace “haba Inna meye hak....." Maganarce ta maqale a bakinsa lkcn daya sauke idanunsa akan fuskar Habeey maimakon ya qarasa abinda yake Shirin fada sai ya qarasa da fadin “Sas...sahabi"
Kallonsa Granny tayi da sauri tace kaima ka gani ko Aliyu na dauka ni kadaice nake ganin kamar nayi tunanin qulafuci na dason ganinsa ne yasa nake ganin wannan yarinyar tanamin kama dashi"
Zama yayi dabar a qasa yace “tunda nake bantaba ganin abinda ya tsinkamin laka irin wannan halittar ba Inna a Ina Taheer ya samo wannan yarinyar?" Share kuncinta tayi tace “bansaba Aliyu nidai inajin tsoron wani Abu"
Girgiza kai yayi yace “karki kawo wannan a ranki babu haka a files din rayuwar Sahabi kawai dai kamace Kuma kinsan ita halittar ubangiji aya ce nasan shima Taheer bai taba kula ba Koda yake baisan baffansa sahabi ba sai awaya"
Miqa hannu yayi ya dauki yarinya dake ta baccinta ya zauna yana qare Mata kallo a hankali ya hadiyi yawu me ciwo ya dago idanunsa da suka kada sukayi jawur ya zubasu akan fuskar Taheer da suke shigowa da likita, yayi saurin kawar dakai daga kallon Dad yana cewa likitan “kazo ka dubata idan bazaku iyaba na fita da ita waje kawai"
Juyawa Dad yayi yana kallon sarautar Allah bai iya cewa dashi komai ba har saida likitan ya gama abinda zaiyi ya fita shima ya juya zai fita sannan yayi gyaran murya tare da kiran sunansa.
Tsayawa yayi ya juyo a sanyaye hawayen da yaketa kokawar tsayarwa suka zubo masa sosai yake tausayin mahaifinsa saboda yasan wannan abinda yayi kamar sanya fetur ne ya qasta ashana saman martabar Governor Waziri, yafitosa yayi yazo ya zauna yace “inayi maka murnar samun qaruwa da kayi Taheer Allah ya raya maka ya bamu ikon tarbiyantar da Safnah bisa sunnah"
Dagowa yayi idanunsa na digar hawaye yace “Dad..."daga masa hannu yayi yace “ya zamuyi dakai Taheer tunda mun haifeka hakamma na godewa Allah ni kuma dakai da Dan'uwanka ya jarrabeni Taheer Mahfuz kun zamemin jarabawa a rayuwata"
Girgiza kai yakeyi sosai yana kuka me cike da nadama yace “wlh Dad ko yanzu idan baku amincemin na auri Habeey ba bazan iya riqe kaina daga gareta ba saboda zuciyata ita kadai takeso"
Murmushin takaici yayi yace “zaka aureta Taheer gara nabaka abinda kakeso kafin ka jamin abinda yafi wann...."
“Wlh tallahi bazai aureta ba Aliyu" cewar Mom da take shigowa kenan, tsayawa tayi a gabansu tace “bazai taba yuwuwa ka cakudamin zuri'a da shegu ba sannan ka canzawa shegiyar yarka suna baka isa ka shegantamin suna ba...." Miqewa yayi yace “don Allah ya isa Mom Habeeytah batason hayaniya kada ki tasheta..." Wani daukakken ta sauke masa wanda yaga tartsatsin wuta a idanunsa ya zuba mata ido tare da sauke numfashi

*4*
Ashar ta danna masa ta matsa ta fincike robar jinin dake maqale a hannun Habeey ta cafki wuyanta tana jijjigata tana fadin “wlh baki isa ki zama surukata ba tsinanniya matsiyataciya yar tasha karuw..." Wani kira dayakeyi Mata tare da finciketa daga jikin Habeey dinne ya dawo da ita hayyacinta ta saki wuyan habeey da sauri taja baya.
Tana kallon yanda take fitar da numfashi a wahalce ga wata kumfa da take fitarwa a bakinta tayi saurin juyawa zata fice governor Waziri ya kira sunanta tare da cewa “kafin ki fita kisan da saninki indai yar mutane fa mutu sanadin taaddancinki wlh sai kinyi zaman jarun"
Wata ajiyar numfashi Habeey tayi komai nata ya daina motsawa Taheer ya dira gabanta ta dagota yana danna qirjinta yana Kiran sunanta Dad ya miqe da sauri ya fita yaje ya taho da likitan itakuwa Mom tayi wuqi² cikin tsoro da tashin hankali Granny kuwa mamakin lamarin Mom ne ya hanata cewa komai sai dauke Safnah da tayi tasata a sabon gadon da ubanta ya siyo mata.
Rufuwa likitocin sukayi akan Habeey harda Taheer sun bata sama da awanni uku sannan suka samu numfashin ya daidaita suka fito zuwa lkcn Mom ta sace jikinta tabar asibitin ta wucce gidan yayarta tana kuka take zayyane mata komai har auren Saudat yar qanin Dad Sahabi data nema masa tasa Saudat ta dawo daga England kawai saboda ta hadata da Taheer amma abin yana neman gagara.
Yanda take kuka yasa Hajiya Ummah yayarta dariya tace “kece uwa kece kike da wuqa kike da nama fah yanzu dai shawara daya itace tunda ya kafe saiya auri yarinyar nan ki qyaleshi ya aureta din kodan rufuwar asirinku game da wannan yar kafin fatiha din ayi auren cikin sirri ta tare ta yanda babu Wanda zaisan ba aure aka haifeta"
Girgiza kai tayi tace “aikin gama ya riga ya gama Ummah sirrin dan siyasa baya buya ni kaina baa gurin Taheer naji haihuwar ba kirana akayi da baquwar number aka fadamin karuwar dana ta haihu a asibiti kaza har lambar dakin aka turomin"
Shiru sukayi na wani dogon lkc sannan Ummah ta magantu da cewa “shawara ta biyu kije ki hada baki da likitan ayiwa jaririyar allurar guba ta mutu kowa ya huta..." Da sauri Mom ta kalli Ummah tace “kuma nayi kisa Ummah aa bazan iya ba nikam inajin tsoro na lura daga Granny har Dad hankalinsu yana kan wannan jaririyar"
Murmushin takaici Ummah tayi tace “shikenan kije zanyi tunanin mafita kafin a sallamesu daga asibiti cikin wata biyun da kukasa na bikinsa da Saudat dole ne a mantar dashi tunanin wannan karuwar yarinyar idan ba hakaba tabbas da matsala don zama ku iya daura masa auren ya saki matar" miqewa Mom tayi tace “dakuwa na tsine masa ya qarasa lalacewa"