Sashe 16
Dubai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karawa yayi a kunnensa kawai sai jinta yayi tana huci tace “wato harma dama ka samu kayiwa wannan shegiyar yarinyar ciki ko aikuwa baka isaba ni nama gaji da zamanta a qasar nan tana qara nisantani dakai kayi gaggawar hadota da kayanta ta dawo gda tayi rainon cikin anan"
Ajiyar zuciya yayi yace “bansan meye yasa kikasa mana ido ba Mom kodai kina daya daga cikin matan da suke kishi da matan yayansu ne haba don Allah Habeey fa zabina ce kuma yar'uwata ce kodon zumunci yakamata ki sassauta mana mu samu salama a rayuwarmu"
Yana farin haka ya kashe wayar yaci gaba da abinda yakeyi itama tana tayashi saida suka gamsar da junansu sannan sukayi wanka suka kwanta.
Me zai faru? Cikin dare yaji Habeey tana buge buge tana kiran sunansa ya zabura ya miqe ya dagota jikinsa yana Kiran sunanta amma Shiru sai surutai da takeyi daya kasa gane me take cewa jikinta yana qara daukar zafi tana rirriqe cikinta,
Hankalinsa yayi masifar tashi ya sake matseta a jikinsa yanata yi mata addu'a, kusan awa guda sannan ya samu bacci ya dauketa yayi ajiyar zuciya ya miqe ya dauro alwala ya tada sallar asabu da lkcn ya riga ya shiga itakam sai safiya ta tashi yanata yimata sannu yana binta da kallo tare da tambayarta inane yake mata ciwo,
Kallonsa takeyi da alamun rashin fahimta tace “meye ya hana ka tasheni nayi sallah akan lkc?" Murmushi yayi yace “bakida lfy ne shiyasa"
Dirowa tayi daga gadon tace “tunda ka riga ka hadani da aiki lfy kam ai sai Allah ya rabamu tukunna nidai kada ka qara barina nayita bacci har lkcn sallah ya wucce don Allah" mamaki ne ya hanashi cewa komai saboda ya lura batamasan meye ya faru da ita jiyan ba so shima bai bawa abin muhimmanci ba ya shiga kitchen ya hado musu abin karyawa ita Kuma tayi wanka tayi sallah ta shirya cikin wani yadi mara nauyi dinkin riga da siket ta fito parlourn yana zaune a dinning yana jiranta kamar yanda suka saba ya miqe suka rungume juna tare da tsotsar bakin junansu yace “kin wahalar min da baby jiya da dare fatan kinji sauqi dai Kuma bazaa Kuma ba?" Murguda masa dan qaramin bakinta tayi tace “idan kabani hutun sex ba" dariya yayi yace “tabdi aikuwa kina ruwa"
Zama sukayi suka fara breakfast cike da nishadi idan ya kalleta wani dadi yakeji inda ita kuma gabanta yaketa faduwa,
Matsowa yayi jikinta yace “bansan me kika sanya a ranki haka ba cikin wata daya zuwa biyu sai ramewa kikeyi My life don Allah ki cire ko menene muyita addu'a kinji"
Dago kanta tayi idonta ya ciko da ruwa tace “ciwon faduwar gaba ya sarqeni sama da wata guda shi kadai lalata farin cikin mutum yakeyi balleni da dama ba lfy na cika ba Kai shaidaine akan hakan sannan kuma kullum cikin tararrabi da tunanin yaushe mafarkaina zasu fara tabbata nake duk da ina addu'a amma inajin kamar zasuyi nasarar rabani dakai Taheer..."
A razane yace “su waye!" Yanda yayi mgnr da qaraji yasata firgita tace “A baya fuskar mutum uku nake gani amma yanzu basu nake gani ba fuskar Pappa nake gani kullum yana firgitani tare da cemin saiya cusa maka tsanata saika tsaneni fiye da yanda ka tsani mutuwarka Taheer idan hakan ta qara faruwa dani ya zanyi a baya ni kadai ka tsana amma yanzu bansan mu nawa zaka tsana b...."
Rufe mata baki yayi yace “to Kuma wanne Pappan bayan Pappa ya mutu anya Habeey bakida aljanu kuwa?"
Kuka ta sake rushewa dashi tace “kaima abinda Addah tace shi ka maimaita Taheer ni kadai nasan abinda nakeji a jikina wani lkcn ji zanyi kamar tsutsa tanayimin yawo a cikin jikina na rasa meye matsalata anya Taheer ba mutuwa zanyi ba...."
# *UMMUH HAIRAN*
[8/11, 10:41 AM] OPEN EYES MULTIMEDIA: *_HABEEYTAH_*
*_DUBAI PART 2_*
_Littafina na kudine ki biya kafin ki karanta bazance Allah ya isa ba amma nasan zai isarmin tunda shi isasshene just 200 VIP 600 ta account number 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB ko kati MTN ta wannan number 09013718241 saiki tura evidance of payment dinki ta wannan number dake sama Idan VTU ne ta wannan layin Zaki tura dari biyunki ko dari 600 ki/ka 09013307566 idan fah kika tura a wancan layin na sama to ki qaddara sadaka kika bani shi evidence of payment kawai zaa tura._
_A mafi yawan lokuta gaɓɓai kan yi aiki tamkar wasu makamai, sai dai basu da ƙumajin faɗa da alƙalamin ƙaddara. Ba duka sauyi ne yake zama me daɗi ba , sai dai kuma yakan iya zama maƙasudin samar da wani giɓi da cikuwar ramukansa ke da matuƙar wahala wajen jinyatuwa, idan sauyin ya kasance matsayin gyara to ku daukeshi alkhairin da yake tunkarar rayuwar abinda kuka rajaa akansa_
*24* Kamota yayi ya mannata da qirjinsa yana shafa kanta saida yaji ta nutsu sosai sannan yayi kissing nata yace “zanje na dawo ki kulamin da kanki da babyna idan na dawo zamuje asibiti wanna ramar taki tana damuna.
Jinjina masa kai tayi ya fice ita Kuma ta miqe a gajiye ta gyara musu dakin ta koma ta kwanta baccin da batayi ba jiya shi tayi bata farka ba saida ya dawo taji yana shafa fuskarta, bude idonta tayi cikin kasala tace “My life Ina baccina me dadi ka tasheni"
Zama yayi kusa da ita ya dafa cikinta yace “kina jin abinda nakeji kuwa Life?" Kallonsa tayi da sauri tare da miqewa tace “me kakeji?" Lumshe idonsa yayi ya kamota ya kwantar da ita a jikinta ya dora habarsa a bayanta kawai saijin saukar hawayensa tayi a tsakiyar bayanta.
Dagowa tayi da sauri tasa hannunta ta tallafo fuskarsa ta sanya harshenta tana lashe hawayen nasa tace “kada matsalata ta dameka My life komai yayi farko yana da qarshe nafi buqatar farin cikinka fiye da nawa"
Rungumeta yayi ya fashe da kuka yana cewa “banida zargi a baya Habeeytah amma yanzu zuciyata tana neman jefani a hallaka wlh idan na fita daga gda hankalina baya kwanciya kawai sai na zuciyata take saqamin gakican kina mu'amala da wani....
A gigice ta rufe masa bakinsa tare da fadin “ a'uzubillahi minasshaidanur rajim! Please kada ka qara don Allah wlh bantaba jin haka araina ba bantaba zarginka ba mijina na yarda dakai fiye da yanda na yarda da kaina nasan bazaka taba cutar dani ba"
Sake shigar da ita jikinsa yayi yace “naji hakan a jikina nima qasan zuciyata yana fadamin hakan nasan bazaki taba cin amanata ba Amma na rasa meye yasa da zarar nasa qafa na fita nakejin hakan wlh Ina fita daga corner din line dinnan abin yake saukomin"
Murmushi tayi domin ta kwantar masa da hankali taci gaba da shafa qirjinsa tace “da zarar kaji hakan ka rinqa a'uziyyah shaidan ne yakeson wasa da imaninka akaina My life Habibatullah takace har abada"
Da wannan kalaman ta samu ta rinqa rarrashinsa har ya saki ransa sukaci gaba da harkokinsu tare sukayi girki suka gyara gidan ya dauketa sukaje asibiti aka dauki hoton qirjinta babu wata matsala aka bata magunguna suka fito.
Ba gida sukayi ba wani wajen shaqatawa sukaje suka zauna suna kallon yanda turawan suketa kaiwa da komowa sunata wasanninsu na soyayya, Basu sukabar gurin ba sai dare suka tafi gdansu suna zuwa yace Mata.
“Nifa yau marata ciwo takeyi tun safe" sannu tayi masa ta wucce daki tayi wanka tana shiryawa ya biyota ya tsaya a bayanta yana wasa da gashinta yace “shine kikayi wankan kika qyale mijinki ko?" Girgiza masa kai tayi tace “ka wahalar dani yau babynka yanason hutu shiyasa"
Bathroom din ya nufa yace “ok amma ai yasan babansa jarumi ne" itadai batace masa komai ba taci gaba da shirinta, bayan ta gama ta fito parlourn ta zauna shima daya gama yazo yayi matashin kai da cinyarta yana wasa da boobs dinta dake cikin riga har yakai ga fito dasu ya rinqa wasa da nipples dinta tasan idan ta hanashi ma tsokanowa kanta zatayi shiyasa ta shareshi.
Wasa yake sosai da ita tun tana jurewa har ta fara gajiya ta soma tayashi nan suka shagala wajen wasanninsu sunfi awa daya sunayi abinda ya bawa Habeey dashi kansa Taheer din mamaki shine yanda taketa wasa da dick dinsa amma bata tashi ba mamakin ne yasasu kowa ya tashi zaune.
Kallonta yakeyi itama tana kallonsa ta sake kamawa ganin yanda take a kwance hankalinta kwance tace “My life meye hakan?" Gumin daya karyo masa ya share yace “nima abinda nake tambayar kaina kenan meye hakan?"
Iska Habeey ta furzar ta kwantar da kanta a saman qirjinsa gabanta yanaci gaba da faduwa tsoronta na qaruwa tana fadin “Ya Allah" lumshe idonta tayi tana tuno mafarkinta watanni uku da suka wucce a irin wannan yanayin da suke yanzu.
A hankali tace “Allah kasa bacci nakeyi irin mafarkin dana sabayi ne..." Dagota yayi yace “wanne mafarki?" Batasan a fili tayi mgnr ba ganin yanda idonsa ya kada yayi jawur yasata tsorata tasan komai zai iya faruwa indai ya shiga irin wannan yanayin.
Miqewa tayi da sauri ta juya ta shige dakinsu ta fada gado ta rushe da kuka tana toshe bakinta to shima cikin tashin hankali yake saboda haka ya kasa miqewa yabi bayanta yaja pillow din Soorper din kawai ya kishingide zuciyarsa nakai kawo so yake ya tuna wani Abu da yayi Wanda zai iya sashi cikin wannan matsalar amma ya kasa.