Sashe 5
Bad Boys Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sauke murya yayi cikin sigar lallaɓawa “Salima ,ko dai kin raba ma ƙawayenki ne ,fada mun gaskiya ta yaya zakiyi amfani da pads guda ɗai_ɗai_ɗai har bakwai a wata guda?”
Ji tayi kamar ya watsa mata ruwan zafi
“Ya Sheikh ! Kawayena suna da gudun zuciya ,tun sanda na aure ke da suka lura suka gane cewa kai din ɗan ƙwaƙwaf ne suka daina cin abin gidana....matan auren ƙawayena kuma sun wadatu da komai mazansu sun tsare masu shi facafaca ba maƙo..."
“Salima in Zaki yimun magana yimun magana kai tsaye ,banason jirwaye mai kamar wanka...”
“Ba jirwaye nake ba gsky ne...wannan binbinin na menene?Ace daidai da pad din da nike using in Ina menstruation sai ka ƙirga? Haba don Allah !”
“Au don bana barinki ki Almubazzaranci ? Fadin Allah ne
_‘Innal budhirina kanu min ikhwanish shayaɗin,Wakanash shaiɗani li rabbihi kafura.....Sadaƙallahul azeem.’_
Yanda ya yanko mata aya nan take shi ya ƙara hasalata . Wai A zalunceka a jawo maka aya kaƙi bi anemi kafurta ka,wohoho auran Sheikh ya zame mata masifa😞.
Ɗaura hannu tayi aka tana sharɓe “Oh Allah, Nikam me nayiwa Ubangijine ya jarrabeni da ...da ” sai kuma tayi shiru ta kasa cewa auran shi .
Zarya ya fara yi yana kaiwa da komowa
“La (No) ,Ki amayar da abinda ke ranki meye na gintsewa ? Faɗi mana Salima ,na gane ƙawayen da nike bari suna zuwa gidan nan sun tasar ma bushe maki kunne,haka ne?"
Ko bi ta kansa batayi ba ta samu gefen gado ta zauna tana karkaɗa ƙafa kamar zata fashe.
Da ya gaji da tsayuwa ba'a kulashi ba ,sai ya saki gyaran murya “Uhm uhmmm,Salima ,zan sake siyo maki pads Mai guda 12 in kin hada da 3 nan sun zama 15 ,sai kiyi amfani dasu na waya 3 ,ba abunda ya shafeni in kin ga dama ,ki salwantar dasu a sati ɗaya..."
Tsayawa tayi tana kallonsa ,zuwa wannan lokacin abun ya daina bata mamaki sai tsoro .Cikin Muryar kuka_kuka ta ke tambayar sa
“Ya Sheikh ribar me zakaci in ka ringa ƙididdige pads dina?”
“Bazan yarda da Almubazzaranci bane ba ......... Uhm kinga bari ina ajiye Pad din ma karkice tunda hannuna sun taɓa bazakiyi amfani dasu ba” Ya kare magana yana riritasu akan gado kamar jarirai en uku.
“To a wannan karon bazan ɗauka ba in na kamu da infection auro wata macen zakayi ,don haka indai ina Al'ada pads sau uku zansa ,safe ,rana da kuma daddare kafin in kwanta...”
Ta ɓalle ƙofa ta fice da sauri ta barshi tsaye.
***
Lili
Daga wannan haduwar nasu a kitchen ita da Aiman suka jone kamar mata da miji ,Shaƙuwa na musamman ke tsakaninsu ta yanda har kishin en matan Aiman Lili keyi ,kazalika shima har koran mata manema yakeyi ,don haka duk wanda zai tsaya da ɗayansu sai da yardar ɗan uwansa.....
Iyayen su ba karamin jin daɗi suke ba ganin yanda Allah ya haɗe masu kan ƴaƴa ,to ashe...ashe....
***
Yau week end babu aiki ba school ,ga Aiman ya koma NDA gaba-daya zaman gidan yayima Lili fadi ,In tayi shiru tayi tagumi tunanin Sayyada Salima take ,shedan na kara kawata mata surorinta a ido,wani mugun sha'awarta yina taso mata ,haka nan taji bazata iya jurewa ba ,tayi zumbur ta mike ta shige bathroom ta sheƙo wanka ta fito tana bin jikinta da moisturizer tana raya tashin hankali a ranta
“Yau koda tsiya ko da lallami sai na ƙwaƙuli Du*rin Salima,Bako Sayyada ake ce mata ba ko jaira ce”
1.35pm yayi mata a falon Salima .
Ai Salima tana ganin Lili ta mike da gudu No*nuwa suna tsalle sabal sabal cikin riga mai jikin roba_roba ,ba brazier dama bata damu da sakawa ba,Haka taje da gudu ta rungume ta ,dama kadaici ya isheta ita kadai a gida .
Lili tana jin ƙirjinta ya gogi kan tsinin lausassun dukiyar ƙirjinta ta wani kai hannu ta damƙesu .
Zabura Salima tayi ta ja baya da sauri tana kallon Lili .
Da sauri lili ta waske gamida ɗaura hannu a kai tana sosa ƙeya “Sorry it was a mistake"
Salima baiwar Allah ,washe baki tayi “Hnnnnn La dhair Sadiƙati”(Hnnn ba laifi ƙawata)
Ta nuna mata kujera ita kuma ta wuce dinning area ta buɗe firinji ta tsaya tana kallon drinks din ciki ,guda biyu ne dai kuma tana taɓa Sheikh zai gane . A sanyaye ta ɗauki glass cup ta mirɗe bakin ɗaya ta tsiyayi kadan ,yanda baza a gane ba ta sake ,buɗe wani ta tsiyayi kadan shina ta maida ta rurrufe kamar ba'a taɓa ba ,kana ta tako wajen Lili tana murmushin yaƙe.
“Ƙawata ga drinks ko?” ta mika mata tana zama a hannun kujeran da take.
Lili kallon ɗan tingin drinks din da aka tsiyayo mata tayi kawai ta saki shuumin murmushi
“Hmmm Slay queen knn ,me zanyi da wannan?”
A ruɗe Salima ta dafe baki “Ke ! Wlh dabara nayi na ɗan tsitstsiyayan maki a different bottles saboda kar ya gane”
Dafe baki Lili tayi “Uhm uhm wlh bana sha ,ke kaɗai ma da na gani kawai sai naji duk na ƙoshi😉”
“You too funny,Shiknn bari in sauri in maida masa karma ya dawo yaga an taɓa”
Miƙewarta yayi daidai da shigowar ya Sheikh da ledoji biyu a hannu shaƙare da manya manyan kaji an yanke su an gyaresu .
Yana ganin baƙuwa yaji gaban sa ya yanke ya fadi
“Shikenan ta gayyato mana jarababbun ƙawayenta zasu rage mun aukin kaji,Yooo ko wuya aka bata ai an cuceni”
Yana tsaye a bakin ƙofa ya kasa shiga ya kasa juyawa ,sai ji yayi lili da karuwar muryarta tace “Inayini Sirrr”
Ji yayi kamar ta watsa masa ruwan zafi ,kawai sai ya ɓalle da tsiyan ƙwatan kai.
“Subuhanallahi...Salima,wato ainahin wato sakinki da nayi kiyi hulɗa da kowa har ya kai ki da ƙawance da en isskaaa” Zaro ido lili tayi ,ita kuwa Salima ta daki kirji da tafukan hannunta “Subhanllh Ya Sheikh waye er iskan aina ka gansu kuma"
Nuna Lili yayi da yatsa wacce ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya .
“Gatanan tana min ƙifi ƙifi da ido da wasu dogayen gashin ido kamar fiffiken kaza ? Ji gashin kanta fa a warwaje Ibilisai duk sun gama mata fitsari a ka...”
Furgicewa lili tayi ta fara gyara zaman veil din kanta da tayi rolling ,bakinta na rawa tace “Ya malam ba haka na fito ba saboda na shigo falon ta ne”
“Aihooooo ,to ai na gane tashi maza baki ba mata na ,bazaki lalata mata tarbiyya ba ,maza fita Allah ya shiryeki” ya shiga Zaro mata bayani kalalau kalalau kamar sakarai .
Lili miƙewa tayi jiki a mace ,ba abunda yafi mata ciwo wai waye lashes dinta Kamar fiffiken kaza .
“To ai shknn ,Na bar maka matarka daga zumunci?”
“Eh karki sake zuwa ,in Kuma kika sake shigo mun gida sai na kakkaryaki wlh,banda laifi ma Addini ya sani ,ke kika biyomun mata har gida”
Lili sin sun sun ta fice a gidan ,sayyada tana ta kiran sunanta tayi mata banza shikuma tana zuwa ƙofa yayi zumbur ya daka tsalle da ledojin kajinsa ya shigo falon ,sayyada zata bita ya janyo kafadunta
Ya kama mata magana a kunne cikin rada “Ke dawo ki mana dabgen kaji ,yanzu da na koreta kinga ai yayi mana auki”
Oum Aphnan
09065990265
*_🐹BAD BOYS🐹_*
By...
Oum Aphnan
008
___________________
_Bite & links republic_
Ya Sheikh kallon Ambassador Rashid yayi da suke zaune a gaban ƙatoton teburin cin abincin da aka shafe masu shi taf da su chicken wings da mahaukatan drinks masu shegun tsada ,an decorating table din sa fulawoyi masu daukan hankali sai sheƙi yake da walwali.
“Rashid kai abokina ne tun na yaranta ,har kawo yau muna tare ,amma haƙƙi na ne in maka nasiha , Almubazzarancin nan yayi yawa...Ta yaya zakayi mana ordern abun nan da bazamu iya cinye su ba mu biyu ? Sannan da nauyayen kudade kamar wannan? Kudi kwata miliyon ,akan me? Jarin wani ne fa”
“Ban gane ba Miqdad? Nifa ba a ƙasar nan nike rayuwa ba ,na saba rayuwa tsakanin tsibirin hong Kong da su Germany ,we spent alot wa 'yan mata ma ba cikinmu ba ,a America Gidan yin tausa ,in mun dawo daga aiki muna biyan kudi Naira dubu dari biyar to meye wannan? Aini arha yayi mun ,Alhaji meye amfanin samunka in baza kaci ba ,in fa ka mutu Salima kake tara mawa don har yanzu ka kasa bamu baby...”
Ya sheikh harzuka yayi ,ya fara keta kayan abincin uku yana jan kashi daya gabanshi sauran ya bar masa a wajen
“Ni zan biya kudin wannan sauran ka biya ,tunda asara dai ka ja mun...Ku kun saba da asararar da kudinku ma en mata to Ni Ko matata na koya mata tattali ,komai sai an ƙididdige ”
Zaro ido Ambassador Rashid yayi “Ahhhh (,kawai kuma sai ya fashe da dariya) bros kanaji ka barshi zan biya duka ,amma Plz naji point of error a maganar ka , fada mun gaskiya baka ƙuntata ma Saleemart?
Naji kana cewa ka koya mata tattali ,anya baka lalata fine cutie pie ba kuwa? Kasan dai yanda mu abokanka muka dinga santin Saleemart ,bro bari in Fada maka gaskiya da ace na kyalla ido akan salimart Kafin auren ku ,wlh sai na ƙwace maka ita”
Wani malolon kishi ne ya taso ma Sheikh abinda bai taɓa ji akan Salima ba tun bayan auren su sai yau ,nan take idonsa suka kada zuwa jaaaa.
“To Rashid ko zan saketa ne ko aureta kawai?”
“Hehehhee ,Meye yayi zafi miqdad,? Gsky nike fada maka,ynz ga tambaya yaushe rabon da ka fita da salimart outing irin yanda zakaga maza na fita da kyawawan matansu a gaban mota matsayin ƙawar su?”
“To ko shekaranjiya mun fita”
“Zuwa ina?”
“Munje kasuwa mana ,mun siyo kayan cefanen gida”
“Hmm just imagine,bafa cewa chilling kuka fita ba,irin kace babes Shirya muje musha ice cream din na ,come on ,kana fa da wayewan nan kudi kuma akwaisu ,kaji dalilin da yasa nace in baka so ka sallama abarmu mu shigo filin mu ririta Rose🌹”