Sashe 3
Bad Boys Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“...A wannan tsadan fetur ɗin? Lallai to yi zamanki kinji fasa zuwa cefanen Ni sai na dawo.....hen hennnn Mota! Wato kin tarfa ma mota na ido motar da sai in hauta shekara shabiyar ina ririta abata ,shine kike so saboda na aureki sarauniyar kyawawa in ƙaro wata motar ...hmmm jeki barci kinji ” ya zura da gudu cikin mota har yana tuntuɓe ,ya mata key ya ɗebeta da gudu daga cikin rumfar adana motocin ,sai sumbatu yakeyi.
,saura ƙiris ya bigeta ,aikuwa da gudu ta haye saman wajen flowers ɗin da sukayi wa gidan ƙawanya ,gamida dafe ƙirji tana salati.
****
10.53am
Lili ta shigo gidan kyakyawar budurwa classic ajin ƙarshe,Ajinsu ɗaya da Salima sanda suke jami'a kafin ya Sheikh yayi kutse a rayuwar Salima ,ya tugeta a makarantar ya maida ita cikakkiyar matar gida .
Tunda ta sako tsikareren takalminta cikin falon ta tsaya tana kallon Salima da har ya zuwa wannan lokacin take fama cikin kayan barci ,ta taƙarƙare sai mopping takeyi tana dusting din kayan kallo da su AC. Sam Salima bata san ma da shigowar ta ba ,da ka ganta kaga firgitacciya tsabagen aikin gida .
“Babe🥰”
Lili ta kira Salima da ƙarfi .
A guje ta waigo tana nishi .sai kuma ta washe mata baki .
“Laaaa Ƙawata kece a gidana? Yau wata rana ,kai naji dadin ganinki”
Caɓe baki tayi
“Haba Now slay ji yanda kika koma ,ji breast dinki ,wainnan kyawawan nonuwan da suke firgita mu mu mata ma bare mazaba ji yanda kika sake su a riga ....oya now kalle Ni....” ta rike Kwankwaso tana jujjuya mata kanta
,ta sha ado cikin fitted gown ta matse tummy enta ta saka hip pant ta fito well fitted da ita sai zuba ƙamshi take yatsunta na sheƙin Golds ,ta jera braces a haƙoranta sai hasken fararen danjan haƙoran keyi . Cif cif da ita kalan matan da maza ke ribibi.
Jinjina kai sayyada Salima tayi gamida rausayar da kai , reluctantly
“Hmm a hakadha ain't” (hmmm kece haka?)
Kwatseta tayi da sauri da shegantaka
“Ahayye nanaye....ayyururiiiiii Matar ustaz ,Salima wato yanzu da larabci ma kike magana? To Ni bana jin larabci ,in ba Turanci ba to muyi Hausan mu”
Kai hannu tayi ta kamo hannunta “Come on kawata zo ki zauna in karasa aiki ya Sheikh zai dawo yin wankan jumu'a ya tafi masallaci nan da 12pm ,kar yazo yaga gida ba kintsi.
Bin breast dinta tayi da ido warrr Kamar mayyah ,tana juya baya ta bi manyan ɗuwaiwukanta da ido ,a sanyaye ta hadiye miyau
Oh Gosh😱Kaya iya kaya... Ta fadi a ranta Amma a sarari sai cewa tayi
“Slay queen ,kin daddage dai zaki mana asarar resources a wajen nan ,meye amfanin kudin mijinki ,da bazai iya ajiye maki er aiki ba ,sai dai kiyi ta wahala koɗan injin wankin nan ma baki dashi ,gaskiya da sauyin laleh”
Taɓa baki tayi “To ya zanyi ” ta dangana ga firinji ta ɗauko bottled water guda daya da drink daya tazo ta ajiye mata a gaba ƙirjinta na dukan talatin talatin ,dan dai yau tasana akwai rikici jajazur.
Lili wacce tabi breast dinta da ido kamar zata fada cikin rigar sai da ta kira sunan ta da sauri ta zabura gamida gyara zama
“Uhm uhm kinga kwashe kayanki kar inja maki bala'i ,yazo yace kin bani lemu na sha”
“No haba duk maƙonsa ai baikai nan ba ”
“Haba slay nasan mijinki ba tun sanɗa yake dating dinki nakuma ga zamanku a ynz....Hajiya lokaci yayi da zaki cakare ki ƙwaci encinki ,kici gayu ki wandaƙa da arziki badai kinyi auren ba ? Fine ? Saura return back ki zama big Hajiya ,kiyi flexing din da sanda kike budurwa ma bakiyi ba kuma kinsan Allah ba wanda zai zageki amma zama a haka.....🤨😞No...No....No... Komu ƙananun zawrawa (Budur_Bazar) Cin duniyar mu muke da tsinke babu kwaɓo ba zagi bare ke matar aure in kuma Ƙyaleshi zakiyi ,to tabbas zai kasheki a tsaye.....”
Jikinta sanyi yayi ta dawo gefenta ta zauna
“Lili ya kike so inyi? Ni kaina balai ya isheni ,rabonda inyi lalle tun ina amarya ,wai rannan Ni matar abokinsa take zagi a gabansa da abokansa da duk mun hadu ,wai Ya Sheikh matarka duk ta sukurkuce haba don Allah jibeki?....gsky in bazaki ringa gyara da gayu ba ,zamu kawo sabuwa,don dai abun gyaran nan akwai su Allah ya rufa mana asiri bazaki ringa ja mana zagi ba....kiji fa🥹😢wlh saida nayi kuka da na dawo gida ,saima dayan abokinsa ne yayi ma matar kaca kaca,shi da yake yasan maƙon Ya Sheikh ”
“Tafdi ,Iyeeeeeh ,abunda ban yarda dashi kenan rainin Sa'a ,ai ko baki mike kin saita kanki don Allah ba kya cakare don gudun rainin Sa'a”
“Ni kina ta mun jirwaye mai kamar wanka yimun dallah_dallah....”
Miƙewa lili tayi taje gaban window ta zuge glass da labulen ta shiga leƙe leƙe
“Ke don Allah ba kowa ki maganar ki”
“Abun ne na en hannu ne amma kema dole wannan karon ki amince da tayin mu ,in wancan mun ɗaga maki ƙafa baki san test din Abar 🍌bane ai yanzu kin santa”
Murmushi tayi mai ciwo
“Wallahi indai wai in Amsa kudi a Hannunsa ta hanyar se*x ne to bazai bani ba....ke mukan fi wata bai kama hannu na ba fa”
“Dallah Ni na wuce babin Sheikh ,ki watsa zancen Sheikh a shara so nike ki zama independent ,ki kudance cikin ƙanƙanin lokaci da Albarkatun da Ubangiji ya baki...sai kinga ya dawo yana maki biyayya ....mtsewwww munsan irinsu fa”
Ta yaya kenan?”
Hannunta takai kan ass dinta “Da wainnan ,ki rantse da Allah bakya jin sha'awa????”
Oum Aphnan
09065990265
*_🐹BAD BOYS🐹_*
By...
Oum Aphnan
004
___________________
Sayyadah
Duk yanda Lili taso ribatan Sayyadah Salima inaaaa ,Addini ya ratsata😆😆 Haka nan ta kyale ta da zata tafi ta ajiye mata complementary card ɗin ta
“Ga card ɗina nan duk ranar da kika tambayi ya Sheikh din naki zaki iya zuwa plaza ɗina ,in sa a maki lalle da wankin gashi don kanki ma kamar tashi yakeyi ,Great House wife!....So Also Idan shawarata sun samu masauki ,akwai manyan hajiyoyi da suke jiran mata irin ki da zan hadaki da su ,idan Ƙosassun maza ne masu kudi suma akwaisu ,ya isheki aya dai dani , a account ɗina ina da tsabar kudi sama da miliyan 100 ,Me ya bani in ba zawarcin ba ,ai Ni zawarci ya gama mun komai ,ku kuma matan gida a cigaba da gashi na baki shekara biyu ,in Baki fito a leman aure kin tara arzikin ki cikin rufin asiri ba ,ya koreki gidan babanki in ya ƙare kwanɗe albarkatun jikinki ,daganan kya biyo layinmu na zawrawa ,sai anjima ba ba kifa Ni ke maki sorry dear”
Ta doki cinyoyinta ta sungumi hand bag ɗin ta ta ferfesa turare masu mahaukan ƙamshi ta sa kai ,ta fice ta barta da sakakken baki.
Washekari
11.30am
Salima ta ɗan yi wankanta ta shafa hoda ta zo ɗakin barcinsu ta zauna ta zura dogon hijabinta yasha squeezing tana jiran Ya Sheikh ya fito wanka.
Minti biyar bayan sai gashi ya fito yana raira wakar ƙasidah
“Maula ya salli wa sallim da'iman Abadan......” sai kuma ya dakata da wakar larabcin yana kallon sayyada da hijabi
“Ran Uwargida ta ya daɗe ,Sallan Walha kikayi ne na ganki da hijabi?” Turɓune fuska tayi a shagwaɓe tace
“Zanje kitso ne Nurrey kudin mota”
Zaro ido yayi kamar ta zagi Ubanshi.
“Me yasa😳?”
Cikin mamaki tace “Me yasa?...Gyaran gashi na fa Love”
“Eh mana me yasa zaki gyara gashin wayace maki baki da kyau a hakan ?....kinga ke fa matata ce ,kuma Ni a hakan kullum ƙara tsatso kyau kike a idona ,me ye naki na damuwa? Wa kike son burgewa? Indai nine nafi sonki a hakan”
Dama fuska tayi saura ƙiris tayi kuka ,kawai saima ta fara sosa kai
“Ya Sheikh ba wanda nike son in burge saidai kaina yana mun kamar da ƙwarƙwata fa ,ƙaiƙayi kullum bana iya barci”
“MashaAllah,Karki ji kin damu,ina baba marka da ta rike Ni sanda ina yaro?....” gyada masa kai tayi irin tana sauraronsa din nan
“To ai asalin sana'arka kitso ne ,lokacin nan har kitson zare na iya ,da duk sirrin dabarun gyaran gashi....hum hum Kinga hannun nan nawa da kike gani? To ɗan baiwa ne...
Abunda kawai zan samo shine Oga fiya_fiya ,in ɗan tsiyaya maki kaɗan a kai ,Daga zaran na goggoga maki....fiyauuuun duk ƙwarƙwatan zasu mutu ,kinga sai in zauna in rangaɗa maki kitso ,in kika ga nayi maki kitso tsaf ,sai kin ƙara son wannan mijin naki I bet you....Domin asalin kyawunki ne da ba kowa ya sani ba zai fito”
Turus tayi tana kallonsa kamar wawiya
Shima sai ya saki baki yana kallonta
“Sai yana mun kamar baki yarda ba ko? Zo nan zo ki zauna in gyara maki ki gani”
Cikin dauriya ,ta hadiye kukan da ya taso mata a maƙoshi ,kana tace “Kawai ka bani Oga fiya_fiyan ,insha in mutu”
“Lafiyan ki ƙalau...😱” A take ya goce da jero mata aya yina kawo mata tafseeransu da kai .
Tiskewa da kuka tayi ,ta mike ta fice ɗakin da gudu. Ta barshi nan cikin mamaki .
Tana shiga ɗaki ta kulle kanta ta dauki waya ta kira Lili ,Lili na ganin kiranta daidai tayi pillow da cinyar Aiman ,ta wani fashe da dariya
A tsorace yace “Whatsupp?”
“Will gist you later bebes😘umuuuoh” ta wulla masa kiss a kumatu . Sannan ta ɗauki wayar “Hello Ƴan matan Sheikh yane?”
Rushe mata da kuka tayi .
“Lili Sheikh zai kasheni da baƙin ciki ,ina jin kamar in bi shawarar ki tsoron Allah na tasiri a zuciya ta”
Ɗaure fuska tayi “To meye na kirana a waya ,ki cigaba da rayuwar auren ki mana ,ko mu tsoron ki mukeyi ba tsoron Allah ba” kafin ta bata amsa ta kashe wayar tana haki .
Aiman ɗaura bakinsa yayi a kunnenta yai blowing mata iska “Easy babes ok? Kinsan ke fa kyakyawa ce kuma fushi baya maki kyau ,come come zokisha madaranki Mai garɗi na fasa maki Rowan yau ” yayi magana yana zipping ɗin zip din wandon jeans ɗin sa ya saƙa hannu ya fiddo da 🍌 abarsa.