Sashe 2
Bad Boys Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A guje ATHEELAH ta taho inda yake tana buɗe hannu alamun zata rungume shine.
Da sauri ya ɗaga mata er matsakaicin kambin girmansa mai kwalliyar gold. Wannan ya sata ja ta tsaya
“Keeee!🙄”
Ya doka mata wani wawan tsawa da ya sa hanjin cikinta hautsinawa ,taja burki ta tsaya
Cikin Muryar ɗagawa da fizgar rai ya soma mata magana
“Me ya hanaki rissinawa ki gaisheni kamar saura?.....
Das gabanta ya fadi ,bai duba halin da take ciki ba ya cigaba da cewa
“Anya kina da tarbiyya....? Anya ke cikakkiyar ɗiyar Ahalinku ce kuwa?”
Rassss ,ƙirjinta ya cigaba da bugawa ,a furgice ta ɗago ido tana kallonsa
“Anya ba Alamar fitsara a ƙwarar idonki?..” da gudu ta rausayar da ƙwarar idon ta ƙasa
Daka mata tsawa tayi wanda yafi na farko tada hankali
“Bani Amsa!!!!”
Jikinta rawa ya fara yi ,kar kar kar .
Da sauri mai babbar Ɗaki ta kwatse shi amma cikin laushin murya.
“Haba Yarima Take it easy ,matarka ce fa da zaka aura”
“Wife to be You said mama,she's yet tobe ” (Matar da zan aura kikace mama amma ba Matana bace a yanzu)
Dawo da kallonsa yayi kan ATHEELAH
“Ke kuma ,zoki rissina a gabana ki sumbaci yatsotsin ƙafana”
Ba ATHEELAH ba ,harta bayin gidan saida suka firgita ,amma kawai sai mai babbar ɗaki ta hankaɗe kafada irin ko a jikina ɗin nan
Tana ji tana gani ta matsa gabansa ta sunkuya ta ɗaura kyawawan tafukan hannunta a ƙasa ,ta kai laɓɓanta saman rufaffen takalminsa sau ciki ,ta yi kissing takalmin nasa .
Sautin kiss dinta na dokan kunnen sa ya saki wani ajiyar rai yaja numfashi sama gami da miƙar da kansa ya kalli sararin samaniya kana ya kalli ƙasan inda take turmushe ta kasa ɗagowa saboda yanda tana kissing takalmin wani kuka mai ciwo ya turniƙe mata maƙoshi .
Tsawa ya daka mata irin na rainaswa da wawantarwa
“Tashi ki bamu waje ....sha....sha.....sha!!”
Haka kikaji sautin muryarsa a yayin zaginta da shashasha yana amsa kuwwa a ilahirin gidan.....lallai ran en maza ya ɓaci.
Da gudu ta mike ta falla da gudu wajen motarta ta buɗe motar ta shige ta zauna ta daura kanta akan kambin motar ta goce da kuka.
Tana barin gabansa ya wani washe baki kamar bai taɓa fushi ba a duniya,ya buɗe hannunsa ya taka ya rungume mamansa
“Oyoyo my love Na sameku lpy”
“Lafiya lau Yarima na,Mu shiga daga ciki” suka rankaya ɗaki.
Saida suka bace sannan kowa ya mike ,masu mota suka shiga suka mata key ,itama sai sannan ta kunna motarta ta fice a karce ,tana jin ranta kamar zai tsalle ya fice waje.
*_BAD BOYS_*
Na...
Oum Aphnan🌸
Tsokaci
Idan kiɗin ya sauya rawar ma dole ta sauya,Now we're talking about House wives😍Kowa na cewa matan aure sunfi en mata baɗala!! Wai haka ne?? Amma Ni oum Aphnan nace Life style Matters.
Hello Guys it's me Again Oum Aphnan ,your amazing writer da ta saba fiddo maku da hazikan books ɗin ta masu tsayawa a zuciya I'm here with New Legitimately good Erotic Novel ,that I know you must read!!!!
A wannan Labarin na fiddo muku zafafan Jarumai Irinsu...
*NASEEBA* Ta kasance Uwar Adashe, cikakkiyar matan Gida,Ƙazamiya ce ita ,bata kula da gidanta bare mijinta ,Amma fa Vendor ce,business woman awwwn😃🤌 Akwai tarin barkwanci a Episode ɗin NASEEBAH da mijinta...Yaya tafiyar zata kasance ne?Gsky ina don scene dinki 🥰
Next Episode will be on
*NURSE KHAIREE* Kyakyawar Budurwa ma'aikaciyar Gwamnati,very smart hard working Young metron,Dake aiki ƙarƙashin Arrogant Neurosurgeon Doctor (Likitar ƙwaƙwalwa)wata wainar ake soyawa? Allah yasa kowa yasan rikicin Doctors/Nurses wato clinical bias🤦♀️🙆♀️Hmmm ,Muje zuwa.
Duka dai a cikin littafin BAD BOYS zamuji Episode ɗin Saleemah...Tantantantan *SAYYADA SALEEMA🤣* Ke daga jin sunan kinsan akwai ƙura.
Matar Sheikh ne ,Ƙasurgumin malami da yayi shura a Nigeria ya tara tarin dukiya ,duk shekara yana aika tarin Al'ummah Saudiyya aikin Umrah da Hajj. Duk wani taron manyan malamai da zaayi Yaa Sheikh sune kan gaba....amma fa ya Sheikh mugune🤔🤪 Akwai kulle baya barin fita unguwa ,ba...ba...ba yayi yawa a gidan nan? Mai zai faru da sayyada saleemah?😁da take zargin mijinta da aikin riya( Badon Allah ba sai don mutane su yabeshi?)
Plz A gyara zama a karkaɗe zani,Littafine mai dogon zango ,ƙawayena ,Hajiyoyina Ko kina missing littafina Karki yarda baki karanta Littafin nan ba,akwai cakwakiya ,Nishadi da madarar soyayya a ciki....and above all Oza room part😉awwwwn bara in rage murya Littafin matan aurene ,Na kusa ɗakin Oga
Zaki iya biyan kudin littafinki ta ɗaya daga cikin wannan Hanyoyin
FCMB BANK
7782217014
MOHAMMED HASSANA
KO KATIN MTN
TA WANNAN NUMBER
09065990265
Littafi Cikin sassauƙar Farashi
Regular 500₦
VIP 1000₦
SPECIAL ₦2000
Don't Forget Oum Aphnan ɗinku ce da ta Kawo maku Littatafan ta kamar
GIDAN DAƊI
YARON GIDANA
HARIJI
JARABABBEN NAMIJI
QASAITATTUN MATA
INDO MAƘATA
AKAN DADIRONA
BARIKI GADONA
RAMUWAR GAYYA
LAYLERH
BAGIDAJIYA
BANANA ISLAND
SUGAR MUMMIES
GWAURO
ABU UKU 🤫
Mai wa'innan Littafan ne dai da sauran ma wanda ban fada ba,zata dawo maku da Wannan sabon Littafin mai suna *BAD BOYS*....Hajiya karki sake ayi tafiyar babu ke ,Rush and be the first to Grab your copy
Thnk you all🤍
Oum Aphnan
09065990265
*_🐹BAD BOYS🐹_*
By...
Oum Aphnan
003
___________________
Sayyadah
Washekari da sassafe kafin Salima ta farka daga barci ma har Ya Sheikh ya dangana da dinning ,Fridge din Dake gefe ya fara buɗe wa ,cikin bin ƙwaƙwafi yake ƙirga bottled water ɗin da sukayi saura da sauran drinks ɗin.
Ruwa biyu ne drinks biyar .Kenan bata taɓa ba yasa daya tasha daya . Jan kujera yayi ya zauna akan dinning din in readiness ya haɗa tea ya fita abinsa. Sai dai me yana saka hannunsa a set boundary ya Zaro tingin slice bread a cikin leda .
Salati ya doka ,daidai Sayyada Salima ta fito tana murtsuke ido ,da ƙatoton slippers dinta da take yawo dashi a ɗaki,da nylon Night dress dinta ƙirjinta ba bras Nipple ɗin kan Nonuwanta manya manyan sun tutturo ta jikin rigar barcin mai tsantsi ,Nonuwan da suka fi wata ba'a ko latsa su ba ,saboda maisu baisan darajar su ba😊,kaidai kana kallonta kasan yanzu ta farka daga barci Bayan ta koma sallar asuba . Tana juyo ihunsa ta sakko steps ɗin da gudu tana haɗa matakala bibbiyu.
Meke faruwa ya Sheikh?”
Nuna mata ledan bread din yayi sannan ya ɗaura da cewa
“Waya cinye wannan bread din? Jiya naci uku kinci uku ,shekaranjiya naci uku kinci uku ba shabiyu ba kenan...? Ya kamata ace saura breadin Nan yanka 8 ne ,amma yanzu saura uku a leda waye ya cinye duk tulin bread din nan? Munyi baƙine? ” Girgiza masa kai tayi ,ta ja ta toge a saman matakalar ba tare da ta sakko ba.
“Tirƙashi!!! Salimaaaa! Kinsan kuwa yanda bread yayi tsada a kasuwa? Dubu ɗaya fa kenan wannan ƙunshin bread ɗin”
Miƙa tayi ta saki hamma,ta maida hannu ta rufe bakinta tana rumtse ido🥱Daga nan kuma ta ɗaura da salatin safiya ,Yau kuma da rikicin breadi muka karya? To Allah ka bamu yini lapiya....
“Salima dake nike magana”
Turo baki tayi cikin gundura
“Ya Sheikh a hakaza Huwa...? Ladaina hazal khubz ƙaɗɗan.....”
(Ya sheikh shikenan bread ɗin? Dama fa shikenan bread din da muke dashi) ta bashi amsa a gajiye tana lullumshe ido na mai alamun barci. Bakinta yayi tsiriri a sama kamar zata fashe da kuka
Girgiɗa kai yayi
“Ɗan maganar nan da nayi makine fuskarki ya sauya? In ban fada maki gaskiya ba ta yaya zaki gyara? Mafi mishkila sa Aakula hum jami'an”
(Ba matsala ,sai kuma ina cinye wannan sauran ba....Tunda ke kin rigada kinci maki)
Shiru tayi kawai ta saki baki galala tana kallonsa ,har ya shige daki ya rufe ƙofa,girgiza kai tayi kawai ta koma ɗaki.
An hour Later.
“Salimaaa
Salimaaaaa!”
Rumtse Ido tayi ta dirko daga kan gado ta fice tsakar gidan da gudu
“Na'am ya Sheikh ” A ranta kuwa tana cewa kaf Makota ba wanda bai san suna na ba ,saboda azaban shan kira da nikeyi kullum.
A bakin motar sa mercedz Benz Baki wuluk sai sheƙi take ,ta ganshi yasha babbar rigar farar shadda gezna sai ƙamshi yakeyi kansa ya murza jan Dara ,yatsun hannunsa biyu manyan Azurfa masu asalin kyau da tsada.
“Gani Ya sheikh”
“Meye haka naga baki shirya ba?"
Duddulo idanuwa tayi tana kallonsa “Ina zanje?”
“Yau ba kince zakije Kasuwa suyo cefane ba?”
Turo baki tayi tana diddirje ƙafa a ƙasa
“To ai yanzu yayi sassafe 🥹Kuma ma en kasuwar basu fito ba”
Yanda ta shagwargwaɓe masa fuska tana motsa jiki dukiyar ƙirjinta suna tsalle romantically ,shi ya sashi jin wani yarrr kamar an watsa masa ruwan sanyi ,a take tsikar jikinsa ya tashi yaji maransa na cika da ruwa .hadiyar miyau yayi da kyar .
Bai san sanda muryarsa tayi ƙasa ƙasa ba ya koma rarrashinta
“Ke ,waya gaya maki? Da sassafe in akaje Kasuwa kaya sunfi arha ,kuma yanzu yanda zanje Muhadhara (Wajen wa'azi) din nan ba ta kasuwa zan wuce ba, kinga sai in ajiye ki a hanya ....shikenan 🤗 An ririta an samu kudin motarki da in ke kadaice za ayi asaranshi ,kiyi amfani da hankali mana🧏♂️ Ya hurrul ainiyy😉😃”
Zunkuɗo baki gaba ta daɗa yi “Ni dai gaskiya A'ah in haka kake ji ma ,Kawai ka siya mun mota mana sai ka cika mun tankin mota na da mai ,duk inda zanje saidai in tuƙa abuna in tafi”
Zuwuuuuuiyttttt!
Yaji gabadaya feelings din s*ex din da yakeji towards her ya gudu ,sam ya nema sha'awar ya rasa ,wani tashin hankali yaji tamkar ta watsa masa ruwan zafi . A hautsine yace
“In siya maki me? ....Mota?”
Gyada masa kai tayi
“Eh😞😒Sai ka ringa cika mun da Mai duk sati ko....?”