← Book details Auren Shaawa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 10

Sashe 6

Auren Shaawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gidane ɗan ƙuƙuf na dandaɓaryan jar ƙasa bako filista, dakunane biyu a manne ,sai ɗan shaye da akayi da falefale akayi ginshiƙi da azara ,Anan matar gidan take girkinta na murhun duwatsu ,can gefe kuma buhunhunan hatsine a shishirye sunkai goma masara dasu gero,dagani dai kasan maigidan babbar manomi ne,ɗakunan nan biyu ɗaya na mai gidan ne ɗaya na matarsa,sai wani ƴar ƙuƙuf ɗin ɗaki da akayi daga gani sabo ne,dan bai gama bushewa ba,sai kuma ta bayan gidan makewayi ne guda ɗaya ,wanka kuma sunayi a ƙofar makewayin ne ta jikin bayan ɗakunansu

Ɗakin da najiyo muryan mutane na tashi a hankali na cusa kaina mai ɗauke da fitilar ƙwai na kalanzir

Fashewa da wani gigitaccen kuka Islamiyyat tasake yi,tana burgima a ƙasa
“Ni wallahi a ɗakin ya Akram zan kwana”
“Ke yauko in zakiyi kukan jini ba na hawaye ba saidai kiyi,Kunkai lokacin da za'a raba maku ɗaki bai kamata kuna kwana tare ba ,shekaranshi sha bakwai ke kuma shida baku isa ba,kuna jamun zagi a wajen malam yina ganin ni nike sangartaku ba...Ni fita ka bani waje kayi mun tsaye da wuya uwa mariƙin lema”

Tana kukan da hawaye caɓe caɓe ,amma jin ance masa wuya kamar mariƙin lema yasata tuntsurewa da dariya ,ta zaro halce tana yi masa gwalo.

Aikuwa da gudu ya tako zai kai mata mangari

“Kai akul ɗinka”

“Amma ummiy zakisa ƴar mitsitsiyan yarinyar nan ta raina ni,jifa dariya takemun...” ya faɗa wasu ƙwalla suka tsillo masa daga ido ,wanda ya daɗe yina riƙesu tun sanda ummiy tace mai wai Islamiyyat ta girma baxata ƙara kwana tare dashi ba,din haka ne ma babanshi MALAN WADA ya ƙururuta da kayan noma suka dawo gida ya siyar da buhun masara akayi masa gini ,aka daddaɓe ƙasar aka saka buhu,ɗakin bako ƙofa sai asabari.

“Kaima saika faɗi sunan tonon ta shikenan”
Lami tayi masa magana itadai don a samu silhu

Hararanta yayi kuwa kamar ƙaramin yaro
“Kai kaman ɗan bugu ke kuma”

"Lalalala to ni na taune ka ai wallahi bazan yarda ba"kuka ta daɗa fashewa dashi,ta miƙe da gudu ,ummie tayi saurin riketa

"Nashiga Aljanna yau ya zanyi da yaran nan "

"kawai kisa ya rarrasheni ko kuma in masa dundu bakwai" takowa yayi ya rungume kanta a ƙirjinsa ,yina shafa bayarta cikin sigar rarrashi lami tana gefe tana murmushi

"Na tuba bazan ƙara ba karkiyi min dundu bakwai"

Dariya ta saki "Hmm nima ai bazan iya dukan yayana ba da nike so fiyeda umma da baba ba"

"ƴan tselanƙwa,aiku mai shiga tsakaninku saidai yaji kunya"

"kai...kai...kai Ashsha Amma dai lami zaman ki tsakani ba amfani,wani sakarci kenan haka?"da sauri ya shigo ya hau tillan Akram "Cikata dan ubanka ,cikata !"

Sakinta yayi yina ba baban haƙuri dukda baisan abunda yayi ba

"Tashi ka bani guri!kuma tunda abun naka ba girma ba arziƙi ya zama dole in amshi tayin me gari a wuce dakai maraya karatu kowa ya huta!"

"Tab wallahi baba ,bashi yiwuwa ƙafana ƙafan Ya akram duk inda zashi ,don shine kaɗai aminina,wani ma irin maraya karatu,dawa zamu ringa zuwa allon malam zakari?"

"kaji sakarai,to mai wasa da maza karya a kace,inake ina amintaka da namiji?"

Cuno baki tayi gaba,tana ƙunƙunai,itadai lami shiru tayi tana jinjina abun malam ,don ita a ganinta dukkansu me suka sani? ,shikuma Malam korashi yayi waje suka fita duka,shi ma yayi ɗakinsa.

Su waye wainannan bayin Allahn? Kuma wanene tsohon mijin Zeenah?

Sai kun ɗauki haƙuri labarin ya kusa ɗaukan saiti the more kuka ji komai zamu tsindima cikin labarin
Gargaɗi Akwai hot sex styles,romance da soyayya,inkinsan bazaki iya ba dont follow akwai irin naku ,inayi SAI NA RAMA,shi ba huge abubuwa🙈😅

_DAGA PAGE 10 ZAN GAMA FREE PAGES,KI BIYA LITTAFINKI KI CIGABA DA KARANTA LITTAFINKI BA TAREDA KIN SHIGA HAƘƘI NA BA_
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*AUREN SHA'AWA* Na kuɗine ,Zazzafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Ukun ƙarshen shekarar 2021 da babu kamarsu✨Masu Ji da Tashe ,wanda littafan suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_

Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYARKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....Share💃👍Share💃💃👍And Share💃💃💃👍Habibties Allah ka barmu da masu sonmu😍😍😍```♡♡
[06/12, 4:25 PM] baby na: _*AUREN SHA‘AWA*_

*OUM APHNAN✍🏾*

*ςհɑԹԵҽɾ 9 & 10*

*14 bed styles*
Spooning
Cow girl
Yab_yum
The cross
The throne
Lazy dog
Grinding missionary
By side
Standing ovation
By kneeling
Lean into
Side curdle
The duo
The rabbits
_Da sauransu wannan kalolin kwanciyane that inshallah zamuyi tourching a littafin nan so,in kinsan you are not matured don allah karki siya littafin nan_
_Sannan ga wanda takeson sanin more about her sex status ko partner ɗinta ko bayanin styles ɗin in details yanda zata fahimta and chance to ask question munada class da zamu fara lectures partening *sex education* na sati ɗaya akan kuɗi *₦1000* game ra'ayi zatayi magana ta number nan 09026292157,plz in baki shirya ba ki tsaya ki shirya,class ɗin zai fara ne daga 12\12\2021 zuwa 19\12\2021, *Abunda zamuyi magana a ajin* sune kalolin kwanciya 14,kalolin kisses da ma'anoninsu 14 magungunan ƙarin ƙarfin mazajenku na bature da islamin guda 5_5 ,sai a ranar ƙarshe a amsa tambayoyinku...Note that ,Baa turo video ko hoto don illustration typing ne da voicing kaɗai👌if you felt interested ki yi magana ta above number a baki account number da zaki biya...welcome🤗_

....Labarin zeenah ,ƙauyen Na_Isah,Soba local gov.
Zeena yarinyace ga wani babban malami da ake kira malm zakiri,ƴan ƙauyen suna masa laƙabi da malam kasan ƙur'ani,tun tana ƴar shekara uku allh yayiwa mamanta rasuwa ya kasance ta taso hannun kishiyoyin uwa wanda suka ɗauki tsana da tsangwaman duniya suka ƙaƙaba mata kasantuwar malan zakari yina fifita sonta akan sauran ƴaƴansa wanda hakan ya samo asaline saboda kasancewarta marainiya uwarta ta rasu ,tun tana da sheƙaru biyar ta sauke ƙur'ani ta shiga halaran washi\tishi ,shi kuwa yanda ake wannan abun matakine da in mutum ya shiga sai ya sauke ƙur'ani sau talatin a wata guda ,kenan kullum sai tayi saukan Alƙur'ani in tayi hakan ba gargada sannan ne zata fara hardan ƙur'ani wai hikimar hakan lokacin ƙur'anin ya gama mata taushi a baka...ta taso yarinya mai tsananin ƙwazo hakan yasa ta shiga cikin manya manya suna fafata wannan washin ,a lokacin ta ƙwanjale ƙwaƙƙwaran iska zai iya kada ita saboda baa basu abinci mai nauyi da zai sasu kasala ko barci sai tsararon ruwan kunu,tun tana haɗa izu talatin arana takai a shekara guda tana iya saukar alƙur'ani a kwana ɗaya,ganinta sam ya yiwa matan babanta wuya saitafi sati ba wanda ya sakata a ido cikin matan babanta ,bare suyi nufin cutar da ita ,a kullum kuwa in malam zakari ya ganta kirari ɗaya yike mata zeenatu kayan ado ,zeena baiwar allah.

Tana ƴar shekara goma kuwa ta zama ƙasurguman malama da tasan tarin littafai tanada zauren matan aure da yara masu zuwa ɗaukan darasi ,ana haka kwatsam sai chaiman ɗin soba ya kawo ma ƙauyansu ziyara da nufin a kawo masu wutan lantarki ,titi da tuƙa²(bohol) ,Kasantuwar ƙauyen mutanene da sun san darajan malamai harta sarkin ƙauyen da masu unguwa basu zartar da komai sai anyi shawara da malam zakari .yasa aka kai chairman ɗin wato *Alhaji Dauda Jan ido* wajensa a lokacin malama zeenah tana durƙushe a gabansa tana biya karantunta na littafin *Lawwali da muƙamatul Haririy* babban littafi!.

Shiru sukayi har Ta kai aya ,suna Sauraran Zazzaƙan muryan ta kamar sarewa ,tana gamawa, kafin suka ɗauka da allahu akbar ,allah ya ida nufi.

Waigawa tayi ta gansu far a gabanta gyara zaman lilliɓin zaninta da tayi a matsayin mayafi kafin ta sunkuyar da kai tana gaishesu.

Tunda Alhaji Tk Kuwa ya shigo zazzaƙan muryata ya tafi da lissafinsa,ganinta kuma ya tafi da tunaninsa ,tana miƙewa ta fita kuwa tamkar ta fita da nutsiwarsa,yinajin a duniyarsa babu abinda yike muradi illah auranta,don haka bai ƙasa a gwuiwa ba ya labartawa wanda suke tare kuma ya roƙi don allah a nema masa auren zeenah baiwar Allah

Kasantuwar malam kasan ƙurani yana mugun tausayawa zeenah halin maraici da tsangwama da take ciki yasa bai wani ja da tsayi ba ,yasa aka nemo dabino da huhunan goro ya rarraba wa kaf almajiransa da manyan jama'un dake gurin a take ya ɗaura masu aure *Sadaka* ba tareda ya bada ko sisin kwabo ba,wannan aure ya tada gutsuri tsoma a ƙauyen wasu a take mutuncin malam ya sauke a idonsu a yayinda wasu suka gane malam ba masanin ƙurani kaɗai bane karimine yasan karamci.

Lokacinda zeenah ta cike shekaru sha biyu ƙif ,chairman Ya buƙaci a basa matarsa zai tafi da ita zaria inda gidansa yike su zauna ,ba musu aka haɗata da dakon littafai da kayan hatsi na gara suka tafi.....

.....sai me zai faru?
Tunda zeenah ta zo gidan kullum tana aikin karatu ko girki bata iya mai daɗi ba sai kwaɓan ƙauye don hka bayacin girkinta saidai yaje ya yo take away suci ,da haka ya ringa shiga jikin yarinyar har ya samu ya farketa ,a wani dare safe nayi aka ɗiɗɗinkata ,tofah tunda ya maida ƙwalmarsa akan zeenah sai yaji gabaɗaya nan duniya ba halittar da ya tsana sama da zeenatu ko me tayi zaice bagidajiyace bata waye ba ,sai ya tafi garuruwansa ya barta a gida ita kaɗai tun tana kukan tsoro har tama saba ,ana haka wataranan Laraba da bazata taɓa mantawa ba ,tana zaune ƙarfe taran dare sai ta jiyo bugun ƙofa ,lokacin tana zaune da doguwar rigar atamfarta ɗan matasan ƙirgan danginta sunyi mata carko carko a ƙirji,tsabagen tsorata yasa ta nufi ƙofan da gudu ɗan kwali a hannu zai buyagin gashinta har gadon baya ta kama saƙatan ƙofan zata zare tana "Waye?"
"Halan bulon gidan da ubanki muka haɗa muka siya da nida gidana kike kiramun waye?...kin buɗe ko saina kakkarya ki"
Chapter 6 · 0% Book details