← Book details Auren Shaawa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 10

Sashe 2

Auren Shaawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ɗan furguta yayi "what!" da sauri ya kamo tsintsiyar hannunsa ,sam jijiyoyin sun daina aiki,monitor ya haɗa ya mammanna mata a ƙirji saidai ,tindaga pulse ɗinta,B.p respiration ɗinta ,duk sun tsaya cak! Wannan ya tabbatar masa da tabbas ta mutu.

Sharce zufa yayi ya kalli Nurse Ruƙayya "Tabbas ta mutu! So perform ur last office"(Wato ta shirya gawan)

Matashiyar kam da take jiran a fito da zeenah ,zuwa yanzu har ta fara niyyar tafiya,sai ga doctor Ashraf ya fito
Da sauri ta miƙe hango fitowar likitar yina sharce zufa. bin bayansa tayi tana masa magana"Doctor Affa?(to ya?)" ta tambayeshi da irin yaransu na ƴan duniya
Alama yayi mata da hannu wato ta biyoshi zuwa office
Gaban ɗan firjin office ɗin yaje ya ɗauko roban ruwa ɗan madaidaici ya kwance bakin goran ya ɗage kansa yina tuttula ma maƙoshinsa ,saida ya sha fin rabi kafi ya ajiye sauran a gaban tebur ɗinsa sannan ya ɗauko ɗaya ya miƙa mata,a ƙagauce ta karɓa "Likita whats up!" Ajiyar numfashi yayi

"Hajiya Meenah kinsan dai ni professional doctor ne da munfi shekaru Goma ina gudanar maku da aikin zubar da ciki ba tareda an sami matsala ba ko? To gaskiya yau akwai ƙura don dai yarinyar nan ta daki dutsee!!!"

Jefar da goran ruwan tayi "Me kake nufi likita?" kafin ya bata amsa aka turo ƙofar.

Xeenah ce ,sanye tsaf cikin doguwar rigarta da ta shigo asibitin dashi, fuskarta ɗauke da murmushi "Likita dogon suma ba mutuwa bane,Waccan Nurse ɗin tafika sanin aikinka...Anty meenah zo mu tafi"

Sakin baki yayi yina kallonsu ,har suka fice yinaji tana tamvayarta ya anyi nasara tana shaida mata komai dai dai....✍🏾

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*AUREN SHA'AWA* Na kuɗine ,Zazzafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🌟⭐🌟 MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Ukun ƙarshen shekarar 2021 da babu kamarsu✨Masu Ji da Tashe ,wanda littafan suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_

Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYARKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....Share💃👍Share💃💃👍And Share💃💃💃👍Habibties Allah ka barmu da masu sonmu😍😍😍```♡♡
[06/12, 4:24 PM] baby na: _*AUREN SHA‘AWA*_
_(Pure Romantic,Love and Sex Story)_

*OUM APHNAN✍🏾*
Writer of:
```Akan Dadiro nah```
```Hariji```
```Jarababben Namiji``` Dasauransu

*ςհɑԹԵҽɾ 3 & 4*

_Littafin is fully Romantic🔥So Matured Head🔞 only👌Kina zagina ban yafeba_

........Hajja Meena kallon Zeena tayi sannan ta watsa mata tambayar da take zumuɗin samu,sam bata ƙarabi ta zancen likita ba.
"Ya ? Da fatan dai an wanko shege waje?" ɗan jinjina kalmar tayi ,wai shege? ,batareda tayi wani dogon nazari ba bare ranta ya ɓaci tace "Uhm" titi suka ɗauka tatahh,a cikin motar hajja meena tana kallan ko'ina tamkar taɓaɓɓiya wacce bata taɓa ganin wajajen ba har suka isa office ɗin Alhaji BUBA GIDAJE,sakatariyarsa suka aika tayi masu iso dashi. Aikuwa tana shiga ta fito ,sannan tace masu su shiga.

Zaune yike akan kujera 3seater tafkeken alhaji ne ya haɗiye kusan duk faɗin kujeran dagani kinga bagidaje ,ya baza babbar riga talliyar kansa har sheƙi takeyi baƙa wuluk ,hannunsa riƙe da mujallar Hausa na bugun wannan week end ɗin,inda ake gwanjon wani rugar fulani kusa da ƙauyen soba jihar kaduna,kuma a take yaji ya kwaɗaitu da ya siya.

Da sallama suka shigo hajiya meena ta ɗauka da "Alaji...Alaji..Alaji aiki fa ya kammalu " ba tareda ya kalli inda sukeba yayiwa mujallar tsir da ido ,sannan ya wage gwangwareren muryarsa mai kama da na mashaya giya (Koda yike giyan ma yinasha) "Sankiyu Hajiya Aminatu,to kicewa yarinyar ki mu rabu daga yau,don zan kai matata cairo a duba lafiyan tayin cikinta dake mata wasa,bazan dawo ba da wuri ,allah ya haɗa kowa da gamonsa" yina kaiwa nan ya ajiye mujallarsa akan ɗan ƙaramin tebur ɗin gabansa ,ya waiga gefensa ya saka hannunsa a cikin wani baƙar jaka ya ɗibo rafa biyar ƴan 1k ya watso masu
"Na biya jinin da ta zubar ,ku tafi sai na nemeki hajja meenah"

Wani kuka ne ya ciyo ma Zeenah cikin shesheƙa taje ta rusuna a gabansa "Alaji kace fa zaka aureni ko bayan na zubar da cikin ,kuma naji kana cewa mu rabu..."
Sai sannan ya sauke mici micin idonsa a kanta
"Ke wannan yaudarace irin na ƴan bariki,kina karuwa me zanyi dake ?Dadai naso cikinki amma tunda uwar gidana ta samu ciki mai zanyi da ɗan shege...? Shiyasa na shirya wannan dabaran ,Dan Allah ya kiyasheni ,bazan iya haɗa ɗana ɗan halas ƴan uwantaka da ɗan gaba da fatiha ba,kinji dalilin da yasa nasa a zubar da cikin kenan,tashi ki bani waje..." ya doka mata wani irin mugun tsawa.

Miƙewa tayi ta juya ta nufi hanyar ƙofan fita,a take hajiya meenah ta ƙwalla mata kira "ki jirani in baki kasonki" ,ko waigowa batayi ba taci hanya abunta wani jiri na ɗibanta.

Juyawa tayi zata bita saidai kiranta yayi "Hajjaju ina ma'aikatana na sarrafa sabulai na hanyar zariya daga yau har zuwa ranar da matata hajiya zainab zata dawo ganin likita...don haka inaso ki haɗani da daƙwalen ƴan mata huɗu da zasu taimaka mun har in dawo..."

Washe baki tayi "Alhaji angama saura kafin alƙalami"
Rafa uku ya bata ,yakuma faɗa mata kuɗin da zai ba ƴanmatan in sunje da sauran cikon kuɗinta.

Tana fita daga masana'antan Alhajin,wayam ta nemi zeena ta rasa ,tsaki taja "Banzan yarinya ki ta tafiya sai kace akanki aka fara zubar da ɗan shege kina neman nuna mun baƙin hali ? "

****
Doctor ashraf suna fita ,tagumi ya rafka har yanzu ransa bai natsu da cewar Zeenah bata mutu ba,to take for instant dogon sumane,sai kuma ɗan fitarsa har Nurse ta bata resuscitation ta sauya kaya ta iya miƙewa ba tareda an sa mata ruwa ko oxygen ba?

Bai rufe tunaninsa ba Nurse Ruƙayyat ta shigo
"Dr.Ashraf waye ƴan uwan gawan...ko akaita mutuary?"
Zabura yayi ya miƙe tsaye ,bakinsa ya kama rawa .
"Ban fahimceki ba Nars,kina nufin ta mutu?"
Tattare giran sama da ƙasa tayi "Meye na ruɗewa ba kaine ma ka tabbatar ba?is already documented yanzu haka mun shiryata ,in bata da ƴan uwa akaita mutuary dama ƙarshen ƴan bariki kenan"

Buɗe baki yayi yinason yace mata ,tazo tace masu bata mutuba sun fita da ƴar uwarta,amma ya kasa samun zarafin hakan saboda yanda yaji an doka masa tsawa .

In'ina ya kamayi "Ku kai gawar mutuary"
"To " nurse ɗin tace sannan ta juya ta fita

Shikuwa a mamakance ya fara jujjuyawa ,don dai yasan bashine yace "ku kai gawar mutuary ba...to me hakan yike nufi?"

Knocking akayi,da ƙyar ya ɗauki bottle water ɗin gabansa ya ƙwalƙwala "Yes come in"

Wasu couples ne suka shigo mata da miji ,a sanyaye ya nuna masu wajen zama suka zauna
Gaishesa sukayi ,ya masa a daƙile,sannan mijin ya fara koro masa buƙatarsu

"Likita matana tana fama da matsalar rashin gamsuwa ne,ko munyi making love da ita ,sai tayi tamun kuka wai bata ƙoshiba ,Abun yina damuna ,gashi shekarunmu uku da aure ba ciki, naje asibiti an gwada yawan maniy ɗina ance ba matsala zan iya ƙyanƙyashe ƙwai,to gaskiya bayan nan wata 6 ba labari shine akayi mana kwatancen nan asibitin ance indai matsalolin mata da ma'aurata ne kasan aikinka..."

Gyaran murya yayi a fakaice ya kalli matar da ta duƙar da kai ,sosai ya yaba da tsarinta yar ɓulkuta da ita akwai manyan kuturi (Ɗuwawu) A hankali ya taune bakinsa gamida murzan sajensa.

"Method ɗin da ake bi da case ɗinku nau'i² ne ,amma gaskiya sanda nike amsterdam ,method ɗaya mukebi shi mijin a auna tsayin buransa,ita kuma matar tsayin durinta in har durinta yafi buran namiji tsayi to gaskiya akwai matuƙar wahala ,namijin ya iya takalo mata ƙololuwar sha'awarta da zai bata damar fitar da ruwan daɗinta ,bare har tayi ciki,sannan gaskiya in baa duba wannan ba komin tests da zakuyi zaace dukkan ku lafiyayyune amma kusani halittarku ba ɗaya bane don hka matar tana buƙatar aikin tiyata shi kuma mijin a bashi maganin da zai ƙarawa halittarshi tsayi ,sai wuta ta mutu"

Washe baki matar tayi "Likita hasashenka zai iya zama gaske saboda gaskiya baya cikani tsirtsir kuma baya kaini maƙura ko ya sakamun abun nan😁ɗinsa"

Jinjina kai mijin yayi to wani taimako zaka bamu likita?

Ɗaukar wani takarda mai tambarin asibitin yayi,yayi rubutu akai sannan ya ba mijin,ka tafi payment center ka biya wainnan kuɗin just sum of 50k ne,kafin ka dawo zan duba matarka,sai in ka dawo mu haɗaka da nurse ɗin da zata dubaka" Batareda yayi dogon tunani ba ya fita yina godiya,shi babbar burins ya samu daidai to da me ɗakinsa.

Yina fita matar ma ta ɗauka da masa godiya "Likita wallahi har 2m mun bada an cucemu allah yasa mu dace a wajenka"

Miƙewa yayi ,ya taho gabanta ,yace "Amin" gamida miƙaa,ya gantsare a gabanta sannan ya yarfe hannu alamar gajiya,a take matar tayi kwalli da shafcecen buransa daya ɗan kwanta a cikin wandonsa ƙirar cinos ,sosai taji durinta ya fara mata cakulkuli yina zuƙo mata ruwan daɗi,a take ta cure akan kujeran da take gamida cusa hannunta a tsakankanin cinyoyinta

"Taso ki kwanta a wancan gadon " ya nuna nata gadon duba mara lafiya,da ƙyar ta iya miƙewa ta gyara mayafin jikinta ,tana tafe ɗuwaiwukanta suna saɓalsaɓal cikin plain zanin atamfarta .
Ƙurrr yabi ɗuwaiwukanta da kallo,yina lasan bakinsa yina daɗa gyara tsayuwarsa,saida ta hau sannan ya kauda ganinsa ya ɗauki telephone ɗin office ɗinta ya kira Nurses station ,cikin sa'a Nurse Ruƙayya ta ɗauka

"Nurse Ruƙayya na saman miki kaya me kyau kinaso ko yauma baki so ɗin in kira Nurse baraka?"

Ta ɗaya ɓangaren ta bashi amsa da "Likita ni kai nikeso kuma inshaallh watarana zaka soni har ka aureni ,in damƙa maka tukuicin budurcina"

Tsaki yaja kurum ya aje telephone ɗin
Chapter 2 · 0% Book details