Sashe 5
Auren Shaawa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A clinic ɗin mahaukata kuwa,surukitakai Dr Ashraf ya rinƙayi ,kawai kamar plashing haka zeenatu take bayyana masa ta ɓace ,sosai take daɗa gigitashi ,ya soma tsanan kansa a rayuwa ,gashi duk yanda yaso ya faɗa ma wani damuwarsa kasawa yikeyi saboda da ya buɗe bakinsa zai faɗa ma wani zai ga ta bayyana masa a gaba tana masa ƙwafa ,haka zai kasheta da ido jikinsa na shivering kamar me zazzaɓi.
Dole akai informing dangin dr Ashraf sukazo,wata kamammiyar dattijuwa fara tar hannunta da cazbi ta yane jikinta da tafkeken mayafi,fuskarta ɗauke da rangaɗeɗen alamatus sujud baƙi sosai,ta shigo biye da ita ƴan matane guda biyu sai hawaye sukeyi
Lubna ce me cewa "Tuntuni nike cema ya Ashraf banson asibitin nan ,amma haka zai kwana acan ya wuni a can ya maida asibitin tamkar gidanmu sam bayida lokacin gida wannan wani irin aikine sai kace ba asibitinka ba?"
Dafata dattijuwar tayi ga dukkan alamu mamanshi ce "Lubna yanzu addu'a yayanku keso da alama gamo yayi amma bari muji ta bakin likitocin"
Wani doctor devid ne bayan sun gama duk bincikensu yazo yina masu bayani ,daidai Nurse hafsat ta shigo da islamic herbs a hannunta
"Matsalar Doctor Ashraf,ba wani babba bane hajiya,wato a ƙwalwar mutum akwai wasu chemical substances da suke secreting akwai serotinin da depomine,sune in suna sauka fiye da ƙa'ida sai yakai mutum ga cutar hauka mai suna *mania*
In mutum yina fama da cutar Mania zakiga aiyukanta ya ninninku kamar fara'arsa ,fushinsa ,surutunsa da dai sauransu ya danganta da yanda asalin halittan mutumin yike kafin faruwar abun ,to shine abunda ke faruwa da doctor ashraf..."
"Likita to yanzu wani taimako zamu bashi?"
"ummah addu'a muke buƙata dani da doctor Ashraf wallahi baida wannan cutar" kurum saita rushe da kuka ,tana kallon Dr ashraf da aka ƙuƙƙullesa a jikin gado
Da sauri maman doctor ashraf ɗin ta taso ta riƙe ta ,tana bibbuga mata baya cikin sigar rarrashi,shikuma Dr ashraf yayi zuru yina mamakin kansa yanda yike iya ganin zeenah in yace masu gata can sai ace haukane!
Addu'a Nurse ruƙayya ta fara masa tana tofa masa ayatul kursiy saida tayi masa ƙafa tara sannan ta shafe masa ƙwaran idonsa ,ta ɗago ta kalli doctor ashraf "Kana ganinta yanzu?"
Shiru yayi yina girgiza kai alamun bayi ganinta .
Murmushi tayi ,ta juya ta kalli mamansa dake ta jan cazbi
"umma kin gani ko?...ayi masa na gida kurum"
Ƙara ya saki gashinan ta zama ke "
Yina nufin Zeenan ta zama Nurse ruƙayya ,kwalla ma kanta da kanta mari tayi gami da cewa Auzubillah ,ai ni nafi ƙarfinki...me nayi maki?"
Huhuhhhh ,Ya sauke wani gwauron numfashi gamida lumshe ido ta ɓace
Godiya umma tayi mata sosai su lubna ma haka,itakuma tajuya zata fita ,ta barsu su shashafa masa magungunan da ta zo masa dashi.
Ai tana taka ƙofar ɗakin ya ƙwalla ƙara "Nurse kizo gatanan ta dawo"
Dole tazo ya ƙanƙame mata hannu,kenan in nurse Ruƙayya tana wajen Zeena bata bayyana in kuwa ta gusa sai ta dawo.
****
Shigowar da Abdul yayi hannunsa riƙe da ledan tsire Da roban yoghurt yasata yin firgigit ruhinta ya dawo daga wajensu Dr.Asraf tana ɗan murmushi A bayyane take cewa "Ashraf in haɗa ka aure da Nurse Ruƙayya is my last duty sannan in ɗauki fansa na akan azzalumai na,sannan zan koma jikin dead body ɗina in huta...amma yanzu ina !! Alhaji Buba da Hajja meena sun ɓata mun kabarina,sun ɓata mun shimfiɗa da saɓon zina da kashe rai!!"
Har Abdul yazo kanta ya tsaya bata sani ba,,saida yace "Me kike cewa zeena?" murmushi tayi ,batace komai ba
Maimaita kiran sunanta yayi sannan ya ɗaura da cewa "You changed zeena ,kinsan ina sonki amma ko magana kinƙi kiyi mun kinsa ranki akan zaluncin da waincan azzaluman sika maki ,ki barshi ya wuce koma menene ni zan aureki haka koda ƙanjamau suka shafa maki ni ina sonki a haka..."
Ƙurrr tayi masa da ido wanda ya sashi tsorata har saida yaja baya ,saboda yanda yaga eye ball ɗinta yina watsalniya kamar ba na mutane ba.
A Hankali tayi murmushi mai sauti "Abdul na gamsu kana sona amma har abada bazaka aurenk ba"
"Haba zeena to me yasa?Nace ko H.I.V kike dashi na yarda zan aureki ki shafa mun"
Ranta ne ya fara hasala ta daka masa wata uwar tsawa,mai kama da saukan aradu.
dasaida ya sashi tsorata yaji maransa ta kulle yina ƙoƙarin sakin fitsari a wando.
"Abdul bazaka aureni ba,bazanyi soyayya dakai a haka ba,baka da takamaiman sana'a ,bakada gidan kanka,so kake ka aureni muna aron ɗaki a gidan abokinka...kuma a haka mu tara ƴaƴa?,in abokin naka ya koremu fa? Ina zamu kai jahiline?kaifa ba jahili bane Abdul ka nemi aiki mana da kwalin dake gareka koda diploma ne"
Komawa ƙasan ledar da aka malala a ɗakin yayi ya zauna ɗan nesa da ita kaɗan,cikin tsananin ƙunan rai ya soma magana dake damunsa for years ba wanda zai faɗa nawa bare yaji sanyi "To ya zanyi zeena ,A ƙasan nan in kai ɗan talaka ne bakada ƙafa ko kayi karatu bazaka samu aiki ba ,kinga na ƙururuta nayi digiri dukda kasantuwar ni maraya ne iyayena sun mutu a wani gobara da mukayi sai ƴan uwa kuma basu taimako,hakan yasa na jajirce nayi karatu don in taimaki kaina dashi amma yau shekaru uku da digiri ɗina ba aiki,Duk inda naji labarin zaa ɗauki ma'aikata haka zan photocopyn takarduna in kai amma amsan ɗaya ne dama masters gareni,hmmm komai ya tsaya mun cik, ba kuɗin da zan kashe dole na fara buga bugan rayuwa,na ma watsar da takardun,amma kinga wannan abokin nawa dashike shiɗin yaron wani alhaji ne har ya samu aiki babbar matsayi ,kuma nima yace inje wajen alhajin indai zaiyi homo dani (Luɗu) to zai bani aiki,ni kuma ina tsoron Allah da yanda rayiwata zata kaya a ƙarshe sanda tsutsotsi zasu cinyemun dubura wazai jinyana?"
"shikenan Abdul ka haɗo takardunka ka koma neman aiki ,ka fara da wajen aikin da aka ba maƙofcinmu wajen fasiƙin alhajin nan wayasani ma ƙarya yayi masa may be ka samu"
Bai musa ba yace to ,sannan ya miƙa mata ledar tsiren da ya kawo mata ,amsa tayi ta riƙe sannan ta buɗe ta kakkala ,ta ɗago ta sakar masa murmushi "Abdul waya baka wannan?"
"Haba zeena kin raina sana'a ta?"
Murmushi tayi kaga bana cin abinda ka siyone shi yasa dama fruit ne"
"oh sorry laifi nane da ban tambayeki ba na siyo ,yanzu me zaa siyo maki"
"Naƙoshi ka bari sai nan gaba"
"aah bazai yiwu ba zeena dole kici wani abu" yina faɗin haka ya miƙe yayi waje .
Girgiza kai tayi ta bisa da wani irin kallo idonta taf ƙwalla "Allah sarki masoyin gaskiya , *Rauhanai* basu cin abinci ,cin abinci ya haramta akaina har abada
...Allah sarki yarinyata Islam,ko kina wani hali?"
****
Wai wanene Alhaji Buba kuma wani Alaƙane a tsakaninsa da Zeena ,har yasa ta ƙwafesa haka?
.....ALHAJI BUBA GIDAJE wani irin Attajirin mai kuɗine da allah yayi masa nasibi da tarin dukiya ,bazaka taɓa ƙirga gidajen mai biyar a kano ba sai kayi karo da na buba gidaje,don kuwa in ya durfafi siyan filaye a unguwa yina ginawa ,sai ya siye unguwar ,wannan yasa ake masa laƙabi da Buba gidaje,Alhaji Buba ,tantirin jahiline babu boko ba arabi ,allah ne kawai ya tara masa arziƙinsa, yinada matan aure biyu HAJIYA ZAINAB da HAJIYA SARATU ,dukda yinada azaban auri saki ,mace na kawo masa wargi zai saketa ya cike ɗakinta da wata amaryan
saidai dukda yawaɓ aure aurensa ynz ya kwashe shekaru ashirin daaaa da aure amma bai taɓa samun aihuwa ba,HARIJI NE original,wanda matansa sam basu ginsarsa saima ya haɗa dana karuwan bariki,mace ɗaya tayi daidai da tsarinsa wato ƴar ƙauye da ya taɓa aura baraka,saidai matansa ita ta korata,amma suna katain mararin juna,likitoci sunsha gargaɗinsa da ya daina haiƙewa matansa da yawa,ta hakan in allah ya taimakesa sai yaga ƙwan kansa,wannan dalilin yasa ya haɗu da hajja meenah ta haɗashi da zeenah a matsayin DADIRON SA,don ya sassauta ma na gidan.Saidai zeenah ƙaddara ne ya shugo da ita rayuwar bariki ,bawai don tayi iskanci ba ,amma haɗuwarta da Alhaji Buba saida ya tsundumata harkar dandi bayan ya lasa mata zuman zai aureta,saidai kuma ranar da ya shiga zeenah ranar ta ɗauki ciki,alhaji buba yayi murna sosai kuma ya ɗauri ɗamarar auren zeenah saboda cikin da ta samu bai damu kasantuwarsa ɗan gaba da fatiha ba.
don haka ya saki matarsa hajiya saratu uwargida don a tsarinshi ba aje mata fuye da biyu...saidai me? Yina zuwa gidan zainab ya taddata batada lafiya kuma ana zuwa asibiti a kace CIKI!!yaji daɗi Sosai daga nan ne kuma fa yayiwa zeenaht butulci ya fasa aurenta ,yaba hajja meenah miliyoyin kuɗi tasa a zubar da cikin zeenat tunda ya samu nashi,taso ta turje amma tasha kanta da fitina kasantuwar itace uwar barikinta yasa dole ta haƙura.
Tambaya me zai faru a gaba? Gadai zeenat anci nasarar salwantar mata da cikinta,bataga ciki bataga auran alhaji,Anya? Zata haƙura? Sannan,waima shin ya rayuwar Alhaji buba da matansa da karuwansa suka kasance tun a baya ?
Likita Ashraf fa ya nasa gwaraman take?
Yanzu zamu shiga cikin labarin sosai
*MATAN AURE ZALLAH! INCASE OF NECESSITY 😅*
*Ƙauyen Na Isa!Ƙaramar Hukumar Soba*
Wani jan gini gidan laka na hangi wani magidanci ya fita da baronshi akori kura,sai sababi yikeyi wai Lami tana ƙoƙarin ɓata ma ƴar amana rayuwa,shikuma bazai ɗauki wannan cin zarafin ba,Saboda tun ranar da ya yi dare ya kwana a gona ,yina shigowa zauren gidan yayi kiciɓis dasu a wannan halin duk ta giririce ta faɗa kansa tana gaya masa wai ga icce a wandon ya Akram!
Tundaga ranan ya gane Akram ya zama baligi dole ya ƙuruta yayi masa ɗakinsa ya kuma ƙara ƙarawa ƴar amana kula na musamman.,dadai wainnan surutan nashi dai ya surace ta wani lungu yabar unguwar a wannan daren.
Nikuma jin sababin wannan magidancin yasa na kutsa cikin gidan don inganewa idona kanu,kuma in fesa maku