← Book details Allah Gatan Bawa Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 22

Sashe 13

Allah Gatan Bawa Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kafin wannan lokacin anwar yakwanta a asibitoci daban daban afadin garin Abuja babu me ganinshi yaganeshi one time
kowanne likita yanabashi shawarar yarage damuwar dake zuciyarsa Dan hakan ze iya haifarmasa da ciwon zuciya dangama hawan jini tuni yasameshi asanadiyyar rashin ilham shi yanzu bata yaransa yakeyiba shide ilham yakeson gani
momy tatausayawa halin dayake ciki har taso ta tona asirin su tsakanin da da uwa dakyar daddy ya lallabata akan tayi shuru ilham takusa dawowa dan koshi dadyn dauriya kawai yakeyi amma yadamu da halin da anwar yake ciki shinema silar dayasa yace ilham intayi ssce tadawo da soyayi tayi university dinta acan
ihsan kullum itama setayiwa su daddy kuka akan sutausayawa bross nata sufito mishi da ilham kar yarasa rayuwarsa hakuri kawai daddy ke bata dan tabbas se ilham tagama school zata dawo

zuwa yanzu ancire anwar amukaminsa sabida mulki seda lafiya shi kuma yarasata adalilin ilham.

*yau 22-09-2016*

ayaune doctor moneer yake dawowa Nigeria bayan yakammala karatunshi na tsawon shekaru biyu dayashafe yanayi

a airport iyayenshi da yan uwansane sukaje tarboshi
beso hakaba danshi yaso ace driver aka turo mishi da babu abinda ze hanashi wucewa wudil gurin ameera Dan yakosa yakaimata albisheer dan zuwa yanzu har hoton su twince da video din da anwar yamusu tare dashi duk yanadasu awayarsa

bayan isarsu gida wanka yayi yaci abinci sannan aka zauna zaman hirar yaushe gamo. nanne dadynsa yafara mishi zancan yafito da mata ko yar wanene yadauramasa aure shi baruwanshi dacewa se yar babbangida shide yasamo me tarbiyyaa da asali
murmushi moneer yayi sannan yace insha Allahu daddy kwanannan zankawo maka matar danakeso. Allah yanuna mana lokacin. Inji dadynsa ameen suka amsa gabadaya
key din motor daddy yadauka zefice da sauri daddy yace ina zuwa haka daga dawowarka ko hutawa bakayiba kodan kaga saukar safiya kayi shine zaka fita yawo Kai yasosa sannan yace dad gurinta zani yana fadi yafita dagudu Dan bayaso suhanashi zuwa
suko su dadyn dariya kawai sukayi gamida yimishi fatan alkhairi

Gudu moneer yake amma gani yake motar bata sauri
yakosa yasa ameera a idonshi wacce yasan zuwa yanzu takara girma
to anan semuce safe trip moneer.
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Zahra Muhammad Mahmud

*page 55-56*

Yayi tafiya Medan nisa sanna ya iso wudul. Gidan megari yanufa lokacin megari yana fada.
Koda zuwansa gaisuwa yayi yasamu guri yazauna. Megari Wanda tun zuwan moneer gurin bakinshi yaki rufuwa yace idonka kenan manniru bakin turai tashi yayi yayiwa yan fada sallama yaja hannun moneer zuwa cikin gida

Matan megarine azaune atsakar gidan suna hira ganinshi da moneer yasa suka fara tsokanarsa da cewa seyau ake ganinka gaishesu yayi sannan suka zauna shida megari akan tabarma suna hirar yaushe gamo
Ganin yakusa awa dazuwa amma bega ameeraba yasa yatambayi inatake inna asabe (uwargidan megari)ce tace taje makaranta amma yanzu zaka ga tashigo ay lokacin tashinsu yayi

Tana rufe baki ameera tayi sallama tashigo ganin moneer datayine yasa ta tsaya tsak shima numfashinshine yakusa daukewa sabida ganinta megarine yace to ki karasomana kintsaya daga nan shigowa tayi jikinta asake kuma har yanzu idonsu nakan juna
Megarine yayiwa matansa nuni dasu tashi subasu guri dan gama sun manta dasu agurin
Dakunansu suka shige harda megarin
Inda ameera tamaye gurbinsa gurin zama a inda yatashi itace tafara dauke idonta akansa sannan tahura mishi iska a fuska shima yadawo hankalinshi

Gaisheshi tayi cike dajin kunyarsa dan zuwa yanzu itama tanason moneer duk da kankantar shekarunta
Amsawa yayi cike daso da kauna be bata lokaciba yaciro wayarsa yacemata albishirinta goro tabashi amsa miko mata wayar yayi bayan yanuno hoton ilham da Anwar

Dasauri ameera take kallon hotunan tabbas wannan ilham ce sabida duk sauyawar dazatayi bazata taba mancewa da itaba sabida akwai shakuwa sosai atsakaninsu. Cakume moneer tayi Tana kuka Tana cewa Don Allah aina kaga yaruwata kataimakeni kakaini gurinta Tana jijjigashi
jin kukantane yasa su megari fitowa suna tambayar meke faruwa dakyar moneer yasamu tasakeshi yayiwa megari bayani

Labarin yamusu dadi sosai kuma suma sunga hotunan

Baabinda yake daure musu Kai irin auran datayi harda yara kuma dan shugaban kasa

Ameera wacce har yanzu kuka take kallon hotunan su twince takeyi tanajin sonsu azuciyarta Wanda tasan koba komai yanzu suma sun Kara yawa akan da dasuke su biyu abinda yake daure mata Kai shine ganin ilham datayi fes ba miyou wato hakan na nufin tawarke Keenan kokome

maida hankalinta tayi ga tambayar dame garin takewa moneer dacewa manniru mutabannan bamu da ikon zuwa gidansu sabida sunfimu taya Kake ganin zamu je garesu dasunan ameera yar uwar ilham ce

shuru yayi yana tunani karshe yasamu mafita
Wayarshi yaciro yashiga instagram yayi searching sunan Anwar ayko nan take yafito hoton ilham nema a dp following dinshi yayi sannan shima yadauki ameera hoto yadora a dp nashi sannan yayi status dacewa Don Allah jamaa duk Wanda yaga yar uwata koyasan inda take yataimakamin yasadamu munrabu ne tun muna yara sunanta ilham bukar Shetima

yana gama rubutawa yayi updating hoton ilham amatsayin wacce ake nema

yamusu bayanin abinda yayi kuma yabasu tabbacin mijin ilham yana muamala da instagram sosai nan da yan lokaci zegani dan haka sujira sugani

*Anwar*

Wanda ke kwance akan gadonsa rike dawayarsa yana kallon hotunan ilham yaji wayar tasa tayi kara alamar yasamu sako da kamar baze dubaba sede kawai yaduba seyaga wanine mesuna moneer yayi follow dinshi a instagram sannan kuma yayi tagging dinshi da kamar yashare seyaji yanada shaawar yaga wanene moneer din shiga yayi instagram din mikewa yayi dasauri ganin hoton dake kan dp din moneer din dasauri yayi accepting dinsa sannan yashiga kan hoton dayayi posting tabbas ko a bacci aka tasheshi ze iya banbance tsakanin ilham da ameera sede Abu dayane da ya yarda dashi sunyi matukar Kama dajuna
status din yasoma karantawa mikewa tsaye yayi dasauri yana Kara karantawa dankari ay ji yayi duk wani ciwo najikinshi yawarke tabbas se yanxu yake zargin akwai abinda daddy yaboyemasa gameda inda yakai ilham
to amma shiyasan duk inda ilham take dole zata so haduwa da yar uwarta watarana danhaka dolene yaje yadauko ameera aduk inda take afadin duniyarnan yakawota gidansu Dan yasan dole ilham tadawo gareshi

text yayiwa moneer private yace mishi yaturo mishi address nasu dakuma phone number dinshi

moneer Wanda dama zaman jiran reply dinshi suke be bata lokaciba yamishi sending abinda yabukata

koda zuwan sakon wayar Anwar mikewa kawai yayi yashiga toilet yayi wanka yashirya cikin shigar alfarma wayarshi yadauka bayan yadebi kudi masu yawa
excode dinshi yakira awaya akan sushirya gashinan fitowa zashi anguwa su kansu excode din seda sukayi mamaki dan rabonshi da fita anguwa kusan shekara guda kenan Dan haka cikin sauri suka shirya komai yana fitowa suka budemishi mota yashiga basu zarce ko inaba se airport yana zuwa jirgi is ready dayake jirgin na shugaban kasane Kai tsaye wayarshi yaciro yakira gomnan Kano yashaida mishi yana zuwa nanda 40 minutes
[3/13, 07:09] Ussaina: *ALLAH GATAN BAWA*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Salam masoyana kuyimin afuwa asakamakon rashin jina dakukayi nagode

*page 59-60*

*RANA BATA KARYA*

Tun kafin jirgin su ilham ya iso airport tuni su daddy sunzo tararsu
Ko ina inka Kai dubanka yan jarida ne suna jiran isowar jirgin

Anwar kuwa ji yake kamar yatashi sama yataro jirgin

Basu jimaba jirgin yasauka dauke da ilham da twince dinta da Inna da Adnan da Abban Adnan

Su twince ne suka fara saukowa wohoho jamaa naso ace kuna gurin yayinda ilham tabiyo bayansu shigace ta alfarma ajikinta fuskarta sanye cikin bakin glass kayan jikinta Jane da green Swiss less sauran kwalliya nabarwa masu karatu kuyi mata da kanku

Anwar numfashinshine yadauke yayinda yake tunanin Anya wannan ilham ce kuwa tunaninshine yakatse lokacin da daddy yataboshi yana cemishi to anwar gafa ilham kobaka ganetabane kallon daddy yakeyi kamar wani wawa dan tuni yagama raina kansa dan koda hadi ilham tawuce tunaninsa

Ameera ma tagane ilham but tana mamakin yadda ilham din tacanja one time haka binta kawai takeyi da kallo
Itako ihsan dama harga Allah bata ganetaba

Babu abinda yakara firgita anwar seda ilham tafara takowa zuwa gurinsu ganin yadda hips dinda ke rawa cikin wani yanayi tafiya take kamar tarwada yayin da su twins suka rugo da gudu suka rungume daddy domin sun ganeshi
Mommy ce takarasa ta taryo ilham yayin da yan jarida suka fara aykinsu tamvaya suka shiga Jerawa mommy agame da farin cikin datake ciki sakamakon dawowar surukar tata
Dariya mommy tayi sannan tayi godiya ga Allah daya dawo da ita Lfy

Juyawa sukayi kan ilham inda tashiga bayani cikin harshen turanci wayyo duniya💃💃naso ace kunga irin firgitar da anwar yayi dayaji zazzakar muryarta hmm abin baacewa komai

godiya tayi ga Allah sannan tagodewa daddy da mommy da inna
Dakyar suka barsu suka karaso gurin daddy shima seda security suka dakatar dasu

Idon ilham ne yasauka kan anwar gavantane yafadi ganin kamannin dayakeyi da twins Wanda ko baa fada mataba tagane shine mahaifinsu
tsananin kiyayyarsace taziyarci zuciyarta Dan ita da Tana da hankali lokacin da zaa auramatashi bazata yardaba sabida har ga Allah bata kaunarsa tsarinshi Sam beyimata ba amatsayin miji tofa!!!

Tana cikin wannan tunanin ne taji anrungumeta dasauri takai dubanta gurin ameerace kuma tabbas taganeta sabida jini daya bawasa bane ita ma rungumeta tayi Tana kiran sunanta tambayarta tashiga Yi ina mahaifansu kukan ameerane yakaru ganin hakane yasa daddy yace sushiga mota suwuce gida dasauri aka budemusu motoci sukai tashiga
Wanda se alokacin daddy yasamu damar gaisawa da amininsa wato daddyn Adnan Wanda shi tunda yaga ameera yakara rikecewa

Anwar yana zaune ne kurum Dan gama yagama firgita da kallon da ilham take masa Wanda yayi imani kallon kiyayyane wasu zafafan hawayene suka zubo masa na danasani 😭gashi su twince dinsa ko kallo be ishesuba kaichonshi

koda suka isa gida gabadaya part din daddy suka nufa abinci sukaci Wanda har yanzu ilham na makale da ameera yayin da shikuma anwar yasamu damar daukar twins dinsa basumishi kiwa ba sabida bahalinsubane sonsune ke Kara shiga zuciyarsa yana danasanin wulakanta mahaifiyarsu

falo suka dawo gaba dayansu domin daddyn Adnan yace yanada mgn
Chapter 13 · 0% Book details