Sashe 4
Albasa Batai Halin Ruwa Ba Part 1 Complete Hausa · about 5 min read
BY
Maryam ahmad
Matar dear
MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION'S
We shine all over the world
https://www.facebook.com/profile.php?id=100094397072466
Littafin albasa na ku
i ne Free page ya kusa karewa ki maza ki biya naki kada kice zaki jira na sata yar uwa
Naira 300 kacal ne
account number
8108353370
Imrana dauda opey
Ga masu tura kati sai ku sa anan
08138012334
Free page
Kanshi ya kulle da yawa Mai zasa kaka tayi wannan hadi bacin ga abdulraham nan lalle ko idan har yarinyar nan ta yarda ta aure shi zata sha azaba ba ka
an ba.
*
Mami ce zaune gaban dady ta ce'' haba don Allah wai miyasa wannan abu haka ai nasan da ha
in bakin ka' shine zaka zo nan kai min shiru ko to kasani ko da abdallah ya auri ayrah tabbas sai ya auri yar waje bana san irin wannan abun kuma a rasa wacce za a ha
a shi da ita sai wannan
aramar yarinyar Allah ya kyauta gaba to!"
Duk sai da ta gama wannan Maganar sannan ya kalle ta tare dafin yanzu abin da "uwa ta ta yanke shine bai maki ba? Bari kiji in fa
amaki wata magana da baki sani ba, uwata zata yanke man hukunci nabi haka wanda ke
ashina ma dole idan ta ce ga abinda take so dole ne ya bi umarni idan baso yake yaga
acin rai ba wallahi' waye abdallah mai akai akai abdallah
in da har za ace ga abin da zai yi ki bata rai to ki kiyaye bakin ki ko rai ya
aci"
Da kallon mamaki take binshi kenan maganin da ta amsa hannun boka bai fara aiki bane?ko dai batai amfani dashi dai-dai bane take wannan tunanin...
*
Mummy don Allah ki min kitson nan ko guda biyar ne Kinga"ya abdallah ya ban ku
in Amma bansan inda nasaka su ba gashi ya ce gobe dole zan koma school"
Ita tausan yar tata ma take ji yanzu suna ajin
arshe na j.s.s3 ne sun kusa shiga s.s.1ta ce"maganin mai kashe ku
i kenan mai kikai dasu ayrah Allah dai ya shirya min ke ki daina wani halin yanzu matso na maki don ina da aiki gabana, haka akai mata guda 10 shima harda kukanta wai zafi take ji"
..........da
arfe 8 30 ne ya shigo part
in saboda anan yake cin abincin dare wani lokaci har na rana mummy take aika mai dashi asibiti..
Waye abdallah
Wacece ayrah
an barno family shine cikakken sunan su...
Fatimah [kaka] da Anas baba sun yi aure cikin su da
aunar junan su suna zaune a garin Kano ne unguwar dawaki' mijin kaka yana zuwa sana'a barno shikenan abokai suka sa mai dan barno daga nan ko kwatance za ai da gidan su sai ace gidan
an barno' suna da yara uku mace
aya babban yayar su ta rasu amma ta na da yarinya
aya sai Abba [Ahmad] sai dady sun tashi cikin so da
aunar junan su suna da shekaru 19 a duniya "baba ya rasu tunda ga nan komi ya koma hannun kaka saboda yan uwan baba sun cinye masu gadon nasu, kuma ba mai taimakawa" haka sukai ta rayuwa tashi fadi dai...bayan wasu shekaru shi Abba ya yi karatun likita ne inda har ya bu
e asibiti kuma yana harkar business
in shi, shi daman Abba business
in shi yasa gaba Dady ne ya fara aure sannan sai Abba dady yana da mata mami [rakiya] bata
aunar abinda yake kashe ma kaka ko ka
an tun tana asiri har ta hakura sai lokaci lokaci take yi sai mummy [Maryam] mace mai hakuri mai bin naga ba da ita ita ce dai
arshen aurowa amma kaka tafi jin da
in zama da ita nesa ba kusa ba...dady yana da yara uku abdallah shine babba sai abdulraham sai jidda..
Ita kuma daman mummy ayrah ce ka
ai sunan kaka aka sa mata wato fateemah ana ce mata ayrah' sai Anisa diyar yayar su abba wannan kenan
Back to story
Washe gari da safe ko
arin kirki batai ba haka ta fito tana kuka don ya ce mata idan har ya riga tafitowa to sai ta tantance a hanya, ta shiga tai ma kaka sallama da kuka suka rabu sai da ta
ara mata dambun nama a wata kula' ta tafi jikin motar shi ta tsaya.....mami dake tsaye jikin window ta ce'' in Sha allah sai na maki abinda bazai sa ki auri
a na ba balle wani namijin"
Kusan minti 30 da zuwan ta gun sai gashi ya fito cikin kasaita kamar ba zai taka
asa ba haka yake tafiya sanye yake cikin
ananan kaya ba
in wando da pink
in riga ya matu
yau sosai kamar bashi ba..
Ta ce'' ya abdallah barka da safiya?"
Ko kallo bata ishe shiba ya shiga Mota ya tada zata shiga baya ya daka mata tsawa tare da fa
in ni driver ne da zaki zauna nan?
Sune basu isa cikin garin funtua sai
arfe 4pm saboda bai gudu sosai' ba...
Suna isa cikin school
in kallo ya dawo kan motar su saboda motar fa ta fitunu sosai' Lokacin an fito daga aji zasu su tafi sallah ne anisa ce ta lura da motar ta nuna ma
ar uwarta tare da fa
in laaa Kinga ayrah ta shigo yau....
Lokacin dasu anisa suka iso suka gaida shi ya tambaye su ya karatun su?
Alhamdulilah suka amsa dashi
Ya ce'' gata nan sakaran bata san school ku kula da karatun ta idan kuma taki karatu to ku amshi waya ku min magana ya kuma basu ku
i ita kuma suka nufi hostel
in su,sai kunkuni take don yace mata sakarai"
Washe gari
Sun tashi da safe ana ta shirin shiga aji ita kam ayrah jiki ba
wari haka take hidimar ta kawarta wato "jidda Musa ita yar mina ce ta ce A.A. Abdallah wai lafiya ne tun jiya da kika dawo makaranta na rasa gane kanki"
Uhmm wallahi kawai dai ji nake dama a cire Ni wannan makarantar...
Ta rike baki ta ce" yanzu fa muna aji na
arshe mune zamu zama manya school don me zaki ce haka?? Please ki fidda wannan tunanin kinji ta shi muje"
Free page ya kusa end
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
Infinix X6511B
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
7ed0cae4e47b4df1ba8adb95e663cb52