Sashe 3
Albasa Batai Halin Ruwa Ba Part 1 Complete Hausa · about 6 min read
Mariam Ahmad
matar dear
5&6
ta ce'' kai abdallah ka rufe min baki wallahi kada in saba maka' don wallahi bazai yiyu a kaita makaranta ba bata da lafiya ai nasan kasan haka idan kana san zaman lafiya to ka barta ta warke sannan idan kuma ka ce ba haka ba Allah zan sa amadu ya dawo dasu garin su bai daman ba"
Jiki a sabule "ayrah ta ce kuma kuma wallahi kaka Allah kaina ciwo yake min gashi zazzabi ga ciwon ciki shi yasa nace bazan koma wannan satin ba sai sati nagaba amma shi
an taurin kai dole sai na tafi"
Oh cikin zuciyar shi ya ce'' lalle ayrah yanzu shine mai taurin kai tab yarinyar nan taga gun kwananshi kenan' maganar kaka ce ta maido dashi tunanin shi ta ce yanzu ma uban mai ya kawo ka da wannan daren?"
fuska babu murmushi ya ce'' ke sakko nan wallahi ko idan na zo inda kike sai na lahira ya fiki jin da
i to ki sakko"
Kaka ta ri
e hannun ta ta ce'' idan yazo yajamu tare....ganin haka yasa ya fita ya barsu part
in su ayrah ya shiga yaga Abba zaune kan kujera yana duba wasu takardu suka gaisa' sai ga mummy ta fito suka gaisa ya ce'' mummy ayrah fa tana gidan nan bata bi su Anisa ba naje ina magana kaka ta taso min da fa
a wai na barta sai na warke"
innalillahi mummy ta ce'' tare da fa
in uhmm ai daman nima kaina naga takalmin ta amma kaka ta ce wai ai canje ta mata ta tafi da nata, sai a Sannan ne Abba ya ce ai ayrah sai addu'a bata san makaranta"
*
mami zaune gaban malamin ta ta ce'' malam ina san a
ara mallake mun mijin nawa' ita kuma yarinyar a
ara rikita mata tunanin ta tabbas bana san yarinyar nan tai gaba sai dai tai baya"
ya bata wasu magungunan tare da fa
a'idarsu ta fito' kai tsaye part
in su "mummy" ta tsaya da motar ta saboda zata barbada wani magani ko da ayrah bata nan zai mata aiki tana gama barbada wa kuma mai aikin mummy tazo ita kuma tai shara gun...
Zaune suke a palon kaka abdulraham da abdallah
in sai mummy Abba mami dadyn su abdallah
in sai ayrah dake gefen kaka...Abba ya ce'' gaskiya ayrah ki canza hali bana so in maki wani dukan da zaki
asa tashi ko kuma yayanki don wallahi bazamu maki sauki kan karatu ba kinji mai nace maki??
ta daga kai a karo na ba ada
i ta ce'' don Allah ya abdallah kai hakuri in sha Allah nadaina irin haka"
Shiko abdulraham ma tausai tabashi don shi mutum ne mai tausan
an uwan nashi ya ce'' Abba tunda ta bada hakuri ai ya kamata a hakura dai"
Sai a Sannan mami ta ce'' ai wannan yarinyar bata jin magana abdul kaduba kaga kusan watan su biyu a gida ana hutu' amma wai yau ta kasa komawa school saboda bata san makaranta ina dalili idan aure take so ai mata mana sai kashe ku
i ake amma bata karatu"
Ita dai mummy bata ce komi ba saboda ita ce yar ta ta fari.....kaka ta fasa kuka ta ce Yanzu nan "amadu kai da yaranka kunzo kun tasa mu ni da baiwar Allah da bata da lafiya kuna ta mana bala'i don Allah ku cinye mu ku huta"
dady ya taso kusa da ita ya ce" inna ki hakuri bamu yi haka don mu bata maki rai ba' amma ai mana uzuri munyi kuskure"
kaka ta ce" dallah tafi can kai da kazama mijinta ce kana jin matar ka tana ma takwara mummunan fata amma ko kai magana, da kyar dai suka samu suka bata hakuri"
*
arfe 4pm ta ce ma kaka bari taje part din mummy domin ta debi kaya ta dawo nan
Kaka ta ce'' to kibi a hankali saboda naga wannan mungun yau da wuri ya dawo gida"
tana tafiya a hankali har ta shiga cikin palon ba kowa ciki ta shiga dakin ta ta debi kayan sawar ta wajen kala goma hatta na barci ta
auka ' ta kara fitowa zata koma can part ..... motsi yaji shima kan shi a ya fito daga kitchen saboda mummy ta tafi Barka sai dare' tana tafiya a hankali kamar munafuka!!
Ya daka mata tsawa ya ce'' uban mai kika zo
auka? Kedai zarah baki ji ko? Kin fi san ai ta Maki magana
aya' zonan wallahi kada in bata maki rai"
ta taho jiki na rawa ta du
asa ta ce'' ya abdallah barka da dare ta gaida shi cikin tsoro"
Ya kafeta da ido yana san gane mai take shiryawane ya ce'' daman baki canza kitso ba haka zaki koma school
in saboda ke kazama ce? Ina ku
in da na baku ku hidimar ku na gyara kafin ku koma?"
Kirjinta ya buga saboda ita ta kashe ku
in ta su "anisa" ne sukai kitso hadi da yin
unshi ita kuma ranar sun shirya sun fita ta kashe' nata har anisa na mata magana yanzu idan ya abdallah ya tambaye ta mai zata ce, yanzu ga ranar tazo ya bugan mata kai ya ce bake nake ma magana ba?
ta rasa
aryar da zatai' ta ce'' don Allah kai hakuri Allah ku
in ne na nema bangani ba' amma gobe zan tambayi Abba"
Yace biyu ni dakina wallahi ko na sa
a maki kamanni....
*
duke take gaban shi sai
walla take saboda tun
azu kusan awa
aya hannun take asa ma shi kuma zaune saman gadon shi yana danna komfiyuta a karo na ba ada
i ta ce''don Allah kai min rai bazan
ara ba gobe zan koma makarantar ma"
da murmushi a fuskar shi ya ce''au ke da baki da lafiya ai ya kamata ki warke, mai zai sa ki koma yanzu ai sai nan gaba ya furta yana dukan hannun nata"
Bayan kwana biyu da faruwar haka' tunda haka ta faru bata
ara bari sun hadu ba sai suka koma wasan buya...
Yau Alhamis ne kuma ranar duk ake haduwa a palon kaka zaune suke duk kan su sai ayrah da bata gun tana part
in su' saboda bata so su ha
u da abdallah wayar ya abdulraham ne ke hannunta tana game kaka ta ce'' alhamdulilah ina san yanke wani abu cikin gidan nan kuma bana san wannan abu ace an samu wani ya canza min shi...
Mummy ta ce'' in Sha allah hakan bazai faru ba da izinin Allah kaka' su dady dai shiru sukai suna jiran tsammanin abinda zai biyu ba"
ta ce''ina san a ha
a auren abdallah da takwara tane saboda ina san zumuncin mu ya
ara
arfi, ina so ku
ara rike junan ku don ko bayan ba ranmu zaku taimaki junan ku"
jikin abdallah kuwa zufa ce ta jike shi taya za'ai ace shi wannan ai ba zai yiyu ba' yarinya
arama ita ce za a bashi to ya yi mai da ita innalillahi wainna ilaihir raji'un kawai ya ke furtawa a cikin zuciyar shi ya tashi bai ma kowa magana ba ya tafi......
Kowa na palon ya yi Allah yasa alheri ita dai "mami bata so haka ba amma tasan duk asirin da take bazai sa dady yahana wannan abu ba, burin ta ayrah ta wulakanta sai tai zina ko zatai aure ita idan so samu ne ma kada tai auren ma"
littafin
albasa batai halin ruwa ba
na ku
i ne idan kina san cigaba da karantawa' zaki biya kudin ki don cigaba da karatun
200 ne
Account number
8108353370
Imrana dauda opey
Masu tura kati ta wannan number
08138012334
ALBASA BATAI HALIN RUWA BA