← Book details Albasa Batai Halin Ruwa Ba Part 1 Complete Hausa Local reading mode
READING PART 1 OF 4

Sashe 1

Albasa Batai Halin Ruwa Ba Part 1 Complete Hausa · about 5 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
https://whatsapp.com/channel/0029Vak8pyk2kNFnDsnEAZ2q
Albasa

Mariam ahmad
matar dear
Marubuciyar
Duhun daji
Rayuwar noor
Uncle j
Alhamdulilah ala kulli halin so wannan littafin banyi don wani ko wata ba so idan ya yi dai-dai da labarin ku arashine!!
wannan littafin ga baki
ayan shi da
aukar wane ga yan uwa na ku yadda kuke so dashi
Aminu Ahmad
Fauziya Ahmad
Nafisa Ahmad
Muhammad Ahmad
a hankali yake taka step
in benan da ke cikin palon kamar baya san tafiyar haka yake yin ta' wata Dattijiyar matar dake zaune kan kujera tana kallon alzajira tv ta
aga kai don tasan dai bai wuce "Abdullah domin shine ke irin wannan tafiyar"
ya sakko cike da isa kamar wani macce ya ce'' mami na ina kwana?"
Alhamdulilah son fatan katashi lafiya? Ya gajiyar aikin jiya?
an sosa kai don ta tuna mai jiya tana hana shi kada ya hukunta su ayrah amma dole sai da ya buge su' ya ce mami am fine ya nufi darling table ya zauna don yin
ari gashi ya kusa makara office"
Ko da ya fita cikin gidan kai tsaye sai da ya fara biya wa ta wani gidan marayu da yake zuwa everyday sannan ya tafi daga saman asibitin an rubuta *DR ABDALLAH HOSPITAL* da manyan ba
i mutane suna ganin motar shi suka taho kamar zasu cinye shi suna mai barka da zuwa tun ma kafin ya fito cikin motar
ko da ya fito da far
a a fuskar shi yake amsa masu gaisuwar nan ya fara ba wanda zai ba sadaka wanda kuma zai taimakawa da magani suka shiga ciki tare ko a cikin ma gaida shi ake yana amsawa kamar ba shine wanda yake daure fuska a gida ba!!
Ayrah
wallahi
mummy tunda ya buge mu Allah sai na mashi abinda zai ji haushi shima bazai bugi banza ba ya zauna Lafiya
mummy ta kalle ta ta ce
ayrah so kike ki jamun abin magana ko?? Nace ki hakuri wai shi abdallah
in ba wanki bane ko da tsaran ki ne tunda nace ki hakuri bazaki ba tom idan naji wata magana so am sorry ta fa
a tare da shiga bedroom
in ta
Anisa da ke gefen ayrah
in ta ce
anty ayrah please tunda mummy ta ce ki hakuri ki daure ko ba da
i kiyi Kinga dai ai hutun mu ya kusa
arewa mutafi school mu huta
Wacce ke gefe ta ce
barta ta
auke mana mataki kan shi ai mungu ne ya abdallah shiyasa yau ko bangaren ban
wana ba saboda shi
azu dai ina jin fitar shi aiki
an banzan
......haka dai suke ta fira abun su kuma duk ta abdallah
in ce saboda ta kurar da ya masu gashi yau zasu tafi
waye su kwana biyu saboda ranar Monday ne komawar su school..
Wacece ayrah
Ita ce ta farko a gun
mummy da alhaji
arami ta taso cikin so da kaunar iyayen ta da suke mata' alhamdulilah duk da san da suke nuna mata hakan bai hana bata tarbiyya ba sai dai tana wani halin da shi abdallah baiso wato rashin kamun kai ga kula maza barkatai sai yake ganin kamar ta bata tarbiyyar da su mummy suka mata, wannan shine dalilin da yake tsanar ta a fili daga ita mummy bata
ara haihuwa ba har ta hakura ayrah ita ba
a ce ga hanci tana da godon gashi wanda har gadon baya bata san kitso sai mummy ta matsa mata sannan anisa ta mata guda shidda ita doguwa ckamar kullum yau ma sun gama breakfast ta koma ciki da wayar ta tana game' sai kuma ta kunna data ta shiga group din su na makarantae siririya tana da cikar kirji ga kugu
After 1 month
Shirye-shiryen komawa school suke komi an kammala masu yau asabar gashi Monday zasu koma school" duk sauran yan uwanta sun yi kitso amma ita ko alamun tsifar ma babu wai ita sai taje can sannan zatai' gashi ya abdallah ya basu ku
in komi da wasu kudi daban su shiga super market su siya su ondi sai dai ta basu anisa ku
in suka tafi sai su siya mata, ranar Lahadi sai ta tashi da zazza
i mai zafi Sosai duk tai wani iri mummy ta ce lalle ayrah saboda da school zazza
i yazo ko tom nidai bazan ce komi ba ke da abdallah
ta tashi da sauri ta ce'' don Allah mummy na kumin rai please Kinga dai banda lafiya ni ko ranar Friday ne sai in tafi, Kinga ko kitso ban yi ba balle nayi kunshi ko mummy"
Abdallah ne ya dawo aiki ya shiga part
in su direct dakin shi ya nufa ya yi wanka ya fito ya gaida mamin shi....part
in su ayrah ya nufa yau mummy dambun shinkafa tai Mai da
i yaji zogale da gyada ya shiga da sallama' aka zubo mai dambun mummy ta
walla ma ayrah don ta zo ta dauko mai sobon da yake so!!
Ta fito
auke da cup
in class bata ga kafar shi ba ta zubar dashi jikin farin yadin shi....
Counties
Like
Comment
Share
Ya tashi da saurin ya falla mata mari tare da fa
in ke wace irin sauna ce ace kamar baki gani duba kiga yadda kika batamin jiki na!

wallar da take
arin dan newa ce ta zubo mata ta ce'' don Allah ya abdal...bai bari ta ida sa ba ya ce fice ki ban guri banza kawai..
sai da tafito' ne sannan ta samu bakin kuka ta zauna a Companyn gidan tana rusa kuka sai da tai Mai isar ta Sannan ta tashi, part
in kaka ta nufa tana shiga ta iske duk su anisa na nan suka zauna ana firar ban kwana saboda gobe ne zasu koma school....
Chapter 1 · 0% Book details