← Book details Albasa Batai Halin Ruwa Ba Part 1 Complete Hausa Local reading mode
READING PART 2 OF 4

Sashe 2

Albasa Batai Halin Ruwa Ba Part 1 Complete Hausa · about 7 min read

wance take kan gadon kaka jikin dai bata jin da
in shi har yanzu' ta tashi don tasha magani ta bu
e inda kaka ke aje dambun nama aiko ta samu abinta ta
auka sai ci take kuwa' sai da taji ta koshi sannan ta aje.... bangaren kaka kuwa tana ta fira abun ta ta tuna da ta aje nama tai sauri ta tashi har su anisa na mata dariya' shigar ta ke da wuya kenan ita kuma ta maida kwanon inda ta
auke shi kaka ta ce" ai Allah ya tuni asirin ki yanzu ayrah sai da kika ci mun abin nan? Kuma naga ai bake kika tsiya min ba wannan can Sarkin zuciyar ne ya siyomin amma sai da kika ci, Allah ya maki abinda kika min
ar nan wannan baki ci sunana
in ba kawai dai an sa maki ne"!!
Ayrah tai tsiru ta ce'' tom tunda ina jin yunwa basai na ci ba ai nima wata rana idan nayi ku
i zan sai maki wanda ya fi nashi ma"
..... tsaki ya buga ganin duk yadda ta
ata mai jiki' sai da ya gama cin abincin sannan ya sha ruwa a firish ya koma
akin shi, wata farar jallabiya mai
yau yasa ya zauna don ta
a mai shiri daman zai je zance ne gashi tai mashi wannan iskanci ya buga tsaki tare da kashe wayar shi ya kwanta'!!
Washe gari
ya abdulraham ne zai kai su saboda shi "abdallah" yau suna da meeting cikin asibitin shine dalilin rashin kai su' ta fito tana jin jiki ya kalleta ya ce'' auta lafiya naganki haka kamar mara lafiya, da yake duk cikin su ita ce
arama shine suke kiranta da auta''
ta ce'' ya Abdul wallahi zazza
i nake sosai gashi nasan idan ban tafi ba to ya abdallah duka na zai yi ta
arashe maganar kamar zai kuka ta du
a nan
asa..''
Ohh Allah ya furta ya ce'' masu Anisa su shiga bari a tafi da kayan ki in Sha allah sati mai zuwa sai ki tafi....kuka tafara ta ce ita ai mummy na ita ma ai ha
in bakin su
aya dashi tana nufin abdallah"
Matsowa ya yi kusa da ita ya dafa kanta ya ce'' auta ki shiru bana san kukan nan kinji ki tafi part
in kaka idan nadawo zan masu bayani kinji' tai masu Anisa sallama ta shige part
in kaka''
Ayrah
tana shiga da saurinta ta tura Kofar palon kaka dake can kan gado ta ce'' waye ne zai cire min kofa ta saboda rashin tsoran Allah?" ta taso da saurin ta don ganin waye ta ce a'a ayrah ke baki tafi bane naganki nan lafiya"
ta fa
a jikin ta tasa kuka...ta ce'' don Allah kada ki karya min kafa cikin sakanni ta gama kukanta, ta dago idanun ta da fuskar ta sunyi ja ta ce kaka banda lafiya fa tun shekaran jiya amma mummy da ya abdallah wai sai natafi a haka' bana san karatun ne shine nake karyar ciwo wai"
Salati kaka ta rafka ta ce'' kashe ki su ke san yi kenan haba don Allah' ai na ce ma amadu mahaifin ayrah a cire ku wannan makarantar amma ya
i abarku ta kusa amma an shilla ku can bakori haba don Allah kuma duk laifin abdallah
in ne"..
Allah kaka ni kaina nagaji da makarantar kwana amma nasan "ya abdallah
in nan mungun taurin kaine dashi"
kaka ta
an hadiye yawu ta
ara matsowa kusa da ayrah tare da fa
in to Yanzu dai tashi kije ki kwanta ki huta tabbas zan san yadda zanyi komi ya dawo dai-dai"
shiga ciki tai ta kwanta' don samun hutu.....
*
Abdallah zaune cikin office
in nashi yana juyawa hankali
wance gefen shi kuma ga glass cup na ruwan sanyi, wata nurse ta shigo tare da sanar dashi kowa ya hallara shi ake jira ruwan ya sha ya tattaro wayoyinshi guda biyu ya fito ya bi bayan ta!!
babban waje ne mai
auke da kujeru masu
yau da tsari' likitocin asibitin ne dukan su suna zaune suna jiran zuwan shugaban su mai adalci, yana shiga ya fa
a murmushin shi kamar ba wannan abdallah bane mai daurewa a cikin gida........wata kujera ce guda
aya mai kallon kujerun ciki yaje ya zauna kai sannan ya fara magana cikin harshen turanci, ya ce'' alhamdulilah alhamdulilah so ba maganar bata lokaci ba ne Yanzu' muna san zamu
ara ma'aikata ta ko wane bangaren in Sha allah' ku kuma zaku samu karin albashi mai tsoka fata na dai ku rike amana da gaskiya shine zai sa ku cimma burin ku na alheri...haka dai yai ta bayani masu bada shawara na badawa haka aka tashi daga meeting
in!!

arfe 8 30pm "mummy ce
auke da kwandon abinci tuwon samonbita ne miyar anta sai lemon da ayrah tai jiya saboda zata tafi school yau, wai sai ta masu na bankwana idan ta tafi su kewar ta' ta kusa zuwa kaka taji kamar ana ta kowa tai saurin mata nuni da ta shiga cikin
akin nata' da sauri ko ayrah ta tashi ta shiga sai ga mummy ta shigo da sallama a bakin ta ta gaida kaka cikin girmamawa sannan ta mi
a mata abincin sai taga takalmin ayrah ta tafito dashi yau zasu tafi school"
da mamaki a fuskar ta
auki ta kalmin sai "kaka bata bari tai magana ba tace na
ar rigamata ne fa' zasu tafi
azu shine tazo nan ita sai na
ara mata ku
i shi kuma ta
auki nawa wai yafi
yau ta barmin wannan".....ita dai mummy bata yarda ba ta ce ai sai dai Allah ya shirya mana; kila don ana kiranta da auta take wannan ta
arar!
Bokari
arfe 3pm suka isa bakorin Federal bakori kenan' wacce take garin funtua makaranta ce ta kwana kuma akwai
an jeka kadawo a school
in har ci ya abdulraham ya shiga da motar sannan ya
ara masu ku
i kan wanda aka basu a ka fiddo da kayan su duka, da na ayrah wasu
awayen su suka kama masu suka shiga da kayan hostel
in su' ita ma ayrah suka kai mata nata tare da shirya mata su a kwanar ta sannan ya tafi suma kansu basu ji dadin tafiyar shi ba gashi ayrah bata zo ba, wata
awar ta dake jeka kadawo na school
in ita ma kanta ta damu saboda kwanar su
aya da ita....
Yana
aukar hanya sannan tunanin "abdallah ya dawo mashi kai yanzu mai zai ce mashi don shi kan shi yana shakkar yayan nashi haka ya
auki hanyar kano"
*
Abdallah na fa
a maka ka fita hanyar yarinyar nan mana a'a dole ne sai kasata tai ilimi ne?? kai wane irin mai taurin kaine!
Murmushi ya yi tare da fa
in "mami ita fa
anwata ce ya kamata in sata tayi mana' saboda Abba {amadu} ya wakiltani matsayin mai kula da karatun su shi kuma Abdulraham mai kula da fitar su, Kinga yau ma
acin meeting ai dani zan kai su"
Wannan maganar da ya yi ta
ara bata mata rai ta girgiza kai tare da tashi daga gun bata ce mai komi ba, ta nufi
akin ta.
Shi wannan abu na bashi mamaki' mainene yasa bata cire anisa bata cire salma wannan fa akwai alamar tambaya, saboda matsayinta Na uwa dake gun shi yasa ya kauda wannan tunanin..
Kaka ta ce'' ke kinji ni da uwar ki zata min rashin kunya wai wannan takalmin ki ne ai na manta baki
auke su ba da zaki shiga ciki ki boye''
da
yale da dariya dai-dai lokacin kuma abdallah ya shigo palon....
basu ji shigowar shi ba sai jin saukar maganar shi sukai cikin kunnen shi' ayrah tana
wance kan gado kan ta a jikin kaka ita kuma kaka ta jin gina da fuskar gadonta .....da sauri ayrah ta tashi ta matsa can karshen gadon saboda tasan idan ya kamata zai mata dukan da zata ji jikinta' ya ida shigowa cikin
akin da mamakin shi ya canza fuska ya ce'' ayrah wai mai ke damin ki ne kina da hankali kuwa?"
Kaka ta ce''.....
idan kina san cigaba da karanta wannan littafin zaki biya 200 ne kacal
account number
8108353370 imrana dauda opey
Sai ki tura shedar ta wannan number
08138012334
*Albasa*
Chapter 2 · 0% Book details