Sashe 5
Akan Pre Weeding Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
"Ban hana takoma ba kuma zata koma Amma kusani Aure bawasan yara bane da za'a tara kaya da Angama wasan Akwashe Idan za'aci gaba kuma Adawo Asake zubawa, Aure na nufin ibadar Allah badan jindaɗi kawai, Sannan mundawo kan wannan banzar Al'adar wai *Pre_weeding picture's* tinwuri mutsarda wannan sha'awar ta wannan photunan domun ba Al'adarmu bace mu musulmai Wannan Al'adar ya hudawa ce da nasara sune keneman ɓata muna zuri'a daneman halakar damu kamar yarda suka ɓata muma mubisu muɓata wllh wannan *PRE_WEEDING PICTURE'S* ɗin haramu ne ba Al'adar musulmai bace ta kafurai ce Arna sune Akasani da dik wannan miyagun ɗabi'un Amma Abun takaici da baƙin ciki waishine ƴaƴanmu musulmai suke, to kunɗaukar harkar Arna taya zakuga daidai? Aiko kullum cikin ganin matsaloli muke wllh, Samun salamarmu ɗaya muwatsarda wannan ɗabi'ar,,,.. Sannan nadawo gareki, kece uwarta yakamata Amatsayinki na uwa Ace kinsan Abunda ƴarki ko ɗanki ke Aikatawa, kada kisaka ido kibarshi yayi kotayi dik Abunda taga dama ko kaga dama, kuma kada kibarshi yazura kansa cikin wannan muguwar Al'adar wai *pre_weeding picture's* ɗin So maganata taƙarshe Allah yasa mudace kuma Allh yabaku zaman lafiya,"
Da Ameen suka Ansa,
Abba Yace,"Kuma kaima kadaina yanke hukunci cikin fushi koda yaushe kazama maiyawan Uzuri kuma kaima kaji tsoron Allah yanzu dai basai munbaku shawarar daina pre-weeding pic ba saboda da idanuwanku kuma dukanku kunga Darasi *AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* ita Anfasa Auranta kuma sunanta yaɓaci ke kuwa Anrabaki da mijinki sannan kaima dakayi kashiga damuwa dik *AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* Ɗin,"....
*©©©©©©©©££££©££©©©©©©©©©©©©©€®®®®®®®®®®¥¥¥¥*
_BAYAN WASU SHEKARU_
Komai Yasauya Ayanzu Ameera nada yara 3 inda Surayya keda 2 soyayya suke sosai kowacce da mijinta saidai tayakice Naxla Arayuwarta, naxla kam yawan samun suka da chara yasa tahaÉ—iye zuciyar ta take tamutu,, sosai mutuwar ta tsayawa Surayya Yanzu haka tana zaune A palourn ta tana zubda hawaye,
Shigowarsa kenan yadawo daga office yaransu kuwa suna wurin Umma tana fama dasu, ganinta hakan baƙaramin ɗaga masa hankalin yayi ba, ƙarasowa yayi kusa da ita yazauna daf da ita Yace," My baby na meke damunki? faɗamun,"
Cikin sheshsheka Tace,"waifa Naxla tamutu kena bazata sake dawowa yanzu shikena daÉ—a," tasake rushewa da kuka tayi....
"Comon my baby, kimata Addu'a Allah yagafarta mata bazata so wannan kukan ba kidaina nima banasonshi, Yanzu kitashi muje musake É—aukar *PRE_WEEDING PICTURE'S* ko,"?
Yaƙare maganar yana ɗaga mata gira ɗaya.
Turesatayi daga jikinta tana faÉ—in *,"AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* Ai nayi hankali kuma naÉ—auke darasi wllh,"
Yana dariya Yarungumota jikinsa Yana kissing ɗinta Haɗida Faɗin Nikaina naɗau darasi *AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* Insha Allah Mundaina wasunma dazasu ɗauke shawararmu dama Darasinda *MUJAHEEDAH MATAR MALAM AMMYN KHAUSAR HEEDAH HYDAR OSTHMAN TAURARUWAR ROYAL* tako yamuna Allah yasa muɗauka kuma ya Amfanemu, Ameen...……………………
NIKANA NACE AMEEN..………………………
```TAMMAT BIHAMDULLAH```
*ðŸ“📚* *Allah kabamu ikon É—aukar darasin da keciki maikyau mara kyau kuma muwatsar.,, (Wannan littafin na koyarda damu kuma yana tinatar damu Akan Al'adun banza na yahudawa damuka É—auka muka É—aurawa kanmu mu musulmai, Asalin waÉ—an nan photunan daga Arna ne sune Akasani dasu Amma Abun baÆ™inciki da takaici shine wai mu musulamai yaran musulmai muke wasu iyayensu nasane sunbarsu to kusani PRE_WEEDING PICTURE'S Haramun ne wllh haramun ne sunsaÉ“awa shari'a da doka musamman garemu musulmai, kusani Annabi Muhammad S.A.W Yace<<MANTA SHABBAHA MINHU FAHUWA RADDUH>>> ()DIK WATA AL'UMMA DAKE KAMANCECE NIYA DA WATA TOKUSANI TANA CIKINSU,,"")))))) Yasalam kenan idan bamu daina ba muma É—in kamar kafiran muke kuma za'a tadamu cikinsu, wannan ba faÉ—ar Mujaheedah Ammieyn khausar bace faÉ—ar Ma'aikin Allah ne, nikawai nayi Æ™oÆ™arin tinatarwa ne, dama ita tinatarwa Muminai Æ™aÉ—ai take Amfana... Kundaiga AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S ÆŠIN IRIN BALA'UKA DA TASHIN HANKALINDA SUKA FAÆŠA MUSU, inafatan yazama izina ga Æ´an baya mudaina wannan muguwar Al'ada.....*
```Waɗanda nataɓa silar wannan littafin dan Allah kumun Afuwa waɗanda nama daidai kuwa ina gdy da comments ɗinku dayawan bibiyata Allh yabar ƙauna niɗince dai Taku Mujaheedah Matar Malam Ammieyn khausar.. Heedah Hydar osthman tauraruwar Royal star writer's.... Marubuciyar......FAHAT HOT LOVE.. SAINA KASHE MIJINA... BARRISTER KHALEEL... SO SIRRIN ZUCIYA... ZUCIYAR NAMIJI... SILAR ƊA NAMIJI... RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA... AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S... ALL IS FREE BOOKS....... MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" BAƘIN KISHI "PAI BOOK" DOCTOR HEESHAM "PAID BOOK" ABBAKAR SARAKIEY PAID BOOK" ALL IS PAID BOOKS..…………………………………………………………
_INAJINJINA GADIKAN ƳAN ƘUNGIYATA TA ROYAL WRITERS_
*AKODA YAUSHE DA BASIRARKU NAKE TAKA RAWA MASOYANA*
_BASEERATA ITACE ARZIKINAðŸ˜_
*WhatsAp number 07064904617 or call 07031012948*