Sashe 2
Akan Pre Weeding Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"kingani ba maryam wannan shegiyar ƙawar tata wanda nake baƙincikin ganinsu dik ta ƙarasa ɓatamun ƴa ke kuwa kinzuba ido to wllh kusani bazan ɗauka ba wllh, kuma muddin wanda yaƙiji wllh bazaiƙi gani ba,"
Fuuuuu yabar wurin
"kingani ba nikam in Surayya bata kashemun Aure ba wllh nayi Arziki," cewar Umma tana barin É—akin.....
*HABILA PALACE* Ƙasaitaccen murin shaƙatawa da shan ice-cream Acan nahango Ango Sahir da Abokansa biyu suna yaba photunan,
Banda Muba da yaja fuska gefe
Sahir Yace ,"Waike photunan basu maka bane naga bakayi magana ba Akai,"?
"to mezance saboda Allah wannan ai ba Abun yabawa bane Abun haushi da ɓata tarbiya waiji kuba Aure ba amma kunwani riƙe juna, Wai *FREE WEEDING PICTURE'S* Wannan ai haramun ne wllh,"
"Allahu Akbar!!! mlm Muba mubarak,"
Tintsirewa da dariya sukayi dukansu,
Yazid Yace,"Amma dai gaskiya Wannan yarin yar Ƴar iskace gaskiya!,"
A É—an fusace Sahir yace," kamar ya Æ´ar iska kasan Æ´ar waye waima,"?
Shafa guntun gemunsa Yazid yayi "Ai ita ƴar iska baruwanta da zaman iyayenta nagari sarai nasan babanta malami ne amma da taɗauko halin Uban nata aibazata biyeka wannan ba kakuwa san matan kirki kamilallu bazasuyi wannan ba, inda ba ƴar hannu bace ai bazata yarda ba wllh wama yasani ko wani yariga ka sanin Abunda ke ƙasan,"
Aikuwa suka saka dariya banda muba dakecewa ,"kumata zato maikyau fa,"
"Wllh ƴar iskace yanzu koda wasa kana tinanin Ƴar'uwarta Amira ta aikata hakan,"?
GyaÉ—a kai muba yayi Aransa yana gasgata maganar Yazid koba komai yasan surayya batada kamun kai Amiransa tafita...
Sannu Ahankali Zuciyar Sahir tafara ɗarsamasa Wasu Abubuwan Game da Surayya.........………………………………………………………………………………………
[KUMUN AFUWA DASAMUN GAJEREN PAGE INA BUSY NE WLLH SABODA YAU AKE KAWO ENGAGEMENT ÆŠIN YAYATA *WEDNES DAY 8/6/2022 JUN* KUTAYAMU MURNA DA FATAN ALKHAIRI]
_BASEERATA ITACE ARZIKINAðŸ˜_
WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948
*AKAN FREE WEEDING PICTURE'S* _FREE BOOK_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MALAM, AMMIEYN KHAUSAR... HEEDAH HYDAR OSTHMAN.... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITER'S_
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAÆŠAKARWA HAÆŠI DA NISHAÆŠANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S âœðŸ»ðŸ“šâœ¨â✨ ASSOCIATION RUWA ƘAÆŠAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```
_ðŸ‚"ALƘALAMINMUðŸ–‹ï¸ Æ³ANCINMU"ðŸ‚_
*GAJEREN LABARI*
*🅿ï¸29&30*
*SHARING RA'AYINE MAI RA'AYI ZAI IYAMUN KUMA INA GDY GAMASUYI MUSAMMAN DAN ALLAH*
A gidansu mubarak Ankai kayan Aurensu da Amira za'a haɗe bikin nasu da Surayya dik iyaƙoƙarin su Surayya Akan Amira taje suyi *FREE WEEDING PICTURE'S* Sam taƙi Amincewa,
Shikanshi Abun bawani damunsa yayi ba hakan yasa Suke musu ɗaukar ƙauyawa dikansu...
A yanzu Sahir yafara zargin Surayya dan lukata da dama yakan ganta A medi'a har mamaki yake idan yaga photunan ta Awata wayar itace startus itace kan d.p.
Yau Akafara program É—insu dik wata bidi'ar sukawai keyi banda Amira dan takafe baza tayi ba, dan Addini bance hakan ba,
Su Surayya kam Ansheƙe Aya Anci Ansha Araya Anwatsa medi'a,
Yaune Ake É—aurin Aurensu kowa ya hallara Baban Angon kawai Akejira dama Angon.
Acan gida kuwa Aiba sai balbalin masifa yake Akan bazai yarda Sahir ya Aure Surayya ba shidai baisonta yarinyar bata masa ba Ayanzu yaga yarda *FREE WEEDING PICTURES* ɗinsu yazaga duniya kuma Abun bawani shawa yarinya ba kamun kai cewar Abba da ransa yake ɓace yana kallon photunan da wayar tasa......
Kan Sahir Aƙasa Azahiri yana son surayya saidai shima Ayanzu Ansoma ɗarsa masa kokwanto Akanta kuma da Alamar gaskiya sam batada kamun kai.
Mariya Mahaifiyar Sahir Tace,"Amma idan laifine ko É—anka nada laifi dan tare sukayi photon ai kuma shine Ummul Haba isu dik wani tambaÉ—ewar *FREE WEEDING PICTURE'S* Wllh cikin É—ari maza keda 98/100 parcent dan idan yace bayaso wllh baza'ayi shiba amma kaga ai suke zuwa suna É—aukar mata Anazuwa Ayi ai,"
Lami ƙanwar Mahaifiyarsa Tace,"kinyi gaskiya Amma ni Aganina matana ma nada nasu laifin wallh hakama Iyayen nasu, hujja itace Engagement ba Aure bane Ace daga Ankawoshi saikiga Iyayen matan sundaina nasaka ido kan ƴarsu da saurayin kuma samarin ƴanzu ƙiris suke jira su tabbaka ta'asa wasuma da sunan Engagement ɗin wllh suke ɓata ƴaƴan mu sannan saiku kira yaron kufaɗa masa kufa bazaki bar iskancin nan na *FREE WEEDING PICTURE'S* ba idan yanason hotuna da matarsa baku hanaba bayan Anɗaura sai suje suyi nan ma sukiyaye sakashi medi'a,"
Ajiyar Zuciya Abba yasauke "kenan dai innafahimce ku nabari AÉ—aura Auren,"?
"Eh Alhaji baikamata Amusu hakaba laifin na Æ´arsu ne bawai nasuba,"
Jinjina kansa yayi kafin Yace,"Bari naje kaima kasameni can daga baya idan kagama shirin,"...………………………………………………

*🅿ï¸31&40*
Yana komawa É—akin yayi kwanciyarsa.
Yazid Yace,"Ah meye nakwanciya bayan kowa ya halla gun ɗaura Auren ka? katashi muje kada muƙara yin latti tinɗazum a Sarkin Azarɓaɓin nan Yakai yanata kiran wayar ka wai muyi sauri,"
Mtswww dogon tsaki kawai yaja yamaida idansa yarufe zuciyarsa zafi takemasa shidai Ayanzu baiƙi Afasa Auren nan ba wllh,.
Da mamaki Abbas Yace,"meke damunka yaufa ranar farinciki ce meye nadamuwa kaida Masoyiyarka Surayya ce fa,"
"Kunga malama kun Addabi Rayuwa ta wai uwatace ita Haba kurabu dani bazani ba!,".
Kallon juna sukayi cike da mamakin meke damunsa ne wai,
Wayarsa tayi ƙarar shigowar saƙo,
Miƙamasa Yazid yayi "Gawayarka Anmaka text fa gashi Anata damunka da kira katashi dan Allah,"
Kamar bazai ƙarɓa ba kuma saiya ƙarɓa yaduba sabuwar number yagani Anturo saƙo
_KANA DAF DA CUTAR KANKA SAHIR AMMA DAN GANIWA IDANUWANKA SAIKA DUBA SAƘONA TA WHATSAPP ƊINKA_
Hannunsa harwa yake yayi saurin shiga WhatsApp É—in ya buÉ—e data ganin Number yasa yashiga message É—in, Abun mamaki da firgitarwa Surayya yaga ni jikin photon.
sanye take cikin farin yadi maitsantsi tasha make up tayi masifar kyau saidai dik rabin breast É—inta kusan Abayyane suke saboda style É—in É—inkin bako mayafi kawai tasha É—ankwalin net gashin kanta dik bayyane, tana yima wani saurayin dake kusa da ita Murmushi yana Atsaye yana mata murmushi,"
Dik ilahirin jikinsa ya mutu take jikinsa ya hau karkarwa, Afili Yafurta "wllh bazata sakuba nafasa Auren wllh nafasa,"
Baiko saurare su Yazid dake tanbayarsa lafiya ba yazura wayarsa Aljihunsa Afirgice yabar É—akin,
Yana fita yashiga motarsa A 360 yabar wurin ,
Suma hawan É—ayan motar sukayi sukabi bayansa A tsorace ganin irin gudun da yake tafkawa.
Yana ƙarasawa daidai lokacinda yafito daga motar yana ƙoƙarin kutsawa cikin jama'ar danganin yada katar da ɗaura Auran Amma ina.. lokaci yaƙure Shelar mutumin yada katar dashi dayake faɗin _AURE YA ƊAURU TSAKANIN SAHIR USMAN DA SURAYYA IBRAHEEM AKAN SADAKI NAIRA DUBU ƊARI_
Wata irin hajijiya Yaji baitsammani ba kawai yafaÉ—i gurin.....................

*🅿ï¸49&50*
Cikin tashin hankali su Yazid suka É—aukeshi zuwa Asibiti dan su Abba naciki basu ganshi ba,
tashi zaune yayi haɗide dafe kansa dake sara masa yayi Ahankali yamiƙe tsaye lokacin Aƙalla 8:30 p.m,
Yazid "Inaza kaje ne baksan bakada lafiya ba,"?
"Ciwon dake damuna A zuci Yazid yafi wanda kedamuna Ajikina wai da gaske AnÉ—aura Auran nan dani,"?
"Ƙwarai kuwa" cewar Abba dake shigowa ɗakin,
"Meke damunka da Yazid baikirani yaga yamun ba Anan zakayi ta zama? kana tinanin dakwai Abunda zai ruguza Auran nan? Hunmmmmm kana hauka Ai baka isaba koma wane dalili gareka bana buƙatar jinsa yanzu inamai Umartarka katashi kaje kabar Amarya itaƙaɗai,"
Yana gama maganar yafice,
Badan yasoba suka nemi sallama sannan sukawuce dakatar dasu yayi dacewar baya buƙatar rakiyar yatafi Abunsa........
Acan ɓangaren Amarya kuwa Abun yazama na tsegumi Anɗaura Aure Amma ba Ango Anyako Auren bana dole bane? haka dai Akayita cece kuce da gulmar.
Sosai Abun yaɓata ran Surayya dama Akwanakin nan tana ganin Wasu canji Atare dashi to amma ai wannan walaƙanci ne Ango yaƙi hallartar ɗaurin Aurensa,,,
Nazla kuwa ƙara zuzuta lamarin kawai take...
Kiransa tahauyi Amma sam takasa samu.
Akakai kowacce gidanta, Har Abokanta sukawatse ba labarin Zuwan Ango taci kuka sosai wannan Aibaƙaramin walaƙanci da tozartawa bane.
Har bacci yasoma ɗaukarta taji ƙarar buɗe gate dashigowar motar sa Buɗe idanuwanta tayi haɗida kallon Agogo 12:30 ne, fitowa tayi palourn daidai lokacin shima yashigo yana rufe ƙofar,
Cikin Rawar Murya Tace,"Sahir meyasa kamun wannan walaƙancin haka,"?
Ko kallon inda take baiyi ba yawuce É—akinsa kawai..................

*AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* _FREE BOOK_

*🅿ï¸55&60*
Durƙushewa Agunta tayi tasaki kuka maisauti Itadai batasan tamasa wani Abu ba, kuma iya saninta tasan yana sonta sosai Amma meyasa da rana tsaka zai sauya mata haka? kodai halin nasu ne nayaudara na maza zai nuna mata bayan ya mallaketa? Tajima tana kukan kan takoma ɗakinta takwanta tacigaba da kukan Ahakan har bacci yaɗauke ta,
Dik kukan da tayi A palourn yanajinta Tausayinta yasomaji har ya miƙe zaije inda take take idanuwansa suka soma haskomasa pic's ɗin nan da Akatura masa komawa yayi yazauna Afili yafurta "kincutar da zukantanmu Surayya kin zubda tarbiyar iyayenki kin ruguza ƙimarki da soyayyar ki A idona wllh na tsaneki," Hawaye masu zafi suka sauka A idanuwansa nadamar Auran take dama Yasani natsatstsiya zai Aura daya sani dabai bari kyanta yaruɗeshi ba, Ahaka dai batare da shima yaci komai ba yanata faman saƙawa da kwancewa har bacci yaɗauke shi,..