Sashe 3
Akan Pre Weeding Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aɓangaren Amira da Mubarak kam sosai suka raya darensu da soyayya haɗida tattalin junansu..
Ummansa ta Aiko musu Abinci tana ciki tana baccin gajiya shine yaƙarɓa yaɗora kan daining dama Driver ne yakawo Abincin ,
Zama yayi kan daining ɗin yafara cin Abunsa dik da ƙasan ransa yana tinanin koya take yanzu?
Saukowa ƙasan tayi Yana sanye da yadi fari sol wanda yaƙara bayyanar da kyansa,
Itama farin yadine yasha É—inkin doguwar riga wanda yamatse ta tsam yafito da yanayin halittarta tayi kyau sosai saidai idanuwan nata sunyi ja sosai Alamar taci kuka,
Tausayinta yaÉ—arsu A zuciyarta Amma yadage yaÉ—auke fuskarsa amma fa tamasa kyau sosai.
Ƙarasowa tayi inda yake harƙasa ta sunkuya tagaidashi,
Kamabar bazai Ansai ba kuma saiya dake Ya Ansa da "lafiya" yafaɗa Ataƙaice yana cigaba dacin Abincinsa,
Janyo kujerar da ke facing É—insa tayi tazauna tazubawa Abincin ido kawai Amma takasaci,
É—ago kansa yayi ganin bata zuba Abincin ba haÉ—a ido sukayi, narai narai tamasa da ido tanason fara kuka,
Aikuwa yamiƙe yana ture Abincin gabansa yana ƙoƙarin barin wurin,
Da sauri tamatso tariƙe ƙafarsa tana matso hawaye "Dan Allah Sahir kadaina mun irin wannan horon wllh yamun tsanani, laifin me namaka? tinda nazo gidanka bansan farinciki ba, kaƙi halartar ɗaurin Auren mu nasha tsangwama da zagin mutane Akan wannan sannan Ankawo ni gidanka nanma kaƙi kulani wannan shine sakayyar soyayyar da namaka da wadda kake mun? Haba sahir idan laifi namaka dan Allah kafaɗamun kamun Afuwa wllh nakasa jure wannan hukuncin naka dan Allh kayi haƙuri,"
Taƙarasa zancen cikin matsanancin kuka....
Sosai yaji tausayinta Amma tina pic ɗin yaƙara kular dashi, fisge ƙafarsa yayi yanajan dogon tsaki yabar gidan gaba ɗaya.,
Itakuwa zama tayi Anan tacigaba da rera kukanta................
(((((Godiya maiyawa gareki sister Shamsiyya lawar gandi naji daɗin tarbar da kikamun Amun ngd sosai Allh yaƙara muku zaman lpy keda Ahmad ɗinki, kuma Allh ya sauke ki lpy muzo cin Alale💃💃💃💃💃 Mujaheedah nayinki over wllh Allah yabarmu tare🥰💃💃))))))
_BASEERATA ITACE ARZIKINAðŸ˜_
WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948
*AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* _FREE BOOK_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MALAM, AMMIEYN KHAUSAR... HEEDAH HYDAR OSTHMAN.... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITER'S_
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAÆŠAKARWA HAÆŠI DA NISHAÆŠANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S âœðŸ»ðŸ“šâœ¨â✨ ASSOCIATION RUWA ƘAÆŠAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```
_ðŸ‚"ALƘALAMINMUðŸ–‹ï¸ Æ³ANCINMU"ðŸ‚_
*GAJEREN LABARI*
*🅿ï¸69&70*
Yana fita direct inda suka saba zama yaje neman guri mara hayaniya yayi ya zauna yafaÉ—a kogin tinani,
Yazid ne ya ƙaraso gurin yayita Magana shida Muba Amma ina sahir yayi nisa cikin tinaninsa sam baijinsu,
bugun ƙafaɗarsa Muba yayi yana zaman yana fuskantarsa "Abokina meke damunka haka,"?
Ajiyar zuciya ya sauke tare da murmushin yaƙe "Bakomai, kawai nazo naɗansha iskane kuma nayi kewar gurin kunsan sabo,"
"Sahir ƙarya bata maka kyau saboda tinfarko kai ba maƙaryaci ba plzz kafaɗamana meke damunka mufa Abokan kane tinna yarinta," Cewar Muba...
"Sosai gaskiya Muba yafaɗa kumani Aganina yakamata Ace munzarce Abokai munzama Ƴan'uwa,!".
Cewar Yazid.
Ajiyar zuciya ya sauke ," Hakane kuna da gaskiya kunzaman kamar yan uwana naÉ—auke ku Amma kawai dai kutayani Addu'a dan Allah,"
"Shikenan Allah yamana maganin damauwar mu,"
Cewar Yazid.
Da Ameen suka Ansa,
Dagana suka ɗauko wata fira daban dik da Muba ya fahimce matsalar Sahir daga gidansa ne Amma saiya share hakan baihana yaƙudiri kawo musu gyara cikin matsalar tasu ba..
Kwanaki sunci gaba da tafiya Ayanzu har hutun Sahir yaƙare haryanzu ko ɗakinta baitaɓa shigaba balantana wani Abu yashiga tsakaninsu, kuma baifaɗawa kowa Abunda keransa ba, dik muba yazo da matarsa juyin duniya yafaɗa Amma yaƙi, harda barazanar faɗawa su Abba Muba yayi Amma ina Sahir yakafe yaƙi faɗin komai Akai....
Akwana Atashi bikin naxla yazo, tindaga kan t.v, redi'o, mujallu, wayoyin, whatsApp, facebook, istergram, twiter, opera, 2go, tik tok, dai dai sauran su dik wata medi'a saida ta haska *PRE_WEEDING PICTURE'S* Na Auren Naxla da yakuba, Abunda yajanyo É—inbin cecekuce na Al'umma..
Zaune yake kan 2'Cter yana faman signing wasu file dake gabansa sanye yake da 3'quater bako riga jikinsa Ga Alamadai yanajin zafi Hankalinsa yana kan Aikinsa sam baiji sallamarta ba, kawai motsinda yaji gaban sana yasa yaɗago saiko suka haɗa ido, kallon idan juna suke, kowanne cikin tsabar ƙauna da missing ɗan'uwansa bama kamar ita, tayi rama sosai, shikanshi yarame Amma tata ramar tafi tashi fitowa,
Har tsoro saida yaji ganin irin ramar tata dama haka tadawo shifa kusan sati 3 baigantaba sunan suna gida É—ayane kawai Amma sam baya son ganinta wani lokacinma mantawa yake tana gidan wllh,
Saurin ɗauke idanta tayi dan bata taɓa ganinsa hakan ba sai yau bashiba kowanne namiji ma bata taɓa ganinsa hakan ba,
Shima ɗauke kansa yayi yacigaba da aikinsa zuciyarsa naɗarsa masa tausayinta Amma sheɗan yanason firƙarfinsa dan pic ɗin ne yashiga tinanowa take yahaɗe rai,"Malama lafiya kika zo kikawani sani gaba haka,"?
Cikin rawar murya Tace,"A'a ba...ko...mai.. kawai... inason..kaban... izini... zanje bikin Ƙawata Naxla ne Anfara Ayau.,"
"Anfara iskancin ba, Ai tinda sheƙe Ayane dole kiri rawar jikin zuwa dagan kinga saiki haɗu da ɗan iskan naki ba, you are free zaki iya tafiya Dik dai wannan da yace Muguwar rawar zaitaka to zaiga miyagun makallata!!,"
Cikin mamaki darashin gano inda maganarsa tadosa ,Tace"Banba himceka ba Sahir me kake nufi,"?
"Kinga malama banason iskanci da raini wato kinrainani ko? shine harda neman nasake maimaitamiki magana ba, wllh tashi kibar nan yanzu kona miki Abunda bahalina ba wllh nadakeki na ɓallaki, kije kita zuwa ni ba ruwana!!!,"..
Ganin batada niyar tashi yasa Yamiƙe yabar gurin............. ......

*🅿ï¸79&80*
Bayar da ta iya tamiƙe tashirya ta tafi Abunta,
Yaune ranar ɗauren Aurensu Agidan nata Ake wunin bikin wasu wasu ƴanmatan kawai, Saifaman girka Abinci suke Aɗaura wannan Asauke Asaka wancan sam baida labarin shagalin Agidasa Ake, ita kanta batasani ba saida taga su Naxla da kayan girki da ƙawayensu Asannan suke gayamata gidanta zasu zauna, dik Adirare take dan Ayanzu talura Sahir yatsane Naxala fiye da da dama can bawani burge juna suke ba balantana yanzu..
2:30 daidai yadawo gidan dan nemawa kansa Abunda zaici yunwa yakeji dama bayacin Abuncin kasuwa yafison yaÉ—aura koda indomie ce yaci ko biscuits da lemu,
Tindaga waje yakejin ƙarar ƙiɗa natashi Agidansa da hayaniya Sun maida gidansa kamar Cluve,
Ransa yaɓaci danshi baima kawo bikine suke ba, Shigi yayi dama gate ɗin buɗe yake Yashiga ciki, Fuska ɗaure Yashiga palourn ga ƴanmatanan dik bawani ɗinkin Arziki jikinsu, yama kasa Ansa gaisuwar tasu direct ɗakinsa yanufa Abun mamaki wai ganin Naxla kwance take Yayi kan gadonsa daga ita sai Under kawai tajashi saman ƙirji hakan baihana bayyanar shatin kan nipple dinta ba,
Da sauri yaɗauke idanuwansa natsuwarsa na menan kwacemasa, Cikin ƙaraɗi yafara kiran Surayya! Surayya!! Surayya!!!...
Da sauri tazo ɗakin da gudu dan tana kitching tana aiki jikinta harwani ɓari yake, taƙaraso "gani"
Sam bata lura da Naxla dake kwance Ko Ajikinta tawani lafe kamar bacci take..
"Wannan wane irin iskanci ne Surayya? banida ƙimane A idanuwanki shine zaki barwannan Abar har ɗakina kuma kan gadona!,"
Sai A sannan taga naxla wani tana faman Bacci Abinta, ita kanta Abun yabata haushi Hannu takai taɗan ɗanamata duka daƙarfi "kitashi naxla meye haka? kinsan kayan da kejikinki kuwa? kumafa ɗakin mijina kefa ba matarsa bace dan Allah kitashi!,"
Tana wani miƙa tana ƙara banƙaro gaban tamiƙe zaune tana murza ido "Au to mene ne dan nazo nan? dan munzo gidanki zakimuna gori saboda wannan mijin dama baidamu dakeba ko hannunki yakasa taɓawa shine zakiyi kishi Akanshi? to bari mubar miki gidan naki yanzu,"
Surayya dai kasa magana tayi dan tsorace take ,
Sahir tini yabar Gidan gaba É—aya.....
Barin gidan sukayi suma banda dariyar shaƙiyanci ba'abinda naxla takeyi itada ƙawayenta dake zaune A palourn gidansu,
Rafsy Tace,"wataƙil daya dawo saki Uku ras zai aikamata,"
Fashewa da dariya sukayi,
Naxla Tace," Ayanzu kuwa nida Habib Auren ne zai É—auru,"
Rafsy "Sosai kuwa ba fashi,"
Aɓangaren Sahir kuwa ransa yakai maƙura gashi mai wannan number nayawan matsanta masa da photuna iri iri ga messarge marasa daɗi,
ÆŠaukan wayarsa yayi yakira layin Amma kashe kullum hakan take da Anturo masa text Sai Yaneme layi Amma kashe idan ma yayi magana A whatsApp É—in ba'a masa refly, Text yaturama Surayya kamar haka,.
_KADA KIBARI NADAWO NAGA WANNAN MUNAFUKAR FUSKAR TAKI NATSANE KI WLLH KIJE GIDANKU SAINA NEMIKI INKUWA KINSAMI FASIƘI KAMAR DAI KE TO KUYI AURANKU NABAR MASA KE_
Yana turamata yakashe wayarsa yanemi ticket yabar garin gaba É—aya, dan baison Abbansa ko nata yakirashi yaji dalilin Abunda yayi Kuma yanajin son matarsa Amma gsaskiya bazai iya zama da itaba....
Ganin text ɗin baƙaramun tashin hankali tashiga ba yau kukanma kasa zuwama ta yayi,
Ummansa Ce taje gidan tanason ganinsa Tayi kiransa bata samuba kuma taji labarin bajituwa tsakaninsu shine tazo sulhu, Anan tasameta cikin wani hali, ganin dasa wayar gaba tana hawaye kawai yasa taɗauke wayar taduba, ita kanta taji mamakin ganin text ɗin wai daga sahir ne, kiransa tafara Amma swich-off Ahaka suka ɗunguma zuwa gidna su Surayya Abba kam yace bakomai Allah yasa hakan shine Alkhairi, Abba Daddy da Umma sundage da dole sai sahir yazo Anji tabakinsa kuma sunbada haƙuri sosai ga iyayen nata,
Jin labarin baƙaramin daɗi naxla taji ba harda taka rawa, tana cikin wannan saiga Mahaifinta yashigo Aɗan fusace yana faɗa ,"Ni za'a maida mutumin banza kai wannan yarinyar bamu sa'a ba haihuwarki wllh,"
"Wai Alaji lafiya kadafa kama Æ´armu baki idan kai bakasonta ni inason Abuta ehe,"
"Eh hakane saboda kinɓata yarinyar ba, to bari nagaya muku *AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S* Ɗin Mijinta yamata sakin walaƙanci saki Uku bayan Anɗauran Nasu...............