Sashe 1
Akan Pre Weeding Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*AKAN FREE WEEDING PICTURE 1&5* _FREE BOOK_
```
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MALAM... AMMIEYN KHAUSAR... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE'S CE💃 HEEDAH HYDAR OSTHMAN_
*MARUBUCIYAR FAHAT, DR HEESHAM PAID, MAIZANAN KANTA PAID, BAƘIN KISHI PAID, ABBAKAR SARAKIEY PAID, ZUCIYAR NAMIJI, SAINA KASHE MIJINA, SILAR ƊA NAMIJI, BR KHALEEL, RAUNIN MACCE, SO SIRRIN ZUCIYA,, AND NOW AKAN FREE WEEDING PICTURE....*
_ƊAN ADAM AJIZINE KUMA NIƊIN YAR ADAM CE DOLE NAZAMO MAI MANTUWA DAMA AIKATA KUSKURE SABODA HAKA INA ROƘON ALLAH DAMAKU MASOYANA DIK INDA KUKA SAMENI DA KUSKURE KUMUN UZURI HAƊIDA YAFIYA....... INA ROƘON ALLAH YARDA YABAN DAMAR FARA WANNAN LITTAFIN TUESDAY 7/6/2022 JUN ALLAH YASA NA KAMMALASHI LFY INDA NAKEDA KUSKURE ALLAH KAYAFEMUN..... INAJIN DAƊIN BIYAYARDA KUKEMUN MASOYANA ALLAH YABARMU TARE_
*YABON GWANI YAZAMA DOLE INA MIƘA GAISUWA TA MUSAMMAN GAREKI SISTER SHAMSIYYA,,,,,, BAN MANTAKI BA MAICIKI MARYAM YUSEEF ALLAH YABAR ƘAUNATA GAREKU INASONKU SOSAI*
_INA JINDAƊIN YABO DAYAWAN SAƘONNINKU DANAKE SAMU MASOYANA ALLAH YAƘARA MUNA HAƘURI DA JUNA,,, INAJIDAKU ILAHIRIN ƘUNGIYAR ROYAL WRITE'S ASSOCITION,,,,, HAKAMA KU ƳAN GROUP ƊINA NA NOVELS OF MUJAHEEDAH GROUP TINDAGA KAN NA WHATSAPP HARZUWA NA FACEBOOK ALLAH YABAR ƘAUNA MUJAHEEDAH MATAR MLM NAYINKU OVER_
```BADAN JINDAÆŠI KAWAI NAKE RUBUTUNA BA DAN MUÆŠAUKE DARUSUKA MASU KYAU MUWATSARDA MARASA KYAU ALLAH KABAMU IKON ÆŠAUKA DA WATSARWA AMEEN```
_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_
____âœï¸ Wani matsakaicin gida na yada zango bazaka kirasu masu Æ™uÉ—iba kuma bazaka kirasu talakawa ba, Ciki na kutsa kai ganin mutane nata kai kawo ciki gadik kan Alamau dai Ana bikine A gidan.
Mutane dayawa nagani kowa da Aikinda ya keyi É—akin da nake jiyo shewar Æ´an mata nakutsa kaiciki,
Zaune gaban madubi na hango wata budurwa farace basosai ba sai faman kwalliya takesha bakin nan harkunne (Araina nace lalle Amaran yanzu haka suke sam basajin nauyi ko kunya ganin ranar bikinsu ce kamar dai Miemie Amaryar zamani littafin Salimat sani littafin yaƙayatu gsky 200 kawai zaka zaki biya ta mallaka maka shi)
Wayar ta tafara ringing Amira miƙomun wayata wataƙilma Sahir ne kekirana to kunjima baku gamamun wannan kwalliyar ba wllh"
Miƙamata wayar tayi tanaɗan rakata da harara,
ÆŠauka tayi Hello: baby kungama naku shirin ne,"?
"Sosai baby yanzu haka gamu ƙofar gidan naku kifito muwuce kawai,"
"Owk gani nan zuwa,"
Kit takatse kiran tana ƙoƙarin hanyo wani net ɗin gyale tana sakawa,
"Kungani gashinan yazo zamuje *FREE WEEDING PICTURE'S* So kujirani Anan idan nadawo maje gyaran gashi É—in,"
Ɗago kai Amira tayi taƙare mata kallo tsaf, Sanye take cikin wani Yadi mai net wanda Amare kesawa dik yawani ɗameta ɗinkin riga da skert ne ta ɗaure gashinta da ribom wanda tafidashi waje rabin gashin Suraiyya kenan dama kyakykyawa ce balantana gashi tasha kwalliya, "Yanzu Suraiyya saboda Allah haka zaki fita kibishi wai *FREE WEEDING PICTURE'S* da wannan shegen ɗinkin dubu dik jikinki waje fa,"
"Ikon Allah! to sokike nasaka hijab? ko naje nasa kayan mama,"? Aƙufule tayi maganar
"Ni bance hakaba Suraiyya Amma inason kifahimmata wannan *FREE WEEDING PICTURE'S* É—in bafa dole bane inshourt ma idan munduba hadith's wllh haramun ne,"
"Allahu Akbar! Ashe muna tare da malama bamu sani ba," Cewar Nazla data faɗa Awani sheƙe tana fari da ido
"Uwar malamai dai da sa'ido wllh wannan da itace Uwata ko yayata da bani tacimu ko numfashi zamuyi saita tuhume mu Akai! so kike nafasa konace masa bazani ba,"?
"Ba Maganar malanta Anan gaskiyace dai kawai nake faÉ—a muku wllh *FREE WEEDING PICTURE'S* É—in nan haramun ne dik lalacewar zamani ne yakawoshi dama halakat damu da yahudawa kesonyi, idan yazama dole kibari sai AnÉ—aura saikuyi Acan idan kuntare mana Amma yanzu ba Igiyar Auranki kanshi zakibishi wai photo? kuma da wannan Arniyar shigar? Haba suraiyya kada kibiyewa su Nazla wllh haramun ne hakan,"
Mtswwwwww dogon tsaki kawai taja batabi takantaba tafice Abunta, taƙofar baya tabi dan batason tahaɗu da Umma tasan Halinsu ɗaya da Amira dama Abba indama Ace sune suka haifeta tasan data fara wa'azin bakin layi..
Tana fita tahange motarsa shine ƙaɗai cike dan haka tabuɗe tashige Abunta tanamai masa sallama,
Ƙura mata ido yayi kamar wani maye kafin Yace" kinyi kyau Amaryata,"
ÆŠan fari da ido tamasa kafin tace,"kaima haka Angona, kaga muje kafin Abba yadawo kuma banason hankalin su yagano bana gidan,"
Jan motar yayi suka nufe Aƙasaitaccen gidan photon *MANNIR PHOTO GRAPER*
Gidan photon yahaÉ—u sosai Anan suka shiga sukaÉ—an zauna dan cike yake damutane Kafin Azo kansu......................
_OHH ANAN ZANÆŠAN DAKATA IDAN WANNAN LITTAFIN YAFARA MUKU TONAGA COMMENT'S MATAR MLM CE DAI AMMIEYN KHAUSAR......_
_BASEERATA ITACE ARZIKINAðŸ˜_
WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948
*AKAN FREE WEEDING PICTURE'S* _FREE BOOK_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MALAM, AMMIEYN KHAUSAR... HEEDAH HYDAR OSTHMAN.... TAURARUWAR ROYAL STAR WRITER'S_
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAÆŠAKARWA HAÆŠI DA NISHAÆŠANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S âœðŸ»ðŸ“šâœ¨â✨ ASSOCIATION RUWA ƘAÆŠAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```
_ðŸ‚"ALƘALAMINMUðŸ–‹ï¸ Æ³ANCINMU"ðŸ‚_
*GAJEREN LABARI*
*🅿ï¸10&15*
Saida layin yazo kansu suka Æ™arasa inda Ake pic É—in, Nanfa naga styel kala kala *(NIKAM MATAR MLM SAIDAI NACE ALLAH SHIRYA ARAINA NACE NIKAM BAMAI SANI YIN WANNAN HAUKAR DAN BAWANI ALBARKA KO DATTAKU ZUWA TARBIYA HAÆŠIDA TSORON ALLAH ACIKIN WANNAN TABBAS FREE WEEDING PICTURE'S NA YAHUDAWA NE AMMA GASHI SUN ÆATAMU MUN ÆŠAUKA KAMAR WAYEWA NE ALHALIN WANNAN ƘAUYANCINE GADIK WADDA TAKEDA TAUHIDI.... KUYI HƘR FA DAN TUNATARWA NAKE BADAN CIN ZARAFI BA ASANNU ZAKU GANO MANUFAR TAWA)*
Zama yayi kan kujerar da Aka tanadar dan ɗaukar pic ɗin, mai photon ya bata umarnin tazauna kan cinyarsa, bakunya balantana tsoron Allah tazauna shikuwa yawani naɗo hannayensa A waist ɗinta yariƙe ta suka zubawa juna ido Sannan Aka ɗauke photon,
Wani style yasake basu na sukama hannayen juna suna kallon junansu, Nanma sukayi yasake basu na rungumar juna, Kai wa'iyazubillah Allh kashiryamu Allh kaciremana wannan masifar ta free weeding Picture Acikin Al'ummar mu ta musulmai plzz kuce Ameen......
Haka dai suka ƙarashe rashin tarbiyarsu sukawuce gida saikusan yamma likis suka koma,
Koda takoma ƙawayen nata bakowa Amira ce kawai ta tarar A palourn tana Azkar ɗinta kammala sallarta kenan,
Ko sallama batayi ba dan da sannan tashiga kawai tafaɗa toilet tawatso ruwa tafito zane kawai taɗaura tahaye gado Abunta Tana miƙa dan tagaji sosai.,,
Kallonta Amira tayi Tace," Yanzu sai yanzu zakidawo? kuma bako sallama balantana kiyi sallah kinzo kinwani kwanta haba Surayya meyasa kike wasu Abubuwa wani sa'ir kamar ba Æ´ar musulmai ba,"?
Ɗagowa Surayya tayi cikin masifa da ɓacin rai tace," Kinfaye shishshigi wllh Amira banson Abinda kikemun wai ina ruwanki dani? ke zanma sallar? kinga idan batayani murna kikazo ba so kikoma inda kika fita kawai,"
A wannan lokacin ran Amira yafara ɓaci daga faɗar gaskiya? koda yake dama hakan Abun yake dik wani Mai Aikata badaidai ba idan kayi yunƙurin sanar dashi ko ganar dashi to jahilcinsa da ƙarancin tunaninsa zai hana ya fahimceka,
Batace mata komai ba tamiƙe Amma taƙudiri barin gidan zuwa gobe dan bazata iyazaman ganin wannan baƙin cikin ba.....
*WACECE AMIRA? MEYE ALAƘARTA DASU SURAYYA? WACECE NAZLA?â‰ï¸â‰ï¸â‰ï¸â‰ï¸*
Nazla Ƙawar surayya ce kanta narawa sam bata damu da Abunda yake yasaɓama tarbiyarta ba koma meye idan taga dama shizatayi Hakan yasami Asali tindaga mahaifinta daya sakemata ƙuɗi sam batada tarbiya Itace Rawa tik-tok facebook whatsApp istergram dadai sauransu, Sun haɗu da Surayya Awani mall ne tindaga ranar suka zama Abokai sannu Ahankali Nazla tajefa Surayya irin rayuwarta tasheƙe Aya suyi vide'o su ɗaura kan medi'a bawani Abu bane garesu Aganinsu wannan shine wayewar......
Amira ƴace ga Ƙanwar Mahaifinta Mlm sule tana da tarbiya sosai bata ƙawaye shiyasa sam rayuwarta takeda haske baruwanta da tallar kanta Amedi'a,
Abban Surayya na mugu son Amira dan kamun kanta da É—abi'unta na birgeshi hakan yasa dakanshi yanemi subarta tazauna gurinshi,
Sunshaƙu sosai da Surayya saidai Surayya da Nazla sungwalje rayukansu....
Kawo kayan Surayya da Akayine yasa Amira tazo tazo dan taÉ—an jima da komawa gida tan randa taje bikin saukar ta bata dawoba saida Aka kawo engagement É—in Surayya tazo, ......
Wannan kenan *BARI MUKOMA LABARIN*

_KUYI HAƘURI KUDA KUKE ƘOƘARIN GANIN NAYI AMFANI DA PRE NIKUMA INA AMFANI DA FREE BANASON GUJE ƘA'IDAR RUBUTU NANE KUMA ATURANCE IDAN ZAKA RUBUTA FREE WEEDING (F) CE BA (P) WURIN PRONOUSING NE ZAKUJI KAMAR P AMMA ARUBUCE F CE KUYI HƘR KADA KUGA KAMAR NAƘI ƘARÆAR GYARANKU A'A BANWUCE GYARABA KUMA NAGODE NAJI DAÆŠI INSON GYARA AKODAYAUSHE)*
*GAJEREN LABARI*
*🅿ï¸20&25*
Nazla nahango sai shewa take tana ƙoɗa kyawonda Sahir da Surayya sukayi, itakuwa saidaɗi takeji Akafin wani lokaci tuni Naxla tasoma yaɗa pictures ɗin Amedi'a Aikuwa Abunka da medi'a tuni sukafara yaɗuwa har inda nikaina banyi tsammanin zasu kaiba,
Amira na zaune tana faman bawa Abban surayya Haƙuri shida Umma dan ma gwandashi da Umma dan yafita ɗaukar zafi
"Wannan ai zubarmana da mutunci ne akan me za'a fita wannan iskancin daga engagement saizuwa tallan jiki dan ma tsabar iskanci wai *FREE WREEDIGN PICTURE'S* Ko Aina wannan banzar Al'adar tafito? koda yake kema da laifinki Maryam iyakacin ki sake ma yarinyar nan tana faman iskanci kinkasa hanata sai gantali datake cikin gidan nawa kuma Æ´ata ce haka wai,"?
Cikin jin haushi yaƙarasa maganar
Umma tace,"Wllh mlm bansani ba bansan sanda Akayi wannan É—anyen Aikin ba kuma inkaduba zamani ne yazo da haka kowama ai yanayi,"
" Zamani!? Zamanifa kikace Maryam, to idan wannan shine wayewar da zamanin to tabbas munshigo zamani mara kyau kuma mummunan zamani mara kyau kuma wannan banzar Al'adace ta ya hudawa da nasara dasuka zo suka ɓatamuna zuri'a, wai ke Amira ina surayya take ne yanzu,"?
Kanta Aƙasa cikin girmamawa Tace,"Abba tana tana tana......,"
"Amira ƙarya zakifara? kuma Akaina!,"?
Dasauri ta girgiza kai Tace,"A'a Abba tafita inda ƙawarta ne,"