kashi tamanin acikin dari na lalacewarta
Abin Tsoro Kura A Rumbu Part 1 Complete Hausa Novel · about 15 min read
musamman mahafiyarta ahaka har bacci ya
kwasheta.
Ji tayi mutum na shafata game da kuma
kamshin turarensa a firgice ta bude ido tana
kokarin tashi ya danneta yana shinshinata
kamar kare, sumbatu yakeyi wanda ita kanta
bata gane me yake fada ba, rigan jikinta ya
fizge da karfi ta yage ta fara ja kasa , wasu
zafafaran hawaye suka sauko mata tana
kuka tana rokonshi ganin da gaske yakeyi ta
fara neman kai da rayuwanta wani naushi da
ya sake mata sai da ta gigice ya wanka
mata sannan ya rungumota, “kimin shiru
kina damuna” tuni ta hadiye kukanta ta fara
jan numfashi haka ya yi abunda zaiyi cikin
nutsuwa sannan ya fita, tasan ta kwana da
maza kala kala amma wannan bawan Allah
tashi kalan da salon muguntar daban take,
domin sai da ya ji mata ciwo ko dai don
giant mutum ne oho mata, da kyar ta iya
mikewa tayi wanka, tana shirin sallah taga
wata ta shigo dakin “oga na kiranki” ko
kallonta bata yiba don bakin ciki hakan ya
kara tunzura yarinyan ta fita sai gata ta
dawo da maza kattai biyu, haka suka daga
Kaule cak suka tafi da ita gurinshi duk gurin
warin taba da giya, haka yasa ta zauna
agefensa ya rikota jikinshi, shi damuwansa
yaji ta ajikinsa.
Sai magriba ya bari ta dawo daki shima
karfe sha daya taji tafiyansa da sauri tasa
kwado ta danne kofan, gabanta kaikayi yake
mata wanda tana kyautata zaton ya saka
mata infection ne, ji tayi anbude kofan a
razane ta koma jikin gado, ya shigo yana
huci ya nufi kanta da duka da naushi “ban
ce miki kimin ladabi ba? meye ajikina da
baki so?? sai daya mata lukwis amma duk
da yazo sai data tureshi hakan yasa yakira
yaronsa daya “dauko min igiyoyinnan ku
daure ta da jikin gadonnan, akwai kuma
bulalan injin shima ku taho dashi” aranta
kawai ta sadakar mutuwa zata yi.
! KURA A RUMBU.
na
Benaxir Omar
(Based on a True Life Story)
Nwa
This Page is Dedicated to you my people of
ZAUREN KARATU, i u
www.Benaxiromar.com
Ranan ta sha dukan da tunda take da
mahaifiyarta ba’a taba yi mata shi ba, jikinta
ya faffashe haka zalika idonta ya kumbura,
rufeta yayi a daki don abinci ma ta window
suka wurgo mata, taja kafanta dakyar taje
jikin windown tana kwashe abincin daga
kasa tana kaiwa baki hannunta na bari
tsantsan yunwan da take ji, a zuciyanta
kuwa kuka takeyi tana tunani wannan wani
irin jarabawa ce ubangiji Allah ya nufeta
dashi,ta kuma yi adduan neman sauki wa
rayuwanta, tabbas duniya ba komi bace wa
zaice itace Kaule? haka ta gama bin abincin
sannan ta jinginu da bangon har bacci ya
kwasheta.
Wasa-wasa sai da Kaule tayi wata biyar a
Tafa azaban safe daban ta rana daban haka
zalika ta dare daban, ta kode ta rame tayi
baki ta lalace kaman ba yar mutum ba,
Hakoranta na gaba duk sun fadi, gashin
kanta duk ya kade,Kullum acikin biyan
bukatanshi take aduk lokacin da yaso ko
safe ko rana ko dare, in bata amince ba
tasha duka ko yayi mata alluran kwaya,ta
fidda rai ga rayuwar duniya tana jira taga
yadda Allah zai yi da ita.
*************
Hajiya ce ta kira Inna su gaisa
“ya gida ya yara?”
“lafiya kalao Hajiya muna kan ganin sako
mun gode fa,Allah ya saka da alheri ya kara
budi”
“bakomi, ina Kaule din take? nakira
numbanta bata tashiga da fatan dai lafiya?”
Inna shiru tayi domin ba tasan me zata ce
mata ba Kaule bata nan gashi sai cin kudi
mata suke
“Hajiya wallahi kwanaki ta tafi Habuja, toh
daga nan wallah bamu kara samunta ba
anyi neman har an gaji”
“Subhanallah! innalilahi!! haba Inna!!! ai sai
ki kira ki sanar dani wannan mummunan
labarin ba kiyi shiru ba, gaskiya baki kyauta
min ba, banji dadi ba, na dauka mun zama
daya ai”
“kiyi hakuri Hajiya, amma inada numban
saurayinta wanda nake tsammani suna tare
din”
“turo min don Allah”
Ko da Inna ta turo mata numban Shun,
Hajiya ta kirashi anan yake sanar mata cewa
basu tare amma yasan tana Tafa, bari yaturo
mata numban wata a Tafan sai ta hadasu
suyi magana, duk da bai mata bayanin dalilin
meya kaita ko kuma wanda ya kaita ba,
Hajiya salati tayi tace “Tafa dai da nasani?
na shiga uku na, ko ba gurin dandalin
karuwan direbobin manyan motocin nan ba?”
Shun yace ” shi Hajiya amma kar ki damu
insha Allah ba matsala”
Hajiya ta gagara zama sama da kasa har sai
da ya turo mata wata number ta kira sai ga
wata mata ta dauka bayan gaisuwa take ce
mata
“wallahi baiwar Allah wata nake nema a inda
kike amma bata da waya a hannunta, shine
nake so ki hadani da ita”
“wace ce haka?”
“sunanta Kaulat ana cemata Kaule”
“wai wai Hajiya gaskiya tana da tsada, kinga
ta maigidarmu ce nawa zaki bada mu
sasanta!”
Hajiya mamaki ya kamata amma ta danne
tace nawa kike so
“dubu ashirin batai yawa ba”
“bata zan baki, ki turo account number
yanzu asa miki”
Aikuwa sai da taga alert ta dauki waya ta
nufi sashin da aka ajiye Kaule wacce aka
garke kofan aka rufe, bayan ta tabbata babu
kowa tagun ta leko ta window
“Kaule!Kaulee!!” tana ta fada ahankali gudun
kar wani yaji ta balle a kamata
Kaule dake baccin wahala numfashinta sama
sama taji ana rada sunanta daga idonta taga
anmiko mata waya tasa hannu ta karba
sannan tasa a kunne
“hello” cikin dashashiyar muryarta
“wayyo Kaulat! kina jina?!! Hajiya ce!!!”
a firgice ta mike ta zauna wani sabon kuka
ya cika mata fuska
“Hajiya ki taimaken na bar gurinnan zan
mutu”
“ba zaki mutu ba insha Allah, ki gudo mana
ko?”
“Hajiya zai kasheni inna fito kuma banda
kudi”
“ki saci hanya gobe ki fito dai dai titin Tafan
zanzo na daukeki kinji?”
haka sukayi sallama yayinda ita kuma duk
hankalinta ya tashi tuni ta fara shiri
washegari da sassafe ta shirya tayo hanyan
Tafa tunda ta iso takira wayan yarinyan
jiyan amma a kashe hakan yasa ta zauna a
bakin titin tun goma na safe har sai marib
tabar gurin duk da hankalinta ya tashi ba
tasan wani hali Kaule take ciki ba.
Kaule kuwa dama da taimakon wannan
yarinyan ta bar cikin Tafa sai dai babu ko
naira biyar da Kaule zata sa a bakinta, Kaule
ta kalleta tace “nagode, Allah saka da alheri”
“kibar godemin nikam, kudi aka biyani nake
taimakonki”
Kiran Hajiya tayi wacce tace musu ita kam
ta wuce don tazo har ta gaji da jira amma ta
dauki shatan golf tazo zata biya, ta yita
godiya wa yarinyan
“nagode kinji,Allah saka da alheri bansan
sunanki ba kuma”
“sunana Maryam”
“nagode Maryam,ki saka ta a motan zaria
don Allah sai ki bata wannan numban in tazo
sai su kirani da driver”.
Haka kuwa akayi karfe ukun dare suka isa
Zaria, driver ya kira Hajiya wacce idonta biyu
bata kwanta ba ta masa kwatancen gidan da
take ya kawo Kaule har kofar gidan, da farko
da taga Kaule sai tace “driver ina take?”
Kaule rungumota tayi amma har ta fauce
zata gudu, taga lallefa tabbas ita ne
“innalilahi wainna ilaihi rajiun! innalilahi
waina ilaihi rajiun!! Allahumma ajirni fi
musibatihi!!! Kaulat me nake gani haka?
Biyan driver tayi sannan suka shige cikin
gidan hawaye ya gama cika idon Hajiya,
jikinta har bari yake hankalinta duk ya tashi
kowani addua yazo bakinta shi takeyi bata
karasa shiga gidan ba Kaule ta yanke jiki ta
fadi.
Benaxir Omar
(Based on a True Life Story)
Nwa
Dedicated to Aisha and Sakeena Dansabo
www.Benaxiromar.com
@Benaxir on whattpad
Asibiti Hajiya ta nufa da ita wanda atake
suka sanya mata drip, sai da tasha leda uku
domin likitan har ya fara batun akira yan
sanda ganin yanayin da take ciki amma
Hajiya tace ba damuwa anyi maganin abun,
Hajiya ce ke zaman jinya sai ma’aikatanta
don da maigidanta yadawo gida taje tana
masa tadi kallonta ya tsaya yi ” ke kam dai
bakya gajiya da taimakon mutane,Allah baki
lada amma wannan yarinya da kin fita
huruminta ne, aganina bata da niyyan
shiryuwa da tuntuni ta koma gidan iyayenta
sun mata aure ai”
“ka daina fadin haka Ahaji, kowa da irin
kaddarar da Allah ya bashi da kuma
jarabawarshi” bai kuma cewa komi ba itama
ta mike tabar masa dakin, domin har cikin
ranta take jin Kaule.
Kwananta uku ta farfado Hajiya taje da
yar’uwarta Maryam wacce suke shiri sosai
alokacin data zauna agidan Hajiyan, Maryam
ta kama hannun Kaile wacce idonta yake
zubda hawaye lokacin Hajiyan ta fita ganin
likita.
“kinji dadi Kinyi aure ke kam Maryam,
babban burina nayi aure don inaji ajikina zan
iya mutuwa”
“ki daina fadin haka, aure nufin Allah ne, duk
wanda baiyi aure ba toh lokacinaa ne baiyi
ba” acewar Maryam tana murza hannunta
ahankali domin kwantar mata da hankali
“hakane amma nayi wasa da damana, da
nayi biyayya alokacin da Iyayena suka so
nayi aure da duk haka bai faru ba, wani
lokacin muna gudu wa kaddararmu mai kyau
mu tafi hanya marar kyau, ashe da auren ne
da yanzu ina gidan miji amma da babu auren
kiga yadda rayuwata ta dawo”
Maryam ta goge mata hawayen gefen idonta
“ki daina kuka, zakiyi kema, yanzu
damuwanmu ki warke”
“ina warkewa zanyi istibra’i zan tsarkake
kaina na koma ga Allah ko Allah zaiji kaina
ya inganta min rayuwa”.
Hajiya ce ta shigo hakan yasa suka yi shiru.
Randa aka sallameta ranan Hajiya tace su
tafi Illorin gurin iyayenta, a hanya ne takarbi
wayan Hajiyan ta kira Maria take
tambayanta ya Usman, Maria tace “lafiansa
kalao yaushe zaki zo?”
“ina hanya sai nazo kawai”
Hajiya ta kalleta sannan tace “yanzu haka
zaki bar mata Dan ki?”
“Hajiya itace kadai zata bashi gatan da bazai
taba samu awajena ba”
“idan ta haihu fa Danki zai dawo bora
agidan”
“Insha Allah Maria ba haka take ba”
“jiya naga postern babanshi yana neman
gwamna, da kin gaya mishi yasan yana da
yaro aduniya tunda kinfi kowa sanin yana
son yara maza tunda zallan mata yake da”
“a’a Hajiya yarona zai sha wahala mu barshi
agun Maria kawai, shikuma idan Allah yasa
ko bayan raina zasu hadu toh duk nufin
Allah ne”
Shiru tayi Hajiyar don ta lura Kaule taurin
kai gareta, Maria tafi kwanciya mata arai,
suna isa Inna suka samu tana hura murhu
ganin Kaule yasa ta dauki katon icce zata
kwala mata dasauri Hajiya ta shiga tsakani
“lafiya ke kuwa Inna barka da zuwan namu
kenan?”
Hawaye duk sun cika idon Inna
“haba Hajiya! wannan wacce irin yarinya ce
wallahi Allah wadaran naka ya lalace!! Allah
wadaran wannan halinki!!!”
duk tsayawa sukayi suna kallonta dakyar
Dalhatu ya shiga tsakani yaja Innar cikin
gida don ta fara tara musu mutane, aciki ma
sai kuka take abun duk ya daure musu kai,
Hajiya tace “hakuri zakiyi dai, tunda gashi ta
dawo”
“wani irin dawowa Hajiya, yarinyyan tunda ta
tafi ko kira ba tayi tace ga kudi ayi wani abu
ba, naira biyar bata turo ba sai yanzu zata
dawo min fisabililah”
“Innalilahi wainna ilaihi rajiun” shine salatin
da Hajiya take ta maimaimatawa don
tsananin mamakin wannan wacce irin uwa
ne.
(Based on a True Life Story)
Nwa
Dedicated to Aisha and Sakeena Dansabo
www.Benaxiromar.com
@Benaxir on whattpad
“Lallai Inna kina da abun mamaki, abun da
zaki ce kenan? bayan yarki ta leka lahira ta
dawo? duba jikinta fa haba mana!”
Inna gimshe fuska tayi ta juya gefe anan
Hajiya tasan tabbas akwai aiki agabanta
zama tayi dirsham sannan tace “wannan Ya
da kike gani amana ce Allah ya baki kuma
zai tambayeki, ya kika tarbiyantar da ita?
kin sauke hakkinki a matsayinki na uwa? zan
barki kiyi tunani zamu tafi yau da ita gobe
idan kin sauka daga fushin da kikeyi zamuyi
magana” ta mike ta janyo hannun Kaule
wacce hawaye ke zuba a idonta suka fice.
Kwance a masaukinsu Kaule tayi jugum tana
tunani Hajiya ta kalleta tace “ni kuwa inada
tambaya Kaulat”
“ina jinki Hajiya” ta fada yayinda ta tashi ta
nemi guri ta zauna
“ina kudin da kike samu? duk ina kudin?”
“Hajiya kin taba ganin kudin haram yayi
albarka?, Hajiya iyayena sune sababbin duk
halin dana fada ciki tsakanina dasu sai dai
Allah ya isa”
da sauri Hajiya ta make bakinta “baki da
hankali ne? ba su suka haifeki ba?”
ta share hawayen da ya cika mata ido
sannan tace
“Hajiya ban taba fada wa kowa wannan
maganan ba amma barin baki labari, babana
sai yaci wutan Allah,babana baya taimaka
mun shi burinsa kawai ya bakanta min rai
ina karama idan kawayena suka zo zaki ga
yana daga musu gira, ko in ya kama su a
zaure yayita danne su, na dawo abun
kwatance a makaranta babban dalilin da
yasa nabar cikin makaranta na koma
quarters na malamai shima naje na hadu da
matsifa, Hajiya ina js3 kakata(ta gurin Inna)
ta rasu haka Inna ta koreni daga gida tace
sai na nemo kudin burial da yake ba
musulma bace, Inna ta damuwanta na kawo
mata kudin ta kan ce ts haifi mace don
meye? meye amfanina? bayan hali irin na
mahaifina bani da gurin zuwa kuma
arayuwata, Hajiya idan kika mayar dani zata
iya sakani na koma ruwa tsundum, don Allah
Hajiya kiyimin aure kawai, damuwana nayi
aure”
Hajiya jikinta yayi sanyi domi ta rasa
kalmomi da zata yi amfani dasu don haka ta
janyota jikinta tana rarrashinta
“kiyi hakuri insha Allahu zan miki aure, ai
bawai baki da manema bane kina dasu”
Taji dadi sosai don haka ta kwantar da kai.
Washegari da suka koma gidan Inna, Hajiya
taje mata da sabon batu
“inaso nayiwa Kaulat aure”
“gaskiya ban yarda ba, in tayi aure mu kuma
kudin aina zamu samu? tafi kowa sanin halin
mahaifinta kudin da take samowa dashi nake
ciyar da kannenta ko so take ni nafita naje
na nemo kudin? in haifi yar cikina taki
taimakona? aikuwa da rashin taimakona
gwanda babu ke a doron kasa, in har nina
baki nono kika sha to ban yarda kiyi aure
ba” ta fada tana huci yayinda Kaule ta fashe
da sabon kuka don radadin da take jin
zuciyarta yana yi,Hajiya ta kalleta itama
idonta cike da kwalla “me kike so don Allah a
rayuwa?”
“Kudi! kudi sune damuwa ta”
Wallahi na miki alkawari ko zan cire dukka
kayan sawa na, na sayar zan cire kudi na
baki ki biya bukatanki don Allah ki bar Kaule
tayi aure”
“wai ke meye matsalarki? da farko ba jini
muka hada dake ba, babu dangin iya balle
baba kin bi kin hure wa yarinyata kunne
tunda ba ke kika min nakuda ba ki rabu mun
da yarinya”
“zan rabu da ita yanzu ma kuwa, tunda
dama na kawo miki itane, duk abunda nakeyi
inayi don Allah ne sanin cewa ya’ya na kowa
ne wataran nawa zasu bukaci taimako dama
ba tafiya da ita zanyi ba na kawo miki itace,
tunda yarki ce ki kwada ki cinye, ke kuma
Kaulat ki tabbata kinyi isibra’i idan Allah ya
nufi zakiyi aure ba mahauluki da ya isa ya
hana”
Kaule ta daga kai duk da kuka ya gama cin
ranta muryanta ya koma ciki, Hajiya ta rike
hannunta ta mika mata littafin addua tace
“ki dogara da Allah, ki koma ga Allah ki tuba
zuwa ga Allah,kafin ki gama istibra’i miji zai
fito insha Allahu mu sha biki, Allah miki
albarka” tana fada tana share hawaye don
Allah kadai yasan irin dannewan da takeyi
amma ganin yadda Kaulen take kuka kaman
ranta zai fita yasa itama kasa daurewa
“Hajiya, Usman dina, Da na, duk da nasan
Maria zata bashi ingantaccen tarbiya amma
Hajiya kisa ido, ko da’ace na mutu kinsan
Mahaifinsa saboda bacin rana, ko da wani
abu zai samesa yana da gatansa, Mahaifinsa
mai kudi ne kuma mai neman Da namiji
kuma har yau yana sona shine kadai
bukatata Hajiya, sannan ki yafeni ko da na
miki wani abu na gode sosai da kika mayar
dani tamkar yar cikinki hakika ina kishi da
yaranki da suka sami uwa tamkarki”
“meyasa kike magana kamar wacce zata bar
duniya?, ki daina bana so”
“jikina na bani tafiyan zanyi kuma shine mafi
alheri agareni”
Inna ce ta katsesu tare da cewa “ya isa
haka, tashi ki bar min gida” Hajiya ta fito
tana kuka, Kaule na kuka dakyar suka rabu.
Kullum sukan yi waya taji lafiyanta yayinda
ita kuma ta koma gidanta, Kaule ta fara
istibra’i dinta yayinda Hajiya har ta samu
wanda zai aureta domin shikam rikon
addininsa kadai ma zai sa mace ta so shi,
jiranta kadai akeyi tayi tsarki akwana na
biyar Hajiya ta kira taji wayanta akashe ta
wuni tana kira shiru sai tasa aranta ko batir
ne babu hala, washegari tana idar da Sallahn
asuba takira taji akunne sai data kira sau
hudu kafin wani ya dauka da sallama tace
“don Allah wayene? Kaule fa?”
“Dalhatu ne, jiya Allah yayi mata rasuwa”
“Innalilahi wainna ilaihi rajiun!inna lillahi
wainna ilaihi rajiun!!” wayan sulale wa yayi
ya fadi ahannunta sai data dakata na kusan
minti goma kafin ta saita tunaninta, wani
kuka ta saka mai zafi wanda acikin kirjinta
take jin radadin,ba shiri ta hada kayanta sai
illorin, abun mamaki kaman ba rasuwa akayi
ba tabbas Kaule ta samu mutane amma
cikin gidansu kamar ba rasuwa ba, kowa
hidiman gabansa yake, wannan abu da bakin
cikin yasa ta fasa zaman makokin ta koma
gidanta taci gaba da yi mata addua,Hajiya ta
bari aranta amma zahiri tasan kashe Kaule
akayi kamar yadda taji matasan anguwan ke
fada cewa tasha poison ta mutu, Hajiya ta
rame duk ta daura damuwa aranta dakyar
maigidanta ya bar kasan da ita ganin yadda
tasa abun aranta.
*********
Mutuwan Kaule bai isa kunnen mutane ba
domin mutane kadan suka san da mutuwar,
Mairo ma daga baya takeji tayi kuka har ta
gode Allah, amma bayan ita bawanda yaji
batun mutuwarta, Yaronta kuwa yanzu haka
yana gun Maria wacce take rikonshi.
Bissalam
(Wannan labari true life story ne, kuma
kasancewar marigayiyar ita ta bukaci
arubuta labarinta kafin ta mutu, A madadina
da sauran masu karatu muna mika
ta’aziyarmu ga wannan baiwar Allah duk da
cewa na canja suna da kuma garuruwa
domin bacin rana, muna rokon Allah ya
jikanta, ya mata rahama, ya gafarceta ya
kuma saka mutuwanta ya zama hutu
agareta, iyaye irinna wannan baiwar Allah ya
Allah ka mana maganinsu ka raba mu da
irinsu ka kuma karemu daga mummunan
nufinsu,Allah ka gafarcemu ba don halinmu
ba, kayi dubi da ayyukan mu na alheri ka
mana rahama ka gafarcemu mummunan
ayyukanmu,Allah ka bamu kyakyawan
karshe)”
Wannan shine labarin da Aisha dansabo ta
bani na kuma rubuta abisa yadda ya
kamata.
Wanda suke turo labarinsu na rubuta wanda
baku ga na rubuta ba kuyi hakuri, Allah ya
nufe mu daya bayan daya zaku gani insha
Allah,mu hadu a next novel dina wanda
bayan sallahn azumi zaku ganshi insha Allah
‘Yan matan mijina