PART 2
Abdul Jalal Part 2 Complete Hausa Novel · about 17 min read
_PAGE 6
Bismillahirrahmanirrahim, da sunan Allah me rahama me jinkai, Allah yakara tsira da aminci ga shugabanmu Annabi muhammadu salallahu alaihi wassalam.
Bayan haka bazan gajiba da mika gaisuwata da godiya ga yan uwa da abokan arziki ba, bayan haka
Banyarda a juyamin littafi ba ko amfani da wani bangare ba tareda izinina ba.
Domin gyara, shawara ko sharhi, za a iya tuntubata akan what's app number dina
07063065680
Or email address @ [email protected]
Watpad @Ayshercool7724
_MY FIRST NOVEL _
Mummy tace "kai gidan Jalal fa nace zaka kaini"
Driver ya
ara risina kai yace "eh Hajiya shi din fa, Jiya da daddare yazo layin nan shida matarsa, yace inje in kaisu filin jirgi yau,
azu na dawo daga kaisu"
Bata tsaya ta
arasa ji ba ta koma cikin gida kirjin ta yayi mata nauyi take tambayar kanta
"wace irin tsana Jalal yayi min har yazo layin nan ya tafi be ganni ba, be le
o mun gaisa ba? Yazo shida matarsa suje gidan su matar sa amma suka kasa shiga su gaisheta, take ta kara jin wata muguwar tsanar Jalila tasan tabbas wannan makircin Jalila ne"
Da ta sake tuna cewar Daddy zeyi aure setaji gaba
aya duniyar tayi mata zafi, tarasa me yake damun ta, kowa ya guje ta ya juya mata baya ciki hada dan cikin ta, ga dukiya tari guda, dukiyar da take ta hari tana kwa
ayi gata nan a jibge amma sam yanzu
hankalinta ba'a kan dukiyar yake ba, da anjima kuma idan ta sake tuna irin masifar shaye2 da Jalal yayi, da yadda take ri
e da Ilham kaman ita ta haifeta ta tuna Abunda Saudat ta aikata mata se taji kaman a duk duniya ita ka
ai aka tsana tarasa me zatayi taji da
i, bacci ya
auracewa idanun ta, bata jin yunwa ma balle tasaka ran zata ci Abinci, idan tasa Abinci a gabanta za taci kuwa ji take babu test babu da
i, bata da aiki se tunani da koke koke, Ankwace mata miji, wata ta kwace mata
anta
aya tilo se yadda tayi da shi, gashi 'yar uwatta data yadda da ita taci amanar ta tayi mata cutarwa mafi muni, ga ba wanda yake son rabarta saboda izzarta da jin kai da wula
anta mutane, nan da nan abubuwa sukayi mata yawa, ta fara fama da wani matsanancin ciwon kai da yake sakkowa har wuyan ta ko gani bata iyayi sosai, tunda Daddy ya tafi ko message be mata ba balle ya kira ta, sa
anin da da idan ya tafi se suyi waya sau biyu zuwa uku, yanzu ya tattara ta ya watsar ya shiga harkokin sa da shirye shiryen maida Auren sa.
7 hours cif su Jalila suka shafe ana tafiya a jirgi sannan suka isa London babban birnin England, Jalila ta gaji sosai tun ana tafiyar ta marmari tazo ta gaji, ta fara yamutsa fuska daga karshe ta kwanta a jikin Jalal tai bacci.
Jalal ya tashe ta suka sakko daga jirgin, yanayin weather garin ce ta tabattar mata lallai ta baro Nigeria, wani irin sanyi ne me ratsa jiki taji yana dukan ta, ta
aga kai tana kallon yanayin garin dukda dare ne amma tasan akwai banbanci da gida Nigeria, komai nasu cikin nutauwa da tsari, bayan sun gama clearing komai Jalal ya ja hannun ta sukayi gaba, wajen wata mota suka nufa kafin su karasa inda motar take aka bude motar na cikin motar ya fito.
Mahmud ne mijin Nana yazo
aukar su.
Cikin fara'a yace "Sannunku da zuwa bros nasan kun sha hanya, da ganin idon Jalila a gajiye take"
Jalal yace "wallahi kuwa a gajiye take sosai, muje ka kaimu gida seta huta gaba
aya"
Seda suka shiga motar sannan Jalila ta samu damar gaisawa da Mahmud har take tambayar sa Nana, dan a gajiye take sosai ga sanyi da a take ji gaba
aya ta dun
ule guri
aya a jikin Jalal.
Ya kaisu gidan daya kasance nan ne masaukin su, ya kawo musu Abinci daga gidansa sannan yai musu sallama ya tafi.
Jalila dai wanka tayi da ruwa me zafi ta shafe jikin ta da mai tasa ka kayan sanyi dan ta rage sanyin da take ji, shikam Jalal ko a jikin sa dan shi ya saba.
Lumshe ido yaga tana yi alamun bacci take ji
Yace "matar yakamata kici Abinci kafin kiyi bacci"
Tayi mi
a tare da tura baki gaba tace "ni ka nunamin
akina bacci nake ji"
"A waje zaki kwana idan baki ci Abinci ba"
Ya takura mata ya zuba Abinci ya zauna ya fara bata a baki, ji tayi gaba
aya Abincin babu da
i, amma ta daure kar Jalal yaji babu da
i taci ka
an tace ta
oshi, shima be wani ci dayawa ba ya ajiye sukayi shirin kwanciya.
A zaton Jalila Jalal ze saurara mata ganin gajiyar tafiya da suka sha, amma tun a lokacin ya fara nasa honeymoon din, da
yar ta samu tai bacci Jalal ya tara mata wata gajiyar da bata shirya mata ba.
Abun mamaki Jalila se juyi tayi taga Jalal baya
akin, tsoro ne ya kamata ta tashi zaune tana rarraba ido, can se gashi ya shigo ya dube ta yace
"ba'a yin salla ne? Ko baki san Asuba tayi ba?"
Cikin tsiwa tace "Eh bana yi shiyasa jiya ka...." se kuma tayi shiru, dariya Jalal yayi yace
arasa mana, ya kika yi shiru?"
an murgu
a baki tace "bazan
arasa
in ba, Amma dan Allah ina kaje ne? Nifa har na tsorata"
"Sarkin tsoro, naje masallaci ne"
"Masallaci kuma? Dama akwai masallaci a wannan
asashen"
"Akwai masallaci hada na juma'a, ai suna da musulmi suma, akwai musulmi sosai a unguwar nan"
Jinjina masa kai tayi ta sakko taje tayi alwala tazo ta tayarda sallar Asuba.
Gari yayi haske sosai amma Jalila ba ta dena jin sanyi ba har yanzu, Yanzu ma Mahmud ne ya kawo musu Abincin safe suka gaisa sannan ya tafi, da Jalila ta fito tana kallon yanayin tsaruwar gidan, ba irin fasalin gidajen mu ne na Nigeria ba, hotunan Hajiya Salma ta gani a falon da su Mahmud tace "Zauje nan gidan Anty Salma ne?"
"Eh gidan ta ne, a nan Ummi tayi jinya ma gidan mijinta ne da ya rasu, Lokacin da yayi jakadanci anan aka bashi wannan gidan"
Jalila ta jinjina kai tace "to yana ga ban ganta ba?"
"ta tafi Maiduguri, Ranar Friday za'a maida Auren ta da Daddy, zata koma can Dubai gurin Daddy"
Jiki a sanyaye Jalila tace "dama dagaskene Daddy ze maida Auren nan? Allah sarki Mummy koya za taji? Dama baka bawa Daddy wannan shawarar ba, da ka bari da kansa in yayi niyya ya maida ita"
"Baby look, Daddy yayi ha
uri a zamansa da mahaifiya ta ni na sani, girma ya fara kama shi ya kamata ace ya huta, Mummy mahaifiya ta ce, Amma Soyayya kawai ta iya amma bata san wani abu respect ba, kuma Ya kamata Daddy ya maida Anty Salma saboda hakan shine dai2, yana son ta har yanzu, ko kin manta tun farko gidan tane Mummy ta shiga ta fidda ita? "
"Hakane Zaujee, Amma kishi babu da
i, akwai ciwo me ra
"Jalila karki zama me son kai ban sanki da haka ba, Mummy a yanzu bata bukatar a tausaya mata, kamata yayi ta kar
i horo akan abunda ta aikata daga duniya"
"A'a zaujee, Macen da ta rasa soyayya da biyayyar
anta ya kamata a tausaya mata, please zaujee ka yafewa Mummy ka bata ha
inta na mahaifiyarka"
an lumshe ido Jalal yayi ya bu
e yace "Jalila a shirye nake da na kar
i mahaifiya ta in danne zuciya ta in manta da abunda ya wuce, Amma Abunda nake nuna miki har yanzu Mummy ba ta
au darasi ba, yanzu ina ra
arta zata fara kawo min abubuwa na son zuciya ta tursasni tace se nayi, ni kuma bazan biye wa son zuciyar ta ba, Jalila duk lalacewar
a yasan uwar sa, ko lokacin da nake shaye2 ina kaunar mahaifiya ta halayen ta ne bana so, sune suke
ata min rai, halayen ta ne suka sa nake gudun ta ko inda take bana son zuwa, ko yau Mummy ta dena halayen ta marasa kyau zan mata biyayya, sedai bazanyi biyayya ga abunda nasan ze cutar dani ba"
Jalila ta yun
ura za tayi magana Jalal ya katse ta ta hanyar
ora yatsan sa akan lips
inta yace "bana son jin wata magana, muci Abinci"
Haka Jalila tayi shiru ta kyaleshi.
Seda suka kwana hu
u sannan Jalal ya kai Jalila gidan Nana, babu nisa da inda suke da
afa sukaje. Nana tayi matu
ar farincikin ganin su, da
yar Nana take tafiya cikin ta yayi nauyi sosai.
Nana tace "Yaya Jalal tun ranar da kuka zo nake zuba ido amma baku zo ba se yau"
Jalal yace "yanzunma ba da
ewa zamuyi ba kuje minti biyar kawai ku gaisa zamu koma gida"
Mahmud yace "Haba dai brother ai ba zamu cinye maka ita ba" yai maganar yana murmushi
Suka dinga hira kaman wanda suka yi shekaru basu ha
u ba. Jalal da kansa ya bawa Mahmud labarin abunda ya faru a Nigeria. Nana ta ka
u da jin abunda Ilham sukayi ita da Mahaifiyarta, Nana tace
"Allah sarki ashe shiyasa bata son Jalila ta tsane ta, kullum cikin fa
a suke"
Mahmud yace "Ai brother ka Auna Arziki, dama da mamaki ace lokaci
aya fa ka canza gaba
aya aka kasa gane kanka kasha wahala"
Jalal yace "munsha wahala dai, dani da Jawwad da Jalila, wato idan ina tuna wasu abubuwan da Jawwad yayi min a rayuwa har tunani nake anya Jawwad ba waliyyi bane? Jawwad ya wuce aboki a gurina, jinsa nake tamkar wani
angare na rayuwa ta, ya bani gudunmuwa a rayuwa ta, uwa uba matar so 'yar Aljanna wato wani abun idan na kalle ta har mamaki nake yi a
arancin shekarun ta ba kowace
walwa ce zata iya tunani irin nata ba"
Sun sha hira sosai wuni sukayi a gidan Nana se dare suka tattaka suka koma nasu gidan.
Zuwansu
asar nan ba karamin yiwa ma'auratan da
i yayi ba, suna more soyayya yadda suke so, Jalal ya kai ta gurare da dama na sha
atawa da bu
e ido, wata irin soyayya yake nuna mata me cike da ban sha'awa, yayin da ita ma take dukkan
arin ta gurin ganin ta faranta masa rai, gaba
aya sun manta da damuwar da suka baro a Nigeria, babban abunda yake damun Jalila be wuce yadda ba ko yaushe take samun irin Abincin da take so ba.
Kamar yadda Daddy ya fa
a ranar Friday ya maida Auren sa da Hajiya Salma, Mummy tana kwance tana fama da kanta wata
awarta wadda tasan wasu a family su Daddy ta kira ta, ta sanar da ita Auren Daddy hada bata labarin abunda Jalal da danginsa sukayi wa
mahaifiyar Jalila ai Mummy bata gama jin kanun labaran ba ta ajiye wayar ta mi
e zaune, kamar wata mara hankali ta kuma Janyo wayar ta hau danna lamabar Jalal amma seta tuna ba zata shiga ba tunda baya
asar, kenan ta tabbata Daddy yayi aure? Ji tayi numfashin ta yana sama yana
asa kaman ze
auke gaba
aya, ta lalubi wayar ta ta kira likita.
Kusan awa guda kafin likitan tazo,
"kiyi ha
uri Hajiya Khadija muna kan wani aiki ne shiyasa banzo da wuri ba, me yake damunki ne?"
Mummy babu baki sedai Nuni, likitar tayi gwaje gwajen da ya dace ta gano jinin Mummy yayi mummunar hawa, idan bata kula ba idan ta fa
i zata iya samun shanyewar
arin jiki.
Ta zauna taita bawa Mummy shawarwari amma sam Hankalin Mummy baya kan likita harta gama surutan ta tai mata allurai Mummy bata san me likitan tayi ba, ita dai tasan tana cikin tunani bacci ya kwashe ta.
Ilham an sallami mamanta daga Asibiti saboda ciwon ta bana Asibiti bane, Ilham tattar duk abunda suke dashi tana kai Umman ta gurin wasu 'yan tsibbun ko zasu dace amma abu ya
i, daga
arshe ta
auki umman ta zuwa gurin wanda yayi Asirin farko shima ya tsufa sosai ko gani baya iyayi ya bayyana musu cewar
"Yawan karatun Al' qur'ani da kuma, zumar da Jalila ta dinga bawa Jalal ce ta illata Aljanin, sannan Jalila tana da tsari a jikinta sabo da ri
o da Al'
ur'ani, shiyasa Aljanin ya samu nakasa kuma ya koma jikin Saudat, da an karya Asirin kafin Jalal ya ha
a shimfi
a da Jalila da baze koma kan umman ta ba"
Ilham tace "Yanzu babu wata dabara ko wani abu dazaka iya yi mana akan wannan larurar"
"yarinya babu wanda ze iya yiwa mahaifiyar ki komai, sedai kukoma ga Allah ku zuba mata ido a haka, duk wanda yace ze muku magani
arya yake yi, tun a baya da yarinyar nan ta fara bibiyar sa na nusar daku, Amma kuka gaza
aukar wani
waran mataki, yanzu se dai kuyi ha
uri"
Haka Ilham ta tattaro suka dawo gida, ba wani me basu wani taimako musamman idan akaji abunda sukayi, yayan Ilham yana prison baban su kuwa idan ya shura ya bar gida se ya shekara uku be zoba, ga dangi da 'yan uwa dama ba wani jituwa ake ba, Saudat bata ganin kowa da mutunci dan haka ba wanda ya damu da halin da suke ciki, a hankali komai nasu ya fara
arewa saboda jinya, ga Ilham ta fara gajiya taita hantarar Umman ta wasu lokutan, idan tayi ba haya ko fitsari a zaune setai tafiyar ta ta barta a gurin se ta da
e cikin najasa sannan tazo ta kula da ita.
Abubuwa suka caku
ewa Ilham abunda za suci ya fara nema ya gagare su, da dane da sedai tayiwa Mummy waya ta turo ku
i, banda wanda zata sata ta kawo gida, se yanzu take dana sanin abunda tayi, da ta sani da ba ta ga yawa duniya su sukayi wa Jalal Asiri ba da koba komai baza su rasa Abunda za suci ba.
Jalila tana kwance a jikin Jalal tana chatting taga surutun da ake a group
inau na makaranta yayi yawa dan haka ta sauka ta shiga domin ganin surutun me sukeyi haka?
Sameera ce da Saleema 'yar gidan oga KB aka kuma kamawa a gidan karuwai suna aikata miyagun laifuka har an kaisu kotu an yanke musu hukuncin shekaru biyar a gidan gyaran hali.
Da sauri Jalila ta mi
e zaune tace "Zaujee kaga"
Ta nuna masa ya kar
a ya gani yace "Allah ya kyauta"
Jalila tace "Zaujee Saleema 'yar Oga KB ce, shi yana prison itama yanzu zata tafi prison na
auka tun a wancan lokacin ta shiryu"
Jalal yace "Jalila dan Allah karki saka damuwar wasu a ranki ki hana mana jin da
i, shiyasa fa ban gaya miki su Hannah ma an kaisu prison ba, Sannan Jeje yayi rashin lafiya lungs cancer yai ta fama a prison ga rashin kula watansa guda da mutuwa, shima oga KB yana Aisbitin cikin prison paralyze ya kama shi"
"Innalillahi wa inna ialaihi raji'un"
Shi Jalila ta dinga nanatawa ta kalli Jalal tace
"Zaujee me Jeje zeje ya cewa Allah, mutuwa ake tsoro dama, Allah ya kar
eka ba zato ba tsammani ba tareda ka shirya mata ba, Allah ya ji
an musulmi"
"Ameen ya Allah, bance kuma ki zauna ki damu kanki ba, in kuwa naga kin damu na dena baki labari"
"to bazan damu ba" ta fa
a a sanyaye, amma
asan zuciyar ta so take tayi kuka
Seda sukai wata guda a UK sannan suka fara haramar tafiya, dama tana kewar Nijeriya sedai suyi waya da 'yan gida, ga shi tayi missing wasu abincin Nijeriya, dukda sun sha yawo sunsha soyayya sunyi
iba sunyi kyau daga ita har Jalal
in, sukaje suyiwa su Nana sallama.
Jalila tace "Yaya Mahmud yaushe Zakabar Nana tazo Nigeria gara ta haihu a Nijeriya"
Mahmud yace "Injiwa? Gara ta haihu anan semu taho Nijeriya"
Jalal yace "Sarkin wayo so kake yaronka ya zama citizen
in UK kenan?"
Mahmud yace "Ashe ka gane bros"
Haka sukayi sallama suka koma gida, Washegari
arfe goma Mahmud yaje ya
auke su ya kaisu airport sukayi sallama shi yakoma.
Maimakon
su sauka a Kano se suka sauka a Abuja gidan su Jawwad, Jalal be gayawa Jalila ba, ya dai ce mata ze kai ziyara Abuja sam bata kawo gidan su Hanan zasu ba.
Tana ganin Hanan suka rungume juna, cikin Hanan har yafi na Nana fitowa da girma.
Jalila taita tsokanar Hanan tana gwada yadda take tafiya, Jawwad kansa yaji da
in ganinsu, gaba
aya sunyi
iba, Jalal kamar ba shine me yawo da Sar
a, da askin banza a ka ba yayi
alau da shi ya zama babban mutum.
Jawwad ya ja Jalal suka fice suka bar su Hanan a gida, dukda ranar suka sauka Amma Jalila seda tayiwa Hanan gyaran gida da sauran abubuwan da bata iyayi, saboda tana shirin zata koma gida haihuwa.
Jalila se santin gidan Hanan take yi, ta fita ta
an zaga ta samu
anan guava sun fa
o ko nuna basu yi ba, take taji ranta ya biya ta tsinto tazo saka a leda ta jefa a jakarta, Hanan har mamakin
ibar da Jalila tayi take
"Jalila anya ba'a gamu ba kuwa? Kinga yadda kika zama wata uwar mata"
Jalila tace "Aka gamu dame?"
"ciki mana" Hanan ta bata amsa
"An gaya miki kowa irinku ne, bani da komai hutawa ta nake"
Hanan tai murmushi tace "to me yake hanaki cin Abinci se kin za
a?"
Jalila ta
an yamutsa fuska tace "ke nifa ba abunda yake damuna, ni ba laulayi nake ba, bani da komai tunda muka bar Nijeriya komai ya dena min da
i ne kawai Abincin su bana jin da
in sa ne"
Hanan ta
yale Jalila dan tasan ta da taurin kai.
Kwanan su Jalila uku suka baro Abuja zuwa kano, Hanan kuma
ta tafi Bauchi a can zata haihu, tunda suka taho Jalal yake lura da Sam Jalila bata son Abinci se dai ciye ciyen shirme, ga bacci kamar wata kasa duk inda ta samu bacci, abu ka
an ze mata ta fara kuka yanayin nata ya
an fara damunsa daya takura taci Abinci seta fara kuka ga yawan complain na ciwon ciki da take yi.
Haka suka dawo gida, kwanan su biyu da dawowa Jalila ta matsa masa suje yaga halin da Mummy take ciki, ba dan yaso ba ya shirya da daddare suka tafi.
Abunda ya basu mamaki be wuce yadda ta rame ba, da
yar take iya mi
ewa ma bata da lafiya sosai.
Duk tsaftar Mummy amma gidan duk yayi
ura, ko magana bata iyayi.
Suka
auke ta zuwa Asibiti, likitoci suka rufu akan ta saboda a galabaice take.
Jalal suna reception suna jira, ya hango doctor Salis ya mi
e yaje suka gaisa cikin fara'a doctor Salis yace
"Jalal keine ka koma haka? Kayi
alau da kai se jin labari nayi wai kayi aure daga kai har Jawwad ba labari"
Jalal yace "Aini nawa Auren ne yazo ba shiri, Mummy muka kawo Asibiti babu lafaiya, kuma muna tare da madam
inma kuwa dan Allah ka dubamin ita na kasa gane kanta"
Jalal ya nuna masa inda Jalila ke zaune tana danna waya, suka
araso inda Jalila take doctor Salis yace
"kai wannan ai Jalila ce, ita ka aura Jalal"
"Eh itace"
"Allah sarki ashe shiyasa aka dinga yimin hanya2 ashe kaine a gurin, masha Allah, Allah yasanya Alkhairi ya baku zaman lafiya"
Suka amsa da Ameen
Suka bi doctor Salis office
insa ya tambayi Jalila me yake damun ta tace "ni lafiya ta
alau, wannaan gobar da nake ci ce baya so"
Jalal yaiwa doctor Salis bayanin abunda take yi ya rubuta musu tests, yace suje lab ayi, da safe suzo su kawo masa
result
in.
A daren aka fito da Mummy, likita yai musu bayanin cewar hawan jini ke damun ta kuma ya fara ta
a mata zuciya dan haka tana bu
atar kulawa, ba
aramin damuwa Jalila ta shiga daa jin hakan ba, a daren Jalal ya maida Jalila gida yace bazata kwana a Asibiti ba bata da cikakkiyar lafiya.
Da safe Jalila tayi girki ta taho Asibiti bata jira Jalal yazo
aukar ta ba, da ta je
akin Mummy ba kowa a
akin, Mummy na kashingi
e tana tunani, Jalila ta shigo da sallama tana gaida Mummy Amma Mummy tayi mata banza, Jalila ta zuba mata Abinci ta zauna a kusa da ita tace
"Mummy ki daure kici Abinci seki sha magani"
make plate
in Mummy tayi tace "ke wace irin mayya ce bazan ci ba, kina so ki
arasa ni kiji da
in mallake min
a ko? To baki isa ba ki tashi ki bani guri"
Jalila ta girgiza kai tace "Mummy wallahi ni bawani abu da nakeyi dan in mallaki Jalal, ina
arine kawai inga ya gyara rayuwarsa, Amma wallahi ni ba wani abu da nake yi in mallake miki
a" Jalila na cikin maganar ne Jalal ya shigo
akin yana murna gaba
aya ya manta da Mummy a gurin yace
"sweet heart yanzu naje gida ba kya nan, congratulations you are soon to be a mother"
Kallon shi tayi da mamaki "mother kuma"
"yes matar so you are 3 months pregnant"
Mummy ji tayi kaman ta mari Jalal taji tamkar ya soka mata mashi a
irjin ta.
Asalam Alaikum warahmatullah 'yan uwa da masoya masu nunamin
auna ina godiya, masu bina private in tura musu daga farko ina sakawa a watpad masu neman part2 kumin afuwa ku dinga tambaya a group abubuwa sunmin yawa nagode sosai da kawar ku Allah ya bar zumunci
Vote, Comment and
Share please
I want comments not stickers or just thanks
Daga alkalamin Aysher cool
What's app only 07063065680.
Follow me onWatpad @Ayshercool7724
*ABDUL JALAL*
_Story, writing and edited _
AISHA HUMAIRA
( _Daddy's girl_)
*PERFECT WRITER'S*
*ASSOCIATION*
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.A*