Sashe 6
Yoruba Tribe Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
(
ABILAR YARBAWA)
Romantic love and sexy story
New house novel. Daga Al
alamin abokiyar farin cikinku
Dr Yasmeen Ahmad
(Autar alheri
Sabon labari me
auke da mabanbantan abubuwa. Kamar dai yadda aka saba. Kumafta kawai.
Book 2
Page 21 & 22
"Tana fadar "nashiga uku, Yaa sultan mikake fa
a Hakan dan Allah kagayamin gaskiya karkasa zucuyana tabuga please yayana. Banza yayi mata tamkar bejitaba yayi tafiyarshi domin mugun haushi take bashi, arayuwa yatsani mutun marar wayo kuma samna irin kuburah, kana kuma duk yadda za'a nusarda ita bata ganewa tafiso taje inda za'ayita rusa mata rayuwa....ganin yafice abinshi yasa tarushe da kuka tare da
aukar wayarta agigice ta shiga Kiran mamarta, domin tasan wannan zancen na Sabeer gaskiya sabida ba abinda sultan ke
oyewa Sabeer ko Ahmad duk abinda suka fa
a akan sultan to babu kokwanto acikinshi. Mama na daga wayar kuburah tasaka mata kuka tana fa
ar "mama nashiga uku wai Yaa sultan aure zeyi bayan ko nawa hakkin yakasa saukemin kuma ze kawomin wata wlh mama idan yayi aure Sena kasheta kana in kashe kaina, ta
arsa zancen cikin kuka me ta
a zuciya. "Tofa iKon Allah
to yiniyya kikashe kan naki tun kafinma yayi auren, wai kumbura kinada hankali kuwa? Miyasa ke duk abinda nake gaya Miki bakyaji ne? Idan yayi aure akanki zata zauna ne? Ko ba'ayin Auren ke aka aureki? Kajimin yarinyar da shirmen banza, to wlh bari kiji in gaya Miki karna
arajin irin wannan zancen abakinki, idan ma sultan yace aure zeyi ke baki isa ki hanashiba tunda Allah ya hallattamai, abinda kawai nakeso dake kidage da addu'a, idan Aurensa alkhairi ne Allah ya tabbatar kuma yabaki wadda Zaku zauna lafiya ku tattali mijinku, idan kuma ba alkhairi bane Allah ya tabbatar da abinda yafi zama alkhairi kinji nagaya Miki, ki ajiye duk wani shirme gefe kemaida lamarinki ga Allah domin shine kawai wanda ze ji
inci lamarinki kinjiko. "Kai kawai ta
agawa mama tanajin tamkar zuciyarta tafashe sabida takaici, Aranta tana tunanin anya kuwa mama itace wadda ta haifeta..bayan sun yanke wayar ne takira Didy tasanar mata....tab
ijam tashin hakali wanda ba'a saka masa rana, ai wani mugun ashar Didy ta lailayo ta
urawa sultan
in kafin ta shiga balabalin bala'i domin tamafi kuburah
aukar zafi, cikin mugun ba
in ciki tace "wlh karki yadda da wannan sakarcin dayazo dashi tashi maza kisamu Hajiya inno da zancen kiji kosunsan da wannan kamarin, sauran aikin kuwa kibar komai a hannuna ni nasan mizanyi akai...aiki cikin jin da
in kalaman Didy tami
e tare da
aukar mayafinta tafice daga gidan batareda takobi takan sultan ba dudda kasan cewar yajima baya garin amma yadawo ko arzikin sannu dazuwa babu balle martabar bashi ruwa. Allah ya kyauta
"Hello sultan kana inane? Bakun saukaba. "Gyara kwanciyarshi yayi cikin muryarshi data gama disashewa da kuka yace "munsaka abbey ina gidana. "To bakada lpy ne? Naji muryanka Hakan? Dan shiru yayi yana tinanin amsar bawa mahaifin nashi kafin yanisa yace "Lpy na qalau abbey. "iKon Allah to me maganine aka samu daga
abilar yoruba shine dama dalilin da yasa nace kudawo gida amma yanzu tun da kana kidanka bara nasaka suzo tare da Sabeer nan gidan. "Nifa abbey naji sau
i dan Allah adena zancen Maganin nan please. "A'a sultan neman Lpy doline kodan Samun zuri'a tagari dakuma sauke nauyin da Allah ya
orama kajiko. Shiru yayi bece komaiba yanajin yadda zuciyarshi ke mugun
una akan wannan lamarin..Hakan abbey yakashe wayarshi tare da Kiran layin Sabeer, bayan ya
aga Abbey ke tambayarshi yana ina Shima gidanshi ya sauka ko yazo family house. "Gidan sultan duk muka sauka abbey amma yanzu zan shigo family house kafin nawuce gidan. "Okay to Dan Allah idan kazo kaje part
in inno wata yarinya nan yar Osola ce ka Kaita gidan sultan
in seka wuce gidan, iyaso idan ta bashi maganin shi seya dawo da ita..."okay Abbey in sha Allah kuwa. Daga Hakan sukayi sallama da juna.
Inno
"Wai nikam yarinyar nan bata magana ne aisha? Ta tambayi Ummi wato mahaifiyar sultan. "Tana magana inno kawai dai batajin Hausa ne sosai shiyasa. "Allah yar bayarbiya kuma gata kyakkyawa masha Allah, tubar kallah. Hakane kam gaskiya kyakkyawa ce sa kuwa ba laifi. "To amma Kinsan miza'ayi aisha, kisaka laraba taje asibitin da aka kwantarda kakarta tari
a kuka da ita kafin atashi yimata aikin domin nikam bazan bari wannan
aramar yarinyar tazauna iya ka
ai acikin asibiti ba gata da shiga tamkar wadda take tsirara Allah natuba wannan lokacin ai ko likitocin sa murmusheta kushiga uku ga mahaifinta mutunin kirki gaskiya bazanyi wannan ka sassa
arba maza atura laraba asibitin kinjiko. "To shikenan inno in sha Allah yanzu za'ayi Hakan. "Assalamualaikum Ummi inawuni, kakus mikike gayawa ummina kika wani dakata agaba Hakan? Murmushi Ummi tayi kana tace "Lpy qalau Sabeer kundawo Lpy? "Lpy qalau alhmdulillah. Itakuwa inno harara tamaka mishi kafin tace "to rasa kunya seka rarakemin idanuwa tukunnah Sena gayama ai. "Au haba aiko nasamo Sabon tsinke amma yanzu ba wannan ba ina yarinyar da abbey yace akai gidan sultan takene? Naje na ajiyeta nawuce gida domin bacci nakeji wlh. "Bacci kuma au bacci yamma zakayi? Humm to gatacan uwar
aka, barana turoma ita. Tafa
a tana mi
ewa tsaye batare da tabi takan tsiyarda Sabeer
in kemataba domin a halin yanzu tafi bu
atar lafiyar sultan akan komai.
Batafi minti biyu dashiga ba segaya sun fito itada mebo tana biye da ita abaya kanta a
asa..baki Sabeer yasaki yana kallon tsintsar kyau da tsarin halittar wannan yarinyar, kafin ya kauda kanshi cikin sauri yana istigifari gudun Samun matsala. "Yawwa gatanan kuyi sauri kuje Allah yatsare, Ameen ya Allah yace yanayi gaba abinshi, cikin harshen turanci Ummi ta cewa mebo tabi bayan Sabeer yakaita gum marar lafiyan, Hakan yasa tabishi jikinta duk asanyaye.
Mota yabu
e mata ta shiga kana yaja sukabar gidan, motarshi na fita ta kuburah nashigowa. Tana gama perking a haukace tafito tareda nufar pert
in inno tamkar wata haukaciya tana tafe tana rusar uban kuka, har ka
an tabige Ummi tawuce, kuma Hakan tashige abinta tamkarma bata gantaba... girgiza kai kawai Ummi tayi tafice abinda domin Allah yasani kawai anfi
arfinta ne aka ha
a Auren sultan da kuburah, gashi yanzu sanadiyar Hakan Takoma tamkar shara acikin rayuwar sultan sam ba ruwan shi da lamarinta ko ka
an, da akwaita da babuta duk
aya awurinshi. Allah ya kyauta...."ke lafiyarki kuwa? Zaki shigomin Hakan tankar wadda akayiwa mutuwa? Cewar inno tana ri
o kuburah ganin yadda take kukan tamkar zata shi
e. "Nashiga uku inno wlh Yaa sultan baya
aunata dama yashirya wula
antani ne ya tozaltamin rayuwa. "Ke dan Allah ki sauraramin da shirmen banza kiyimin bayanin yadda zan fahimta kinamin wasu zantuka masu Kamada tatsuniya. Cikin sauri ta seta kalamanta jin abinda inno tace domin tasan yanzu inno zata bige mata baki sabida batason renin hankali. "Inno wai Yaa sultan ne zeyi aure innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, inno wlh idan ya auri wata mutuwa Zanyi dan Allah inno ki temakeni, ta
arasa zancen tana
ara rushewa da kuka.
Galala inno tayi tana kallonta kafin tace "tofa, toje kimutun kin Da
e baki mutuba, kinjimin yarinya da shirmen banza shikenan dan sultan yayi aure seki mutu? To tukunnah na waye yagaya miki cewar dake ka
ai zezauna baze
ara aureba? Inaga ai tun kafin ya yadda da aurenki akwai yarjejeniyar duk lokacinda yaga wadda yakeso ze aura ko? To shine yanzu Zakizomin da wannan shirmen banzan, to wlh bari kiji tun wuri kicirewa ranki zancen Auren sultan domin duk lokacinda yaga wadda yakeso ba wanda ze hanashi aurenta, keda yadace kiyita lafiyarshi shine kike wannan shirmen? Kumama ta ina wanda bayada lafiyar zama da mace
aya ze
ara aure tukunnah ma shi sultan
inne yace miki zeyi aure? "
wallar idonta tashare cikin mugun takaicin kalaman inno tace "a'a Yaa Sabeer ne yagayamin. "Uhm zance
ur inji tusa, shine zakizo kiwani tada hankalinki bayan Kinsan adawar dake tsakaninki da Sabeer? To wlh tun wuri kicire wannan Aranki indai Sabeer ne fiyeda wannan ze aikata dan kawai ta
utatawa rayuwarki. Dasauri ta
ago tana kallon inno kafin tace "Allah ko inno? Wlh yanzu Hakan sabida jin haushin na fa
i Yaa sultan baya da lafiya ne yasa yayimin Hakan..."to kedai ke fa
a da bakinki, amma kabari kyabari zancen wani Sabeer ta
aga miki hankali. "Allah inno seyanzu natina nima. Dariya inno tayi tana tsokanar kuburah
in itakuwa tana murmushi cike da jin da
i da
warin guywar sultan
inta ba aure zeyiba wasane sultan kemata.
"Kai dan Allah kafito ni wucewa nakeso nayi magayama tun
azu muna parlor ka amma mashanyamu. Sabeer yafa
a cikin hasala.
aramin tsaki sultan
in yaja kafin yami
e aharzu
e yanufi parlor....kizauna yanzu ze fito kinji. "Kai kawai mebo ta
aga mai shiko yasa kai yafice abinshi, yana fita daga
ofar parlor shi kuwa sultan na fitowa daga bedroom
inshi da nufin saukewa koma waye Sabeer
in yakawo masa bala'in dake cinshi.....!
Autar alheri
[12/19, 6:04
AM] Dr zarah:
*YORUBA TRIBE*