← Book details Yoruba Tribe Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 10

Sashe 3

Yoruba Tribe Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

(
ABILAR YARBAWA)
Romantic love and sexy story
New house novel. Daga Al
alamin abokiyar farin cikinku
Dr Yasmeen Ahmad
(Autar alheri
Sabon labari me
auke da mabanbantan abubuwa. Kamar dai yadda aka saba. Kumafta kawai.
Book 2
Page 15 & 16
"Yana fa
ar "dan Allah kazo Sabeer kaji please...ajiyar zuciya Sabeer yasauke kafin yace "shikenan zanzo yanzu in sha Allah. Daga Hakan ya kashe wayar domin ya fara tunanin
walwar sultan tasamu matsala ne gara yabishi ahankali surabu Lpy.
Acan
angaren sultan kuwa suna gama wayar da Sabeer ya kalli Ahmad dake tsaye jikin
ofa ya ha
e hannayenshi biyu yana kallonshi cikin tausayi. Domin yanzu lamarin yafara bashi tausayi. "Wai bazakuzo mujeba nayi tafiyana? Haba tun
azu abu
aya. Yafa
a ahasale tare da mi
ewa yabar parlor yana cewa, "idan bazakujena ni kunga tafiyana. Cikin sauri Ahmad yadokawa habeeb kirana, yana fa
ar "please habeeb zo muje karyaje yabi wata hanyar tun da ba sanin garin yayiba ni wlh yanzu lamarin sultan yafara Bani tsoro domin wlh kobamujeba seyaje tunda yayi niyya. "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un wannan wacce irin masiface muka
auko nikam, wlh iyayen yarinyar nan suka gano manufarshi akan
arsu kashe zasu kasheshi, yafa
a cikin alhini sunabin bayan sultan
in datuni yafice daga gidan.
Koda suka fita harya tada mota Hakan yasa suka shiga dole yaja suka
auki hanyar komawa gidansu mebo.
Zaune take itada eyabo dakuma eyameri, mebo tana gyaran ugum, eyabo kuma tana gogewa iya meri jiki da ruwan
imi. Perking motarsu sukayi kana duk suka fito..da kallo eyabo tabi motar amma mebo ko
agowa batayiba domin gabanta se dukan tara tara yajeyi.
Eyabo naganinsu tawashe baki cikin farin ciki ta tambesu, bayan sun gaisa cikeda mutuntawa ta kalli sultan cikin kulawa tana fa
ar"yarona sannu ya jikinka? Kaji sau
i ko? "Eh mama naji sau
i alhmdulillah, yafa
a idonshi na kan mebo dake zaune akan kujerar tsugunno tana yanke ugum
inta, rabin
uwawunta duk a
asa domin ko rabinsu kujerar bata
aukaba. "To yayi Dede garada kasamu sau
i uhm Hakan yafi, cewar eyabo tana cigaba da gogewa eyameri jiki.
ewa yayi zumbur kamar wanda aka tsikara yanufeta yana zuwa ya tsugunna gabata tare da ri
o hannunta yana murmushi abinda keda bala'in wuya agareshi. Arazane mebo ta
ago tana watsa mishi wani mugun kallo da dara daran idanuwanta, Sekuma tajuya tana kallon eyabo da itama sutake kallo, Hakama su habeeb da suka saki baki suna kallonshi cikeda tsoro. "My darling how are? Umm wlh I really miss you please give me one hugg kinji, yafa
a yana
arin rungumarta. Wani irin ingujewa tayi mishi yayi baya ka
an yafa
i. Ita kuwa tami
e arazane tana nunashi da yatsa tama kasa furta koda kallima
aya, jikinta serawa yakeyi sabida tsoron abinda ze iya biyo baya...da mugun mamaki eyabo ta mi
e tare da zuwa inda yake tsaye tari
o hannunshi kafin tace "
an samari yadai? Miyasa zakayiwa yarina Hakan? Miyayi makane? Ta tambeshi fuskarta aha
Aiko kamar jira yakeyi ya
ara
ora hannunshi
aya akanna eyabo kana yace "please mama ki auramin yarki wlh ina matu
ar sonta kuma zan kula Miki da ita fiyeda yadda zan kulada rayuwata naro
eki,..dafe kai habeeb yayi cikin mugun tsoro yace "shikenan yanzu kuma se yadda Allah yayi.
wani irin mugun kallo eyabo kejifanshi dashi kafin taja wani mugun tsaki tare da fige hannunta tayi gun mebo tare da ri
o hannunta kawai suka ra
ashi zasu wuce..cikin wani irin mugun sauri yabisu yana
ara ri
o hannun eyabo cikin sigar ri
o. Ai tana juyowa ta
aukeshi da wani gigitaccen Marinda seda yayi taga taga kamar zefa
i, Marinda tunda uwarshi takawoshi duniya ba'ata
a yimishi koda maka mancinshiba...ihu su Ahmad sukayi atare sukayo kanshi. Shi kuwa ya
ago dafeda kumatunshi yana kallon eyabo fuskarshi
auke murmushi. Yayinda take suburbu
a mishi kashedi akan yarta. Cikin wani irin fishi take magana domin yoruba sun tsaki ka wata
abilar tara
esu. "Sunan
ata yafita abakinka balle kalimar aure idan kuwa ba hakaba kasani zaka iya rasa bakinka balle kayi maganar. Tana gama fa
ar Hakan ta
ara juyawa cikin fishi ri
eda hannun mebo.
ara biyota sultan yayi domin shi jiyake kozata kasheshi ne ya
ara farfa
owa indai zata bashi yarta wlh baze damuba. "Please maah seriously f..bata bari ya
arsa ba tajiyo afusace tare da
ora hannunta akan lips
inta ta shiga yin wata irin busa tamkar ta masu wadda ta
auke ilahirin ya
in nasu. Habawa ai kafin kace me saga gardawan samari sun fara dirowa daga gidajensu sunayowa gidansu mebo dagudu
auke da makamai. "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un wlh Ahmad muyita kanmu wannan ihun idan suka kama kwarto ko wani lalata musu
a sukeyinshi kuma wlh kowaye sedai uwarshi ta haifi wani babu zancen neman ba'asi, yana maganar suna
arin tura sultan mota, wanda dakyar duka samu suka dannashi ciki, kafin suka figi motar a 360 suka fice da gidan, wasu najifarsu da duwatsu na suna bin bayansu wasu da itace. Hakan har suka fita daga
auyen sukasha da
yar amma sun fasa musu glass
in mota..
Abbey
Fitowa yayi yana waya da wani amininshi Alhaji Mansoor. Dede kofar
akin Osola me gadi. "Wlh ahaji Nima abin nadamuna kawai dan ba yadda zanyine kumani ba shiga
auyuka na iyaba balle nashiga na nema masa tunda ance na hausa yafi aiki akan na asibiti. "Hakane Alhaji sani, amma kanaga baza'a gwada na
abiluba dominfa ance
abilar yoruba sunada irin wannan magungunan kuma sun
ware sosai wurin Maganin gargajiya. "Umm Hakane fa amma ai inda za'a samu na asalin amma zan bincika in sha Allah. "To yayi Alhaji Allah yasa adacem. "Ameen Ameen y Allah. Daga Hakan sukayi sallama da juna.
Osom
Acikin daren ranar Sabeer yasauka garin, Ahmad yazo ya
aukeshi. Koda sukaje hotel
in sultan ko kallonsu beyiba domin dai kam yau yan miskilancin sun motsa tunda suka dawo daga
auyen su mebo, yake
e kanshi shi ka
ai yanata sa
a da kwancewa...maganar duniya Sabeer yayi mishi amma yayi banza dashi daga
arshe tashi yayi yabar musu
akin domin su Ahmad duk sun bawa Sabeer labarin abinda yafaru da yadda sukasha da
yar...sosai Sabeer yayi jimamin abin kafin yace surabu dashi in sha Allah gobe zasubar garin domin gudun abinda ze biyo baya.
Washe gari tunda asuba sultan yafice da hotel
in kaitsaye gunda ake hayar motoci yaje ya
auki
aya fara
al wadda ba kalar wadda sukaje da itaba, kana ya
auki hanyar
auyen su mebo..koda ya shiga
auyen seya zagaya ta bayan gidansu bayan wasu bishiyu yayi perking motar, kana ya fito tabaya yazo Dede wani bishiyar goro yatsaya yanabin mutanen gidan da kallo suna shige da fice, eyabo dake aikin gidan se kuma eyameri dake kwance tana kallonta. Kasan minti 40 yana la
e yana jiran ta inda zega mebo amma babuta babu dalilinta...
an jim yayi kafin yakoma da nufin yazauna mota zuwa anjima ya dawo yaga, kamar ance ya
ago kawai yaganta tana dumfaro inda yake da itatuwa ahannunta. Ai wani irin farin cikine ya lullu
e zuciyar sultan cikin wani irin sauri ya
arasa gun matarshi tareda bu
eta kafin ta iso... ahankali take tafiyarta cikin nutsuwa hartazo wurinshi.
Kawai seya sha gabanta. Arazane ta
ago tana kallonshi yaga kowaye, Cikin mugun tsoro da tashin hakali taware duka lulu ayes
inta tana kallonshi. "Please baby Dan girman Allah karkice komai kibani minti biyu kawai muyi magana daganan sekiyi tafiyarki please
please, yafa
a yana ha
a hannunshi wuri
aya cikin fuskar tausayi.
Mebo batace mishi komaiba kana bata motsa daga inda takeba gudun tayi wani yun
urin aganshi.. ganin tayi shiru kawai tana kallonshi yasa yari
o hannunta yana
arin sakata bayan matar. "Se alokacin ta kowace hannunta tare da zanga mai harara kana tace "wai miye kakeyi Hakane? Ina zaka kaini? "No ba inda zan kaiki baby kawai magana zamiyi kar azo aganmu tsaye anan please kishiga, yafa
a tareda
ara ri
o hannunta yasakata cikin motar domin a wannan karon barayi masa musuba, tana shiga yajuya dasauri ya shiga mazaunin driver tare da jan motar a 360 yabar wurin...cikin mugun tsoro mebo tace "ina kuma zamuje kidnapped
ina kayine? "No baby wlh bazan ta
a kidnapped
inki ba, kawai dai banaso kowa yazo yaganmu ne gara muyi nesa dasu kar mom
inki tagi kusamu matsala da ita, idan muka gama magana zan maidaki wlh yana magana yana sharara uban gudu, seda yayi tafiya me nisan gaske kafin ya shiga cikin wani jeji
ashin biyotun goro yayi perking kana yabu
e motar yafito tare da dawowa baya wurinta, zama yayi bayan yarufe motar, kana yari
o hannayenta duka biyu yazuba mata lulu ayes
inshi masu tsananin kaifi yana kallonta. Ita kuwa jikinta serawa yakeyi sabida ri
on dayayi mata. "Luck at me my darling, yafa
a yana wani Lumshe lulu ayes
inshi... ahankali ta
ago ta kalleshi Sekuma ta
auke kanta. "Please Zaki aureni? Ya
ara tambayarta akaro naba adadi. Batace mishi komaiba illa kallonshi data karayi tana mamakin girman tsaurin idonshi. "Uhmm my yoruba girl? Yana maganar yana karabowa da fuskarshi kusan tata yana hura mata iskar bakinshi a fuskar.
agowa tayi dasauri jin numfashi nasauka a fuskarta ganinshi gab da ita ba
aramin kayar mata da gaba yayiba, Hakan yasa yabu
e baki zatayi magana kenan yayi saurin
ora nashi bakin akan nata yayiwa lips
inta wata irin tsotsa tare da saba tafukan hannunshi yari
e fuskarta...ido mebo tawaro cikin tashin hakali tanajin yadda yake tsotsar lips
inta yana sauke mata numfashi, wani irin mazari jikinta ya
auka na tsoro Hakan yasa ta....!
Autar alheri
[12/14, 6:33
AM] Dr zarah:
*YORUBA TRIBE*
Chapter 3 · 0% Book details