← Book details Yoruba Tribe Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 10

Sashe 5

Yoruba Tribe Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

(
ABILAR YARBAWA)
Romantic love and sexy story
New house novel. Daga Al
alamin abokiyar farin cikinku
Dr Yasmeen Ahmad
(Autar alheri
Sabon labari me
auke da mabanbantan abubuwa. Kamar dai yadda aka saba. Kumafta kawai.
Book 2
Page 19 & 20
"Tace "miyasa kashigo rayuwana? Mikake nema aguna ne? Shin ko kasan wannan abun ze iya sanadin rayuwarmu dukan mu? Bansanka ba baka sanniba ba addininmu
aya ba, Hakama al'ardarmu, miyasa zaka sakamu cikin bala'i? Please naro
kafita daga rayuwata. Tafa
a cikin hausarta da bata fita Dede tana ha
e hannayenta wuri
aya alamar ri
Ido kawai sultan yazuba mata yana kallon yadda take juya
aramin bakinta dudda wani abin idan tafa
a baya fahimta amma ya fahimci inda kalamanta suka dosa, Lumshe lulu ayes
inshi yayi cikin wani irin mugun sonta dayaji yana
ara huda jinin jikinshi yace "I love you, I really love you so much my darling baby. "Ohh god please kadena cewa kana sona dan Allah, miyasa baka fahimta ne? Murmushi yayi wanda ya
ara fito da asalin kyawunshi na buzayen asali kana yace "kinaso nadena fa
a ne? "Eh kadena please. "Humm to zakiyi abu
aya. "Okay gayamin minene. "Humm Kinsan me? Bazan
ara cewa inasanki ba, kuma bazan
ara shiga gidankuba, amma zanri
a zuwa ina tsayawa bayan gidanku sekizo naganki, indai kinamin Hakan to bazan
araba, yafa
a yana
arin ha
e bakinshi danata.
Cikin sauri ta goce tana jinjina girman wayo da rigimar sultan kafin tace "okay na yadda indai zaka dena zuwa."good baby zan Dena, yanzu bara maidaki gida kar mom taga kinjima se gobe idan nadawo ko? Kai kawai ta
aga mishi batareda tace komaiba. Hakan ya manna mata kiss a goshi kafin sumayarda kayansu ramkar yadda sukazo kana yaja motar sukabar wurin...anesa da unguwarsu ya ajiyeta yadda baza'agantaba kana yaja mota cike da farin ciki yakoma hotel.
Koda su Ahmad duk suntada hankalinsu wurin nemanshi har sunyake hukunshi shiga cikin
auyen suga kocan koma, segashi yanadawo. Sosai suka sakashi agaba da tambayar ina yaje amma yayi banza dasu har suka gaji suka barshi. Sabeer kuwa yadage akan se sunbar garin a yau amma sultan firr yace besan zancenba, ganin bayada niyyar tafiya yada dole suka zubawa sarautar Allah ido suna jiran suga yadda Allah zeyi dasu..
Abuja
Abbey ne zaune acikin office
inshi kamar wanda aka tsikara yami
e tunawa da yayi megadin gidansu fa yoruba ne domin tun lokacinda sukayi waya da Alhaji Mansoor yake neman inda zasu yoruba me amana yayi maganar dashi amma yakasa samu ashema gashi agida yake yawon nema, domin kuwa Osola mutunne me mutunci da sanin darajar
an Adam dudda kasan cewarshi ba Musulmi ba amma yanada kyakkyawar zuciya wanda yake ganin ko amusulman bakowane yakeda irintaba. Kai tsaye gida yanufa yana ido kuwa Osola yataso yabu
e mai get
in gidan, Seda yayi perking motarshi tukunnah yafito yasamu Osola inda yake zaune. Yanaganin abbey yazo wurinshi yami
e yana yimishi sannu da Zawa. Zama abbey yayi bayan sun gaisa Abbey yanutsu kana tace yace "Osola wurinka nazo dan Allah yaronane bashida lafiya to anata neman magani shine wani abokina yake cemin mu Nemi na yoruba sunada Maganin wannan matsalar, nikuwa Kaine kawai wanda hankalina ya kwanta dashi, shine nakeso naji dan Allah ko dagake ne za'aiya samu awurinku? "Ash'sha kuwa Alhaji, wanne irin ciwone wannan? "Wlh Osola matsalar mazan takane sam baya bu
atar mace ataredashi. "Oh'oh wannan babban matsala ne Alhaji amma munada naganinshi sosai kuwa, domin kuwa akwai yarona yana wannan Maganin sosai sosai kuma zesamu lafiya.
"Ah alhmdulillah inkuwa Hakane gaskiya naji da
in wannan maganar sosai Osola, yanzu azayi shi sultan yaje gun yaron naka? "No Alhaji base yajeba akwai mamana bayada lpy za'akawoshi asibiti anan garin zasuzo tare seyayiwa yaronka magani kajiko karka damu da wannan matsalar. "Allah sarki to shikenan Osola naji da
i sosai wlh, ba damuwa Allah yakawosu lpy, itama Allah yabata lpy.."Ameen Ameen. Daga Hakan abbey yayiwa Osola sallama cike da farin ciki yakoma office
inshi.
Osom
Washe gari Hakan sultan yakoma garinsu mebo amma besamu ganinta ba domin ta
i zuwa wurinshi, Hakan yawuni yana bulayi amma babuta babu dalilinta. Hakama gobe ya
ara komawa nanma begantaba, tuni hankalinshi yafara tashi, amma yadake Seda yajera kusan kwana hu
u yana zuwa begantaba tukunnah yafara tunanin komawa gidansu koma mizefaru sedai yafaru domin wlh shi baze ha
ura da itaba...to wa wannan lokacin yanufi gidansu kai tsaye. Koda ya shiga bakowa a tsakiyar gidan se kukan tsuntsaye kawai, cikin dakiya yanufi bukkar
akin bemo domin baya ganin komai a idonshi se ita, sedai koda yaduba bakowa aciki...Hakan yasa yanufi
aya bukkar sedai kafin ya
arasa shiga yaji abinda yakusan zubar dashi avwurin. Domin eyabo yaji tana magana da wata acikin da
in cikin harshen turanci tana daya mata mebo batanan taje garinda dadanta ke aiki zasukai eyameri asibitin cikin birni. Haba ai yanajin Hakan gabanshi yayi wani irin mummunan fa
uwa domin yasan koze mutu eyabo bazata gaya mishi garinda mebo tajeba Balle zancen bashi address
inta. Wasu irin zafafan hawayene yaji suna zuba a idonshi, wanda bemasan lokacinda suke zubowarba, yajima tsaye a wurin kafin yasamu zarafin jan
afafuwanshi yakoma hotel
insu.
Dukkansu sunyi mamakin ganinshi Hakan dudda kasan cewar a
an kwanakin nan sunga sauyi a tattare dashi amma na yau kam na musamman ne. "Miyafaru ne sultan? Sabeer yatambeshi yana dafashi cikeda kulawa..bece komaiba yasamu wuri yazauna tare da ha
e kai da guywa yana jan nomfashi me zafin gaske, shi ka
an yasan abinda yakeji azuciyarshi akan wannan yayinyar wanda kuma kowa yakasa fahimtar shi.
Zama sukayi duka kusanshi suna tambayar abinda yafaru dashi yake cikin wannan yanayin. "Please sultan kayi magana dan Allah karka karya mana zuciya miye abin tashin hakali Hakan uhmm? Miyafaru ne? Cewar Ahmad cikin damuwa. Ahankali ya
agoda fuskarshi yana kallonsu, idonshi cike tab da
walla...ido suka zaro atare kana suce "kuka kuma sultan? Wai miyafaru ne? "Kukan dayake ri
ewa ne ya
ara ku
uce mishi cikin karayar zuciya yace "tagujemin Sabeer nayi nesa dani, iyayenta sun dage akan sesun rabamu, wlh Allah ina mugun son yarinyar nan a ganin farko danayi mata, Bansan me Allah kenufiba daya jarab ceni da Son
abila kuma arniya amma wlh inaji idan bansametaba zan iya rasa raina. Shiru yayi yanajan numfashi..wanda suma duka ido suka zuba mishi suna mamakin wannan lamarin sultan da kuma maganar kirki beyitsayawa yayi dakowa muddin tawuce harafi biyar, yau shine ke wannan dogon surutun akan mace yana kuka da hawayenshi, lallai tabbas wannan lamarin babba ne.
Shi kuwa seda ya huta tukunnah yaci gaba da fa
ar. "Nasani cewar neman magani yakawoni gun wannan yayinyar sedai bansaniba kodan nasamu maganina ne ajikinta yasa nakejin wannan abin akanta, amma wlh koma munene da gaske inasanta kuma wlh zan aureta ahakan, amma family ta sun kasa fahimtana Shiyasa suka yanke hukuncin turata wani garin wanda bamusan ko inaneba. Yafa
a yana
ara rushewa da Sabon kuka cikin mugun takaicin Hakan dasu eyabo suka mishi..
Dukkansu jikinsu yayi mugun sanyi domin yanzu sun tabbatar dagaske dai sultan yakamune da son
abilar yarbawa batareda shiriba, Hakan yasa suka shiga rarrashinshi suna bashi baki cikin tausayawa da kwantarda hankali Sabeer yace "kayi ha
uri
an uwana in sha Allah indai wannan yayinyar rabonka ce wlh kome zasuyi seka aureta, kadena
aga hankalinka please komai yayi farko yanada
arshe Banda sarautar Allah. Kayi ha
uri saltan kashirya yau mukoma Abuja domin abbey yakirani akan duk inda kake kadawo gida yanason ganinka, sabida Hakan kayi ha
uri idan Allah yasa muka koma bayan sati
aya semu dawo mu gani idan tadawo semu saka iyaye cikin zancen mugani ko Allah zesa adace ta wannan hanyar kaji. "Kai kawai sultan ya
aga mishi batareda yace komaiba yana tunanin ta yadda ze
ara saka mebo a idonshi harta kasance mallakinshi..da Hakan suka samu suka lalla
ashi yashirya suka nufi airport domin barin garin baki
aya..
Jirginsu na sauka gidan sultan
in suka wuce dukkansu domin Sabeer
agare yake da yaga kuburah yaci ubanta kana yayi mata albishir da abinda tasiyawa kanta wato kishiya domin ko makaho yashafa sultan yasan ta mutu akan wannan
abilar ba ka
an ba kuma wlh yaji da
in Hakan koba komai gaba seta iya sirrinta abinda yashafi mijinta domin da bata fitarda wannan zancenba ba abinda zesa sultan yazo
asar nan yanzu haryazo garin da wannan yarinyar take neman magani.
Koda suka shiga sultan Pert
inshi yawuce shida Ahmad domin habeeb kam acan suka barshi, shi kuwa Sabeer yanufi pert
in kubura...tana kwance akan kujerar parlor ta yashigo gidan bakinshi
auke da sallama. Kuburah na ganinshi tami
e zaune tana fa
ar Yaa Sabeer Kaine ina wuni, tafa
an tsorace domin ko ka
an bata shiru da Sabeer kasan cewar kullun ubanta takeci akan ala
arta da Didy domin sam be yadda da matarba amma kuburah da mom
insu sun
i ganewa...wani mugun kallo yake watsa mata kafin ya
arso inda take zaune yace "to jaliha naji abinda kika aikata kuma kisani kanki kika yimawa ba kowaba, atinaninki kin tobawa sultan asirine domin ki tozaltashi a idon duniya ko? Humm to kinyi kuskure domin kuwa duk wanda Allah yarufawa asiri babu
an Adam
in daya isa yatona masa wlh, ke inda kike da
iya kowanda ze tona asirin mijinki kika gani base inda
arfinki ya
areba? Koba komai sultan yayanki ne ko babu darajar miji, amma duk kika rufe idonki, kikaci zarafin wanda yarufa miki naki asirin domin kuwa ke kanki kinsan inbanda darajar zumunci dasu Abbey babu abinda sultan zeyi dake ke wlh ko inuwar sultan baki isa ki shigaba domin yafi
arfinki tako ina amma sabida kinsameshi a arha shine kika za
i tozarta shi nasan hadda ha
in bakin
ofar waccan banzar me
oraki akan keken
era, wlh tun lokacinda naji an fara yada magana akan cinyon sultan nayi niyyar cin ubanki naso nayi Miki dukan dasekinyi kinyi jinya yadda Zaki banbance Dede da akasin Hakan, amma yanzu nafasa domin kuwa dukan dakikayiwa kanki akan wannan abin dakika aikata yafi
arfin kowanne irin duka zanmiki aduniya, ina Miki albishir da kiyishirin fara sabuwar rayuwa tare da amaryar sultan wadda Yagani dakanshi yace yanaso wadda yake zudda hawayenshi akanta sabida tsananin soyayyar ta. Yana gama fa
ar Hakan yajuya zebar parlor, cikin wani mugun tashin hakali ru
u dakuma firgici kuburah tami
e tsaye arazane tana fa
ar.....!
Autar alheri
[12/17, 1:46
PM] Dr zarah:
*YORUBA TRIBE*
Chapter 5 · 0% Book details