← Book details Yayana Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 8

Sashe 6

Yayana Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

"
Yana zaune kusan minti talatin amma bata
fitoba , nan hankalinshi yafara tashi yamik'e
yanufi bayin yatura k'ofar still bata nan yafito
hankalinshi atashe."
Ba inda bai dubaba amma bai gantaba yafita
waje , nan yacikaro damai gidan yace."
"Baba dan Allah bakaga yarinyar dana ajiye a
gidannanba ?"Eh wlh bangantaba , tafitane?"
Ina baima tsaya ba shi amsa ba yafita direct
gidan Hafiz yaje hankalinshi atashe yad'aga
waya yakirashi danbaima San shiga gidan."
Hafiz yana d'aga wayar yace "Dan Allah malan
kafito ina cikin tashin hankali, Hafiz yafita
dasauri Dan gudun kar bilal d'in yashiga ciki."
Yana fitowa yataddashi jikin mota ya hard'e
hannuwanshi a k'irjinshi."
"Abokina ya akayi ne?" Wlh Hafiz nafad'a maka
zanyi maganin yarinyar nan to nad'auketa
nakaita wani unguwa danace kajirani to wlh ta
gudu , gashi nayima Momy alk'awarin zan
kawomata ita yau , so I'm totally confused.

"
Hafiz ya numfasa sannan yace "tab dijan amma
Bilal kayi ganganci miye na d'auketa ka kaita
wani wuri gashi ta gudu kuma nasan ba gida
tajeba tunda kazonan."
"Wlh bataje gidaba ,yanzu abunda za ayi fitowa
zakayi karakani mushiga gari munemeta watak'il
Allah yasa muganta."
"OK to jirani bari nad'an shiga nafito" yanashiga
yafad'ama ummi yadda sukayi da Bilal sannan
yace mata.'
"Dole gobe na maida Basma Abuja dan nasan
yanzu Bilal ya fara zuwa ne mana kenan ,to ina
gudun kar wata rana yashigo ya ganta, gsky
kam."
Daga haka ya fita ya tadda Bilal d'in har yashiga
Mota shima yabud'e yashiga Bilal yaja motar a
360 da sauri Hafiz ya jiyo yana kallon shi......

Muje zuwa.*YAYANA* *NE*
*BY* *:* *ANFA*
*Dedicated* *to* *Zeetty*
*(* *Ummu* *Hanan* *)*
*Dedicated* *diz* *page* *to* *my* *sweet* *sis* *Maman* *Khaery*
*page* *13*
"Dallah mallam karka yardani a titi, dan naga kai rayuwar ta isheka .

"Kaga kar kak'araman stress kabarni naji da abunda nakeji Dan yanzu ina cikin tashin hankali " to kafad'aman abunda yasa kad'aga jijiyoyin wiyanka sosai."
"Haba hafiz mezaisa Hankalina bazai tashiba ,alk'awarifa nayiwa momy zan kawomata Basma yau.

"Kai dai fad'i gaskiya kodai kanasone ka kwanta da ita?" amma wlh kai d'an iskane in iskanci nakeso nayi banida matane da harsaina bi kwailar nan.

Hafiz yace"Yanzu tsakaninka da Allah ba abunda ka tab'ayimata tunda kasaceta?"
"To dan ubanka mekake tunanin nayi mata ,kai kasanni bana dealing da k'ananan yara dan ba zasu iya d'aukar nauyinaba."
Hafiz ya kwashe da dariya "wlh Bilal kar kazo wataran ka dunga y'ar murya Kanacewa."
"Pls Basma kitaimaka kiyarda inbaki bani kankiba zan iya mutuwa ,, Hafiz ne yakwaikwayi muryar mata yana tsokanar shi .

Bilal yace"Wato gaskiya Hafiz nagane akwai mental a k'wakwalwarka inhar kana tunanin ni Bilal watarana zannemi yarinyarnan , over my death boby stupid yafad'i had'e da hararar Hafiz d'in.

Hafiz bai kuma cemishi komai ba ,a haka suka dinga yawo har yamma sanna Bilal ya juya kan motar ya sauke Hafiz gida yana fita yajiyo yace.

"To Bilbas ayi hakuri amarya dai ta b'ace ,kaini wlh nasan neman dakakeyima Basma bana banzabane."
"Duk yanda akayi ka dan tattab'e musu yarinya shiyasa kakeso kayi mai gaba d'aya."
Bilal ya d'ago kai ya b'allama Hafiz harara had'e dacewa "to hell with u banza d'an iska dan dama aikinka kenan kai yaja tsaki yawuce ."
Shiko Hafiz yadinga kwasar dariya ganin yadda ya shak'ar da
abokin nasa , daga haka ya shiga cikin gidan ya iske ummi da basma amma haryanzu Basma kuka takeyi."
"Haba Basma wai haryanzu bazaki hak'ura kibar kukannan ba ,kodai akwai abunda Bilal yamiki ne da har kika kasa fad'a mana?"
Dasauri ta girgiza kai had'e dacewa "Ba abunda yayiman ,, to shikenan Ki shirya gobe zankaiki abuja gidan sis d'ina saiki cigaba da karatunki achan.

"Daga baya kuma sai in dawo dake wurin momy lokacin Bilal yayi realizing mistake d'inshi."
Tace "To yaya Hafiz nagode Allah yasaka da alkhairi " haba basma miye na godiya yanda kike k'anwa agun Bilal to haka kike aguna , Dan duk abunda bilal zaimiki nima zan miki.

Washe gari ummi tagama shiryama Basma basma komai suna zaune ummi tanata k'ara bata baki saiga Hafiz yashigo yace.

"Idan kingama fito mutafi , tamik'e suka fita ummi tarakasu har bakin Mota saida taga tafiyarsu sannan ta dawo cikin gdalhmdllh.K'arfe biyar na yamma suka isa abuja , suna shiga layin tundaga nesa yake horn ."
Yana k'arasawa gidan mai gadin yabud'e geta ,gidane na kece raini yanashiga yafito yabud'e mata tafito suka k'arasa cikin falon.

Anan ya iske Antyn tana kallo tana ganinsu tajiyo had'e da cewa "oyoyo my dota shine wato tund'azu kutaho shine saiyanzu ninama d'auka da sassafe za kuzo."
"Wlh Anty Bilal ne yagajiyar dani gun neman Basma jiya ."
"OK to sanunku da zuwa." suka amsa " Basma zo ,mana kin tsaya a tsaye nan mafa gidane ,oya zonan in kunya zaki din gaji ba zamu shiryaba."
Basma ta k'arasa wurinta zata zauna a k'asa saita rik'o hannunta ta zaunar da ita kusa da ita."
Hafiz yanata dariya dan yasan antynsu akwai sangarta yara , daga haka ta k'walama Saude mai aikinta kira ,sai gata tafito da sauri.

"Saude kawo musu abinci ,saude tajuya takoma kicin d'in ta kawo musu fride rice d'inda Antyn tayi da pepe meat sai plantain meat tazuba a plate tasaka spoon ta d'ebo takai bakin Basma.

"Oya bud'e baki." ,Basma ta bud'e baki tana murmushi Anty murja tadinga feeding nata shima Hafiz yad'iba ya faraci.

"Suna haka sai ga Zahra ta shigo tana ganin Hafiz da gudu ta rungume shi "oyoyo uncle ya hanya ?"
"Lfy lau Zahra ya karatu alhamdulillah."
Sai ta koma gun Basma tarun gumeta "Yeee momy yanzu nima na sami y'ar uwa" "Ai kuwa dai kinsamu ".

Sai taji Hafiz yace "To Anty zan koma kin ga dare nayi."
"To tun yanzu nad'auka kwana zakayi ?"
"A' a wlh."
Suka fita gaba d'ayansu suka mishi rakiya,yana tafiya suka dawo ciki momy tace.

"Zahra kuje d'aki tayi wanka saita huta." Ta amsa da "To."
Momy ta rik'e hannun Basma suka nufi d'akinta..

Muje zuwa.*YAYANA* *NE*
*BY* *:* *ANFA*
*dedicated* *to* *Zeetty*
*(* *Maman* *hanan* *)*
*dedicated* *diz* *page* *to* *my* *Kakus* *Halima* *(*Ummu* *ulfat* *)* *keta* *dabance* *agurina* *Allah* *yabarmanke* *luv* *u* *wujiga* *wujiga*
*page* *14*
Suna shiga zahra ta saki hannunta tayi bayi domin had'a mata ruwan wanka ,tana gama had'awa tafito tace ."
"Anty Basma nahad'a shiga kiyo wankan" lallaima zahra ta ina nagirmeki da kike ceman Anty?"
"tonidai Anty zance miki ,tayi dariya tanufi bayin tayi wanka tana fitowa har zahra tafitomata da kayan dazata Sa."
Tunda Basma tazo abuja tasauya ,tayi kyau ta k'ara k'iba sannan kuma Anty murja ta d'auko musu mai lesson cewar bazasu koma secondary ba ."
tace lesson d'in wata shida zasuyi tunda dama data tambayi Basma cemata tayi ajin k'arshe zata, to shiyasa kawai tayanke shawarar d'auko musu mai lesson."
Bayan sunyi lesson d'in ne saikuma suka fara shirye shiryen rubuta jarabawa ."
Yaune yakama su Basma zasufara rubuta W.A.E.C basma na k'ok'arin Sa uniform zahra tace."
"Basma naga kwana biyu kina fama da zazzab'i da daddare sannan kuma ji yanda boobs d'inki ya cika kamar mai ciki."
dariya Basma tayi saitace"what did u see zahra" hmmm bakomai kawaidai kyau kikayi ahakan."
"wlh zahra nima abunda nagani kenan har tsoro abun yake bani" gsky kam Dan kinchanja amma mutafi maybe chanjin yanayine kawai."
Suka fito direct d'akin Anty murja sukaje sukace"momy muntafi atayamu da addu'a ?"
"Karku damu insha allahu zakufara cikin sa'a kugama cikin sa'a, Allah ya tsaremin Ku daga sharrin abunk'i yakuma bada sa'a."
Suka amsa da"ameen sannan suka tafi Basma kejan motar har suka isa makarantar."
Haka suka gama jarabawar Basma batada wani ishashiyar lfy lokacinda sakamako yafito bak'araman dadi sukajiba .''
Anty murjama taji dadi ganin yanda suka fitoda sakamako mai kyau ,nan tafara shiryeshryen Samar musu admission.
Chapter 6 · 0% Book details