Sashe 4
Yayana Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wayyo allah yaya zafi zaka cireman , kuma yunwa nakeji waiyo momyna zai kasheni baya sona. bbI hate u Yaya Nafison yaya Habeeb dakai ."
"Da ina cewa kai *YAYANA* *NE* amma yanzu kaiba yayana bane."
Haka dai taita surutu saboda a zaba amma bai bartaba saida yaga tana k'ok'arin sume mai sannan ya k'yaleta yagyara jikinshi sannan yace."
"Duk sanda naazo wannan shine hukuncinki, kuma da kikecewa u hate me , i absolutely hate u too."
"Sannan dakike cewa kina jin yunwa ga garin tuwocnan komai an kawo miki harda iccen girki in ko kika zauna da yunwa ke kikaso stupid girl ."
Daga haka ya fita dan kasa d'agowa tayi ta mishi magana saboda bak'in ciki da kuma yunwar da takeji."
Ba yanda ta iya haka tayi deciding zuwa ta d'ora tuwon dan yunwar nan da takeji yana iya halakata."
Muje zuwa
[7/29, 5:38 PM]
+234 816 795 3543
: *YAYANA* *NE*
*BY* *:* *ANFA*
*Dedicated* *to* *Zeetty*
*(* *Maman* *Hanan* *)*
*_Naji duk k'orafinku makaranta da marubuta, hakika ni nake rubuta labarin nan kuma banga wani rashin dacewa a ciki ba dan haka babu dole wanda bazai iya karantawa ba ya bari._*
*page* *0* *8*
Da 'kyar Basma tasamu ta had'a murhun tuwan dan tafi minti talati tananeman makamashi , bata samuba sai ta hango galan din kerosin , tashi tayi ta d'aukosshi jikinta sai b'ari yakeyi."
Ta d'auko tukunya ta k'ara d'aurayeta , sannan ta d'aura ,tana nan zaune harruwan ya tafaso tatashi ta debo gari ta talga bayan minti goma saita tuk'a , haka hartagama tuwanta tad'ora miya wacce ko ar
zik'in kayan miya bata samuba."
Bayan ta gama tazuba tafaraci tana hawaye saboda kwata kwata abincin badadi danko agida akace taci abincinnan tana iya marin mutum ."
*****
Koda Bilal yakoma Mota ya iske Hafiz yana waya, baicemai k'alaba yatada motar saida yagama wayar yajiyo gun Bilal."
"Wai ya duk naganka a ya mutsene mutumina ,anya bawata y'ar iskar ka kawonan ka ajiyeba ?"
"Dallah mallan rufeman baki , idan iskancin zanyi kuma saina rasa inda zankwanta da yarinyar sai a nan ?"
"To waya sani yanda naganka amatse dinnan Allah there is something fishe?"
"To kuma sai akacemaka kullum cikin buk'ata nake kamarkai " hmmm kaidai yi shiru nariga nasan komai."
Bilal yaja tsaki tareda cewa "ubanme kasani eye?" Dan iska , kaiwallahi haka zaka k'are da sa ido ."
Hakadai Hafiz yayita k'ular da Bilal har suka isa gidan su hafiz din , yanasaukeshi yaja motar da mugun gudu tunkafin yace wani abu."
Bilal na isa gida direct d'akin dady ya wuce , ya iskeshi zaune kan kujera yana karanta jarida ,yayi sallama dasauri dady yadago kai."
"Bilal anga Basma?yatambayi Bilal jikinshi har rawa yakeyi " kafadaman mana hankalinmu duk atashe yake saboda ba'a gantaba."
"Innalilahi !" yanzu ina za'a za aga autata ?"anya kasa bincike da kyau kuwa Bilal?"
"Eh wallahi Abba ba inda ba'asa cigiyarta ba , dannima nashiga cikin damuwa ,waye wannan dazai daukemana yar autar Dady damuke ji daita ?"
"Gaskiya duk Wanda na kama yanada sa hannu a b'atar y'ata to wallahi saina mishi hukunci daidai da abunda yayimata , dadyne yake wannan maganar cikin b'acin rai."
"Bilal yad'an firgita ganin yadda dady ya b'aba rai , ba 'alamun wasa ko kadan.
Koda Bilal yakoma d'aki ya iske Aisha najiranshi , tana ganin shi tataso tareda rungumeta tana manna mishi kiss a kumatu ."
"Yayi saurin b'amb'areta daga jikinshi , ranshi amatuk'ar had'e ,harza tayi magana saitaga fuskarnan ba annuri saita fasa, daga haka shikuma yashiga toile domin yin wanka."
Bayan yafito yakwanta , Aisha ta matso cikinshi tare da cewa "haba sweetheart yaushe rabon daka kusance ni?" kuma kasan hakkina na kanka."
"OK to yanzu kina fad'aman nabaki hakkinki kenan?dasauri ko ta d'aga mishi kai ,baik'ara cewa komaiba yajawota jikinshi suka fara raya sunnah , daga haka nikuma nafita nabasu wuri."
Washe gari dasafe Bilal ya tafi gidan da ya ajiye Basma ,yana shiga ya isketa a kwance duk tarame.
"Ke bakya ganin mutanene ko ko iskancine ?" kafin tayi magana saiga mai gidan yashigo ,Basma tace.
"Dallah malam fita daga gidan nan kana fama dawari tsami ,duk talauci yacika maka ciki munafi..."
Aikafin takarasa taji saukar mari ,,Dan nazagi wannan matsiyacin tsohon zaka mareni?"
Sai jitayi ya tafka mata wani marin "yi hkr baba jeka bari zanyi maganinta."
Haka baba tanko yafita ranshi ab'ace ,Dan tunda yake ba'a tab'a yimishi irin wannan cin mutuncinba ,kuma y'ar cikin shi ."
Bilal ya fincikota jikinshi yana kallonta had'e da k'urama k'irjinta ido ,itama ta d'ago dakanta domin ganin meyake kallo ."
"Tana kuma d'agowa suka had'a ido yamata wani killer smile had'e da fara shafa na shanunta acikin riga, tafara lumshe ido."
Yachad'e bakinta da nashi yana tsotsa ,wannan karan ba cikin muguntaba ,yazare hannu wanshi a k'irjinta yatallabo da kanta yana mata wani french kiss."
Batasan sanda tafara maida mishiba ,sai da yaga ta kamu sosai ,saiya tureta tarecda b'allamata harara,sannan ya ce.
"Ke a tunaninki akwai lokacin da zan had'a jikina da wannan k'azamun jikin naki ?wanda kowane Kare da doki yatab'a kuma yakusanceki."
Dasauri ta d'agokai idont cike da hawaye ,daga haka yafita yabarta anan, dan bata tab'a tunanin zargin da yayan nata yake mata ba kenan.
Muje zuwa
[7/30, 6:36 AM]
+234 816 795 3543
: *YAYANA* *NE*
*BY* *:* *ANFA*
*Dedicated* *to* *Zeetty*
*(* *Ummu* *Hanan* *)*
*Ina* *kara* *miko* *gaisuwar* *bangirma* *gareki* *my* *Momy* *Zeetty* *allah* *ya* *kareminke* *daga* *Sharrin* *makiya* *da* *mahassada* *ameen* *ya* *Allah*.
*page* *0* *9*
Bilal yana isa gida yatadda Anty Ruma a falo da Hajiya' suna jiran yadawo suji ya labarin Basma.
Yayi sallama gabaki d'ayansu suka amsa yasami guri shima yazauna ,sannan ya gaida kakartasu , ta amsa tare da cewa.
"Wai bilal ya akayi Basma tab'ace? bayan kai akatura kad'aukota ,sannan kadawo gida kacemana wai kaga wani yatafida da ita?"
"Nifa Hajiya ba cewa nayi na ganiba ,d'aliban makarantar sune suka fadi haka ,kinga ko bazasu mata k'aryaba tunda ba wanda bai san Basma ba tajiba."
Nan ya labartama kakarsu duk wani rashinji da Basma keyi.
"To inko Hakane wallahi yakamata Dadyn yara kamata hukunci babba." cewar Hajiya tana k'ara hawa ."
"Inbanda shashanci ace saboda san da ka kema Basma bazaka iya hukuntataba, to bari a ganta tagama zama a hannunka."
Anty Ruma tace "Hajiya kiyi hakuri ,sunyi kuskure amma in Allah ya yarda ba zasu sa ke ba."
"To nidai nafad'a muku , kuma wallahi duk inda tashiga Bilal kanemota dan ni ban ma yarda dakai ba."
Suka Sa dariya gaba d'ayansu banda Bilal da yake cewa "Ai kunsan ya ta ce da zan boyeta."
"Ohon makadai nidai nafad'a maka."
"To no vex hajiya " "No vex din uwaka aini vex dina inga Basma kawai."
Daga haka ta tashi ta hau sama Dady momy ta matso gurin Bilal ta mard'e mishi kunne hade da cewa "Zaka sa ni ai wato hajiyar kake cema no vex koh?"
"Yi hakuri Momy zaki cireman kunne."
"Ai gwara na cire kaga kahuta da ji." Da kyar ta sake mishi kunne shima ya nufi d'akinshi domin yin wanka."
******
Washe gari Bilal ya nufi gidan da ya ajiye Basma koda ya shiga ya sameta tana murk'ususun ciwon Mara.
"Ke meyake damunki?"
Tayi mishi banza.
"Ke ba tambayarki na keyiba kin kyaleni sai kace Sa'anki."
Nan ma tayi shiru, yaje da izzarshi ya fincikota da niyyar ya wawwanka mata mari sai yaga fuskarta jagab da hawaye.
"Kiyi min magana mana, nace meke damunki?"
"Yaya mistration pain ne yake damuna." Cikin muryar kuka tayi maganar.
Ya matso da ita jikinshi yace "Period zakiyi kenan?"
Ta d'aga mishikai "To mekikeso yanzu?" sai gani yayi ta k'urama bakinshi ido tana kallo.
Tana cikin tunani saiji tayi ya had'e bakinta da nashi yana mata wani hot kiss, itama tana maida mishi."
Gabaki d'aya hannuwanta tasa ta b'alle mishi botiran rigar shi tana ya mutsa nipples d'inshi.
Numfashi kawai suke saukewa sai Basma ta kwanto dashi a hankali har ya kai k'asa ita tana samanshi ta k'ank'ameshi tana romancing d'inshi sosai."
Bilal yayi saurin hankad'eta ya mik'e yana kallonta, itako idanta a rufe tana hawaye tama kasa bud'ewa.
Da k'yar Basma ta bud'e ido tana hawaye ta ce.
"Pls help me Yaya i'm honey."
"So what if u are honey i dont bloody care is not my on cup of tea."
Ya matso kusa da ita "So u are honey?
OK let me make u fill it again."
Tayi saurin ja baya still tana hawaye ."
"Wato inba y'ar iskaba kinsaba bin maza harki iya bud'e baki kicemin u are honey."
"To in har ni Bilal nine zanjiyar dake dad'i to bazaki tab'a jin shiba har Ki mutu."
"Mark my words!"
Daga haka ya juya yabar gidan, ta duk'e agurin tana kuka.
Yana fita bai zarce ko ina ba sai gidan su Hafiz,yana shiga ya sami matarshi yace takira mishi Hafiz din.
Hafiz na fitowa yace "Abokina yanzu nake shirin zuwa na maka wani albishir."
"To ina jinka tunda gani nazo fad'a min."Hafiz yace
"Nan da wata shida zan zama Baba." Bilal ya dago kai da Sauri yana cewa.
"Kai haba dagaske? ina tayaka murna."
"Nagode abokina ammafa kaima yakamata ace matarka tama haihu, amma kun tsaya iskanci ,to nidai na kusa zama Baba nabar wani." Ya cigaba da cewa
"Dan kai yanzu marabarka da saurayi kadan ne."
Kuyi hakuri da wannan bana jin dadi.
Muje zuwa
[8/2, 3:06 PM]
+234 806 858 0203
: *YAYANA* *NE*
*BY* *:* *ANFA*
*Dedicated* *to* *Zeetty*
*(* *Maman* *Hanan* *)*
*Diz* *page* *dedicated* *to* *u* *my* *my*
*Anty* *Farida* *malesia* *kince* *bana*
*sanki* *yanzu* *to* *sanda* *nakemiki* *yafi
wanda* *kikema* *kanki*
*_My fans ina alfahari da ku a duk inda kuke,
Hussain 80k nagode da kokarinka gareni._*
*page* *10*
Tun da Bilal ya koma gida yake tunanin
maganar da sukayi da Hafiz' wai yanzu ace yayi
aure kusan shekara uku ,amma ace matarshi
bata tab'a b'ari ba kosau d'aya."
Yana cikin wannan tunanin sai ga a
Aisha ta shigo ta ganshi a kwance idon shi a
rufe kamar mai bacci ,amma tasan ba bacci
yakeyiba tunda baidad'e da shigowa ba ta ce.