← Book details Yayana Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 8

Sashe 3

Yayana Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Wata mota na hango ana sauke glass din motar, dady ne da yaya Bilal yana kallon Basma yana yima wata masifa kuma cikin maye.

Saiji yayi hawaye yazubo mishi a ido, "Wato Basma data tafi makaranta dama bachan take zuwa ba?"
Bai gama tunani ba sai jiyayi Bilal yabude motar yafita ,yana isa gurin daidai ta d'aga hannunta ta shararama wannan dattijuwar mari, sai jitayi anfisgota tare da zubamata mari guda biyu kyawawa.

Budar bakin wannan matar sai cewa tayi "Insha Allahu sai kin sami wanda zai miki fiye da abunda kikaman." Daga haka tawuce tana goge hawaye.

Shiko Bilal yaja hannun Basma baidireta ko ina ba sai cikin mota, suko su Zayyan k'amewa sukayi a mota danganin abunda yafaru sun kasa fitowa.

Yana isa yaje fata Cikin mortar yaja ,ko kafinsu kai gida tayi bacci, shiko dady k'ala yakasa cewa tunani ne fal a ranshi .

"Daukota ka kaita d'akin Momy kazo kasameni a daki na." yace "To."
yawuce yakaita d'akin momy lokacin tana wanka sanan yawuce d'akin dady yasami guri ya zauna dady yace.

"Wato abunda nakeso nafada maka shine, amman da sharadin duk abunda kaji kayiman alk'awari zakayimin biyayya ka."
"Nayi maka dady."
"Yauwa Basma dai nataba fadamaka cewar banine na haifetaba ko?" Cewar dady.

"Eh dady, d'iyar kanwan kace."
"To abunda baka saniba mun daura auranka da Basma shekara daya kenan."
Muje zuwa lol
[7/28, 9:18 AM]
+234 806 858 0203
: *YAYANA* *NE*
*BY* *:* *ANFA*
*Dedicated* *to* *Zeetty*
*(* *Ummu* *Hanan* *)*
*page* *0* *6*
Bilal yad'ago kanshi arazane yana kallon mahaifinshi "kayi hakuri Bilal banso fadamaka wannan maganarba yanzu naso ace sai auta tagama jami'a ,to amma kaga halin da ake ciki inbanfad'a makaba gaba za a iya samun matsala, narok'eka da karka fad'amakowa dagani sai k'annena mukasani."
Bilal ya nunfasa duk zuciyarshi ajagule jiyake inama mutuwa tad'aukeshi dajin wannan mugun labarin.

"Kayi shiru Bilal , shikenan Abba Allah yasa hakanne yafizama alkhairi ,, ameen Allah yamaka albarka yabaka masuyimaka fiyeda abunda kayiman ."
"Ameen Daddy nagode , daga haka ya mik'e yabar gidan bai nufi ko inaba sai gidansu Hafiz abokinshi , yana shiga falon yataddashi shida ummi akanjikunshi ."
Tana ganin Bilal saitafara k'ok'arin tashi,, miye haka inazaki?"ciwar Hafiz tareda rik'eta ."
"To Dan iska inkai bakada kunya to itatanadashi ,, tayi saurin k'wacewa ta tashi tareda gaishe da Bilal yana amsawa tabar wurin ."
"Mutumina yana ganka hakane duk ayamutse kojarabarce ta motsa ?"to yanzudai kanada mata , amma acewai Dan jarabar mutum yakasa rik'eta harda yin aure awata k'asa ."
"Kaga mallam ba abunda yakawo niba kenan inbazakaji matsalataba tobanasan takura ,inbanda kai d'an iskane waye zai fitini diyar mutane banda kai."
"Ya kwashe da dariya tonaji , by d way dai fad'a man matsalarka abikina mu warwareta."
"DadyCne fa ya auraman y'ar iskar yarinyar chan , kumawai shekara daya kenan" wace yarinya kake nufi ?"
"Ni miyema sunan ta ina ga Barma ko Bishira , aikafin yayi wata magana Hafiz ya kwashe da dariya" amma Anyi tantirin d'an duniya wlh."
"Sunan matar taka kace baka saniba ?" yabud'e baki zaiyi magana saiyaji wayanshi tana k'ara yana dubawa yaga sunan Dady akan screen d'in wayan ."
Ya dauka cikin ladabi "saijiyayi Dady yace ' Bilal kaje makarantar su Basma ka d'aukota , Dan na aiki driver."
"To Dady insha Allahu yanzu zantafi ind'aukota" to shikenan Allah yamaka albarka ameen ."
"Kagani ko ni wallahi an shiga rayuwata amma bakomai wallahi zatayi bayani , yamik'e tareda k'arashe maganar ."
"Tashi muje karakani pls " a nawa ?"bansaniba pls kar kak'ara b'ataman rai ,, to badaini nakar zomanba kar asauke akaina haba *BILBAS*."
"Allah ya isa dakahad'a sunana dana aljanar yarinyarnan , shiko Hafiz inbanda dariyar k'eta ba abunda yakemai ahaka suka fita yanata tsokanarshi."
koda suka isa bakin get d'in makarantar hango Basma yayi tanatayima maigadin makarantar rashin kunya harda dunguremai kai."
"kasan allah Hafiz daga yau zanfara horar dayarinyarnan dan wallahi sai ta tsani rayuwa daga haka yafita yak'arasa gurinsu ."
Yana zuwa ya fizgo hannunta tafad'o kanshi sai ganinta tayi akan jikinshi suna kallon kallo , yayi saurin d'agata ajikin shi yaja hannunta harcikin motar.

"
Yaja notar direct gidan su Hafiz yawuce yasaukeshi "Hafiz ya zagayo saitinshi tare da cewa."
"Abokina adaiyimata sassauci dan Allah , hararrshi Bilal yayi daga haka yaja motar yawuce ."
Basma ganitayi yanata tafiya modern 1hour sannan taga yashiga wata anguwa , Dan in akace tayi minti daya wlh bazata iyaba , saigani tayi yayi parking awani gida ."
Wanda rashin kyanshi ya b'aci koda sukafito gani tayi yanufi wani lungu duk kwatane agurin gidan ko rufi baida.

"
Sai da wani mutumi yafito sukayi magana da yayan , yaciro kud'i masu yawa yabashi yawuce."
"Bazaki shigo bane kin tsaya kina kallon mutane ?" Haba yaya mizakayi agidannan?"
"Bansaniba , yajawo hannunta ya turata cikin d'akin dakeda rufi a gidan dan bamairufi acikinsu sai ciki d'aya."
"To daga yau rayuwarki tadawo nan gidan" dasauri tad'ago kai cikin furgici."
"Yes are u starring at me?" to kigama kallona nan shine wurin zamanki kwananki , sunacikin haka yaji ana sallama yafita danyasan waye mai sallamar,mai gidanne daya aika."
"Yallabai gashi ansami garin tuwon da garin d'an waken,kai oga harda tsakin dambu."
"Kai gaskiya nagode malam tanko daga haka yamusu sallama ya tafi, yadawo tana wurin a tsaye."
"Ga kayan abincinkinan ya k'araso kusa da ita jikinsu na gugan na juna yasak'alo kanshi saitin wiyanta, yazira hannunshi cikin rigarta."
Yafara ya mutsa boobs d'inta cike da mugunta ta d'ora hannuwant a dake kan boobs d'inta tana k'okarin cirewa amma takasa dan yamutsasu yake da gaske.

Saida yagaji dankanshi sannan ya saketa tare da amsar wayoyinta sannan yace "yanzu muka fara muzubani dake ya juya yabar gidan."
Tana nan daskare a gurin sai da ya fita ta dawo hankalinta tad'ora hannu akai.

"Wayyo Allah na menaya Yaya zaimin irin wannan hukuncin ina k'anwarshi?"
Muje zuwa.

Yawan comment dinku yawan typing din da zaku samu .

Su gwaggo sawwama da Fiddausi Sodangi an je kwadayi an dawo da zani a hannu lol
[7/28, 9:19 AM]
+234 806 858 0203
: *YAYANA* *NE*
*BY* *:* *ANFA*
*Dedicated* *to* *Zeetty*
*(* *Ummu* *Hanan* *)*
*wannan* *shafin* *Sadaukarwane* *gareki* *Meelat* *Musa* *ta* *Mai* *Dambu* *u* *guys* *inamatukar* *kaunarku*
*Page* *0* *7*
Koda Bilal ya koma gida ya tadda Dady a falo shida momy ,Dady na ganin shi ya mik'e tsaye."
"Bilal ina y'ata take ?"
Shiru Bilal bai amsa mishi ba dan haka
Dady sai ya fara shiga tashin hankali ganin duk fuskar Bilal d'in a jagule "i ask u where is my dota? and u are still quite."
"Gaskiya Dady koda naje school d'in ban same taba dan har frnds d'inta sai da na tambaya suka cemin wai wani yazo da mota ya d'auketa."
"Innalillahi wainna ilaihi rajiun " Bilal kanaso kacemin bakaga auta ta ba?

To wallahi ba zai yiwu ba ina da sake."Momy ta fada cikin tashin hankali ."
Suna nan tsaye sai ga Habeeb sun shigo shida Isma'il "Wai momy meya farune naji kinata rafka salati?"
"Habeeb ba dole nayi salati ba annemi auta wai ba'a gantaba , kagako ina cikin tashin hankali."
"Subahanallahi momy garin Yaya?"
"To muma abunda muke sonji kenan." Cewar Dady.

Bilal yace .

"Dady karku damu insha allahu za'a ganta sannan zan bada cigiyarta gidan TV da radio insha allahu."
Daga haka kowa ya wuce d'akinshi , shiko Dady tunani fal ranshi jin wai waninema ya d'auketa amota suka tafi ."
****
Washe gari dasafe Bilal yafito cikin shirin zuwa asibiti ,yana fitowa escort d'inshine suka bud'e mishi Mota dasauri yana shiga suka ja motocin , bayan yatashi daga gun aiki yawuce gidansu Hafiz.

"
yana shiga ya iske shi kuma zai fita dan shikad'ai yazo ba tare da escort d'inba.

"Oga ango sai yanzu ake ganinka ?" kaga yadda ka k'ara kyau kuwa daga jiya zuwa yau "kafara koh to wlh zan ci ubankane ni kazama su Abdul kenan?"
"A a daina had'ani da Abdul " so why are u behaving like such?

"kuma kasan i hate such things."
"So sorry mr man yaza ayi ?" zuwa nayi karakani wani wurin , ok to muje ."
Suna cikin tafiya Hafiz gani yayi sun shigo wata unguwa "kaga malam ina zaka kaini?"
"Sai daka zanyi tare da b'allama Hafiz 'din harara yana yin parking yace mishi ,, jirani inazuwa."
Yana shiga ya isketa ad'akin ta k'ank'ame wuri d'aya daga ganin idonta zakagane bak'ataman kuka tashaba."
"Amma wallahi yaya Bilal kai mugune ,sai Allah yasaka min abunda kayimin mugu azzalum."
Ai bata k'arasaba taji wasu gigitattun maruka har guda biyu, yashak'eta "Ni kasakeni d'an iska kawai." yak'ara d'auketa da wani Marin."
"Ni kike kirada d'an iska koh?" to bari kiga k'arshen iskanci, bata ankaraba sai jitayi ya had'e bakinta da nashi yana tsotsa cikin mugunta had'e da gantsaramata cizo ."
Dasauri ta runtse ido saboda a azaba ya tura hannuwan shi cikin rigarta yana matsa kan na shanunta.

Tanaji tana gani ya fara cire sauran bottles d'in rigar ya maida bakinshi kan nasha nunta yana mata shan mugunta."
Data samu yasake mata bakinta sai tafara kuka.
Chapter 3 · 0% Book details