Sashe 1
Yayana Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[7/24, 5:42 PM]
+234 803 314 9202
: *YAYANA* *NE*
*BISMILLAHIR* *RAHAMANIRRAHIM* *DASUNAN* *ALLAH* *MAIRAHAMA* *MAIJINKAI*
*PRESS* *BE* *To* *ALLAH* *LORD* *OF* *THE* *WORLD* *I'M* *BACK* *AGAING*
*BY* *:* *ANFA*
*PAGE* */* *1*
"innalillahi wainna ilaihirrajiun ,habeeb waye yake ihu asamannan ?" hmm momy kinsan bazai wuce yar rigimarkiba ,tome akayimata take ihu kodai kuntaba man itane?
"aidama Mu kullum cikin laifi muke indai akanwannan shalelentakine ,suna cikin magana saigata tafito sanye da boom short da vest antufkemata gashinta gida biyu kamar wata baby ....
" ni Allah momy su Yaya habeeb basa sona tana maganar tana buga kafa saboda shagwaba "kyalesu my BASMA aibazamu shan ice cream dasuba...
" yauwa Momy to dayaushe zamuje?"ba inda Momy zata dake yarrainin hankali kawai yarinya sai shegen shagwaba to ba saikibitaba ingani ,see how u are starring at me like your mate ...
"Kai wallahi ya isheka ,ki kyaleshi Momy dama sun tsaneni Dan sunga I'm cute takarashe maganar tana mishi gwalo ,dariyama tabasu shida Momyn .."
"Yar lukuta ta alhaji ado tayi kiba tana mana gwal....
Aikafin yakarasa tafara buga kafa tana kukan shagwaba aiko bai ankaraba yaji saukar dundu dagudu yatashi yanacewa .
" haba momy akan wannan yar lukutar kikeman dundu ?aiko bai ankaraba saigani yayi tabiyoshi har k'ofar falon tana cewa zakadawo kasameni ai...
"Kyaleshi kinji autata ,yayi nodding kanta " amma Momy kice baruwana dashi kuma karyakara man magana tunda nafishi kyau ...
"To angama autata bazai karaba tunda yasan duk gidannan bamai kyan diyata.
BASMA yarinyace wacce bazata wuce shekara sha huduba amma tatashi cikin sangarta bata aikin fari bare na baki yarinyace ga alhaji aminu mutawalle ,tunyana saurayi yayima wanshi alkawarin inhar ya haifi diya macce zaibashi to bayan wannan alkawari dasukayi yayi aure lokacin wanshi yanada da maisuna BILAL tunyana shekara biyu yakaishi wata nursery shikuma lokacin aminu matarshi ta haihu amma namijine bayan shekara biyu takara haihuwa shima namijine sai ana uku ta haifi macce wacce akasama basma tanada shekara daya yadauketa yabama wanshi matarshi batanuna komaiba macece mai hakuri da kawaici bayannan Allah yakarabata wanicikin shikuma ta haifi macce..
Koda aka kawo bilal hutu yanata murna momynshi ta haifi macce Dan lokacin yagama primary to tundaganan yake kula da basma haryakoma makaranta...
********
Basmace tafito sanye da uniform din nakaranta anan ta iske su Momy da dady dasu Yaya habeeb " karaso autata takaraso tana turo baki .
"Ni gaskiya dady kama Yaya habeeb aure dasu Anty maryam Dan suna takurani sun saman ido takareshe maganar cikin sanyin kuka .
" to kundaiji abunda aura tace kai habebu kakawo mata "dady inma bashida kanemar mishi koda masu tuyan awarannanne damuka gani rannan ,aiko suka kwashe da dariya banda HABIBU dayayi kicin kicin darai yana cewa " zan kamakine yarinya Dan inna damkeki saikinyi fitsarin wahala ...
Dady yace haba habebu daga tayi maka abun arziki mai awarafa tabaka "haba dady kunasa yarinya ta k'ara rainani yafita yana k'unk'uni sukasa dariya gaba dayansu ...
" autar Momy tashi kitafi school, to ai driver benan oya dauki key din Mota kitafi ,OK dad amma kiyi ahankali da road ...
"To dady ta duk'a tadauki key din tare da mannama kowannensu kiss a goshi tare damusu bye dady OK take care my sweetheart...
Tana isa school ido yadawo kanta cos ana assembly ne ta isa kannan nata asama dan ba ubanda take tsoro amakarantar su kannu daliban shakkarta sukeyi dan batada kunya ,karasawa tayi wurin assembly din tanawani shankanshi ...
Dan suna tsoron rashin mutuncin basma gashi intazo school bata shiga cikin mata sai maza takarasa kusa dawani class mate dinta yana ganinta yajiyo yaringumeta agaban kowa dakowa Dan shima yaron babanshi bakaraman mai kudibane..
" haba basma kinsan inaso daga nashigo school in ganki amma ke bakisan zuwa dawuri duk a group dinmu munfiki zuwa dawuri .
"Sorry Zayyan wlh nadan tsaya hirada dadne " kai mekukeyi a wurinnan dabaku karasa cikin assembly ba?basma tayatsine fuska ganin principal dinsune shiko yanaganin basmace aisaiya washe baki .
"aa basma kin iso kenan adakile tace a to barka dazuwa ,amma pls basma kidinga zuwa dawuri baikamata kina head girl kina lattiba ,k'ala batacemishiba saiga sauran yan grp dinsu sun karaso kowa saida yayi Hoggin dinta sai Rahama itama tarungumeta subiyune kawai mata sauran hudun mazane...
Hmmmm mudai jezuwa
My zee ina miko gaisuwa
[7/24, 5:42 PM]
+234 803 314 9202
: *YAYANA* *NE*
*BY* *:* *ANFA*
*PAGE* *0* *2*
"Gaskiya basma yakamata mudinga zuwa club amma ace kamarmu big girls masu kyau da aji mamazuwa ko ina rayuwarmu tak'are acikin school kawai ,koya kuka gani frnds?
" gaskiyarkine rahama cewar zayyan "yanda kukeda kyannan yakamata mudinga zuwa wurin hutawa kidan kusiyanmana girma kingadai yadda y'an school dinnan sukesan shishigemuku ,,,,
Yadda basma keda boobs dinnan wlh bakaraman Jan magana zatayiba, huuuuu zayyan gabaki dayansu sukasa ihu ..
" to yanzudai kuzo muje class inmun futo saimusan yadda zamuyi planing abubuwan cewar basma tare dayin hanyar class dinsu ,suma sukarufa mata baya,,,,
Bayan sunfito daga class siraj yakecewa "to yanzu zamu wuce club dunne ko yaya?
" gaskiya kutafi tunyanzu ,to ke rahama dakikecewa Atafi tunyanzu innakima mezancewa momy ko dady?"
kicemusu anturamu presentation a queen amina period "amma wallahi ke rahama shedaniyace yanzu iyayan nawa zanyima karya ?" a wlh yi rayuwarce seda haka Dan inbakayi ba bawabi freedom kake samuba ...
"hmmm kedai bari rahama gaskiya kika fada Dan iyaye dayawa kofita yayansu zasuyi basa barinsu koda nan dakofargida to tawannan dalilin zakiga wasu yaran har haure Katanga sukeyi da daddare kuma sudawo cikin dare batare dasanin iyayanba ...
" hakane siraj Allah dai yasa mudace mufi karfin zuciyarmu "ameeen to yanzudai mushiga motar basma kuje mudawo koda na 1 hour he...
" wato kai ana waazi amma cewa kake atafi cewar basma dariya zayyan yayi to aimu ba iskanci zamuje yiba kallo kawai zamuyi mudawo ,,,,,
"To muje suka kama hanya suka tafi *NAP* *CLUB* dake cikin garin Kaduna nan sukaci karo da hot hot bebs suna kokarin shiga ..
" kunga yanzu da uniform zamu shiga wurinnan?"gaskiya umar baikamataba to abunda zaayi kuzo muje boutique musiya kaya saimu chanja mudawo .....
Haka suka koma suka siya kaya gabaki dayansu Riga dawando Riga blue wando White kayan sun matikar amsar jikin basma Dan Shep dinta yafito sosai ga uban boobs dinta kamarzasu fasa riga sufito haka itama rahama sunyimata kyau suna fitowa siraj ya kurama basma ido yace ...
"Wow baby u look so cute dear and u rahama you gyus u are trying to kill us suka sa dariya gaba dayansu ahaka suka shiga mota suka koma club din ...
Suka fito ajere suka shiga ciki hannun su rike Dana juna sai kallo yadawo Kansu oll eyes on theme sabida tsabar haduwar dasukayi gasu yan mata masuji dakan su haka suma mazan ...
Saiga wani takaraso wurinsu daga ganin guy din kasan naira tajikashi Dan ba alamar wahala atattare dashi tana cikin wannan tunanin saita tsinkayo muryarshi yanacewa....
" pls baby can we dance together? takakkeshi awulakance taredacewa ,no "gaskiya kinyiman I like your style sai ganiyayi tawuce tabarshi agurin tana barin wurin tariko hannun zayyan ...
" zomuyi rawa dear aiko bai musamataba yabita sukafara rawa tana rungume ajikinshi nan sukayita holewarsu basu sukabar wurinba sai 4na yamma saida kowa yamaida uniform dinshi sannan suka wuce gida ..
Basma nashiga gida ta tadda momy afalo "momy wallahi nagaji ,to inakika tsaya da kuka tashi ?" Munje wani presentation ne inama takiranki nafada miki wayanki baya shiga ...
"Ayyah wlh wayanma inaga Lamar yana flyt mood tundazu yashiga kuma namanta nacire ...
" haba shiyasa nayita kira yaki shiga ,kunji karya subasma ansami hanyar fakewa lol ,,
"Auta albishirinki ,goro momy goronma fari kalkal ,to ansama maryam da hafsat daran yanzun....
Tun momy bata karasama basma tayi wani tsalle tahaye mata jiki " subahannallahi zaki karyani auta....
"Kai amma naji dadi momy Dan ranan akwai debo shokiiii......
Muje zuwa
[7/24, 5:42 PM]
+234 803 314 9202
: *YAYANA* *NE*
*BY* *:* *ANFA*
*Dedicated* *this* *page* *to* *my* *sweet* *luvly* *sisters* *Ummu* *Hanan* *(* *Zeetty* *)* *&* *Fiddausi* *Sodangi* *u* *guys* *are* *so* *special* *to* *me* *more* *grease* *to* *your* *shining* *elbow* *.*
*page* *o* *3*
"To yanzu wata nawa dady yasa ?"
"Nan dawata biyune bikin auta." Cewar momy.
"Wayyo momy wallahi naji dadin auren da dady zaiyi musu, ni inso samu nema yahada da yaya Habeeb."
Dariya ma maganarta tabawa momy "To ai shikenan sai yahada dake."
Turo baki basma tayi tana cewa "Ni wallahi momy ba yanzu zanyi aure ba,sai sun gama watsewa lokacin nazama graduate."
"Aaa lallai auta kice munatare a gida?" "Eh mana momy, to keda a tunaninki inazani?"
"A a nibanyi wani tunaniba."
" 'Yar rainin wayo zanga zaman wazakiyi a gidan?"
Turo baki basma tayi "kin daiga momy banyi magana da shiba yasamana baki ,salon nayi magana yace namishi rashin kunya ,wlh inda yaya Ismail yafika kenan wallahi, baruwanshi da shishigi."
"Wato ni shishigi namiki kenan ?"
"Ai kaima kasani" tafadi tana murguda mishi baki.
"Basma why are u retaliating at me? (Meyasa kike mayarmin)?"
Yanda yayi maganar so cool sai jikinta yayi zanyi .
"Ayyah Yaya bahaka bane ,to yanzu dai momy kishiryamu."
"A'a nikam baruwana bazan shiga tsakanin kuba kutafi chan kuk'arata." dariya sukasa su biyun.
"Amma dai yanzu mundena fada ko Yaya?"
Yace "yeah (eh)"
"Oh really (dagaske)?"
"Of course yes (sosai kuwa)".
"To yanzu yaya zomu tsara yadda zamuyi shirin bikin nan ,an koma iri daya zamuyi."
"Brother like no other."
"Yes my sis bani hannunki mutafa." Aiko tamika mishi hannu suka kashe.
"To yau masu fadane Duke hira haka ?" cewar Hafsat suna saukowa itada Maryam .
"Ai yanzu munshirya ko yaya ?"
"Sosaima kanwata."
"Kuce an dainajin kanki kenan" cewar Maryam tana murmushi ,haka suka cigaba da hirar yadda tsarin bikin zai kasance.
******
Yanzu bikinsu Maryam yarage saura Kwana biyar kota ina shiri ake both b'angaren amare da angunan,su Basma ansha anko harkala biyar kuwa masu kyau da tsada.
Yaune yakama daurin aure su Basma suna daki tare da kawayen yayyannata da kuma Rahama taci kwalliya kamar itace amaryar .