← Book details Yar Goggo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 6

Sashe 5

Yar Goggo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

look pretty but bakya kamshi ....jikinta sai rawa yake aranta ta ce yau ba mai kwatanta ahannun sa kayanta yafara cire mata amman tayi saurin dakatar dashi ta hanyar masawa baya da taiyi .... Yasakeyin murmushi ya ce ummm da alamu anan zaki kwana ko "" cikin rawar murya ta ce a'a ka kyaleni intafi janyota yayi suka fada kangado cikin karfi yarabada da kayan jikinta , ganin surar jikinta yasa ya fara fita daga hayyacinsa, murya na rawa yace Do you need money ? zanbaki duk abinda kikeso . Kuka tafara tace a'a banason komai ni kabarni intafi . Yaga dai zata bata masa lokaci yafara luguigitata iyanson ransa . Da farko yarinya ta sorata a tunaninta fyade zai mata amman sai taga shi nema kawai yake yasami nutsuwa da ita ! Yaringa wasa da ita har yasami nutsuwa , ya mirgina gefe yana haki kamar wanda ya nome rabin gona . Yace ga kudi agaban mirror ki dauka ki tafi , cikin sauri ta maida kayanta ta dau kudin ta fice . Yaci gaba da baccinsa . Yana farkawa ya tuna kiranda mahaifinsa ya masa ya hanzarta ya shirya yafito yace wa driver ka kaini gida .... Bai bata wani lokaci ba sai gasu a wani haɗaɗɗen gidan sarauta , wani babban gate akabude WOW ( abinda nace Ni Sayyada ya zanyi inshige ? Nayi dabara na kwanta ta karkashin mota akashige dani cikin dan baku lbr😄) dafarko nace anya a duniya nake sai da na nutsu kamin na fahimci ashe dai a duniyar nake """" MAHEER ne ya fito daga mota bayan masu saronsa sunbude masa murfin muta cikin tafiyarsa ta jinin sarauta yake taku ... Kai saye fadar mahaifinsa ya nufa , yanashiga fadawan sarki suka mike saye suna BARKA DAI YARIMA!! Hannu kawai ya daga musu ya durkusa har kasa yana gaida maimartaba sarki Ahmadu . Sarki yace MAHEER ankamin labarin unguwar da suke nan gabas damu suna cikin mawuyancin halin rashin ruwa, dan haka kai zan daura akan kula da harkokin wajen sai ayi abinda yadace , cikin girmamawa yace insha Allahu baza asami masalaba za ayi komai akan lokaci. Tashiwa yayi dakin kakarsu yanufa , tanajin motsi tafara magana waye wannan sandarta ta dauko tana nunasa dashi alamun kar acutar da ita , yace kai tsohuwa akwai ki da soro to nine MAHEER jikanki . Tace lah kacemin marajinnan to kashiga taitayinka dama kamin laifi , ka hanani waccan turaren mai dadi da naji ka fesa . Yace kai diddi ke da kika kusa gangarawa kuma wane turare za'a siyamin sai dai ko na shafawa a likkafani ? Haba ƴar sohuwa harda kuka , ni zakace zanmu to ja'iri sai dai kai kamutum mara mutunci . Yace haba diddi wasa da nake . Tace sam sai yafita hakanan yafita a hanyarsa ta wucewa dakinsane yayi arba da dan' uwansa Abdul Malik wanda MAHEER yafishi da watanni bakwai. Kuma dan kishiyar mamarsace wani harara Abdul Malik yayiwa MAHEER ya wuce . Murmushi kawai yarima MAHEER yayi yashiga dakin Hajjiya umma mahaifiyar Abdul Malik har kasa ya duka ya gaidata amman ko kallo bai ishetaba ballantana ta amsa cikin sanyin jiki yafice inda sabo ai yasa tunda mahaiyarsa ta rasu yarasa gatan uwa . Kai saye motar ta dire dukkanin dalibai a farfajiyan makaranta deejee na hango , deejee nafito sai murna nake nazo birni , wani hoste aka kaimu ! Ba laifi dakin yayi kyau babban dakine maidauke da gado mai hawa uku har guda hudu abinda baimin dadiba shine rabani da akayi da su zeenatu dan a dakin ba wacce nasani . Kayana nafara jerawa a lokata ina kammalawa nahau lafiyayyen gadona na kwanta ni ce ta hawa na biyu na kwanta abina . Wani bacci nadingayi harda munshari abinka da babu a house. Jinayi an makeni a bayana har sau uku ina tashiwa cikin gigin bacci nima na wanketa da mari !! Wasu nagani atare da wanda na mara sukace keee headgirl kika mara yau zakici kol ubanki ! Wacce suka kira da headgirl danni bansanma me ake nufi da hakanba dan turanci ba sonsa nakeba , tace kufitomin da ita ku kaita daning nidai ina biye dasu har daning mukashiga wani babban madafar abinci nagani tukunyar sai mushigeta da gani har headgirl nasu ciki . Tace inwanke tunkunyar kuma yanzu za a daura abincin dare kuma intabbatar tafita tayi kyau ko tabbare karta gani . Sayuwa nayi nace tabbbb tukunyar da ko iya sauketa ba ayi da alamuma amanne take tab bazanyi ba kuma wama yace mata bauta nazo yi ni karatune , duk wannan zancen zucine !!! Taku nafara da nufin barin wajen sai suka jawoni na dawo da baya , wai sai na wanke zanbar wajen , nace bayin Allah!! bansanku ba , bansan daga ina kukeba , sannan ba wata alaka asakanina daku yau fa na fara ganinku amman sai kudauki kiyayya ƙarara ku nunamin . Yanzu sakaninku da Allah ko ku akasa ku wanke wannan jibgegiyar tukunyar nan ba iyata za ku ba dan haka nima bazan iya ba . Wacce ake kira da headgirl ce ta dau hannu zata mareni na rike nace kuttt wlh ba'ayi kiba sabo da cin zali hadda mari , dambe muka fara yi na zage dantsibsai nausansu nake , wai akace gidan yawa yafi gidan kadan kwantar dani sukayi sukaita jibgata . Ihu nake kamar wanda aka soke da wuƙa nayi waje aguje nadau katon dutse ina binsu suna guda har office na principal. Aiko muna shiga kadan dutsen ta fado kansa yayi wani backturn ya diro ta baya , saboda akan kujera yake . Cikin tashin hankali gabadaya sun razana gani suke sabuwar mahaukaciya ce ta biyosu aiko principal aguje yayi office na vice principal ya kulle , sukuma sukayo waje suka shige toilet suka rufe kansu . Zama nayi abakin kofar bandakin ina jiran fitowar su, wata ce da alamu mallamace a makarantar, ahankali tazo inda nake ruwa ta mikomin agora tace kisha sai da na kwankwaɗe sa tassss nayi gyasa nace Alhamdulillah. Tace yasunanki nace deejee nake ƴar Gwaggo!!! Tace to me iyan matannan sukaimiki kika biyosu? nace kyalesu iyan mantan uba zalina sukaci alhalin bansan mai nai musu ba . Yau mairabani da su sai Allah. Ashe matar principal ne , shi yakirata yace tai sauri ta fito daga quates na makaranta zuwa cikin makaranta , akwai wacce aljanunta ya tashi tazo tai mata ruqiyah . Bata bata wani lokaci ba shine ta iso . Cikin dabara tace ki kyalesu ni da kaina zanmiki maganinsu dan basu kyautaba biyoni mutafi , duk a tunaninsu aljanune da ni nabita cikin office mundau wasu mintina tana ta faman min addu'a !! Nakoma hostel na kwanta zeenatu ce ta shigo tasameni a kwance , tace deejee lfy naga kinbiyo wasu dalilai aguje ? Nace kedai zeenatu bari , na kwashi yadda mukai na bata lbr . Aiko zeenatu dariya har kasa tana yeee sai deejee ƴar Gwaggo nta .mukasha hirarmu kamin ta tafi naci gaba da baccina akan gado mai laushi !!!! A saye yake asakiyar dakinsa , hannunsa rike da mararsa yana jujjuya kansa saboda wani irin azaba da yakeji , bakinsa na ambaton Allah. A daddafe ya dau maganinda amininsa DOCTOR KAMAL ya kawo masa , da sauri ya hadiyi guda biyu amman haryanzu yanaji , ya hada lemon tsami shima yasha sannan yafarajin sauki duk yay zufa . Tambaya yake wa kansa wai meke damunsane yake shiga cikin wannan yanayin , a duk sanda yayi 4eyes da mace to baya iya controling kansa , harsai yajisa ajikinta kamin yasami nutsuwa. Baya manta daren da wannan abin yafara faruwa dashi . Yana kwance har bacci yafara daukansa yaji wani abu kamar ya shigesa , zumbur ya miki saye yaji kansa yay masa nawi , yadinga zagaye dakinsa kamar wani sabon taɓeɓɓe , luuu yazube akasa sumamme . Lami yar hadimar sa tai sallama akan yabata izinin shigowa amman taji shuru , sai ta ayyana aranta yayi bacci ne amman bari tashigo ta ajiye masa tea ,sabida muddin yafar zaisha . Hakan ya zame masa jiki ko min dare indai ya farka to sai yasha bakin shayi hadin gargajiya , wannan dalilin ne yasa aka nemomasa wacce ta iya hadawa , kuma yay sa'ah ta iya . Tana ajiyewa tayo inda yake kwance okofar bandaki , fridge ta bude ta dauko robar ruwa ta kwaramasa afuska , akidime take dan haka ta ta cire hijabin da ke jikinta ta fara masa fiffta . Sai da tay 30 mints kamin ya fara motsi , tace yarima MAHEER, ahankali ya bude idanuwansa yana kallonta , tace yarima katashi abakin toilet kake ka koma kan gado , ya kasa kau da kansa daga kallonta , ahankali yakai hannunsa yafara shafa fuska nta zuwa wuyanta , taga fa abinnasa gabayake kuma tai tunanin bai gama dawowa cin hankalinsa ba , tai sauri ta miki da niyyar barin wajen kawai ya janyo ta ta fado jikinsa yay sauri ya manne bakinsa da nata , komai yanayinsane cikin karfi kamar mayunwacin zaki , soro da fargaba suka kamata tace fara turesa amman ina jitake kamar dutse ko motsi bayayi gam takejinsa , yarabata da kayan jikinta yay ta romancing nata , tazamo kamar mutum butumi sai yadda yay da ita . Kawai taji yafara gwara kanta da kasa amamun zaiyi relize !! A tunaninta sex zaiyi da ita amma sai taga akasin haka . Yadau sawon wasu mintina ahaka , daga baya ya hankadeta gefe yana nishi yana haki kamar wanda yayi gudu . Ta kasa tashi saboda buguwanda tai gashi tasha jijjiga ahannunsa. Ya fara dawowa cinkin hankalinsa ya yunkura zai tashi sai alokacin ya lura babu kaya ajikinsa , waro idanuwansa yayi yafara bin dakin da kallo , idanuwansa suka sauka kan lami wance take kwance ba kaya ajikinta masawa baya yayi da sauri ya ce ke me kikeyi anan? Takasa magana ta fashe da kuka , yafara tuno abinda ya faru . Da sauri ya maida kayansa , yace ta tashi ta fita amman ta kasa aransa yana addu'ar Allah yasa ba fyede yayi mata ba . Da kiyar ta tashi ta maida kayanta tafice tana kuka , sayawa yayi yana takaicin
Chapter 5 · 0% Book details