Sashe 4
Walijaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon Abun Shattu take ana ta tunanin mutum ne ke barazanar cutar da ita da makamin yaki . Ga wani abu da taga anxuba jah da kyelkyeli ba dai kyau gani abun kaman penti yake . Hannun ta ta daga da sauri hadi da daga sandar hannun ta tana saita wannan gunkin da take masa kallon mutum ne ta saita hadi da jifan wannan gunki da shi . Ganin yanda abun yake tsaye kyekam yasata nufan Gunkin sojojin nan da shanayen ta da suka bita diiiii a baya ,kunsan dai bafullatani da gayyar Shanun sa ,duk inda xaije suna tare .
Ganin ta kuma daga sandar tana kokawar doke wannan gunkin yasa daya daga cikin shanun ta majiyi karfi babban ciki tun karar wannan gunki da yake tsaye hadi da yi masa wani ingixa ,ko su ma sun dauka hanya ne allah ma sani dai . Aiko nan take gunkin wannan babban sojan ya fadi ji kake damm yayi kasa . Ahhhhh iyyyy Ahhhhhh Ohhhhh......kaji muryan sojojin ya kawade tsakiyar barak din . Wasu na nufo inda Shattun take wasu kuma na dafe kawunan su don sun rasa ma me xasuyi mata . Ga shanayen ta da sukabi duk suka bata masu adon kyelkyelin da sukayi mawa Ogan nasu Wato Leutanant Anwar B Jalingo .
Ganin yanda Sojojin sukayo kanta yasa shattu babu tsoro don ita har ga Allah bata ta6a sanin wasu mutane wai su sojoji ba . Don babu su a rugar su haka a tafiyar da ta sabayi bata ta6a haduwa da su ba.
Shattu me kikeyi anan Ya ilahi ,mai yakai kinan?! Cewan Yagwal gwal da isowan ta kenan daga can nesa da itama garken shanayen ta . Sojojin ne sukayi mawa Yagwalgwal rumfa hadi da bin ta da wani irin kallo sun rasa wani irin ixiya zasu yanke mawa wannan fulanin dajin . Hakan yasa yy mawa Shattu katanga da jin abunda Yagwalgwal din take fadi mata .
Ganin yanda sojojin suke zagaye Shattu yasa Leutanant saurin dakatar dasu ,yana mai takkwa cikin sassarfa zuwa inda Shattun take a tsaye rike da sandarta tana cikin tsakiyar shanayen nata .
Moton sojojin ne wanda da'alama fita zasuyi su bar barikin sukagano wannan danyar aikin da Shattu tayo masu nan suma suka nufo da moton su ixuwa gaban shattu .
Ganin yanda sojojin sukayi baya ne yasa shattu tunanin ko wani abun xasuyi mata aiko bb zato suka kuma jin Ta daga sandar ta buga mawa glass din moton nasu na gaba . Ahhhhh wani soja yayo kanta dakatar dasu Leutanant yayi ,yyn da ita Shattu shidin mai karetan ne ya bata haushi a ganin ta kunsan fulanin daji gashi babu hausa babu turanci bare taji wani abun kirki ,gani take Duk wannan sansanin sojojin Anwar ne ya tara mata su .
Shikan shi a wannan karon ganin barnar da ta kuma yi masu ya sashi dafe kai kurum . Sukam sojojin nan motsi duka sun kasa ganin Shugaban nasu ya dakatar dasu . Wani irin kallo tabi Anwar dashi tana Hararan sa hadi da daga sandar ta tana kado shanayen nata suka kuma bi takan wannan shine_shine din suna mikar hanya hadi da tafiya tana kutsa kai hadi da barin barikin ,ganin wqnnan ta asa yasaka yagwalgwal saurin takawa tana bin bayan shattun har tafi ta sauri ,don ita barin shanayen tayi bata wani tsaya kadasu ba . Ta cikin sunkuru suka bi hafi da bin dajin kubanni dake cikin garin zaria ... Shanayen na biye dasu don har na yagwalgwal sai dai suka biyo baya .
Itakam Yagwalgwal har fitsari na digo mata saboda tsaban firgici da fitinan da Shattun ta jawo mata .
Takaici tare da bakin ciki fa kunyar duniya duk ta ishe Leutanant B jalingo ,abunda tun yana yaro bai yarda dashi amma a yau an samu wacce tayi masa karamar yarinya wacce batafi shekara sha uku ba ,ta masa rainin hankali hadi da cin mutumcin sa ,don wannan abun da tayi masa yafi komai bata masa rai . Gashi ya hana ko wanni Soja daukar mataki akan shattun .
Lokaci daya yaji wani irin masifaffan tsanan Wannan bafullatana ya shige sa . Kasa maruri yayi gashifa moton daya daga cikin motocin sa ta buga da sandar nata . Tattarawa yayi yana ficewa daga barikin don baya tsammanin zai iya samun wani natsuwa jin yanda zuciyar sa take maasa . Don tun da yake a rayuwarsa ko sa'ar sa bai ta6a yi masa abunda Shattu tayi masa bare kuma Wai wata diya mace ,macen ma karamar yarinya !!!
*****
Bangaren shattu kuwa Sam yagwalgwal bata samu natsuwa ba ,sai da taga sunyi nisa sun nitsa daji sosai babu yanda xaayi sojojin nan su biyosu sannan hankalin ta ya kwanta ta fara yi mawa Shattu fada ,da fadi mata sudin su waye . Koda ta fada mata ita sam bata damu ba ,don bata ga abun da tayi badai dai ba . A haka suka cigaba da tafiya suna kiwo ,kamin wani lokaci daga yagwalgwal din har shattun sun manta da wani leutanant da abun da yafaru tsakanin su .
Bangaren Anwar kam a wannan rana gaba daya ya kara zama wani hero . Ko sakin fuskan ma ds yake yi ana jin dadi yanxu ya daina ,ko mgn su Su Abbas sukayi masa bai basu amsa ,sai aikin tukukin rai hadi da daddakan kwalaben sa . A washe gari bai mgn da kowa ba ya dauki hanyar Garin Abuja don Mahaifiyar tashi ce kadai zao iya sanar mata da wannan mummunan lbrn ,ta kuma rarrashe shi . Toh waye ma Leutanant Anwar B jalingo???!
"Anwar ya kasance d'ane ga Alh Bashir jalingo ,wanda wasu ke kirar sa da Alkalin alkalai na abuja. Mahaifin shi shine shugaban kotin koli na nigeria . Shi kadai ne Allah yabaimawa mahaifin shi haka ma mahaifiyar shi wato Hjy Dr Haula. Wannan yasa suke son dan nasu tankar bugun zuciyar su , don ko sojan sbd shine ambition nashi tun yana yaro shiyasa Mahaifin nashi amince masa har a yanxu ya taka matsayin sa na Leutanant . Anwar matashi ne wanda ashekarun shi na haihuwa baifi shekara 30 zuwa 32 ba . Iyayen nashi suna son shi fiye da komai sun gatantashi fiye da kansu da komai suka mallaka .
******
_Mai duguri_
Ummie ummie Ki taimaka mawa Diyana n ta ki , bani da kowa bayan ki ,Ummie ki fadamun mai ke damunki waye kike yawon ambaton sunan shi a baccin ki ? Ummie dama kina da d'a ne a duniya bayanni? ,a iya sanina baki ta6a haihuwa ba .nice kadai y'ar ki .
Wata kyakykyewar budurwace mai kama da balarabiyan shuwa ke maganan cikin sanyayyar muryar ta ,fuskan ta dauke da damuwa hannayen ta nasaman gwiwowin dattijuwar wanda ashekaru zataiyi Hamsin . Amma kyawun fuska n ta dana jiki ya boye shekarun ta baxaka ce ba ,musamman idan kayi duba ga diyar nata Diyana da batafi shekara 25 ba ,kuma acewan ta itakenan mata . Don haka wannan zaisa bazaka ta6a bata wannan shekarun ba . Kuka Dayana tasa hadi da dora kanta bisa gwiwar ummin nata a tunanin ta da akwai abun da Ummin ke boye mata ne a rayuwar su . Cike da muryar kuka cikin harshen larabci take fadin " _ana ahibuki ya Ummie."_
D'agota Ummien nata tayi hadi da gyara jallabiyar jikin ta tana dora Diyana saman cinyanta hadi da manna mata kiss saman kumatun ta tana mai sa hannun ta hadi da dauke mata hawayen dake saukowa daga idon ta ". Kamin Ummien nata ne ta kuma mgn Diyana ta kuma cewa "
_"ya ummie billah guline wushefik wush indeik allamni izamagulni mafi ahat yaalam_ .
( Ummie na , ummie ,idan bansan damuwar ki ba wazai sani a yanxu ?. )
Rungumeta Ummien tayi tsam a jikin ta tana dan bubbuga bayan ta da taffan ta alamun rarrashi a cikin sanyayyar murya na uwa idan tana son rarrashin da ko yar ta ta fara mata mgn da murya mai kama da rad'a da cewa " _"shufi ya binti Diyana , inti maalum ana ma inde iyal anama aulat walawahik ana manikazzif alaiki_ ( _Diyata Diyana kaman yanda kika sani ni ban ta6a haihuwa ba ,hakan yake baxan maki karya ba kinji ?._ ).
kece kadai Y'ata a wannan duniyan kece kadai na haifa har zuwa lokacin da Abi din ki ya rasu . _Ana ahibuk ya bint ,ina sonki yata bani da kowa sai ke kinji!_
Numfashi diya ta sauke hadi da kara rumgume Ummien nata tana murmushi hadi da daga mawa Ummien nata kai ,itama Ummien murmushi tayi mata hadi da kokarin son ta kawar mata da duk wani damuwa . Zuciyar ta kuma yana tunano mata abubun da suka faru a lokaci baya da suka shude ,wanda wannan shine tambayar da Diyanan ke yi mata .
******
Hangosa tayi zaune a sopa cushine sunan rana ne amma ya rufe ko ina na bedroom din nashi ,ya kuma kashe hasken dakin ,hakan yasaka hasken dakin kadan ne kake hangowa .
A hankali ta kai hannun ta hadi da kara hasken dakin , kana tafara takawa cike da takon ta wanda da kagani kasan da kasaita da mulki ga boko a wannan wurin .
Shigar Hausa fulani ne a jikin ta ,don atampha ce supar ta saka wanda akayi mata dinkin riga da zani. Sosai ya kama wannan Hajiyar . Idanun ta sanye suke cikin medical eye glss . Hjy Haula kenan . Zama tayi gyefen Anwar tana dago sa hadi da kirar sunan sa cike da tausasshiyar murya " My lovely son". Ta kira sunan sa cike da sanyar murya tana shafa sumar gashin kanshi .
Lumshe ido yayi a hankali ya cije labban sa kamin yayi mata mgn ne ta kuma ce masa " sorry my son nasan da akwai abun dake damun yaro na ,waya tabamun Habibi na ?! Tayo maganan cike da muryar sokana hadi da son kwantar masa da hankali .
Murmushi yayi wanda sai da faffadan hushiryar sa na da ya raba hakoran sa na gaba y bayyana .