← Book details Walijaam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 19

Sashe 18

Walijaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kullum sai Zabeenart ta nemi ribatan Anwar akan su sheke ayar su kaman yanda ta ribace a wancen lokacin amma kuma Allah yakasa bata sa'a ,koda ta shige jikin sa tana kissing nashi sai yayi kaman zai biye mata sai kuma Allah ya haneshi ,Hakan yakesa abun nasu sai dai ya tsaya a iya romamce suyi ta tatta6e junan su suna lagwije juna sai tafiya ta tafi sai yayi gigif ya mike ya bata wuri ,wannan abun sosai yake bakanta ran Zabeena matuka. Wanda kullum sai tayi kokarin jan jansa da salon ta amma yake kaurace mata . Takan ji dadi ne kadan don ko bai shige taba yana sakin mata jiki tayi abun da takeso a jikin shi ,kuma yana sakin mata fuska babu daurewa kaman na da baya a dan zaman da tayi da Anwar ta fahimce Shi din waye akwai shi da jaraba sai dai yana kokarin gujema aikata zina hakan yasa shi duk dare yana aikin shan cofee da lemun tsami ,idan taga hakanne tasan yana cikin halin bukatar mace sai ta yi saurin nufarsa da bukatar ta hadi kissa da munafurci...

Yauma kaman kullum kaman kuma yanda ta saba tana zaune a falo tana waya da Dr Haula hadi da fadun mata feedback da kuma yar nasarar da galaban da suka fara ci akan Anwar din ,wucewan shi tagani ya nufi fridge yana daukar lemun tsami gyefe guda kuma daniel ne dauke da Cup din cofee ,kar6a yayi daga hannun nashi yana nufar bedroom din shi don kallon inda Zabeena take baiyi ba .

Murmushi Zabeena tasaki wanda yake kunshe da ma'anoni dabam iri kuma da kala ,sannan tayi saurin mikewa tana nufar bedroom din ta ,Jikin ta tabi ta fashe da Wata irin humra wanda duk idan dana miji yajiyo kamshin ta ko bai ta6a yin zina ba wlh sai yayi.... Masu son wannan Humra zakuna iya mun mgn ta pc don banason fadi a page dina bansan ina zaije ba, iya matan Aure ne zan fadi maku sunan wannan hadin humran wlh duk rashin kulawan da miji yake maki kikayi amfani da wannan sau 1 shikenan ,baa sanya shi da rana sai da dare yowa".

Shafe duk wata ga6a ta jikin ta tayi dashi kamin tayi shigar wani irin segxy sleepdress na irin gogaggun nan ka rantse matar shi ce zata taryeshi ya dawo . Irin kayan da karuwai da suka amsa sunan su suke sakawa ,don matan auren da tasan darajar jikin ta sam bazata sanyasu ba... Riga ce mai hade da Bra da pant sai ta dakko Doguwar rigar kimonu ta dora akai tana ficewa daga dakin hadi da nufan bedroom din shi ...

Zaune ta same shi har ya kammala zuba lemun tsamin yana kur6a a hankali idon shi a lumshe yake bin shi da kallo tayi hadi da lumshe idon ta tana bin la66an shi da wani irin kallo ganin yanda suke sheki pink din lips din nashi .

Wani irin kamshi yafara jiyowa wanda lokaci daya yaji sha'awa ta taso masa babu sanya kaman bs mgni ne yake sha a yanxun ba . Sakin cup din yayi ba tare da ya sani ba yana dafe marar sa da ta rike masa ,ganin hakan yasa Zabeena saurin karakowa inda yake tana dagosa kaman batasan komai ba... Anwar Anwar lafiyan ka kuwa meke damunka? Baka da lafiya ne??...kamin ta rufe bakin ta ne taji ya damkota yana hadeta da jikin shi hadi da sauke wani irin nannauyan numfashi hannun nasa still na kasan marar shi...Ahh washhhh abun da yake cewa kenan. Hannun ta takai kasan marar nashi tana shafowa hadi da kallon fuskar sa da idon sa da suke a lumshe ,Nan shafa maka.

Da sauri ya daga mata kai kaman bashine yake mata korar kare ba .

Shafa marar nashi take tana watsa yatsunta tana shafashi a hankali ,a maimakon yaji sauki shi kara dauree masa marar tasa ma take saboda wannan turaren nata da yake shak'a .

Murmushi takeyimasa don tasan bazai ta6a samun yanda yakeso ba a yau sai yayi mata faca_faca abun da dama take so kenan .

Hannun sa yakai yana damkar nata hadi da dora taffansa saman nata yana fadin Washhh Ashhhh.... Sai ji tayi ya dora hannun ta saman Buran shi yana shafa wa da nasa hannun...jin yanda tayi Hummm ta kara kumbura yasa Zabeena jin wani irin Yarrrrr zammmm ai bata san lokacin da ta cafka ba tana wani irin gurxa da shafata.... Hadi da kai bakin ta tana sauke gwiwowin ta kasa tana shan twins din sa da suka ciko da ruwar madarar sa...kaman mai aiki da Aljanu ne taji y daka mata tsawa wanda yanda yayi tsawon sai da ta tsorata wani mari ya dauketa dashi da sai da ta kifa...Zabeena baki da mutumci haka ashe?? Yau she kika rainani haka... Tashi ki ficemun daga daki...Yayi mgnan yana bin ta da wani irin kallon tsana ,itakam dafe kuncin ta tayi tana zubda kwllan bakin ciki .

Au saboda na fara kawar maka da sha'awar ka shune yamxu xaka mun butulci har ni xaka zaga Anwar? Bayan zagi ma har da Mari... Wai tambya ma kakeyi yaushe na raina ka ,ranan da na fara ganin Gindin ka a arha a waje kana magiya da kukan dadi ,daga wannan rana ce... A wani irin zafafe ya mike aiko da gudu ta kwashi na kare ta bar dakin don ta lura idan ya cafkota sai ya kusa kasheta da duka ,ga jarabar da ta dameshi ga fushin maganganun da ta ya6a masa . Hakan yasata rugawa da gudu tana ficewa daga dakin hadi da shuga tata dakin tana rifo kofan hadi da sa key...a wurin ta zube tana sakin kukan azaba da wahala ga marin da tasha har shatin yatsun sa na hudowa a kumatun ta.

Wani irin cirr zamm zamm takeji daga vigina din ta ,nan take ta kai yatsunta ciki tana kuka hadi da tana caccakar kanta da kanta ,don azabtacciyar shaawan da ta isota a haka tsawon lokaci sannan ya lafafa mata ,karke dai anan wurin bacci ya dauketa ,wanda a baccin ta babu abun da take gani sai gata da Anwar suna ma juna wani irin hot sex ,Allah ya kyauta ya shirya mana zuria baki daya ameen.

Bangaren kuwa Anwar da fitan ta ne ya koma yana kwanciya sama n bed yana matse da marar shi zuciyar shi a matikar kufule sai zafi yake masa ,ta6 di wannan yarinya yaushe ta raina ni haka... Mikewa yayi yana safa da marwa don a yanxu ba Ciwon ya dame shi ba aa mgn ganun data fadi masa koda ba wani girman Zabeena yayi can ba ,amma shi mutum ne da bayason raini sam . Hannun sa ya dunkula tana kaima bango naushi wanda karar bugun sai da sojojin gidan wasun su sukajiyo...hakan yasa su darewa suna guduwa don sun san halin Leutanant din nasu idan yana zuciye ko allurar tashi ta motso masa ,abun da zai rinkayi babu kyau kwarai....

Nikam nace wayyo Shattu hannun wannan mutunin zaki fada ,kuma gashi yayi maki tanadin azababa kala da iri ,mun shiga uku @team Shatu ,allah dai ya kare maku ita...!!

A haka yafi awa kamin ya zauna ,sai kuma kaman an tsikareshi ya mike yana nufan toilet hadi da watsa ruwa koyaji sanyi a zuciyar sa. Tsawon dare ya raba yana sallan nafila don dama wannan sababbiyar sace.

******

Rungume Ummien nata Diyana tayi tana kissing din kumcinta hadi da cewa"Ummi na na tafi sai na dawo! Daga mata hannu Ummi tayi tana rufe mata murfin moton da ta shiga hadi da mata a sauka lafiya...A haka suka rabu da Ummie Diyana tana daukar hanyar zuwa garin Bauchi... Wanda anan kam gida Bauchi Tuni Momyn Abbas ta shirya komai don taryar diyan nata ,ko nace yar kawarta aminiya da zata taho mata daga mai duguri wato Diyana .

Sanye yake cikin shigarsa ta suit wanda yayi matukar amsan jikin sa ,rungume momyn tashi yayi ta baya yana murmushi hadi da dora kansa bisa kafadan ta .

Juyowa tayi tana murmushi hadi da fadin Aa Abbas har ka shirya badai tafiyan ba...Gashi Diyana tana hanya ta kusa karakowa ,kuma naga yau fa tarewan matar Anwar ,a gani na da ka tsaya ka hakura xuwa gobe sai kaje ganin Yar fulanin .

Kallon Momyn nashi yayi kamin yayi dan murmushin saman la66a yana cewa "Aa Momy inaso naje yau din ,kinga diyana a gidanan zata sauka komun dare na dawo xan ganta haka Anwar kinga gasu Sadeeq can suna tare da sauran Abokai ,kuma fah Momy yace ba rugar dashi zaije idan an kawo matar maje mu ganta dashi duka ,kinga har naje na dawo sannan...

Saima na sauka garin Zaria kinga dama can zaa kai Amaryan tasa.

Nisawa Momyn tashi tayi kamin tace tom allah tsare kaji kayi driving da lura banason wannan gudun da kukeyi bakaiba ba Abokannaka ba .

Dariya yayi yana dan sosa kyeya kana yace tom Momy yana ficewa daga kitchen din da Momy kemawa Diyana diffrent dishes na saukan ta .

Tana aikin ne wata ma'aikaciyarta ta zo ta amsheta nan tayo waje hadi da zama a falon nata ,a hankali ta daga wayar ta tana karawa saman kunnen ta daalama kira takeyi.

Assalmu alaikum uwar ango lallai komai lokacine gashi tamu tazo ayirriiii....abunda Momyn Abbs tace kenan kamin taji amsa daga dayan bangaren .

Nisawa Hajiya Haula tayi tana sakim murmushin bakin ciki kamin tace " aa ni ai har yanxu momyn Abbas ina a smatsayina na uwan Anwar ban ajiye suruka ba har yanxu kam don ban ga taba .
Nisawa momyn Abbas tayi kamin tace Hjy Haula hakuri zamuyi ,wlh matan wani bata auren mijin da bana ta ba ,bakisan zazzafan rabon dake a wannan auren nasu ba , Muyi hakuri mudai namu kawai muyi masu addu'ar zama lfy...

Nisawa Hjy Haula tayi kaman wata ta fadaku tana cewa" shikenan Hajiya yaushe zaki shigo ne??

Inshaallh zuwa la'asar ina nan shigowa naji ance bakiyi taro ba ,kuma Zanyi bakuwa sai karfe 4pm zan shigo inshaallh.

Tom allah y kaimu lfy..
Chapter 18 · 0% Book details