← Book details Walijaam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 19

Sashe 2

Walijaam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tom Shattu allah yakaiku inda xaku lfy ,ku dawo lfy a kullum addu'a na kenan gareki ,sai dai banason kiyi dadewa kar ki wuce Watanni bakwai baki dawo ba duk inda ko xaki je .
Murmushi shattun tayi wanda har sai da gyefe da gyefen kuncinta suka lo6a kamin tace tom Oumma inshaallh baxan wuce ba.

"Yowa diyar Albarka Allah yy mawa rayuwar ki Albarka ya karemun ke daga dukkan wani sharri Amin".
" Oumma ina Abba yake yakamata muyi sallama kamin mu tafi rabona da ganin shi tun jiya...

Ai kin san yana can rumfar da yake sana'ar aa .

A hankali Shattun ta mike daga tsaye hadi da cewa "Umma bari na leka rumfar Abba na gaida shi ba lalalli mu hadu ba gobe ,bari na tafi yanxu nasan mutane sunyi masa sauki yanxu.

Abunka ga fulani da kuma ita Shattun da take ganin ita din yarinya ce karama a haka ba mayafi daga ita sai sandarta da yake wurin ta tun yarinta kafanta babu ko takalmi ta bar garken nasu don nufar inda Mahaifin nata ke Bada magani . Don Mahaifin ta wato Malam Bukar Shaharren malami ne a wannan ruga tasu ,sosai yake bada taimakon maganin sa ta gargajiya ,yana bada magani ta fanni dabam dabam ...shiyasa mutane ta koina suke zuwa wannan ruga ta Surbajo . Kullum baka ganin sa ba tare da jaama'a ba .

Itakan ta Shattun sai tayi kwana biyu uku basu hadu ba!!

Tom mu tare a page na gaba na WALIJAAM.

_*Masoyan taurari uku nasan tambayoyin dake tare daku duka , mun dakata da yin taurari sai a zongo na gaba zuwa march haka ,nima naso na dakata da wannan littafi nawa ta WALIJAAM ,tom amma duba ga masoyan labarin da kuma korafin ku akan cewa nayi maku saboda wasun ku da suka fara biyan wannan labari nawa , hakan yasani kar6ar korafi akan xan saki wannan littafi nawa ,a taurari na gaba zan sakar maku da sabon littafina wanda shima nasan xaku so shi kaman yanda kuka nuna kaunar ku a wannan littafin WALIJAAM...*_

_Tom bari na dakata haka na fada maku hanyar da zaku biya kudin littafin WALIJAAM ,don nasan shine tambayar ku ._

_Littafin walijaam idan kina bukatar turo da kudin shi..._
_NORMAL GROUP 200_
_VIP PAYMENT 500_

Ga masu bukatar biyan wannan littafi Zaku na iya mgn ta wannan whatsap link din 👇🏻

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1
Yan nijer zaku iya tura katin Airtel ta wannan number 👇🏻
+22797780373

*Ina godiya gareku masoyana sosai naji dadin kaunar da kuke kan nuna mun a wannan littafi na WALIJAAM🐄*
*🐄WALIJAAM🐄*

_Maman teddy🧸_
_Page 3_4_

_"Da sunan Allah mai rahama mai jinkai ,dukan godiya ya tabbata ga Allah ubangijin talikai ,Allah yanda na fara wannan littafi na WALIJAAM lfy ,allah ka bani iko kammala shi lafiya Ameen ._

*Wannan littafi tun daga farkon shi har karshen WALIJAAM Sadaukarwa ne ga duk kan fulani🐄*
*ALHERI WRITERS ASSO.📚*

_Masu bukatar sayan wannan littafin WALIJAAM zasu na iya magana da marubuciyar ta whatsap link din nan👇_
https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

" Cikin Rugar tasu Shattu ta fara nufa don isa garken da Mahaifin nata yake don tayi masa sallama na tafiyar su safiyar gobe". Tun daga nesa ta hango rumfar Abban nata damkam da nutane ,hakan yasata juyawa da sauri tana nufar can nesa inda Babu mai hangota ,abunka ga kunya ta fulani . Bazata iya kutsa kanta wurun wannan mutane ba!
" miyiddima Shattu surbajo". Jin muryar wanda batayi tsammani ne ba yasata lumshe idon tayi tana sakin masa sanyayyar murmushi ba tare da ta juyo ta kalle shi ba ,don tabbas ta shaida shi ko bata gansa ba ,wannan sunan kadai da yasaba ce mata a ko yaushe ya wadatar da ita . Murmushi ta kuma saki wanda sai da gyefe da gyefe na kuncin ta ya lo6a kamin cike da sanyayyar muryar ta a hankali tace masa " miyidda kayejo Hard'o '
". Murmushi wannan bafullacen yayi hadi da takowa zuwa inda Shattun take har a lokacin idon ta a lumshe yake taki budesu ,wai ala dole kunya takeji .
Da gaske kikeyi shattu?? Bude idon ki ki fadi mun gsky kina sona kina kuma son na zama miji a gareki??.
Murmushi tayi a wannan karon taffan hannun ta tasa tana rufe fuskar nata baki d'aya tana darawa siririn hushiryar ta sao da ya bayyana .

Ina jinki surbajo ". Hard'o ne yayi maganan yana mai juyo da fuskar shi inda Shattun take. Daga masa kai tayi ,wanda hakan yasa Hardo sakin dariyar farin ciki ,don shi a rayuwar sa ta duniya babu wata diya mace da yakeso kaman ransa irin shattun . Amma Shattu mai yasa kika ki amincewa a wannan karon Ayi bikin mu na shad'i mu xama cikakkun ma'aurata?. Jin yanda yayi mgnan hadi da karke mgnan cike da jin ba dadi ne yasa ta sauke taffan hannun ta daga saman fuskan ta ,a sanyaye cike da harshen fulatanci ta cigaba da ce masa" aa Hard'o daga wannan ciranin da xan tafi ,baxan kara komawa ba ,ina dawowa xa'ayi mana shad'i . Kasan da yagwalgwal xamu tafi kuma baxan dade ba ,kajirani kaima nasan xakayi tafiya wuri mai nisa idan....kamin ta karake ne ya katseta da cewa" Shikenan Surbajo ta ,a ko ina kikaje ki rikemun amanan kanki ki kula mun da kanki sosai .

Murmushi shattun tayi kamin tace " muje xan koma Garken mu ,wurin abba nazo ,kuma yanxu yana da mutane sosai . Murmushi yayi kana a tare suka juya hadi da nufar Cikin rugar don ba bukkan tasu hardo yy da ita ba kaman yanda tace . Hanyar dandalin matasan fulanin ya nufa da ita ,inda maza da mata sukayi sansani ,wasu na xaman gulma wasu kuma suna sana'ar sayar da nono .

******

Dr Kina nufin wannan shine result din ,da gaske ke kenan ina dauke da junan biyun 100%💗 ?. Tayi mgnan tana bin Dr Hajar da kallo . Murmushi Dr Hajar tayi kamin tace kwarai da gske Salmah kina dauke da juna biyun hubbyn ki a halin yanxu ,ba karya kika fadi masa ba . Hmmm nisawa Salma tayi wanda amaimakon naga farin ciki sai akasin hakan na gani domun kuwa kwallah ne ke diga daga saman kuncin ta . Taune la66an ta tayi kamin ta musguta tana facing din Aminiyar nata sannan ta fara cewa " Ada baya nayi fatan naganni da cikin wannan bawan Allah ,anaawa tunanin idan na sanar masa komai namu zaizo karshe zai aureni dole ,amma kin san meye ? , na sanar masa tunkan na samu wannan tabbacin daga gareki ,sai cemun yayi bai san wannan mgnan ba ,ba dan shi ne ba dana ne. Ke Hajar a takaice korar kare yayimun cike da cin mutumci yasa masu tsoron sa suka fataattake ni". Wai yau ni.....kawai sai ta rushe da wani irin kuka mai ban tausayi da ta6a zuciya .

Nisawa Hajar tayi hadi da dafa Kafadan Salma kamin a hankali ta sauke space din dake saman fuskan ta sannan ta fara da cewa " wai ban gane ba shi dai wai shidin ne yace hakan ? Kice duk abun da muke tunani ya xamto shirme da hauka ? Ta6dijam . Abun da Hajar tace kenan tana mai karkada kafa hadi da son tunano wani abun da ko meye oho Allah dai masani . Dole ya anshi Wannan cikin nashi dole ya amsa don dan ko dan da zaaaki Aifo nashi ne ,dole idan aka tsaga jinin jikin shi xaaaga na omar farouq ,don haka kawai kwantar da hankalin ki ki haihu lfy ,daga wannan lokacin ne xaa fara jarfa babbabara uba!! Abun da hajar tace kenan tana mai cije yatsa hadi da tufka da warwara .

*****

Zaune na wani matashi saurayi wanda daka ganshi kaga akwai ji da aji da miskilancin gaske . Duba ga yanda naga sauran Abokan sa dake gyefen sa kowa fuskar sa sake amma banda nashi da yake a hade kaman bai ta6a dariya ba a duniya . Bin sa da kallo nayi ina karawa tabbas hadadde ne ajin karshe ,ba wani kyau ne dashi a fuska ba amma yanada sanyayya fari ne tasss mai dogon fuska sai sajen da yake waye masa gyefen fuskan sa dashi wanda wannan yakara masa kwarjini da cikar kamala . Idon sa sunan a lumshe yake amma ko bai bude su ba dagani xaka fahimta irin mutanen nan ne masu lulun ido wanda idon ya zubo maka su sai ka kidime don firgici .

Mamaki ne ya gama kamani ganin yanda yake kyenkyeman giya hankalin sa kwance babu tangadi babu komai alamu ma ya riga da yasaba shan shi ,ba sabon shiga neba a wannan harkar .

Abbas!!

Naji muryar wata matashiyar budurwa dake gyefen su ta ambato sunan hadi da kamo hannun sa tana narkar masa da murya alamun magiya .

Bin Abbas din nayi da kallo ,wanda yake sanye da wandon sojoji ,saurin juyawa nayi ga dayan saurayin da yake mawa Abbas dariya wato Sadeeq kenan shima stiill da Wandon sojojin ,juyawa nayi ga mai shan giyannan da har yanxu yake daga kwalbansa ,shi sam ban gansa da wandon sojojin ba ,sai singlete dana gani na sojoji a jikin sa .

Hmm nisaawa nayi ina fidda numfashi hadi da dan fito da idanuwa na kamin a hankali nace ashe duk sojoji ne . Tom me ma yakawoki maman teddy nan dakin ? Kamar xan juya sai na kuma jin mgnan Wannan Abbas ya katse wannan budurwan da cewa " indain Anwar ne xakiyi ki gaji , don bai kula mata shi barshi da shan giyan shi yy ta daga kwalba yana kyenkyemewa . Da daini ne Abbas....ya karke maganan yana kashe mata ido daya hadi da lashen lips din sa irin na tatattun yan duniyan nan .
Chapter 2 · 0% Book details