part din Momy ta
Umar Faruqh Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
shiga tana zaune a katafaren kujera
wata kuyanga na yanke mata nails Yusuf
na kusa da ita tai sallama wanda yusuf
ne kadai ya amsa ahankali Bisma ta
tsugunna tana wasa da yatsun hanunta
Momy zamu tafi
kallon sama da kasa
momy ta mata sanan tai tsaki
gwara
haka Allah sa kema daganan kibi iyayen
ki gidan gaskiya
da sauri Bisma da
yusuf suka kalleta hawaye yazubo daga
idonta ta mike tsaye zata fita yusuf ya
mike zai bita wani tsawa mamar tashi ta
dakamai dawo ka zauna hakan yasa ya
zauna yana huci.
Karfe 9:00 daidai motocin guda shida
suka tashi zuwa Zaria. daya kachal
Bisma ke ciki sauran duk fadawa ne da
kuyangi. Ni M Shakur ina musu fatan su
samu journey mercy.
To masu karatu a hashashen ku maizai
faru a zaria??
Ummaru na yanka na shiryuwa kuwa??
shin sarkin kunya wato Ummi tana
samun muradin ran nata a matsayin
miji? ?
Ku biyo M Shakur yanzu aka fara book
yanzu generator yafara secreting
current. Yanxu refrigerator yafara
sanyi
Luv yhu guys B3 low anjima zaku jini
inna samu chaji.
Maman Abd Shakur
[10/7, 06:22] M Shakur.: *UMAR
FARUQH*
Wai Malam maiya farune tunda ka
dawo kake rabon goro,maiya faru?
Malam dake tsaye wajen kwar gida yay
magana da dan karfi
Yakumbo bari
nagama rabon goron nan da kuli-kulin
nazo
yana mikama almajiran hudu
dasuka rage ya kakkabe riga ya shigo
cikin gidan ya zauna kusa da Ammi dake
tsintar waken suya. Ganin Malam ya
zauna yasa ta ijiye farantin waken suyan
a gefe ta kalli Malam
ina jinka Malam
lapiya kuwa?
Malam yay murmushi
ina Hamma?
Ammi ta kada kai
Hamma, hmmm bayanan, bansan
lokacin daya fice ba,wlh Malam bansan
randa yaron nan zai natsu ba
Malam
yay shiru na mintuna kalilan kafin ya
kalli Ammi yace
salma
Ammi ta amsa
a natse ganin Malam ya kirata da
sunanta
Naam Malam
Aure zanma
Hamma
a mugun firgice Ammi
tace
Aure Malam?dama da gaske
kake,kanason Hamma ya kashe yar
mutanen dazaka auramai ne?
Ta sauke
numfashi kafin ta cigaba
kafi kowa
sanin yanda Hamma ya tsani aure,ko
mace baya sha
awan ganinta balle yay
zaman aure da ita,Malam maganarka da
sake bawai dan wani abuba saidan
cutarwan danake ganin Hamma zaima
matar
Malam yadau butarshi yasha ruwan ciki
kafin ya ijiye ya kalli Ammi
duk sa
Hamma yanzu daga mai yara hudu sai
biyar,jibi dai mudasiru abokin Hamma
natun suna yara yaranshi 6
yanzu,abokan wasan wukaken nashi duk
sun ijiye iyalai a gida,zancen cutarwa ki
barshi bazamu taba bari ya cutar da
matarshi ba,kuma yima Hamma aure
zaisa ya natsu yasan menene rayuwa
yanzu fa Allah ya dauramai nauyi,duk
ya ijiye wanan dabi
un banzan nashi ya
fuskanci rayuwar gaskiya tsaftatacciyar
rayuwa, muma musamu jikoki yakumbo
masu dauke mana kewa
yakumbo tai
shiru duk maganan Malam hakane babu
na banza amma har ilai tasan danta da
yanda ya tsani aure karya kashema
mutane ya fa da sauri ta kori tunanin
daga ranta ta kalli Malam
wacece matar
daka zabamai Malam?
Wani murmushi
mai sauti Malam ya saki dan yasan babu
wanda zai kai yakumbo son zabin
dayama Hamma,
Malam kanata
murmushi fadamin mana
Ummi ce
Malam ya fada yana kallon fuskar
Ammi.
Ummi! Wace Ummin malam?
Ummi dai dakika sani,diyar ki
Ammi
tace
Ummi na kake nufi?
Malam ya
gyada mata kai
Alhamdulillah na dade
inama Hamma sha
awar Ummi,yarinyar
akwai hankali,ga kunya,ga girmama
nagaba da ita,ga ladabi gatada haiba,ga
natsuwa gata shiru shiru
Malam yay
murmushi
dama nasan saikinfi kowa
jin Dadin zancen nan,Baffan ta Malam
Audu mai tabarau naje ma da maganan
ya amshen da wuri a cewarshi dama
nema mata miji suke nan cikin
dangi,dan bai dace tana zama da
mamarta ba ta girma,shine ya kira
sauran kannin mahaifan ta take aka sa
rana sati hudu suncema yau zasu shigo
Haskiyan su fadima Babarta,yanzu idan
Hamma yazo filina dake wajen gangare
zance yaje shida abokanan shi su gina
saboda yasamu inda zai ajiye Ummi
inyaso na saida shanu na biyu asai
siminti da jar kasa koya kikace?
Ammi
tace
yayi wlh,ina gorona na aikama
makota sa ranan Hamma na
Malam yay
murmushi
suna dakin Hamma nan na
ijiyesu
Maman Abd Shakur
[10/7, 07:12] M Shakur.: *UMAR
FARUQH*
Tun Bisma na dokin hanya,tun tanajin
dadin tafiyar motan harta gaji iya gajiya,
ta cire alkaybban ta kwanta a jikin
Mama, chan ta tasshi zaune duk kusan
minti bibbiyu saita tambaya ankusa
saidai ace mata ko rabi ba
ayiba. Tunda
take bata tabayin tafiya mai nisa a mota
ba daga Gombe zuwa zariya ai bawasa
ba tun tana cin kayan kwadayin harsuka
isheta tu ture daga bayama kuka tasama
Mama jakadiya wai ita wlh tagaji kuka
sosai jakadiya da direba nata dariya
suna lallabata. Koda Mai martaba
yakirasu jakadiya tafada mai gatanan
tana kuka dariya yay tayi Miemie ma
haka. To Alhamdulillah karfe biyar da
minti shabiyar manyan motocin
masarautar gombe suka sauka a
masarautar zazzau.
Zariya babban gari,zariya garin yan
gayu,zariya garin kyawawa,zariya garin
dattaku kodame kazo anfika ni M Shakur
nace Bisma idan kinzo da tsiwarki
akawai wayanda suka fiki iyawa a zaria.
Masaukin su aka fara kaisu bangare
daban inda Bisma ta fada bayi a gurguje
tai wanka da ruwa mai dumi batama
tsaya sa kayaba ta daura towel ta fito
falo kasancewar daga ita sai jakadiya
dan ankai dogarawan da kuyangi
bangaren su. koda tafito ta tarar
jakadiyar ta gama hada mata abincin ta
kan dining wanda aka aiko musu daga
bangaren sarauniya. Kunun aya Bisma
tasha mai sanyi sosai sanan taci dambu
kadan tadau kunun ayan ta koma kan
kujera tanata sha. Jakadiya tazo tace
Bisma tashi na shiryaki zakisa kaya na
alfarma dan gaida mai martaba sarkin
zazzau da matarshi duk suna Babban
falon sarki ana jiranmu Bisma ta turo
baki
nifa nagaji sai gobe Mama
kamata ba kinga ke babbar bakuwar
suce, kinga yanda sarki ke murnar
zuwarki ne karamci ne a wurinshi
saboda musamman Sarkin Gombe yaturo
mai yarshi tai hutu a gidanshi,tashi
Bisma karki batama masarautar mu
suna kinji
Bisma takara turo baki
toni
saina shanye kunun ayana
Mama tace
shanye to yar autan mai martaba, yar
lelen Miemie ta
murmushi Bisma tayi
dake kara mata kyau ta kwankwade
sauran kunun kafin ta mike Jakadiya
tabi bayanta sukaje daki inda tai mata
hadaddiyar kwalliya tasa mata kayan
alfarma bakin lesshi mai ratsin pinki sai
ta daura mata pink alkyabba akai ta
bata hill baki mai pink butterfly ata
bayan takalmin sanan jakadiya nata fesa
mata turare Bisma ta turo baki
Mama
yaufa ba ranan aurena bane bafa
jakadiya tai dariya
muje nidai
ahankali suke tafiya jakadiya ta bude
kofa inda kuyangi goma na jiransu haka
sukama su jakadiya jagoranci har
babban falon mai martaba dake dauke
da yaran sarki da matayen shi da shi
karan kanshi sarkin.
Yaran sarkin mata duk suka taso suna
rungume Bisma tana amsasu da
murmushi kaman ta sansu suna yaba
kyawunta. saida sukadan tsagaita kafin
Bisma taje gaban sarki harkasa ta
tsugunna ta gaidashi sarki ya amsata a
wata kuyanga na yanke mata nails Yusuf
na kusa da ita tai sallama wanda yusuf
ne kadai ya amsa ahankali Bisma ta
tsugunna tana wasa da yatsun hanunta
Momy zamu tafi
kallon sama da kasa
momy ta mata sanan tai tsaki
gwara
haka Allah sa kema daganan kibi iyayen
ki gidan gaskiya
da sauri Bisma da
yusuf suka kalleta hawaye yazubo daga
idonta ta mike tsaye zata fita yusuf ya
mike zai bita wani tsawa mamar tashi ta
dakamai dawo ka zauna hakan yasa ya
zauna yana huci.
Karfe 9:00 daidai motocin guda shida
suka tashi zuwa Zaria. daya kachal
Bisma ke ciki sauran duk fadawa ne da
kuyangi. Ni M Shakur ina musu fatan su
samu journey mercy.
To masu karatu a hashashen ku maizai
faru a zaria??
Ummaru na yanka na shiryuwa kuwa??
shin sarkin kunya wato Ummi tana
samun muradin ran nata a matsayin
miji? ?
Ku biyo M Shakur yanzu aka fara book
yanzu generator yafara secreting
current. Yanxu refrigerator yafara
sanyi
Luv yhu guys B3 low anjima zaku jini
inna samu chaji.
Maman Abd Shakur
[10/7, 06:22] M Shakur.: *UMAR
FARUQH*
Wai Malam maiya farune tunda ka
dawo kake rabon goro,maiya faru?
Malam dake tsaye wajen kwar gida yay
magana da dan karfi
Yakumbo bari
nagama rabon goron nan da kuli-kulin
nazo
yana mikama almajiran hudu
dasuka rage ya kakkabe riga ya shigo
cikin gidan ya zauna kusa da Ammi dake
tsintar waken suya. Ganin Malam ya
zauna yasa ta ijiye farantin waken suyan
a gefe ta kalli Malam
ina jinka Malam
lapiya kuwa?
Malam yay murmushi
ina Hamma?
Ammi ta kada kai
Hamma, hmmm bayanan, bansan
lokacin daya fice ba,wlh Malam bansan
randa yaron nan zai natsu ba
Malam
yay shiru na mintuna kalilan kafin ya
kalli Ammi yace
salma
Ammi ta amsa
a natse ganin Malam ya kirata da
sunanta
Naam Malam
Aure zanma
Hamma
a mugun firgice Ammi
tace
Aure Malam?dama da gaske
kake,kanason Hamma ya kashe yar
mutanen dazaka auramai ne?
Ta sauke
numfashi kafin ta cigaba
kafi kowa
sanin yanda Hamma ya tsani aure,ko
mace baya sha
awan ganinta balle yay
zaman aure da ita,Malam maganarka da
sake bawai dan wani abuba saidan
cutarwan danake ganin Hamma zaima
matar
Malam yadau butarshi yasha ruwan ciki
kafin ya ijiye ya kalli Ammi
duk sa
Hamma yanzu daga mai yara hudu sai
biyar,jibi dai mudasiru abokin Hamma
natun suna yara yaranshi 6
yanzu,abokan wasan wukaken nashi duk
sun ijiye iyalai a gida,zancen cutarwa ki
barshi bazamu taba bari ya cutar da
matarshi ba,kuma yima Hamma aure
zaisa ya natsu yasan menene rayuwa
yanzu fa Allah ya dauramai nauyi,duk
ya ijiye wanan dabi
un banzan nashi ya
fuskanci rayuwar gaskiya tsaftatacciyar
rayuwa, muma musamu jikoki yakumbo
masu dauke mana kewa
yakumbo tai
shiru duk maganan Malam hakane babu
na banza amma har ilai tasan danta da
yanda ya tsani aure karya kashema
mutane ya fa da sauri ta kori tunanin
daga ranta ta kalli Malam
wacece matar
daka zabamai Malam?
Wani murmushi
mai sauti Malam ya saki dan yasan babu
wanda zai kai yakumbo son zabin
dayama Hamma,
Malam kanata
murmushi fadamin mana
Ummi ce
Malam ya fada yana kallon fuskar
Ammi.
Ummi! Wace Ummin malam?
Ummi dai dakika sani,diyar ki
Ammi
tace
Ummi na kake nufi?
Malam ya
gyada mata kai
Alhamdulillah na dade
inama Hamma sha
awar Ummi,yarinyar
akwai hankali,ga kunya,ga girmama
nagaba da ita,ga ladabi gatada haiba,ga
natsuwa gata shiru shiru
Malam yay
murmushi
dama nasan saikinfi kowa
jin Dadin zancen nan,Baffan ta Malam
Audu mai tabarau naje ma da maganan
ya amshen da wuri a cewarshi dama
nema mata miji suke nan cikin
dangi,dan bai dace tana zama da
mamarta ba ta girma,shine ya kira
sauran kannin mahaifan ta take aka sa
rana sati hudu suncema yau zasu shigo
Haskiyan su fadima Babarta,yanzu idan
Hamma yazo filina dake wajen gangare
zance yaje shida abokanan shi su gina
saboda yasamu inda zai ajiye Ummi
inyaso na saida shanu na biyu asai
siminti da jar kasa koya kikace?
Ammi
tace
yayi wlh,ina gorona na aikama
makota sa ranan Hamma na
Malam yay
murmushi
suna dakin Hamma nan na
ijiyesu
Maman Abd Shakur
[10/7, 07:12] M Shakur.: *UMAR
FARUQH*
Tun Bisma na dokin hanya,tun tanajin
dadin tafiyar motan harta gaji iya gajiya,
ta cire alkaybban ta kwanta a jikin
Mama, chan ta tasshi zaune duk kusan
minti bibbiyu saita tambaya ankusa
saidai ace mata ko rabi ba
ayiba. Tunda
take bata tabayin tafiya mai nisa a mota
ba daga Gombe zuwa zariya ai bawasa
ba tun tana cin kayan kwadayin harsuka
isheta tu ture daga bayama kuka tasama
Mama jakadiya wai ita wlh tagaji kuka
sosai jakadiya da direba nata dariya
suna lallabata. Koda Mai martaba
yakirasu jakadiya tafada mai gatanan
tana kuka dariya yay tayi Miemie ma
haka. To Alhamdulillah karfe biyar da
minti shabiyar manyan motocin
masarautar gombe suka sauka a
masarautar zazzau.
Zariya babban gari,zariya garin yan
gayu,zariya garin kyawawa,zariya garin
dattaku kodame kazo anfika ni M Shakur
nace Bisma idan kinzo da tsiwarki
akawai wayanda suka fiki iyawa a zaria.
Masaukin su aka fara kaisu bangare
daban inda Bisma ta fada bayi a gurguje
tai wanka da ruwa mai dumi batama
tsaya sa kayaba ta daura towel ta fito
falo kasancewar daga ita sai jakadiya
dan ankai dogarawan da kuyangi
bangaren su. koda tafito ta tarar
jakadiyar ta gama hada mata abincin ta
kan dining wanda aka aiko musu daga
bangaren sarauniya. Kunun aya Bisma
tasha mai sanyi sosai sanan taci dambu
kadan tadau kunun ayan ta koma kan
kujera tanata sha. Jakadiya tazo tace
Bisma tashi na shiryaki zakisa kaya na
alfarma dan gaida mai martaba sarkin
zazzau da matarshi duk suna Babban
falon sarki ana jiranmu Bisma ta turo
baki
nifa nagaji sai gobe Mama
kamata ba kinga ke babbar bakuwar
suce, kinga yanda sarki ke murnar
zuwarki ne karamci ne a wurinshi
saboda musamman Sarkin Gombe yaturo
mai yarshi tai hutu a gidanshi,tashi
Bisma karki batama masarautar mu
suna kinji
Bisma takara turo baki
toni
saina shanye kunun ayana
Mama tace
shanye to yar autan mai martaba, yar
lelen Miemie ta
murmushi Bisma tayi
dake kara mata kyau ta kwankwade
sauran kunun kafin ta mike Jakadiya
tabi bayanta sukaje daki inda tai mata
hadaddiyar kwalliya tasa mata kayan
alfarma bakin lesshi mai ratsin pinki sai
ta daura mata pink alkyabba akai ta
bata hill baki mai pink butterfly ata
bayan takalmin sanan jakadiya nata fesa
mata turare Bisma ta turo baki
Mama
yaufa ba ranan aurena bane bafa
jakadiya tai dariya
muje nidai
ahankali suke tafiya jakadiya ta bude
kofa inda kuyangi goma na jiransu haka
sukama su jakadiya jagoranci har
babban falon mai martaba dake dauke
da yaran sarki da matayen shi da shi
karan kanshi sarkin.
Yaran sarkin mata duk suka taso suna
rungume Bisma tana amsasu da
murmushi kaman ta sansu suna yaba
kyawunta. saida sukadan tsagaita kafin
Bisma taje gaban sarki harkasa ta
tsugunna ta gaidashi sarki ya amsata a