← Book details Umar Faruqh Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 2 OF 4

fara

Umar Faruqh Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

arta tace
Abbana za mu tafi ka
min addu
ar Allah ya tsareni
ya dafe
kanta yana murmushi yace
Allah ya
tsare ki diyata, ki dai kula da kanki
kuma kwanakin da na baki nayi ki jiyo
kar ki kara ko da kwana daya
tana
washe fararen hakoranta tace
In sha
Allah Abba, ai mama ma baxata bari mu
kara adadin kwana kin da ka Bamu ba
Abba ya cire wata ya zobe dake
karaman yatsan hannunsa ya mika mata
yace
gashi ki sa wanan a hannunki,
kakanki ne ya ban kafin ya bar duniya,
kariya ce daga kan duk wani mugun Abu
idan Allah ya yarda, in kin dawo sae ki
ban abu na
tayi dariya ta saka a yatsar
tsakiya tace
to Abbana
Yusuf ne ya
shigo fadar fuskarsa a dan daure ya
xauna a daya gefen dad din nasa yace
yanzu Abba ita kadai zata tafi gu me
nisa haka daga ita sai wasu dogarai da
wata jakadiya can, don me bazata da
wani dan uwanta ba Dad?, ni meye
amfanina zan bar kanwata ta tafi har
wani gari me nisa ban rakata ba, pls dad
let me go with her, she
s too young 2 be
left alone
Bisma ta mike da sauri tana
masa mugun kallo tace
NO! no bana son
ka rakani ai ni va yarinya bace sanan
dogarawa goma za su bi ni, so wats d
need of u escortn me? get it dear am not
a kid
tana kai wa nan ta fice daga
fadan a fusace, Yusuf ya daga kai yana
kallon Abbansa yace
kaga ko Abba haka
zata je tana ma mutane tsiwa ta dauko
mana magana, plz dad think over it, its
nt safe lettin her go alone
Abba ya
sauke ajiyar zuciya yace
je kira min ita
yarima
Yusuf ya mike da sauri ya fice
daga fadan ya nufi sama dakin Bisma,
tana tsaye bakin gado jakadiya na xuge
mata zip din jakar kayanta, tana ganinsa
ta dan masa bow da ladabi tana masa
sannu da xuwa, xata ci gaba da abinda
take yace
ba mu waje
da sauri ta fice
daga dakin, Bisma tayi tsaki zata fice
daga Dakin Yusuf ya fizgota ya
rungumota jikinsa ya shafa dogon gashin
kanta don ta cire alkyabbar jikinta yace
where did yhu think yhu re going wife
ta shiga turasa da karfi a fusace tana
cewa
wae wanan wani irin iskanci ne
Yusuf zan fa hada ka da Abba wllh in
kana min haka
.Shakur.: *UMAR
FARUQH*
Turasa take iya karfinta,hannayen ta ya
hada ya kama ta baya tai kara
its hurt
ya Yusuf,plz just stop banaso
kin
sakinta yayi yakai bakinshi saitin
fuskarta ta kaward da fuskarta ta kulle
idonta gam tana kuka sosai. ahankali ya
sakin mata light peck a kumatun
ta,ganin kukanta ya tsananta yasa ya
saketa idonshi yay ja yace
remember
wot I told yhu huh? Don
t yhu dare mess
with any guy, kije na kira kira
ya juya
ya bude kofa yafita. tashi tayi ta share
hawayen ta
Allah ya isa mugu kawai,
dan Air
komawa wajen madubi tayi ta
sauya kayan jikinta zuwa english wears
dogon blue jeans sai pink polo shirt
dasuka kamata dan ance tafiya da
English wears yafi dadi,tai light make-up
kafin tadau alkyabba tasa ta wuce fada.
mai marbata na tare da mutane sallama
tayi ta gaidasu mai martaba ya nuna
mata kujeran kusa dashi taje ta zauna
saida ya sallami bakin sanan ya juyo
yace
Bisma I
ve thinking kodai na
hadaki da yusuf ne ku tafi tare
da sauri
ta girgiza kai tafara shirin kuka mai
martaba yace
a bance kimin kuka ba
kuka tafara
Abba dan Allah karka
hadani da ya Yusuf baga mama ba plz
Abba zai takurani wlh
to ya isa dena
kukan, amma promise me bazaki nemi
fada ba ko tsokana,and wanan tsiwar
taki ki ijiyeta a gida, masarautar zariya
zaki,yan zaria basa daukan raini, inaso
ki zauna lafiya da kowa na tsawon sati
biyun nan kinji yar Abba
da sauri ta
daga kai
wlh Abba na I promise yhu
yay murmushi
oya jikima iyayenki
sallama kizo ku tafi motoci na waje suna
jiranki
da sauri ta tashi harda gudu
dakin Umma ta shiga lokacin Umma
nahada ma Mama kayan kwalama a
katuwar jaka na Bisma dan akwaita da
kwadayi koda yaushe bakin nan taji abu
na ciki,
Miemie zamu tafi
fadawa tayi
kan Umma harsaida Umma tai baya
Bisma yhu
Bisma tai mata kiss a goshi
I luv yhu my Miemie bari naje nama
Mommy sallama
Chapter 2 · 0% Book details