← Book details Silar Da Namiji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 5

Sashe 5

Silar Da Namiji Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Cikin kunya da baƙin ciki mahaifiyarsa Tace," da nasan haka zaka zama dana kasheka tin kana ciki wai Ace nice halimatu nahaife mazinaci mara Amana mara gskiya Allah waddaranka Nawar, kagani ko Alaji wannan shine illar sangarta yara da ƙuɗi kullum nayi magana kace nacika takura Nawar nawa yake dahar zansashi gaba ina Masifa kasangarta yaro kotawani ɓangare yanzu gashi Abunda hakan yajanyo yaruga dik wani farin cikin Ahali wllh Allah bazai barka ba Nawar," Taƙarashe maganar cikin kuka.

Deeyam tamiƙe tsaye tafuskanceshi sosai Tace," Tabbas *SILAR ƊA NAMIJI!!!* Nayi kuka ba ƙaɗan ba na zubda hawaye nashiga damuwa Amma wanda ƙawata tashiga *SILAR ƊA NAMIJI!!* harta rasa ranta nata yafi nawa muni kaje wllh ƙarshen ka bazaiyi kyauba dik wani namiji mai hali irin naka wllh saiyayi mummun ƙarshe na tsaneka natse rayuwarka,"

Tindaga wannan lokacin Nawar yarasa sukani idan yaruge idansa Neera da deeyam kawai yake gani gashi iyayensa duk sun juyamasa baya yarasa dik wani gata A yanzu,

Tinda Najib ɗan govenor ɗin garin yasami labari daga wurin Abokinsa Nawar yakasa sukuni Rayuwar Deeyam tafara bashi tausayi Ace ƙarama da ita tazama bazawara Abun bako daɗin faɗi, dagewa yayi saida yaga ya mallaketa dan ba ƙaramun tausaya mata yake ba, da farko bata Amince ba amma kuma iyayenta basu takurata ba Amma ganin irin dagewarsa hakan yasa ta Amince har Aka ɗaura Aurensu....

Sosai Najib ke kula da ita dama Iyayenta harda Mahaifin Neera Soyayya maitsata sukee cike da ƙaunar juna…………………………

```Nasha faɗamuku ni bana tsayawa nazarin littafi dama rubutashi dan kawai nishaɗi, banui dan kikaranta kiji daɗi ba haka kaima banyi dan ka karanta kaji daɗi ba, A'a nayi ne dan musamu darasi mugyara rayuwarmu inda takeda buƙatar gyara kuma dan yazama wa'azi dama janhankali, Musani wllh tinkan Aje Ake shiri bawai sai Andawoba, Shidai sharri ɗan Aike ne koda yaje wllh saiyadawo kuma inzaka gina ramun mugunta to kaginashi gajere, muji tsoron Allah mutuwa wajibice hisabi dole siraɗi gaskiya ne kuma kowa saiya haushi mudage da Aikata Alki nagari dan samun kyakykyawar makoma Allah yasa mudace......... (SAƘUNAN KU NAZUWA GARENI MASOYANA CIKIN IKON ALLAH WATA HARDA KIRA DAN KAWAI WANNAN LITTAFIN NA *SILAR ƊA NAMIJI!!!* NAGODE SOSAI DAMA WAƊANDA KEMUN LAKING DA COMMENT TA ƁANGAREN FACEBOOK KO WHATSAPP INA GODIYA```

WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
[12/04 11:24 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖MLM): *SILAR ƊA NAMIJI!!!* *FREE BOOK Page 100*

```RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN..... AMMYN KHAUSAR CEEE....```

*BESIDE IN TRUE LIVE STORY,...... SHOURT STORY*

FINAL!

FINAL!!

FINAL!!!

*FINAL PAGE,, shafi na ƙarshe 12/4/2022 wanda yayi daidai 11 gawatan Raman dan... Ina godiya ga Allah dayabi ikon Kammala wannan labarin lafiya dik da yaɗan bani tsaiko na ƴanwasu matsaloli da dama dasukayita faɗomun Amma yanzu Alhmdllh gashi na kammala cikin ikon Allah... Inasamun saƙwaninku kuma ina gdy waɗanda basa ganin reply ɗin maganata dawuri bayan sunmun dan Allah kumun Afuwa wllh ina busy kunsan dole nasamu mssg dayawa wani lkcn harnakan rasa wanne zanfara dubawa? sbd yawan mssg wllh inajin daɗin kulawarku dama tururuwa wajen nemna ina gdy sam banda rayuwar walaƙanci kowa nawane kamar yadda nima nake takowa ba walaƙanci kansa naƙi Respond ba wllh Abubuwan ne dayawa dan Allah kucigaba damun Uzuri kuma kucigaba da kasancewa dani haɗida mun sharing littafaina tako ina dan Allah ina godiya sosai Allah yabar Zumunci*

Kwanciyar hankali yaratsa deeyam tamanta baya saidai in labari yataso saidai tayi murmushi dan *SILAR ÆŠA NAMIJI!!!* tawahala tayi kuka Amma cikin ikon Allah kuma *SILAR ÆŠA NAMIJI!!!* Gashi tana farinci......

Yau sammako yayi yafiya dan Akwai wani Aiki da daddynsa ya sakashi, baisamu kansa ba sai kusan 4:30 yakira ta bata É—agaba dik hankalinsa yakoma gida hakan yasa yakoma bashiri,

Koda yake gidan yatarar da ita Kwance kan 3,seater tanaÉ—an yamutsa fuska tana shafar cikinta,

Dasauri yaƙaraso gurin yazauna ƙasa yana shafar cikin nata Yace," dear meke damunki bakida lafiya ne? gashi nafita tinsafe bamu haɗuba wllh dady yasani Aiki kiyi haƙuri kinji yanzu gayamun meke damunki,"?

Miƙewa tayi zauna tazuba masa ido mamaki take wai dan ciwon ciki ƙaɗai yawani ruɗe hakan Abaya inda tsohon mijinta taci duka kuma tawahala Allah sarki lalle Allah maisauyawa bayi ƙaddararsu ne,

"Kiyi magana mana dear kodai naɓata ranki ne,"?

Yaƙarasa maganar yana wani lanƙwasa kai.

Dariya tasuɓuce mata ganin yarda yawani damu haka, kama hannunsa tayi "Mijina ai baya laifi dan kota ina shi haskene Agareni gashi sarkin tausayi, kadaina damuwa bakomai kawai ciwon cikine kuma yanzu yadaina bakomai,"

"Haba dai ciwon cikin zaki kira ƙarami? lalle kinamun wasa da lafiyarki to banyarda ba maza tashi yanzu Asibiti zamu Adubaki,"

"Ah nifa ba inda zani kada kawahalar da kanka dama ƙuɗinka Allah yadaina kawai muje kaci Abinci,"

"Yanzu kina haka kika dafa Abunci? lalle dole nakawo ƴarki dan bazaiyu da yarintarki wahala ta tsufarmin dakeba, Meye Amfanin dik wata dukiya da miji zaitara inhar ba bautawa matars da itaba? bawata fa'ida ai, ƙorafi bai ƙarɓu maza kitashi banason musu,"

Yaƙarashe maganar yana ɗauko mata hijab ɗinta,

Dole tamiƙe sukanufa Asibiti, gwajin farko Likita ya tabbatarmusu tanada cikine,

Aiko murna gun Najib ba'a magana nantake yahau bugawa iyaye da Æ´an'uwa da Abokan Arziki yana faÉ—in shifa baba zaizama kwanan nan ,

Kukawa sosai Deeyam takesamu tindaga kan mijin nata harzuwa gun Æ´an'uwansa,

Tana zaune yana mata tausa naƙuɗa tafaɗo mata cikin hanzari yanufe Asibiti da ita, Bata wani shawahala sosai ba tahaifo ƴarta macce kyakykyawa Abun mamaki sam bata biyo kowa A wannan Ahalin ba gaba ɗayanta dik Neera taɗauko, Aiko nantake Deeyama tabawa ƴar sunan little Neera bawani ja sunan ba dan shima sarai yana mata Addu'ar samun rahamar Ubangiji kuma yanason matarsa da farin cikinsa,

Ansha biki kam harkan gata da dangi,

Abban Neera yaji daÉ—i sosai da hakan,

Zaman lafiya nishaÉ—i Arziki kawai ke bayyana tsakaninsu...

Aɓangaren Nawar kuwa garin shaye-shayen nasa yahau mota tsautsayi yagifta yadake icce tsallaken titi, saida mutane suka kawomasa ɗauki harsuka kaisa Asibiti baisan halinda yake ciki ba,

Sai kusan kwanaki 3 sannan ya farfaɗo Anan yake samun labarin yawan ta Ammali da kayan mayen da yake hakan ya saukar masa cansa kuma har Abada bazai iya haihua ba gashi hantarsa ta taɓu kuma Angutsire kafa da hannunsa saboda sunriga sunyi karayarda bazasu gyaruba,

Yaci kuka yana nadamar Rayuwarsa ga ciwon H.I.V Gashi yasami labarin Abokinsa ya munafurcesa ya Aure matarsa harsun haihu, hakan yasa take yadinga zunduma ihu yana kiran sunan Neera da Deeyam Abu kamar wasa Ashe ciwon hauka yashigo,

Kamashi daddynsa yasa Akayi Aka maidashi gidan Mahaukata,

Koda su Deeyam suka sami labarin Abunka da zuciyar macce take tadinga kuka tafurta tayafemasa tana fatar Allah yabashi lafiya, Shikanshi Najib yabashi tausayi Amma hakan shine daidai da dik wani Azzalumin namji kamarsa.

Lallashinta yahauyi yana kwantar mata da hankali Afili tafurta *SILAR ƊA NAMJI!!!* Nayi kuka baƙaɗanba Amma.....

Yacafe Zancen da cewa" Amma yanzu *SILAR ÆŠA NAMJI!!!* kina farinciki ba.......

Dariya tayi shima haka yana haɗe bakinsu guri ɗaya.............……………………………………………

TAMMAT BI HAMDULLAH…………………

_TO NIKAINA ANAN NA KAMMALA LABARIN MAITAKEN *SILAR ÆŠA NAMIJI!!!* INAFATAN KURAKURAINA ALLAH YA YAFEMUN INDA NAYI DAIDAI ALLAH KABAN LADA_

```Jinjina gadikan ilahirin ƙungiyarmu ta Royal star Write Association, Allah yaƙara muna haɗin kai da kaunar junanmu,...```

_Kafin narufe labarin dole namiƙa sakon godiya gareki QAWALLE'S wato Mmn Hibba, Allah yabar zumunci ina gdy da ƙoƙarinki naganin littafina yazaga wasu birane ngd sosai Allah ya sauke mana ke lpy😁_

*Dik da baku onlne Amma hakan bazai hana na Ambaceku ba Masoyana na Arziki SWEET MARYAM YUSEEF Mmn Juwairiyya Sai MARYAM SANUSY (MEERY QUEEN) Inaji daku sosai wllh*

WaÉ—anda ma bansami damar faÉ—aba kusani kuma inayinku dik wani maiyina nima ina yinsa.

*Allah ƙara lpy shugabar Royal Sister Nana M sha'aban keɗin tadabance Mujaheedah (MATAR MALAM) nayinki over💃💃💃💃💃💃*

_NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFI GAREKI ƘAWATA *NUSAIBA KABEER* ALLAH YAKAWO HASKE CIKIN RAYUWARKI YARABAKI DA MIYAGUN ƘAWAYE AMEEEN_

••••••••••••••••••••
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
````````````````````´´´``````

*📝NOTE,,, Abunda wannan littafin nawa yake koyardamu kuma yake nuna muna shine Illar bin maza illane sosai musamman ga rayuwar macce dan mugun tanbone dabazai gogeba har jikokin jikokinta Za'a cigaba da jifansu dasu, dashi sannan Zina mugun taboce haka take kamar bashin banki dazarar kacishi ko kana raye kobaka raye wllh sai Kabiyashi to kamar haka zina take, idan ke macce kin Aikata koda kintuba ƴaƴanki saisunyi gadonki haka kaima kuma yarda kaɓata ƴar wani sai Anɓata taka inma bakada Akwai yaya ko ƙanwa Kai harma Uwarka wllh wani sai yaɓata Uwarka dan kaima uwar wani kama dan haka saima Taka uwar wllh bani naceba wannan faɗar Allah ne , Annabi muhammad S.A.W Yanacewa," DAKUSA HANNUNKU KUSHAFE MATANDA BANAKU BA WAƊANDA BA MUHARRAMAN KU BA TO ABUNDA ZAIFAYE MUKU SAUƘI KU ƊAUKE WANNAN HANNUN KUTURA CIKIN WUTA MAITSANANIN CI HANNUN NAN NAKU YAƘONE YAZAMA HABƊI "TOKA" KU ƘARƘAƊE TABI ISKA HAKAN ZAIFI SAUƘI DA ALKHAIRI AGAREKU,"""" Inna lillahi wa'inna ilaihin raju'un wanda baima Aikata zinar ba kenan Amma kunji hukuncinsa inataga wanda ya Aikata❗❗❗❗????❓❓❓❓❓❓ muji tsoron Allah wllh muji tsoronn Allah ƴan'uwa muguje Aikata zina wllh, Allah ka karemu ka kare zuri'armu dafaɗawa Uƙuba dama ƙazamar rayuwa ta Zina Ammeeen...... Nawar yasami muguwar sakayya wanda baitaɓa kawowa Aransa zaisameta ba, haka Neera tabar duniyar wanda bata kawo mutuwa kusa Atsarinta ba Kawai tabiye shairin shaiɗan da miyagun Abokai,.. Haka deeyam basu Zurfafa tunani da bincike Akan Nawar ba dan kawai yanuna musu ladabin kunama na ƊA NAMIJI, kuma ƙuɗinsa sunrufe musu ido daga ƙarshe gashi tawahala taga sakamakon illar rashin bincike da yarda da ƊA NAMIJI, dama yin Auren nesa.... Wllh ƙuɗi wasu Abune dake makantarda bawa su shagaltar dashi,, Allah kabamu Arziki mai Amfani wanda zamu Amfanar bawai wanda zai Amfanar damu muƙaɗaiba,, Allah kasa mudace, Allah kasa wannan littafin nawa yazama silar gyaruwar rayuwar masu hali irin nasu, Allah kashiriyae damu AMEEN*

```Daga taku harkullum masoyiyarku maison ganin farincikin ```ku, Mujaheedah (MATAR MALAM) Marubuciyar °°°°••••••••°°° MAIZAMAN ```KANTA! "PAID BOOK" BAƘIN KISHI! "PAID BOO" DOCTOR HEESHAM 2022 "PAID BOOK", FAHAT HOT LOVE, "FREE ```BOOK" SAINA KASHE MIJINA! 'FREE BOOK" RAUNIN MACCE.... 'FREE BOOK" BARRISTER KHALEEL "FREE BOOK" ```SO SIRRIN ZUCIYA" FREE BOOK" SILAR ƊA NAMJI "FREE BOOK"………………………………………………``` ```Saiwanda zankawo muku son maitaken *YAREEMA SUHAEEM JININ SAURTAAAAAA "PAID BOOK"* kodajin wannan sunan kasan Akwai baza fasaharda Allah yabani Hunmmmmm kudai kuhanzarta sambaɗo kuɗinku dan mallakar wannan ƙasaitaccen littafi,,,........ haryau dai number da zakusaman itace 07064904617 ga whatsApp ƙaɗai, idan kirane kuma ta wannan 07031012948... INA MARABA DAKU MASOYANA, SAINA JIKU......... ALLAH YANUNA MUNA ƘARSHEN WANNAN WATAN LAFIYA ALLAH KABAMU IKON AIKATA AIKI MAIKYAU ACIKINSA ALLAH YAKAIMU SALLAH LAFIYA AMEEN RAMADAN MUBARAK..........```

*SUBUHANA KALLAH HUMMUMA WABIHAMDIHI NASH HADU ALLAH ILAHA ILLAH ANTA NASTAGFIRUKA WA'NATUBU ILAIKA*

WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
Chapter 5 · 0% Book details