← Book details Silar Da Namiji Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 5

Sashe 4

Silar Da Namiji Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tinda Neera tafalaka yau takejinta badaidai ba hakan yasa ta garza Asibiti gwajin farko Aka tabbatar mata tana ɗauke da H.I.V gawani ciwon nadan dasuka gano meke damun gaban nata bayan wari da wasu ruwa Ba Abunda ke fita Aciki, ba ƙaramin ƙoƙari likitocin keyi na iyazuwa dubata ba dan warin yafara Addabar Asibitin,
Mutane ƙalilan ne sukaje dubata wasu ƙawen nata suna zuwa sukaga halinda take ciki daga ranar bazasu sake komawa ba hatta mazan kuwa......

*NOTE 📝 Shin ko kungani ba, wannan ƙaɗan daga cikin halayyar miyagun Abokai wllh saidai suturaka ga halaka da zarar sukaga kahalaka wani bala'in yafaɗama wllh bamai sake kusantarka cikinsu, taɓangaren mazan ma haka, iyakacinsu susoki sanda kikeda lafiya dan sumoreki dazarar kinrasa lafiya wata ni'ima taki tagushe wllh zasu gujeki, ƴar'uwa kiji tsoron Allah kada kibari ƙyallin duniya da miyagun Abokai sujaki zuwaga halaka, ba iya duniya ƙaɗaiba Ake girbar Abunda Aka shuka harzuwa lahira ma wllh wllh wllh muji tsoron Allh, musan irin Abokanda zamu zauna dasu musan irin mazan da zamuso, haka kuma iyaye kusa ido Akan ƴaƴanku sosai kucigaba da riƙe Amanarda Allah yabaku dan Ƴaƴa Amanene Agareku Allah zaitanbayeku yarda kuka riƙe Amanar, Allah kabamu ikon Aikata maikyau Allah kafiddamu shairin miyagun Abokai.... Ameen Wannan janhankaline dama shawara , kusani ni bana rubuta littafi dan kuyi nishaɗi ƙaɗaiba ina rubutawa dan Muɗauke darasi maikyau dan mu gyara rayuwarmu dama gobenmu, Masu bibiyata ina godiya sosai da soyayyarku Agareni ngd..*

```Gamai buƙatar kasancewa dani Akwai shafina A facebook maitaken MARUBUCIYAR LITTAFFAN HAUSA, zaku iya bibiyata ta wannan shafin, ko groups ɗina dake A facebook, ZAFAFA NOVELS, DA NOVELS OF MUJAHEEDAH GROUP, koma sunan nawa gaba ɗaya YARBAEEWA HEEDAH HAYDAR OSTHMAN.. ko whatsApp number ɗina gamasuyi 07064904617 idanma kirane 07031012948, Akwai group whatsApp sainajiku ina Alfari daku masoyana...........💃💃💃💃💃💃💃💃```

WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

*SILAR ÆŠA NAMIJI!!!* *FREE BOOK Page 60&69*

```RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN..... AMMYN KHAUSAR CEEE....```

*BESIDE IN TRUE LIVE STORY,...... SHOURT STORY*

Tinkanin Abunda Neera ta mallaka saida yaƙare gun neman magani Amma sam ba'asamu nasaraba dan kuwa ma'aikatan Asibitin fitar da ita sukayi waje daƙyar tasamu tabar Asibitin, Gurin Alhaji isa tanufa inda suka saba haɗuwa A gest in ɗinsa amma daga ƙarshe yamata walaƙanci dama korar kare, haka rayuwa taciga kowa yaguje Neera inda take garari kawai duniya tajuya mata baya danasanin nabanza take domun kuwa bata dawowa balantana tagyara, A wani kango take rayuwa kamar wata tsumma.

Deeyam kuwa yau tasamu damar barin gidan saida taɗauke dik wani Abu daza'a buƙata daya dangance pasport da viza daganan tahau jirgi tadawo Ƙasarta kuma garinta baƙaramun farinciki tayi ba ganin kanta A ƙasarta Nigeri'a gidansu tanufa sunji mamakin ganinta haka dan sam bata hayyacinta saida tahuta bayan wasu kwanaki sannan tabasu labarin komai Allah waddai da halinsa iyayenta sukayi, taneme ganin Neera Amma saitaji labari mara daɗi wai Ansame gawarta Awani kangon gida ga Alama wani ciwo maitsanani ne yakasheta Amma Ansami wata wasiƙa wadda kenuni Akan ƙawarta Deeyam ta rubuta,

***

Koda Nawar yadawo baisame Deeyama ba gashi yadawo da tsananin sonta Amma bata gashi iyayensa sunsan dik irin tsoyarda yake tsulawa, batare da sunce dashi Uffan ba suka sakashi gaba har gidan su Deeyam Akatakurashi yasaketa badan yasoba...

Anan yasami labarin Mutuwar Neera Afirgice yamiƙe tsaye Yace," What? tamutu? yaushe meyasa meta? nashiga Uku taya zata mutu bayan ban Neme Afuwanta nashiga uku ni Nawar tabbasa ta Silata Neera tarasa komai.

Dikansu ƙwalalo ido sukayi suka bisa da ido ganin dik yawani firgice dajin labarin mutuwar Neera kenan Akwai lauje cikin naɗi......

WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

[12/04 8:57 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖MLM): *SILAR ƊA NAMIJI!!!* *FREE BOOK Page 70&79*

```RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN..... AMMYN KHAUSAR CEEE....```

*BESIDE IN TRUE LIVE STORY,...... SHOURT STORY*

Cikin faÉ—uwar gaba yake tanbayar ina ZaihaÉ—u da iyayenta gaskiya baiyarda tamutu ba,

Ɗunguma sukayi dukansu sukaje gidansu tabbas ba'a ƙaryar mutuwa domun kuwa taron mutane ne masu shirin kaita gidanta na gaskiya,

Tinda suka shiga ciki itada dashi zuciyar kowannensu take faman bugawa da ƙarfi bakamar Nawar da yakasa komai Abubuwanda suka faru kawai suka shiga dawo masa,

Kishiyar Mama tamiƙowa deeyam wata wasiƙa Tace,"Neera tajima tana ɓoye wani sirri gakowa ma bawai gareki keƙaɗaiba wanda inatinanin wannan wasiƙar tana ɗauke da Abunda take ɓoyewa dan koyanzu Ansameta ne tare da gawarta, Ƙarɓa kiranta sosai kowama yaji menene,"

Hannunta har rawa yake taƙarɓa tawarware tafara karantawa kamar haka...... ...........…………………………………………………

```SAIFA KUNYI HƘR DA GAJEREN PAGE ƊINNAN DAN WLLH BANDA CHAGE BAMUDA WUTA AMMA ƘIRIS YARAGE NA KAMMALASHI GABA ƊAYA DAMA NACE MUKU GAJEREN LABARI NE, KUMA MAI KAMANCECE NIYA DA RAYUWAR GASKIYA NAWATA ABUNDA NAƘARA CIKI ƘAƊAN NE```

WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
[12/04 1:05 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖MLM): *SILAR ƊA NAMIJI!!!* *FREE BOOK Page 80&89*

```RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN..... AMMYN KHAUSAR CEEE....```

*BESIDE IN TRUE LIVE STORY,...... SHOURT STORY*

*AFTER 5 YEARS AGO*

Tafiya take tana sauri dan ƙarɓo maganin mamarta dan dawowar da tayi Abba yaƙi kulata sam gashi tanada hawan jini A yanzu, koda taje ƙarɓo maganin mai chemist ɗin ya hanata Acewarsa yagaji da bada bashi gaskiya, dik ƙoƙarinta Akan yabata Amma sam yahanata, Yace," indai kinason magani wllh jeki kineko ƙuɗi naira dubu 5,000 ne kawai,"

Ba yarda ta iya tafito tana share hawaye bakin titin tasami guri tazauna tana hawaye haɗida tinanin inazata zasami ƙuɗin ga yunwa na Addabata tinjiya rabonta da Abinci koshi na mahaifiyarta ne dan batada lafiya wandan Akabata takasaci sai tabata ita, dan ita gaba ɗaya yayi rantsuwa Akan kada Asake bata koda ruwan gidan ne balantana Abinci.

Fitowarsa Shan iska kenan bayan sungama meeting É—in yana tafe yana É—an shafa cikinsa dan wani rin fitinannen Feeling yakeji, kamar daga masa idansa yafaÉ—a kan Neera Aransa yace,"banza tafaÉ—i gasasshiya kenan ," yanamai lasar lips É—insa,

Gurinta yanufa fitowa yayi tareda sunkuyawa gabanta yana mai leƙen fuskarta,

Ɗagowa tayi ƙamshin turarensa tadake hancinta sosai, saida Zuciyarta tabuga dan baƙamin kyakykyawa bane yaci gayu kuma sosai.

Lura da tashafa'a da kallon kyansa yayi murshi Yace,"Aransa wannan bazatayi wahalar kamuwa ba, balantana ba maccenda zatamun wahala domun inada kyau ga ƙuɗi,"

Afili Yafurta,"kyakykyawa meke damunki haka kikazo nan kikazauna harkina hawaye? haba wannan ba irin naku bane meke faruwa dakene,"?

ÆŠan kauda kanta tayi gefe batasan dalili ba gaban ta yatsananta faÉ—uwa.

Ganin batada niyar masa magana ko kulashi Hakan yasa Yace,"kitashi daganan mana dan Allah kizo naÉ—auke ki daganan mana kinga dik idanuwan mutane yafara dawowa kanmu,"

Badan tasoba tamiƙe dakansa yabuɗe mata tashiga sannan shima yashiga,

Yatsaf yakarance tanacikin damuwa sosai kuma yanada yaƙinin ƙuɗine matsalarta,

Baizame ko inada itaba sai Ƙasaitacciyar Hotal ɗin garin,

Fitowa yayi ganin taƙifitowa itama yasa shidawowa inda take Yace,"bafa komai zaifaru ba kawai zan ƙarɓe sakona ne Anan kizo bayan naƙarɓa saimu wuce kinga ko Abinci kyasamu kiɗan taɓa dan gadikan Alamu kinajin yunwa,"

Yayi gaskiya tanajin yunwa sosai sanin intayi wasa da damar shikenan kuma yasa tabi bayansa,

Ɗaki maikyau yakama suka shiga, bakin gadon tazauna tana faman zare ido, landline yakira yamusu Order ɗin Abinci Yace,"bara naƙarɓo Abinci ko,"?

Jinjina masa kai kawai tayi batare batare da tayi magaba ba,

Yana fito yaƙarɓo Abinci yazuba maganin kwana A lemun harda Abincin saida ya ɗan zuba ƙaɗan yajuya sannan yakawo mata Yace," Bismilla zaki iyaci bara naje nadawo kafin nadawo kingama saimu wuce kawai,"

"To" kawai Tace

Yana fita bata kawo komai Arantaba dama yunwace take kawai tahau Abincin taci sosai takora lemun tashiga toilet tawanko hannayenta da ƙyar takawo bakin gadon dan wani irin bacci takeji tana kawowa bakin gadon takwanta, take Bacci mai nauyi yayi gaba da ita,

Koda yaje wajen bawani Abu yafiddashi ba dama yafita ne dan tasake jiki taci Abinci koda yadawo yasamu tayi bacci dahaka ya Aiwatar da mugun nufinsa Akanta,

Wahala tafarfaɗo ida takoma sumar da ita, sam baitausaya mata ba kuma bai mata sannu ba saida yagama Aika Aikar tasa yamiƙe yayi wankansa sannan yafito ya Aje mata ƙuɗaɗe masu yawa yakwashe kayansa yafice Abinsa.

Koda tafarka tadawo hayyacinta taganta cikin wannan mugun halin taci kuka sosai ganin kukan ba Abinda zaitamake ta dashi yasa tagyara kanta da kanta takwashw ƙuɗin tafice itama tindaga lokacin bata sake ganinsa ko labarinsa ba sai sanda taganshi gurin deeyam dasunan shi zata Aura tayi niyar faɗa mata komai game dashi Amma ganin tana sonsa ba ƙaɗanba yasa tabar zancen A zuciyarta, Ana haka har ciki yabayyana Ajikinta wanda bati ƙasa A guywa wurin tunkararsa taga yamasa ba Amma sai yanuna mata ita kamar motar hayace dik wanda yaga dama zai hau dan haka kada tasake nemansa inma taimako takeso basai tamasa ta ƴanbariki ba, ƙuɗi masu yawa yawatsa mata yabarta yayi tafiyarsa, Anacikin haka Aurenta ds kamal yabayyana batasan tanada cikin ba saida Akazo ran wankin Amarya wannan dalilin yasa Tace," Bazatayi ba, domun *ƊA NAMIJI YAZAMA SILAR WARGAZA KOMAI NA RAYUWARTA*

Tabbasa naji buhun ƙaiƙayi ne dik wadda taɗauka saita yada Ahaka hartasamu tazubda cikin tindaga nan tazama karuwa tafara bin maza dik *SILAR ƊA NAMIJI* Tarabu da mamarta *SILAR ƊA NAMIJI!!* Mahaifinta yatsaneya yakoreta dik ta *SILAR ƊA NAMIJI!!!* Tafaɗa rayuwa mara kyau da datty dik ta *SILAR ƊA NAMIJI!!* Haƙiƙa Namiji dakalin majina ne dik kataka sai ka zame tabbas bariki Alalan gero ne idan baka iyataba kwaɓe maka zatayi, Rayuwar bariki bakomai Acikinta face ƙasƙanci da cutarda rayuwa domin garin bin mazanta nan tahaɗu da wani Azzalumin ɗan ƙungiyar Asiri ya Asirceta tanaji tana gani yazuba mata wani Abu tagaban ta tindaganan gabanta yalalace yadinga fidda tsutsotsi da wasu ruwa masu wari gashi tasamu H.I.V dik ta *SILAR ƊA NAMIJI!!!*……………………………… … … ………

WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
[12/04 9:34 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖MLM): *SILAR ƊA NAMIJI!!!* *FREE BOOK Page 90&99*

```RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN..... AMMYN KHAUSAR CEEE....```

*BESIDE IN TRUE LIVE STORY,...... SHOURT STORY*

```SECOND TO THE LAST PAGE```

Tinda Deeyam tafara karatun take risgar kuka ba wanda baiyi kukaba AÉ—akin Amma deeyam tafi kowa shiga damuwa,

Nawar kam lokaci lokaci yake sauke Ajiyar zuciya sam ƙwaƙwalwarsa tadaina Aiki,
Chapter 4 · 0% Book details