Sashe 5
Sawun Giwa Part 7 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaɗauki lokaci yana kallon kyakkyawan muhallinta kafin yaɗauki hannunshi ahankali yafara shafawa,domin bejimata rauniba amma dai wurin ya kumbura sosai yayi jajir sabida yaji mazan fama...ita kuwa tanajin saukar hannunshi awurin taƙara rufe idonta daƙarfi batareda tacemai komaiba domin tayiwa kanta alƙawarin koda sex ɗinta ze ƙarayi bazata taɓa hanashiba muddin tana numfashi....shi kuwa sosai ya shagala da shafar wurin kafin yariƙa hura mata iskar bakinshi, aiko Hakan yayi mata daɗi sosai, yajima yanayi kafin kuma yasauke bakinshi akai yana lasar wurin duk tana jinshi amma tayi shiru se karkarwa kawai dajikinta keyi, yaɗauki lokaci sosai yana abu ɗaya kafin yamiƙe akasalance yana kallonta da cat eyes ɗinshi, cikin dadda ɗar muryarshi data gama disashewa da jaraba yace "kibuɗe idonki mana my butti miyasa kika rufe? Ahankali tawaresu akanshi tareda sakar masa lallausan murmushi. "Shima ya lumshe nashi kana yabuɗe yana shafa lallausar sumar dake zagayeda fuskarshi yace "I love it my butti I really love it wlh, yaƙarasa zancen yana nuna mata ƙasanta...murmushi tayi domin dafarko tatsaya tunanin miyake nufi? Seda yanuna mata kana ta fahimta. Ajiyar zuciya tasauke sa'annan tace "to ai nakane my sheikh kayi duk yadda kakeso dashi, tafaɗa tana marmaɗs mishi manyan idanuwanta dudda tanajin jiki sosai....wani irin ƙayataccen murmushi yayi yana saka mata maganin daya ɓalle abaki kana yaɗora mata robar ruwa Seda tashinya, ya ajiye robar tukkunna yace "aikoyanzu nayi yadda nakeso my butti kuma zanci gaba dayi har ƙarshen numfashina, yaƙarasa zancen cikin shauƙi da begenta azuciyarshi...itadai maisoon murmushi kawai tayi domin komai nashi birgeta yakeyi, Hakan ya haura bed ɗin yakwanta tareda janyota jikinshi, suka sake komawa baccisu...!
Kuyi haÆ™uri da wannan plesse ina cikin uzuri kawai banaso kujini shirune ðŸ™
Autar alheri âœï¸
ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ *SAWUN GIWA*ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
Book 4
Page 75 & 76
"Washe gari tunda asuba suka tashi dakanshi yaƙara gasata sosai hakan kuwa yasa taƙara jin ƙarfin jikinta balaifi, seda sukayi wanka da alwala kana suka fito, shiya nufi masallaci ita kuwa tayi tata anan dakinta.
Rukky dikko dillah
Zaune take acikin wani katafaren parlor dawasu manyan mata kewaye da ita..cikin izza da bari kanci tace "Hajiya tata haƙiƙa wannan yarinyar ta shamma ceni amma kisani tabbas sena kawomiki ita kamar yadda nayi alƙawari domin kuwa samunta acikin wannan tafiyar baƙaramar nasara bace dudda cewar taruguza min shirina ta rabani da ɗana dakuma mijina amma baze hanani cimma wannan burin nawa akanta ba.
Wani shi'umin murmushi Hajiya tata tayi kana tace "nasan zaki iya tawajena shiyasa nake alfahari dake, taƙarasa zancen tana kaiwa Hajiya rukky kiss a wuyanta,,,cikin jin daɗin yadda Hajiya tata ta yadda da ita takai mata cab ka itama, atake suka shiga sheƙe ayarsu finky na gefe tana kallonsu cikin shauƙin abin itama kafin tamiƙe ashiga sha'ani da ita. humm wa'iyazu billah. Wannan abin da Hajiya Rukayya keyi ayanzu shine Ahaji dikko yakamata tanayi agidanshi wanda yayi sanadiyyar kwanciyarshi jinya har ila yau.
Nigeria
Tun ranarda yah fawan yasamu nasarar kasancewa da humaira tun a wannan ranar suka buɗe sabon babin soyayya me ban sha'awa domin wani irin sonta yakeji da ƙaunarta acikin ranshi wanda yamantar masa da maisoon sam acikin rayuwarshi,,,,wata irin kulawa yake bawa amaryarshi wadda sam ba'ayi zatoba balle tsammani,,,,,itama hakan tazage tana farantawa mijin nata iya iyawarta domin kuwa sosai take tafiyardashi yadda yakeso...afannin Aisha da yah muhseen ma abin ba'a magana sedai muce Allah yaƙara danƙon soyayya...tsakanin zamanta da humaira kuwa masha allah domin kamar wasu ƙawayen junan hakan suke mu'amalarsu, cikin soyayyar junansu.
Zaune suke akan dining a pert ɗin humaira suna cin abinci, yah fawan yashigo gidan da sallah ɗauke abakinshi...dasauri humaira tazo ta rungumeshi tana faɗar "sannu da zuwa hubbi na kadawo lafiya? Kiss ya manna mata a kumatu, tareda kashe mata ido ɗaya yace "'lpy qalau my princses se kewarki kawai, yasake manna mata kiss agoshi, yana ƙoƙarin matseta ajikinshi...dasauri Aisha tamiƙe tana faɗar "yah fawan sannu dazuwa. Firgigit yaɗago yana kallonta kafin yace "au dama kina nan wai? Sa'idone ya zaunar dakeko? Bro yakoya miki saka ido ko? aiko zanyi maganinki...ido tawaro cikin ɗan tsoro tace "ni kuma yah fawan minayi? Zakisan abinda kikayi ai..."ba abinda tayi kuma ba wanda zata sani yawwa garama kasani karka kuskura kataɓa min mata kayimin ɓarna malam, yah muhseen yafaɗa yana ƙoƙarin shigowa parlor.
Ido yah fawan yawaro cikin mamaki yace "kai haba 😳 mikake nufi bro banganeba? Cewar yah fawan cikin mamaki... murmushi yah muhseen yayi tareda kashe mai ido ɗaya yana murmushi kana yajanyo Aisha jikinshi yarungumeta cikin tsokana yace "ƙanwata kina tsaye za'ataɓamin mata daga zuwa miki firako? "Narkewa humaira tayi jikin yah fawan cikin shagwaɓarta tace "Allah yaya bahaka bane shima faɗa ne kawai yayi ko hubbi na? "Kai kawai yah fawan ya iya ɗaga mata yana sakar mata murmushi, domin jira kawai yakeyi yah muhseen yafita yaɗauke abarshi suje sufaran tawa juna...yah muhseen kuwa kamar ya harbo jirginshi hakan yasa ya doka mishi harara afili yace namamajo kawai kana ya ɗauke matarshi suka fice,,,, fitarsu keda wuya shima yaɗauki tashi suka wuce bedroom ɗinsu, yana faɗar "wayyoo my hume kibani abin daɗi plesse kinji se neman fasamin wando takeyi. Murmushi humaira tayi tareda kai hannu tariƙo hajiyar datayi tsaye kamar rodi, kafin tayi magana yah fawan yace "washhh allahh naahh kinjiko daɗi takeso wlh yafaɗa dede lokacinda suka ƙarasa bedroom ɗin.
Saudia
Afannin maisoon da sheikh sudais ma hakan abin yake kullun cikin ƙara ruruwa wutar soyayyar su keyi wani irin so da ƙaunar haɗi da kulawa suke bawa junansu,,,,hakan kwanaki sukaja sosai,,,kullun se maisoon taje gun gimbiya zaitun safe da yamma domin ta gaidata, ayanzu hakan tahanawa bayi kulada bedroom ɗin gimbiya zaitun da kuma abinda zataci, domin itace da kanta ke girka abincinta aciki take kaiwa gimbiya zaitun da memartaba sarki hassan,, gimbiya zaitun tabata hadimai kusan huɗu masu yimata hidima sedai tamaidasu acewarta biyu sun isheta suma sabida sutayata wasu aiyukanne...afannin gimbiya saudat da yarta kuwa har yau basu ƙara haɗuwa da maisoon ba domin sun bazama neman miyagun malaman tsibbo kuma sunyi nasarar samun biyan buƙarsu domin kuwa sun je gun wani hatsabibin boka wanda yabasu wani garin magani yace ita kursum ce dakanta zata zubawa sheikh sudais shi acikin duk abinda zesha kana ta tabbatar yasha idan tayi wannan kuma washe garin ranarda tayi hakan setaje tayi wanka da ɗaya maganin tasaka sihirtaccen turaren daya bata kana taje tahaɗu da sheikh sudais, duk yadda ijen aljani baya riskarsa tabbas idan tayi aiki da abinda yabata bata kuskure ba to wannan tsafin zekamashi, baze ƙara kallon mata mace matsayin maceba se ita hakama ze tsani maisoon mummunar tsana kana memartaba ze koreta daga masarautar,,, wannan abin yayi musu daɗi ba kaɗan ba, suka juyemai maƙodan kuɗadenshi kana suka dawo masauratar cikeda farin ciki.
Da yamma liss bayan maisoon da hadimanta sun kammala abincin dinner, tacewa hadima fuwa takai akan dining itakuwa tashiga bedroom É—inta domin tayi wanka...bayan hadima fuwa takai kayan abincin kamar yadda maisoon ta umurceta seta dawo tashiga gyara kitchen É—in domin hadima juwaira taje pert É—in gimbiya zaitun takai mata nasu itada memartaba.
Cikin sanɗa kursum tashigo parlor kamar wata ɓarau niya kallo ɗaya zaka mata kasan cewar batada gaskiya, ganin bakowa a parlor yasa taji wani irin daɗi aranta, cikin sauri taƙarasa gun dining ɗin tareda buɗe wani juck dataga duk yafi kyau da ɗaukar hankali, murmushi tayi ganin da faffen ruwan black Tea ne aciki domin tasan shine abinda gimbiya zaitun kefara sakawa akai mishi ko lokacinda beyi aureba, cikin zumuɗi tabuɗe ledar hannunta jikina rawa tajuye maganin datazo dashi, kana tamotsashi cikin sauri tarufe tareda juyawa tabar parlor zuciyarta fyas hakan tanufi ɗakin uwarta cikeda murmushin samun nasara, hakan suka rungume juna cikin jin daɗin ganin aikinsu yafara tafiya yadda sukeso.
Bayan fitar kursum dakamar minti 15 yarima basam da yarima junaid suka shigo parlor shigowarsu yayi dede da fitowar maisoon, tayi ado irinna ƴaƴan Hausawa inda tasaka riga da zane na atanfa gliter me ruwan ash calor da browon acikinta, gaskiya ba ƙarya tayi kyau sosai gwanin sha'awa gawani irin sheƙi da fatarta keyi kamar ka kwanta jinin yafito, hakama jikinta ko ina yaƙara cika domin ita kanta dataje fitowa taji muryar su yarima junaid seda takoma ɗauko ɗan ƙaramin mayafi ganin yadda breast ɗinta sukayi kamar zasu fasa rigar sufito,,,da murmushi ɗauke akan kyakkyawar fuskarta taƙaraso cikin parlor. "Anty gimbiya barka da yamma, cewar yarima basam. "Yawwa ɗan ƙanena mejiran gadon Saudia, tayi maganar cikin tsokana domin ahakan suke barkwanci suda ita. "Humm gimbiyar alaramma sheikh sudais sarkin Dubai na gobe, barkanki dai da hutawa. "Harara tadokawa junaid domin dama hakan suke shida ita..cikin murmushi yawaro duka idanuwanshi kana yace "nashiga ukku gimbiyar yah sheikh irin wannan harara haka, kai gaskiya dai nikam karnayi mafarkin wannan idanuwan..dariya kawai maisoon tayi har haƙoranta suka bayyana kana tace "Allah ya shiryeka junaid...ameen shirin jigida wanda baya kwancewa. Duka yarima basam yakai mishi yana gocewa cikin dariya yace "Allah idan ka karyani kaida Ammi na...shidai yarima basam bece mishi komaiba domin damacan shiba meyawan magana bane....abinci suka buɗe kowannensu yazuba abinda yakeso yaci kana suka fara cin abinsu cikin nishaɗi. Junaid ne yajanyo juck ɗin data zubawa sheikh sudais black Tea ciki ze ɗiba, cikin sauri ta karɓe tana faɗar "wannan kam na manyanka ne yaro, tareda zabga mai harara....yarima basam ne ya kalle kana yace....!
Autar alheri âœï¸
ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ *SAWUN GIWA*ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
Book 4
Page 77 & 78
"Yace anty gimbiya zansha plesse... murmushi tayi kawai tabuɗe juck ɗin domin tazuba mishi, sekuma ta tunada abinda tasakawa sheikh sudais aciki, ido taɗan waro sa'annan tace "i'm sorry my ƙane barana haɗa ma wani wannan na yah sheikh ne banaso na wahalarda ƙanena. Shima murmushin yaƙarayi kanshi aƙasa yace "ngd anty domin yagane nufinta. Harta juya zata shiga kitchen sekuma tatsaya tunawa da wani kamshin dataji lokacinda tabuɗe juck ɗin, hakan yasa tadawo taƙara buɗewa tareda kai hancinta, tabbas kamshin shi yasauya, cup taɗauka ta zubo Tea ɗin cikin mamaki takebinshi da kallo domin koda yake baƙi kslarshi tacanja sosai yakoma kamar dack blue sosai ɗinnan, wani irin abune yazo mata azuciya yatsaya atake idonta suka fara ƙanƙacewa, cikin ɗaga murya tadokawa hadima fuwa kira kamar zata tsaga parlor.