← Book details Sawun Giwa Part 7 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 6

Sashe 1

Sawun Giwa Part 7 Complete Hausa Novel · about 8 min read

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘

Book 4

Page 67 & 68

"Suna sauka Saudia excout ɗinsu sukazo ɗaukar su a airpot ɗin tareda wasu daga cikin hadiman fada, tunda suka sauko daga cikin jirgin ƴan jarida keta ɗaukar su picture suna neman suyi magana da sheikh sudais akan wannan auren sirri dayayi acewarsu,,,,amma sam yaƙi basu damar hakan dama yasan doline se yan jarida sunsanda zuwanshi wannan dalilin ne yasa yace maisoon yasanya liƙabi domin bayaso anunawa duniya abar ƙaunarshi. Sukuwa ƴan jaridar nema kawai sukeyi su samu hanyar ganawa dashi amma abin yaci tura daƙyar yasamu hanyar shiga mota bayan yasanya matarshi aciki, suma su yarima junaid duk suka shiga domin shidai zumuɗi kawai yakeyi yagansu agida domin gimbiya saudat taga wacece matar yah sheikh dan yaga yazatayi😜 ahakan motocin nasu suka harba akan kwalta suka nufi masauratar kaitsaye har anty meenah dake biye dasu kawai tana kallon ikon Allah

Motocinsu na tsayawa excout ɗin suka fito cikin hanzari suna buɗe musu ƙofa,, dukkansu fitowa sukayi sheikh sudais na riƙeda hannun amaryarshi ahakan suka nufi cikin gidan kaitsaye pert ɗin gimbiya zaitun.....tana zaune a parlor ita kaɗai se hadimanta sukayi sallama suka shigo. Cikin farin ciki gimbiya zaitun tamiƙe tana faɗar "ahh lale lale da sirukar alkhairi lale lale da amaryar yarona sheikh sudais lale da yar albarka, taƙaraso tana rungume maisoon ajikinta...dukkansu murmushi sukayi amma ba wanda yace komai se autanta yarima junaid, shine yace "wai Ammi duka kinganmu seta wannan amaryar kikeyi wanda ko magana bata taɓa yiwa autankiba yanzu kuma tana neman ƙwaceminke, yafaɗa yana turo baki gaba...aiko duk sukayi murmushi, shidai sheikh sudais bece komaiba se wurida yasamu yazauna kafin yace "Ammi "munsameku lpy? "Lpy qalau sheikh ya Hajiya Rumaah? "Ɗan taune lips ɗinshi naƙasa yayi kafin yace tana lafiya Ammi tace ma agaidaki dudda bani tabawa saƙonba, yafaɗa kamar Bashine yayi maganar ba

Murmushi gimbiya zaitun tayi kana tace "to ai kaine yadace kazamewa ƴata ɗan aike kaga kuwa koda ka isarda saƙon da aka bata bakayi laifiba. "Humm Ammi nidai bara naje nahuta inason zuwa harami yanzu. "To kuje mana kabarmin ƴa anan? Ai kam dai ka kaita pert ɗin nakako. "No Ammi kisaka akaita please naga ai koganinta bakiyiba, yaƙarasa zancen adede lokacinda yafice daga ƙofar parlor, yarima basam nabiye dashi da jakar shi...murmushi gimbiya zaitun tayi kana tace "ƴata kinji wannan mijin naki ko humm rabi dashi bara kici abinci kihuta Sena rakaki dakaina..kanta aƙasa tana murmushi tace "to Ammi daga hakan bata ƙara cewa komaiba.

Yarima junaid kuwa janyo wayarshi yayi yana dannawa yayinda gimbiya zaitun tamiƙe domin ta ɗaukowa maisoon abin taɓawa dakanta, ganin gimbiya zaitun tabar wurinne yasa yaduƙo ahankali yace "please Anty gimbiyar yah sheikh kicire niƙab ɗin mana yanzu fa acikin gida muke kuma Kinga ko Ammi tanaso taga surukar tata amma bazata iya cewa kicire bane please Mrs sheikh sudais, yayi maganar kamar me raɗa.... ahankali tayaye niƙab ɗin kyakkyawar fuskarta ta bayya inda ta ɗora daran daran idanuwanta akan junaid dake mata surutu cikin sigar hararar wasa....hannu ya ɗora akai shikuwa yana faɗar "wayyoo Anty gimbiya irin wannan harara Hakan dan Allah karki firgitawa Ammi yaro...itadai batace mishi komaiba tanadai sauraren shirmen shi domin yanayin Junaid seyake tuna mata sweetheat ɗinta wato Aisha.

Gimbiya zaitun ce taƙaraso wurin tareda rakiyar wasu hadimai suna ɗauke da manyan tireruwa dasuka ɗora kayan abincin akai, cikin sakin fuska tace "ƴata zokici wani abun kinji, taƙarasa zancen tana ɗagowa ta kalli inda maisoon ɗin take wanda itama ta ɗago domin ta amsa mata aiko idonsu yashiga cikin na junan dasauri maisoon tayi ƙasa danata..wani irin waro ido gimbiya zaitun tayi cikin matsanancin mamaki da farin ciki daya ziyarceta lokaci ɗaya tace "kai masha allah ƴar nan dama kece surukar tawa? Kai masha allah, masha allah alhamdulillah Allah, ashedai shiyasa tunda na fara ganinki nake sonki Ashe dai kece zaki zamo matar sheikh Sudais ɗina masha allah kai wlh wannan abun yayimin daɗi ikon Allah kenan 🤔 Junaid shine ko awaya bakayimin albishir ba abinda muketa mafarki shine yakasance? Tafaɗa tana sake rungume maisoon cikin farin ciki da jin daɗin ganin itace matar sheikh sudais....dariya junaid keyi harda riƙe ciki kafin ya tsagaita yace "Allah Ammi dama sabida naga yazakiyi idan kika ganta yasa naƙi gaya Miki kuma shiysa natakurata akan seta cire niƙab yanzu domin kiganta agabana kar abani labari, yaƙarasa yana sake sheƙewa da dariya...murmushi kawai gimbiya zaitun tayi kana tace "Allah ya shirya min kai Junaid to ai Kaga yadda zanyi maran kunyan yaro....shidai Miƙewa kawai yayi yana dariyarshi yake ƙafar "ameen ameen dai my lovely mom, kana yafice daga pert ɗin nata yanufi nashi sedai yana mamakin rashin ganin isas shin gidan a general parlor kafin yashigo pert ɗin gimbiya zaitun.

Gimbiya zaitun kam tarasa ina zata ɗora maisoon hamdala kawai takeyi aranta tana ƙara jin daɗin kasan cewar maisoon amatsayin matar sheikh sudais domin itace dede da gimbiya saudat dakuma marar kunyar ƴarta, yanzu kam setaga yadda zasuyi da amaryar sheikh Sudais wadda tana da tabbacin sunshiryawa zuwanta domin su tata mata rashin mutunci segaya kuwa wadda zatayi magamin iskancinsu ce amaryar, alhamdulillah Allah...Seda maisoon taɗan ci abincinda gimbiya zaitun takawo mata suka ɗan ƙara taɓa fira sama,sama kana tamiƙe tariƙa hannun maisoon ɗin dakanta tarakata pert ɗin sheikh Sudais dake gidan sedai koda sukaje bayanan ga dukkan alamu yafita, Hakan gimbiya zaitun tanunawa maisoon duk wasu abubu daya dace tasani a pert ɗin kana tayi tafiyarta nata pert ɗin zuciyarta fal farin cikin wannan auren.

Nigeria

Matafiya sun sauka lpy cikin amincin Allah, sosai su abbey sukayi murnar dawowarsu lpy inda suka kwashe duk abinda suka gani a zamansu da family mijin na Maisoon sukabawa su Dady labari, kana sukace tabbas maisoon tayi dacen gidan aure domin ko mijin nata kallo ɗaya zaka mishi yashiga ranka gakuma kwarjini ataredashi abin gwanin birgewa...aiko farin cikin iyayen nasu yaƙaru musamman mom ɗin maisoon har ƙwallar farin ciki tayi da yaya jawal nabata labari, wannan abin dai yayiwa kowa daɗi sefatan Allah yabasu zaman lafiya kuma ya kauda fitina atsakaninsu...agefen fawan kuwa aranarda suka dawo ne aka kawo humaira ɗakinta kusada gidan yah muhseen domin gidan pert ukku ne yah muhseen ɗaya yah jawal ɗaya ya fawan ɗaya yanzu kuwa ankai nasu amaren saurata yah jawal Allah ya nuna mana💃

Sosai Aisha ta tarbi amayar yayan nata cikin farin cikin samun abokiyar zama, domin dai ko humaira ba ruwanta batada hayaniya gata kuma kyakkyawar yarinya masha allah san kowa kin wanda yarasa...bayan an kawo marya kowa ya watse ne akabarta ita kaɗai se Aisha domin su Abba hana bidi'a sukayi Hakan yasa abbanta dakanshi yakawota domin Shima ra'ayinsu ɗaya dasu,,,,suna nan zaune suna ɗan fira ahankali dudda kasan cewar Aisha ce ƙarfin firar, domin ita humaira bakinta Eh ko a'a, sallamar yah fawan ce tasaka Aisha miƙewa tabar bedroom ɗin tanayiwa yayan nata Seda safe...shikuwa shigowa yayi yatsaya tareda zubawa humaira ido yana ƙare mata kallo kusan minti 3 bece komaiba yana kallonta ne kawai dudda bega furkartaba amma ga dukkan alamu balaifi domin dai tanada diri itama mebirgewa, ajiyar zuciya yasauke kafin ya shiga takowa ahankali zuwa inda take zaune.....!

*GYARAN NONO*

Whatsapp 07037092176

*muna bada shawarwari akan matsalolin mata:*

*Cikowa duk lalacewar nono zaiciko kamar yafasa kirji bance zai tsaya ba ana kowa amma in har bakida irin zubewar nan zaitashi ya mike ya ciko in kuma sun yamuste zai ciko da kansa brazier zai ciko Riga*

Hips

*Maganin da zai sa maki hips kugun ki zai bude yafitar maki da shape yar uwa ki rinka rangwada gaban oga kina juyi yana binki da kallo mace saifa da gyara yar uwa sai angwada akansan nakwarai*

KIBA 🧍‍♀️🧍‍♀️🧍‍♀️🧍‍♀️

*Maganin kiba yana rufe Rama yasa kiyi bulbul kiba mai kyau bamai muniba sannan yana sa hasken fata fata tayi ta glowing*

NI,IMA

*wannan wani garin maganin ni,I'ma maidawo da ni'imar ya mace a kankanin lokaci uwargida ki tuna ni'imarki yanchin ki*

INFECTION

*Maganin infection kowane irin ne kaikayin gaba fitar, farin ruwa, mai wari, kurajan gaba, da dai sauran matsalolin infection*

*sannan muna da maganin budurci duk yadda gabanki yabude zai koma kamar wacce ba'ataba saduwa dakeba*

Whatsapp 07037092176

Dr Yasmeen

Autar alheri ✍️

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘

Book 4

Page 69 & 70

"Zama yayi nesa da ita kaɗan kana yace "sannu humaira y baƙonta? Yatambaya yana murmushi...itadai batace mishi komaiba,,, lumshe kyawawan idanuwanshi yayi kafin yaƙara buɗewa yace "bazaki amsaminba? Kodai da gaskene da akace bakya sona? Aikuwa ko baki be rufeba taɗago Aɗan razane tareda yaye mayafin fuskarta tazuba mishi fararen idanuwanta tana kallonshi, batareda ma tasan abinda tayiba..shikuwa idon yaɗan waro afili yace "Wow Masha allah my beautiful wife dama nafaɗa ne sabida ki amsamin segaya har kyakkyawar fuskarki Allah ya nunamin, yafaɗa yana sakin murmushi domin Hakan kawai yaji tabirgeshi sosai dudda bata kama ƙafar maisoon ba amma tabbas itama kyakkyawa ce kuma batada makusa..jin abinda yace ne yasa taɗan tura baki gaba tareda juyamai baya kamar yadda yara keyi,,,aiko taƙara birgeshi sosai, miƙewa yayi yana murmushi yace "tuba nakeyi ƙanwata ayimin afuwa yanzu dai tashi muyi alwala se muyi sallar godiya ga Allah ko, yayi maganar fuskarshi asake domin yayi alƙawarin baze taɓa bari tagane bayason aurenba zeyi ƙoƙarin yimata adilci tareda sauke duk wani hakkinta dake kanshi..."inada alwala yaji saukar siririyar muryarta. "Okey to barani nayi, yafaɗa yana shigewa bathroom ɗin, ahankali tabi bayanshi da kallo harya ɓacewa ganinta ajiyar zuciya tasauke tana hamdala agun Allah domin itakan yabirgeta koba komai dai yah fawan kyakkyawan namijine baƙarya, tana zaune inda yabarta harya tafito yashim fiɗa sallaya, kana yace taso muyi sallar

Ba musu kuwa tataso, jansu sallar yayi raka'a biyu bayan sun idar ne yajiyo yana masu addu'a sosai akan fatan zaman lafiya acikin rayuwar aurensu, yajima yanayi kafin su shafa sa'annan yashiga yimata tambayoyi akan addini...Hakan take bashi amsa hankali kwance kuma cikin nutsuwa, sosai yaji daÉ—in yadda take amsa mishi komai babu kuskure acikinshi, aranshi yaketa famar maimaita alhamdulillah domin dai fawan koda yake watse warsa amma yanada ilimin addini yasanine yake take sanin,, Allah ya kyauta.
Chapter 1 · 0% Book details